← Book details Gangar Jikinsa Na Aura Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 16 OF 28

Sashe 16

Gangar Jikinsa Na Aura Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

GANGARJIKINSA NA AURA 3 Part 3 Posted by ANaM Dorayi on 06:05 PM, 30-Apr-15 Under: Gangarjikinsa ta Aura Ramlh talumshe ido tace na gode da yawa.Tana rufe bakinta Hanna ce ta turo k'ofa ta shigogami da yin sallama tayi turus ta tsaya cak don bazata iya k'araso inda suke tsaye a rumgume dajuna. Tayi kamar ta bud'e k'ofa ta fita sai dai tadaure ta had'iye mak'ak'in kishin daya taso mata, nauyi da kunyarsu ta kamata. Haisam ya sakiRamlah daga rumgumewar da yayi mata. Ya dubiHanna wacce kanta ke sunkuye a k'asa ya ce "Meyekika tsaya a xan ki k'araso mana."Tayi murmushi kawai ta nufo inda suke ta dubiagogon dake daure a hannunta ta ce "Zanje inyi alwalla magruba tayi."Sai su duka suka nufi band'aki dn yin alwalla.Bayan sun yi jam'i sun idar sai suka zazzauna akanabin sallarsu kowacce ta bud'e Alk'ur'aninta tanakarantawa.Har lkcn sallar isha'i, yayi suka tashi Haisam na jansu suka yi jam'i suka yi sallar ishai'.Bayan sun idar suka yi addu'o'in su suka shafa.Kafin su idar masu aiki sun gama jera musu abincikala-kala akan teburin cin abinci.Kai tsaye suka nufi dinning table, Ramlah ta farazuzzubuwa a kowanne plate. Ta zuzzuba lemo (juice) a kowanne kofi ta koma tazauna kowa ya fara cin nasa.Suka dau lkc mai tsawo babu wanda yayi maganaHaisam ya dubi Ramlah ya juya ya dubi Hanna ya ce"Yau abincin yayi dad'i sosai ko mgn kun kasa yi."Su duka suka yi dry. Hanna tayi masa lallausan kallo ta ce "Ka cika nemnmgn kaine fa kace mu daina mgn idan muna cinabinci yanzu km kace mun kasa mgn."Ramla ta ce "Ai dokar da yasa shi tafi effecting sbdyalla6ai baka iya zama minti 10 ba kayi tsokanaba." Haisam ya ce "Kullum dai ku bakinku d'aya neabunda yaya ta ce haka k'anwa take cewa hakaabunda k'anwar ta ce yayar sai ta ce hk ne,k'anwata babu mai bin bayana a cikinku ko toshikenan tunda had'emun kai kuke nima zan samome shigarmun.In yi k'anwa. Hanna ta harari Haisam ta ce wace irink'anwa kuma?" Haisam ya ce "Kishiya mana kungasai ayi bibbiyu kenan ku biyu nima ni da ita sai tadinga shigar mun,"Ramla ta tuntseri da dry ta ce "K'anwata ke yake tsokana ai na gaya miki shi daiyayi tsokana yaji dad'i."Haisam yasa hannu yana shafar kumatunta Hannaya ce "Ke da wasa nake ye miki.Ai na gama aure a rayuwata insha Allah.Kuma inajin dad'in wannan had'in kan da kuke mun.Tsokana nake yi ina ni ina wani k'ara aure har alahira na gama k'arin aure.Ramla uwar gidana Hamma amaryata hr abada."Su duka suka yi dry."Ya ce "Allah da gaske nake, ko kunga nayi muku kama da wanda zai k'ara aure ku kalleni tsaf anutse ku k'are mun kallo."Suka tsuntsire da dry dukkaninsu hr Haisam d'in.Ramla ta ce "Hanna dai dry kawai take yi bata cekomai ba kai kayi kid'anka kayi rawarka."Haisam ya ce "Ni yanzu abunda yake gabana shine inga dukkanin ku na baku jari kowacce ta kamasana'ar ta kanta, Ramla yanzu misali idan aka bakijari me kike da sha'awar bud'ewa "Ramla ta ajiyekofin dake hannunta tayi fari da d ido ta ce "Ni agaskiya ina da burin bud'e kantin sayar da kayanSenegal