Sashe 9
Gangar Jikinsa Na Aura Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
kyau fa zk duki alhaki.Sfiyanu yce tunda baka yi brci ba yanzu taimaka kadubomin lambr shafi'u na dubai ke cen saika zuna, yihkr ka bani ynzu sbd gobef zn tafi dubai inaso inneme shi idn naje can. Haisam yayi jiyar zuciya yacesafiyanu banda kai wlh da bazn fita ba a yanzu sainaje mota fa snn zn dubo mka diary na. Safiyanuyace nasani abokin taimaka min nsan abun is noteasy ngo dnye shrab kamr ka, ka fita kabar amarya at this lte hours sorry dan allah, ka mika mingaisuwata zuwa ga knwata hanna. Suna hira awaya haisam ya bude kogar dakin ya fita ya saukokas ya bude ya nufi wajen da motoci suke.Bayan hanna ta shiga bandaki sai ta fad wankata fito,ta saka rigar ta dubi kanta Madubi tagantatamkar wata baturya rigar tayi matukr yi mata kyauhar da wani ribon na daure gashi a sakale a jikinrigar. Hanna t dure gashinta dshi. Sake kallon kntaa jikin madubi sai taga duk ilahirin jikinta tan gani a cikin rigr sita girgiz ki tace Ranta gsky baxn yardayaya haisam ya ganni a haka ba, ta tsaya tyi shiru abandaki tana tnn ydd za'ayi ta fito a haka. Ta budewta lokar glass dake makale a jikin banfo bandakinsai taga abubuwa ne kala kala na gyaran baki ,masu sa baki yayi kamshi, huci yayi wasai. Ta fra karnta jikinsu 1 bayan 1 don tsan amfnin su yaddaza'ayi amfni dsu. Bayn tayi brush sai ta shigadaukar kownnensu tana amfni dashi. Na kuskurebkitakurba ta kurkure n feswa ta fesa. Sai da tadauki tsawon minti 15 tana abu 1. Data gama istazo ta bude kofr a hnkl ta leko is taga haisam bayanan, ta fito daga bandakn ta ske duba ko inahaism baya nan taji dan snyi a ranta don da fargbada kunya sun isheta. Ta nufi gban madubi nan fa tazauna tana ta rangwada kwalliya shafe shafe dafeshe feshe turare. Hnn ta klli kanta da kanta tsndole ne ma yu haisam ya rikice sbd tayi kyau sosai. Bayan ta gama kwalliy ne ta tashi daga gbanmadubin ta tsaya cak a tsakiyar dkin tana shawararkofa da mukulli tyi kwnciyrta ne, ko kuma ta komabandaki ta rufe kanta ne? A gsky yaya haisam bazaiji dadi ba ita kuw batason ta bata mas rai kokadan a rywr ta sbd haism bi taba bari wani ya bata mata rai ba balle shi da kansa burinsa kullum yafaranta mata ya ganta cikin farin ciki.Bayan ta gama kwalliy ne ta tashi daga gbanmadubin ta tsaya cak a tsakiyar dkin tana shawararkofa da mukulli tyi kwnciyrta ne, ko kuma ta komabandaki ta rufe kanta ne? A gsky yaya haisam bazaiji dadi ba ita kuw batason ta bata mas rai kokadan a rywr ta sbd haism bi taba bari wani ya bata mata rai ba balle shi da kansa burinsa kullum yafaranta mata ya ganta cikin farin ciki. Ji tayi burumya bude kof y shigo, ta tsorata taja da baya. Hisamya kura mata ido yana yi mata murmushi ya turakofar dakin ya rufe da mukulli ya nufo inda hannake tsaye a hnkl. Yasa hannu 2 ya jawota kan kirjinsa yarungume ta tsm yayin dadukkansuzuciyoyinsu suka hau bugawa a lkc 1 kownnensuyana jin yadda ta dan uwansa take bugawa dontsananin farin cikin da suka tsinci kansu a wnn lkc.Kowannensu kwakwalwarsa na kokarin tatantance masa shin dagaske ne ko kuwa mafarki sukeyi. Hanna ta dago da knta hnkl ta kalli hisamdon ta tabbatr shi din ne kuwan daidai lkcn shimaya dago yana kallonta don shima ya tantance tnnda yake irin nahanna ne. Cikin