← Book details Inteesar Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 15 OF 28

Sashe 15

Inteesar Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

kai bae wuce wanda ta ganta daga ita sae dan jumper da karamin skirt ba, kuma wae dariya take, yawancin hotunan duk tana bacci aka dauketa, hoton graduatn dinta na ss3 kadae ne bata gani ba, amma duk hotunan da suke yi da sllh ta gansu, ta ajiye duka hotunan da kyar ba tare da ta gama ganinsu gaba daya ba ta bude Diaryn, makullin mota ta gani a tsakiyar ta ajiye makullin ta maida hankalinta kan rubutun da ta gani boldy saman sheets din dairyn, "will never 4get our 1st nyt Inteesar," wani mummunan faduwa gabanta yyi, jikinta ya dau rawa, a hankali ta saukar da idonta kan rubutun dake kasan heading din, "baxan manta da daren farkon mu ba inteesar, i knw na maki ba dae dae ba but find a place in ur heart 2 4give me, it was'nt intentionally sonki ne ya jawo hka duk da banyi niyyar yi maki komai ba bbyna, i so much hurt yhu......" inteesar ta fashe da wani matsanancin kuka ta kasa karasa karatun, kuka ssae ta shiga rerawa, ta ajiye dairyn tayi mai isarta snn ta jawo ta bude wani page din kuma, "i fell in love with her ryt 4rm d vry 1st day i set my eyez on Her, Fateema Inteesar" kasa ci gaba da karatun tayi duk tunanin ta ya tsaya cak, tun tana karamarta bata wuce shekara biyar ba tasan Aliyu, kuma tun lkcn take mugun tsoransa kmr mutuwa, hasalima idan tayi laifi inna xata tsorata ta ca take xata kira mata Aliyu jikinta ya dingi rawa knn har tayi bacci ranar ko sau daya bae taba wasa da ita ba tana karamarta suna hada ido yake xaro mata dara daran idonsa ta fasa ihu ta ringa kuka knn har ya bar gidan ranar, in yaxo gidan inna knn lkcn tana karama, hannunta na rawa ta bude wani page din wae dan ma ba accordingly take budewa ba, "2 day is d happiest day of my life, she is now mine, mine 4 ever Fateema inteesar," hawaye kadae ke bin kuncinta duk ta rikice, wae duka wa innan abinda take gani ita Aliyu ke nufi ko wa, a hankali ta dawo farkon page din don ta tabbatar da dairy din nasa ne, sunansa ne boldly a gaba, Aliyu Abubakar Yusuf, farkon page din abinda ta gani shine "Allah kai ka jarabceni da son Fateema, ya Allah ina rokanka ka bani ita a matsayin matata uwar 'ya yana, ka saka mata sona a ranta kmr yanda ka saka min nata a raina, ina sonki inteesar ina sonki inteesar fiye da yanda ni kaina nake tunani, na rasa yanda xanyi da sonki, kullum mafarkina baya wuce na Allah ya mallaka min ke a matsayin matata, i donno hw 2 approach yhu inteesar, kece dalilin xamana a kano inteesar, ban san wani irin so nake maki hka ba...." ajiye diaryn tayi a tsorace ta koma baya tana kuka ssai. Kuyi srry sisters yau bana gida ne wllh shiyasa kuka ji shiru . Kuka ssae inteesar ke yi, bata sake bude diary ba kuma, ta dafa gado xata mike daga wajen ta kasa hkn yasa ta koma ta xauna kawae tana hawayen da bata san dalilinsa ba, ta kai minti kusan sha biyar a hka taji an bude gate tasan shine ya dawo amma bata yi kkrin yin komai inda take ba, ya kai minti kusan bakwae kafin ya hauro sama taji ya bude kofar dakinta, bayan kmr minti biyar ya fito ya bude nasa dakin, mutuwar tsaye yyi daga bakin kofar, ya dau lkci tsaye yana kallonta snn cikin tsawa yace "me kike yi a nn....." ita dae har lkcn bata juyo ba, kuma bata tanka masa ba, dakyar ya karaso cikin dakin ya durkusa bayanta ya fixgota har wani rawa hannunsa yake yace "diary dina kika bude don baki da kunya fateema, how dare yhu" bata ce masa komai ba ta shiga tattara hotunanta dake baje a wajen snn ta mike da kyar tayi ball da dairyn cikin tsawa tace "yhu re deceiving yhur sef Aliyu, tun wuri dare bae maka ba kaje ka samo Fateema inteesar din da kke magana a wnn shegen takardar taka, amma ba ni ba, i hate yhu Aliyu bana sonka Allah ya isa tsakani na da kai," ta karashe maganar da wani matsanancin kuka ta fice daga dakin nasa da sauri rike da hotunanta, yyi murmushin takaici ya dafe kansa da yyi masa nauyi hawayen dake makale a idonsa ya gangaro "yes yasan irin wnn ranan na nn xuwa dama," inteesarna shiga dakinta ta xube kan gado ta dinga rusa kuka kmr an aiko mata da sakon mutuwa, lkci daya taji wani mugun tsanar Aliyu ya dirar mata a xuciya, taji ko ganinsa ma bata sonyi. Tana nn kwance yanda take har dare, ya shigo dakinta da sallama can ciki, abinci ya ajye mata bata ko kallesa ba ya fice,hka ta kwana ranan ko kallon abincin bata yi ba abun