← Book details Inteesar Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 21 OF 28

Sashe 21

Inteesar Part 4 Complete Hausa Novel · about 1 min read

su ssae. Abba na xaune abun duniya ya ishesa Anty Nafeesana gefensa ita ma ba um ba um um sae uban tagumin da ta rafka, wayar Abba tayi kara ya fito da shi yana kallon mai kiransa, inna ce, ya kasa dagawa har sae da ya kusan tsinkewa, kmr xata fasa masa dodon kunne yaji tace "helo Bukar ne," yace "eh nine baaba," "to wae wnn wani irin tafiya ce kayi Bukar kasan da cewar wnn ne watan Haihuwar inteesar har yau an rasa wanda xae kai ni, tun yaushe kace na hada kayana amma kayi min shiru to ni ynxu xan sa kursum ta raka ni gidan, ynxu hka ma a bakin gate nake wllh da jakata" Abbaya girgixa kai ya rasa me xae ce mata, da sauri ya samo abun cewan yace "kiyi hkuri baaba gobe xan dawo sae nasa a kaiki, kuma su dinma ae basa nn suna lgs," tace "yo ae can din dama xani," Abba yace "to shknn baaba ina nn dawowa gobe ki koma ciki," ya katse kiran ya dafe kansa cikin tashin hankali yace "ban san ya xanyi ba Nafeesa,"
Chapter 21 · 0% Book details