sanyayyar muryahaisam yace hanna kece kuwa ko mafarkin kinakeyi kamar yadda na sabayi kullum? Dakyar ta iya mgn ta gyada kai ta kashe ido yace abundanakeso in tabbatar kenan don nima ina kokonto azuciyata. Kafin ta rufe bakinta sai taji bakinsa cikinbakinta. Nan da nan ta sulale ta tsugunna agananta yasa hannu ya dago da fuskartayayi matakallon ido cikin ido yace kada ki manta ada GANGAR JIKINKi bata tare dani RUHINKI ne yke taredani, amma a yanzu GANGAR JIKINKI DA RUHINKIsuna tare dani don haka karki ji nauyi na ni mijinkine. Ya mike tsaye ya jawo hannuntaya tashetatsaye suka zubawa juna ido. Ta kashe idocikinzazzakar murya tace jaine farincikina abun yardata, abunda nafiso a rywr tana mallaka maka GANGARJIKINA. Ta dora kanta akan kirjinsa ta lumshe idoyayin dashi kuma yasa hannunsa 1 ya rungume tayasa 1 hannun yana shafar lallausan gashin knta.Hakika ma'auratan nan yau sunfi kowa farin cikiarywr su jinsu suke tamkarba'a cikin dny suke ba domin a wnn dnyr tamu akwai bacin rai su kuwabasaji, ana ciwosu kuwa sumul suke jisai tsantsarfarinciki da yake nukurkusarsu. A tsakuyar gadojhannata jita yayin dahaisam ya shigasumbatarta,yana shinshinata, yana lasar dukilahirin sassanjiknta. Sai a yau hanna tasan tayi aure kuma ta sami tsantar soyayya da yadda akeyinta, ashe bello mdushafar mai yake yi mata baisan yaya akeyinsoyayya ba. Kuma shima hasam sai a yau yasanyayi aure don a zuciyarsa a dagule take hnkl sa atasheyakeidan yana tare da ramlah sjikansa bai sansanda yake yiwa hanna wasu abubuwan ba sun raya daren yau da sunna.Yau ango da amaryarsa idanunsu basu ga barci ba.A kunnensu aka kira assalatu.Dakyar da sud'in goshi Hanna ta samu ta zarejikinta daga jikin Haisam don ya cukuikuyeta yarungumeta k'am kamar zai fasa k'irjinsa ya zurata a ciki.Hanna ta mik'e da kyar saboda duk ga6o6inta sunjigata, ta shiga tana shiga ta sakarwa kanta shayarruwan zafi ta dai-daita ta surka da ruwan sanyi dai-dai wanka.Bayan ta gama wanka sai ta d'auro alwalla ta fito sai Haisam ma ya shiga.Bayan ta fito ne sai yasaka wato doguwar rigaHanna kuma ta saka bak'ar doguwar riga maid'ankwali suka yi jam'i suka yi sallah. Basu bar kansallaya ba sai da gari yayi haske kamar k'arfe 7 nasafe suna lazimi da hailala da hamdala ga ubangijinsu sarkin sarakuna daya basu dama ikonyin aure sbd suna tsananin k'aunar junansu.Hanna ta mik'e tabar Haisam a zaune yana jan carbita fita ta sauka k'asa ta shiga kicin.Butar ruwan zafi ta jona ta cika flask saita fasa kwaida yawa ta soya waina masu kaurin gaske ta zuba a faranti ta d'ebo ta hau sama.A kwance akan gado taga Haisam har ya fara d'anbacci, bud'e kofar da tayi ne ta tashe shi.Ya d'ago ido ya dubeta sai yayi murmushi ya ce"Daman kicin kika shiga da sassafen nan?"Hanna tayi dariya tazo ta ajiye k'atan faranti me dauke da plate din wainar kwai da flsk din ruwanzafi.Ta sake fita falo ta d'auko wani faranti mai d'aukeda kofuna 2 da cukula kanana da madara, sukarida milo tazo ta ajiye a kusa da da farantin farko, tak'asaro wajen gado inda Haisam yake kwance ta durk'usa har k'asa cikin sassanyar murya ta gaisheshi, ya mak'ale murya yana kwaikwayonmaganarta ya amsa.Su duka suka tuntsire da dry, Haisam ya tashi zauneya zuro k'afafuwansa k'asa daga kn gado ya jawoHanna jikinsa ya ce "Hanna ai yanzu