na mata da maza sabba inyi wani kant wanda zan singa sayar da takalma na k'asar wajetsadaddu na mata da maza da yara." "Haisam ya ce "To ya isa haka anty Ramla naga sokike ki bud'e kantina daban-daban.Idan na kyaleki saiki k'irgo min guda goma biyuma sun isa.Kefa amrya ta?""Hanna ta narairaice ido ta ce "Ni dai burina da ace ina da kud'i makaranta Islamiyya zan bud'e damasallaci da rijiyoyi da bishiyoyi zan shuka inceAllah ya kai ldn kabarin iyayena da suka rigamugidan gaskiya."Haisam ya ce "Allah sarki shikenan?"Hanna ta zubo da hawaye daya cika mata ido ta ce "Shikenan burina."Haisam yasa hannu ya share mata hawaye ya ce"Kar kiyi kuka ajiye wannan a gege za'ayi inshaAllah a sana'a me kike da burin yi?" Hanna ta d'anyi murmushi ta ce ina so in bud'ek'aton kanti (super market) a kusa da nan kuma inbud'e wani d'an ofis na taimakawa marayun yara." Haisam ya ce "Duk kun za6i sana'o'i masu kyau,nima bari in fad'a muku tawa sana'ar a Abuja nagina wani katafaren wajen k'erarre, k'ayatacce maikyaun gaske nan da wata 2 za'a kawo min moticidaga Germany zan fara sayarwa idan mun dawodaga tafiya in Allah ya kaimu zan kaiku ku gano wajen." Hanna da Ramlah suka yi murmushi dukkansusuka kuma tayashi munra da fatan alheri." Haisam ya ce "Na gode sai dai kuma na kasa tunosunan da zan sakawa wajen misali Hanna da zakibud'e super makeket wanne suna kike so kisawawajen?"Kema Ramla yaya sunan boutik d'inki da zaki bud'eku d'an bani satar amsa sai insan wanne suna zan sawa wajen sayar da motocina." *Ramlah tayi dariya ta ce "Aini sunanka zansawawajena."*"Haisam Senegalise boutique."Haisam ta girgiza kai ya ce"Baiyi ba,"Kefa?" *Hanna ta yi d'an murmushi ta ce "Sunanka danaAuntyna Ramlah zansa "HAIRAM SUPER MARKET." *Haisam ya ce "Hairam ke kuma laifin me kikayi dakika cire sunanki k'ara Hanna akan hairam d'in saiyafi dad'i.Hanna tayi dariya ta ce"HAIRAMHANA SUPER MARKET.! *Haisam da Ramlah suka had'a baki suka mai-maita. HAIRAMHANAH sunan yayi dad'i gaskiya.Haisam ya ce "To da nawa dana aunty Ramla danaamaryata Hanna duka sunan d'aya ne, kunga *HAIRAMHANAH Super Market."*HAIRAMHANAH Senegalise boutik'ue,*HAIRAMHANAH Motors da dai sauransu.Yanzu kowaccenku zan bud'e mata account zanzuba muku miliyan hamsin-hamshin ku fara jarindashi kafin nan gaba in k'ak'k'ara muku,Nima ina cikin zamana Babn mu ya kira mu ya cetunda munyi hankali kowanne mu ga takardunhannayen jari da ya dinga zuba mana tun munayara a bankunan k'asashe daban- daban dabankunan nan k'asa Nigeria." Kud'ad'e masi yawa sun taru shekaru da yawabamu ta6a kar6a ba ya ce muje mu kula da kanmuda iyalinmu. Sannan an biyani kud'in kwangilar da nayi tamiliyan d'ari 2.Sai naga ya dace nima inzo in bawa kowacce jari tajuya da kanta don tayi hidimomin gabanta ba saikun jirani ba kullum ina d'an san muku d'an nakashewa ba." *Ramlah ta rik'e baki ta ce,"Yalla6ai miliyan hamsin-hamshin fa ka ce?" *Hanna ma ta ce fifty millions?" *Haisam ya ce "Miliuan hamsin kowaccenku."*Hanna da Ramla suka zo suka durk'usa a gabansasuka yi ta godiya."Yasa hannu ya tashe su tsaye ya ce babu komai shiba sai sun gode masa ba.