← Book details Inteesar Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 27 OF 28

Sashe 27

Inteesar Part 4 Complete Hausa Novel · about 3 min read

gado ya durkusa gabanta a hankali yace "kada Allah ya nuna min ranar da xan bata maki rae ko nayi maki ba dai dai ba inteesar," bata ce komai ba ya mike ya duka dab da fuskarta ta dauke kafafuwarta daga kasa ta daura kan gadon snn ta koma can tsakiyar gadon ta xauna har lkcn mayafi na jikinta, yyi murmushi ya kashe wutan dakin ya hau gadon shima ya xauna kusa da ita yana kallonta kanta a kasa, a hankali ya cire mayafin jikinta ya ajiye ya tsura mata ido ta rufe fuskarta da tafin hannunta, ya jawota jikinsa a hankali yace "i love yhu my inteesar," ta kasa cewa komai ya kwantar da ita a hankali ya shiga yi mata rada a kunne, "kiyi min kuka bbyna, kice min baki so kina tsoro bbyna, ki rikice min bbyna, kisa na rude naji tausayinki amma na kasa kyaleki nayi ta rokanki har na kai ma cimma burina bbyna, i just want 2 imagine yau na fara saninki xan dauki wnn moment din kmr daren farkon mu bbyna, don Allah ki bani hadin kai" bae jira tace komai ba shiga kissin dinta nn da nn jikinta ya dau rawa kmr sabon shiga, bae damu ba don dama hka yake so, ranar taga ta kanta a hannun Aliyu, bae sarara mata ba sae da yaga ta fara kukan gske don ta gaji, duk ya rikice mata ya kankameta yana lallashinta ynda kasan amaryar gske, yyi ta sa mata albarka, ko kulasa bata yi ba taja bargo abunta don bacci take ji, ya mike ya shiga bayi kan ya fito har ta fara bacci ya dagota yana kallon kyakkyawan fuskarta ta bude ido a hankali tana kallonsa yace "kar kiyi bacci bbyna bari na gasa maki jikinki xaki fi jin ddin baccinki," ta galla masa harara tace "ca nayi maka bani da lfya," ya kashe mata ido yace "to nasani ko na ji maki ciwo ne naji kina ta ihu kina kiran inna," sae abun ya bata dariya tace "kaji ka da sharri, ko dae kai ne ke ta ihu ni tsoro ma ka bni," ta fashe da dariya, yyi murmushi yana gyada kai yace "yyi maki kyau, amma ynxu tashi nayi maki wanka kafin kiyi bacci," ta juya tace "ni ka kyaleni ba ynxu xanyi wanka ba bacci nake ji," yace "idan yara suka tashi anjima kiyi ya dasu," ta juya tana kallonsa da mamaki tace "abincin su xan basu mana," ya girgixa kai yace "baxa ki taba min yara da janaba a jikin ki ba," bae jira me xata ce ba ya kinkimeta sae cikin bayi, ya sakata ciki ruwan xafi, ta dan yi ihu a tsorace tace "meye hka ya Aliyu," ya kashe mata ido yace "kin manta ke amarya ce gasa ki xanyi," dariya abun ya bata, ranar a tare suka yi wankan taki bude idonta don mugun kunyarsa take ji, ya daura towel snn ya nadeta da wani towel din ya fita da ita suka xauna gefen gado ya rungume abarsa a hankali yace "i promise 2 love yhu 4 ever my inteesar," kasa ce masa komai tayi kanta na kirjinsa.
Chapter 27 · 0% Book details