nafi k'arfin gaisuwar ina kwana yaya a wajenki.Kinsan irin gaisuwar da zaaki dinga yimin?"Hanna ta girgiza kai ta ce "Ban sani ba."Ya ce "Duk sanda zaki gaishe ni idan ni da ke saikizo ki tsotsi bakina ki rad'a mun a kunnegaisuwar, idan kuma da mutane a wajen saiki mik'a min hannu mu gaisa.Irin wannan gaisuwar zaki dinga yiwa yayarkiRamlah ki mik'a mata hanna kuyi musabaha sannaku gaisa.Hanna tace zanyi yadda kace insha Allah. Yayimurmushi yace na gode mu lobe, af na manta bantambayeki ba yaya jiya? hanna ta rufe fuska datafukan hnnunta tace shiysa naga ya dace kashadan ruwan tea da sassafen nan sbd naga ka gaji.Haisam ya harareta yace au nine mana gaji banda ke? To gobe ko ruwan tea din ma baza ki iya tashikidora bani da ke zanga wandazi iya motsi da safeai tausayinki naji yau. Hanna tayi dry tace yi hkr danAllahni ba haka nakenufi ba. Bayan sun gama karin kumallo ne suka koma kangado suka kwnta. Hanna na kwance a kan kirjinhaism tna shafawa a hnkl yayin da shi kuma yakeshafar gshinta da gefen fuskrta ya zauwa wuyantasuna hira mai dadi har barci mai dadi ya sure su,kowannensu ya dora da mafrkin dan uwnsa.basu tashi farkawa ba sai krfe 2 saura kwat ana sallarazahar. Bayan sunyi wanka sun caba ado sunyisalla sai haisam ya kama hannun amaryarssukanufi bngaren rmlah wcce tuntuni tasa anshirya musu abinci kala2 da yake tsan anan zasudinga cin abincin rana dana dare sbd haisam ya dakatar da kukun hanna sai nan da sati 2 snn zasuzo suci gba da yin abinci kada suzo su dame su, surage musu wani bangare najin dadi. Ramlah na ganinsu ta taso da fara'a da murna tazota rungume hanna snn ta rungume haisam tasumbaci kumatunsa tace kun tashi lfy? Suka amsamata da lfy lau. Ta kaisu wajen katafaren teburn cinabinci mai dauke da nau'ikan girke2 kala2. Sunacin abinci suna hira suna tuntsira dry kai kace gidan biki ne. Haisam ya iya surutu da hirahakaRamlah ma tana da mgn hanna ce dai sai tayi ddagaske tunda ita ba gwnar surutu bace. Tana jinsusuna ta surutu saidai tayi dry idan na dry ne idankuma haisam yayi mata tsiya sai ramlah ta shigarmata. Tana tare mata don ita bata iya surutu ba sosai kuma ko ba hakaba tana ganin haisam daramlah da wata kima da girma a wajenta don hakatakejin nauyin tayi ta shiga hirarsu da zolaye2 dasuke yi. Da suka gama cin abincin sai suka koma knkujeran falo suna kallo. Haisam da ramlah akandoguwar kujera suke zaune, hanna kumana wata kujera a gefensu.suna kallon kaset din bikin hannada haisam na shagalin da akayi a tahir guest palacewanda dan asharalle,boda da police band sukacashe. Ango da amarya aka dallaro a tsakiyar filiyayin da suk kurawa junansu ido hanna nahawaye a kaset din. Ramlah tayi jiyar zuciya tace soyayya. Haisam ya dan harareta yace meye wanisoyayya. Ramlahta tuntsure da dry tace meye toabun hararar don nace soyayya, kawai cewa nayisoyayya masoya na gani. Haisam yayi murmushiyace nasan da mgn a bakinki hana. Ramlah kece fa,nasan halinki sarai. Tayi dry tace da dai zance wani abu amma nafasa tunda har kasa a ranka zancewani abu. Haisam ya jawo hannunta. Ya murdeyace sai kin fada zan sake ki. Hanna tayi murmushitace yaya haisam karka karya mun anty na fa.Ramlah tayi dan kara tace yallabai yi hkr sakeni zanfada maka. Haisam ya sakar mata hannu yace to fadi ina sauraren ki.Ramlah