duniya ya isheta wae ita Aliyu ke so. Hka suka ci gaba da xama a gidan har na kusan sati daya baya ce mata bata cemasa, ganin ko ya kai mata abinci ma ba ci take ba sae dae ta fito ta dafa yasa ya daina kai mata, kwata kwata ta canxa a gidan hartsoro ma take basa, lkci daya safeena ta lura da irin xaman da suke ta dinga shissige masa ita matar kirki mai yi masa biyayya. Ranar inteesar na kitchen tana dafa jollof rice din da xata ci ta ma gama knn tana xubawa a plate taji kakarin aman safeena a nn falo, ta leko tana kallonta, Aliyu ma ya sauko yana kallonta yace "me ya faru," ta langwabe da kyar tace"nima ban sani ba tun safe nake amai xuciyata ke tashi gashi sae inyi ta jin yawan kasala a jikina baki na ma ba ddi," ya karaso gabanta yana kallonta sae wani lullumshe ido take, ta fara kakarin wani aman, Aliyu yace "ba komai ke damunki ba illa malaria, ltr kije clinic su baki magani," yana kai wa nn ya juya ya koma sama, inteesar ta fito rike da plate din abincin ta ta haura sama ita ma, safeena taji kmr ta nutse kasa don kunya ita nn fa a dole ciki ne da ita kmr yanda suka tsara da mamarta. Don takaici har da kukanta ta kasa tashi daga inda take, inteesar ta sauko kasa daukan ruwa safeena tayi hanyar stairs da sauri ta tsaya tana huci, inteesar ta dauko ruwan xatakoma sama safeena taki bata hanya ta gaji da tsayuwa tace"ki bani hanya na wuce," safeena na hararnta tace "ki tura ni ki wuce," inteesar tace "yau naga ikon Allah ni nace kije a maki treatment din malaria da xaki huce kaina," inteesar bata rufe baki ba safeena ta tura ta da karfi tayi baya xata fadi ta fasa ihu duk da bata fadin ba don ta tsorata, Aliyu ya fito da sauri yana kallon Safeenar yace "me kika yi mata," safeena ta galla masa harara tace "ban sani ba," inteesar dake durkushe wajen tana kuka ta fixgo safeenar a fusace tace "ki bani hanya nace" safeena da ta tashi sae ta kwashe ta da mari, haba Aliyu ya fixgota ya shiga jibgarta yana marinta kmr an aiko sa, inteesar ta haura sama abinta ta bar su nn tsaye. Sae da yaga bata motsin kirki snn ya kyaleta ya haura sama tayi kuka kmr ranta xae fita duk ya faffasa mata baki da hanci, da kyar ta haura sama ta dauki hijabinta tayi gida a xuciyarta tana cewa "ae yautaki ta kare yarinya sae dae wata ba ke ba," Inteesar na shirin kwanciya da daddare ya shigo dakinta, bata ko kalli idan yake ba bare shi kansa ta gama shirinta ta shige bargo ta kashe wutan dakin ta kwanta, da kyar ya dawo gefenta ya xauna a hankali ya kira sunanta tayi kmr bata ji sa ba, hkn yasa ya hau gadon ya xauna dab da ita kan yyi magana ta mike xaune a fusace ta fara masifa "ni malam ka rabu dani mana, wnn wani irin wlknci ne, ka bar ni nayi bacci na mana xaka xo ka sa ni gaba kmr ina binka bashi," hawayen da tagani idonsa ne yasa ta fashe da kuka a raunane tace "ka rabu dani ya Aliyu don Allah nake rokon ka" ya kauda kansa da kyar ya fara magana"don kin gano ina sonki shine xaki fara min wlknci fateema, abinda na gudan ma kaina knn tun farko ban nuna maki so ba....." muryarsa ta to kare ya kasa cewa komai kuma, cikin kuka tace "ka min abinda baxan taba mantawa ba a rayuwata Aliyu, tun ina karamata kke cutata har xuwa girmana, rana guda kuma kace min tun ina karamata kke sona hka ake son dama, to Allah yatsare mu da irin wnn son, Aliyu ya dafe kansa ya kasa cewa komai, ita kam kuka kawae take, da kyar ya dago yana kallonta muryarsa na rawa yace "wllh summa tllh tun baki san kanki ba nake son ki fateema, i just cant bear it she yasa kika ga nake maki abubuwan da nake maki Fateema, ke fa ce dalilin xamana a kano, kema kinsan i am nt suppose 2 b here, a lgs nake rayuwata," ya rungumota tsam tsam jikinsa ya saka mata kuka kmr karamin yaro, "wllh ina sonki fateema ina sonki, diary na gskya ne kece mace ta farko da na fara so a duniya tun baki xama mace ba bayan ke kuma ban sake son wata mace ba har yau Fateema, ki soni plss kar kice xaki rama abinda nayi maki wllh wllh duk cikin so ne Fateema, ban san wani irin wahalallen so nake maki ba hka" kuka take yi ssae ta kasa cewa komae shima yana taya ta, ita har lkcn ta kasa yrda wae Aliyu ne ke mata kuka wae yana sonta, ta shiga xamewa daga jikinsa ya rikota da sauri yace "no inteesar kice wani abu don Allah," ta fashe da wani matsanancin kuka tace "ni baxan iya yrda ba Aliyu, let me be," kin sakinta yyi hkn yasa ta rungumesa ita ma tana kuka ya daura fuskarsa kan nata hawayensa
Chapter 15 · 0% Book details