*Hanna ta nufi k'ofar fita ba tare data yiwa kowa sallama ba a tunaninsu kicin zata shiga sai suka gata bud'e k'ofar fita ta fice da alama kuma kuka takeyi. *Haisam da Ramlah suka hau kallo, Haisam ya ce"Ina ita kuma wannan zata je babu sallama." *Ramlah ta ce "Ka bita ka gani, ina jin gidanta tafida almar kuka take yi."*Haisam ya ce "Ai kukan ma ta tafi zata yi ya ishetadomin gwanar kuka ce na tabbata ta tunamaraicinta na zata ga kud'in bashi da amfani awajenta sbd sunzo lkcn da babu mahaifanta." *Ramlah ta girgiza kai ta ce "Allah sarki jeka kabata hkr kada ta damu haka Allah ya rubuti matayaya zata yi duk mai rai mamacine kowa jirantayake bnda abun Hanna bai kamata ta dingadamuwa ba tunda Allah ya bata miji tamkar uwartada ubanta." *Haisam ya ce "Iyaye daban ne da miji Ramla karmaki had'a." *Ramla tayi dariya ta ce "Miji dai irin na Hanna zaniya cewa d'aya ne da iyayenta tunda tun tanak'arama yake rainonta baya so ko k'uda ya ta6atazai iya hallaka duk wanda ya nemi ya tukara matasbd tsananin so da kulawa da yake mata." *Haisam ya mik'e tsaye daga kan kujerar da yakezaune yana dariya ya ce"Rauda ta cika gulma hakata fad'a miki?"Suka sake tuntsirewa da dariya dukkaninsu.Ramlah ta k'ara da cewa "Baka ji masu iya maganana cewa fini da gidan uban in fiki da miji ba?"Ai duk masu gata a wajen iyayena nan borori ne agidan mazajensu. Irinsu Hanna marayu su ku ma sai su ca6a da miji mai tsananin sonsu." *Haisam ya juya ya fara tafiya ya nufi k'ofar fita.Ramlah na biye da shi a baya." Ta ce "Kayi shiru saimurmushi kake baka ce komai ba." *Haisam ya ce "Aunty *Ramlah kin cika sonmagana me kike so ince miki?"Ta ce wai dana ga hira muke sai ka d'an tayani hirarkayi min musu kace Rauda k'arya take ba'ayi hakazaure ba." *Haisam ya ce "Kishi! Kishi!!"Ya motsa kumallon mata ai gara ki amayoshi yanzufa nake yabonki kin nunawa su Hidaya baki dakishi ni kuma kinzo kina son tutsiyeni." *Ramlah ta ce "A'a ba haka bane ni dai nasan kanason Hanna da yawa fiye da...................." Yasa hannuya toshe bakinta ya ce "Kema ina sonki kima dainatunanin wani abu kin ji ko."Suka tuntsure da dariya Ramla ta daga gira ta ce"Naji dad'in amsarka na gode tunda na fita daga sahun masu son maso wani." *Haisam yayi dariya ya fice, Ramlah ta rufo k'ofar tashiga cikin gida.Haisam na fitowa ya nufi 6angaren Hanna ya ta6ak'ofar yaji a datse yada hannu a aljihunsa yad'auko mukullinsa ya bud'e ya shiga ya tarar babukowa a falon sai ya nufi sama kan bene. Ya tura k'ofar ya shiga a can k'arshen gado ya hangoHanna a kwance ta takure tana rusar kuka yayisallama.yayi sallama ya shigo ta dago kai da sauri sukahada ido da haisam is ya girgiza kai t ske kifa kaiyayin da kuka mai tsanani ya rufo mata.Ya karasa gareta ya kwanta a kusa da ita. Ya jwotjikinsa kan kirjinsa ya rada mata a kunne cikinsanyayar muryace yace goge hawayenki, banaso in sake ganin hawaye a idanuwanki zamu yi watamgn.Bayan kamar minti 3 kukan da hanna takeyi yatsaya. Can haisam ya dgo da kanta suka had idosait sake kwantar da kanta a kirjinsa yana shafarlallausan gashint yace hnn meye yasa ki kuka? Karki boyemin ki fdmin gsky kuma banaso ki sakerushemin da kuka. Tayi dan murmushi cikinsanyayyiyar mury tace nayi kuka ne sbd farin cikindaya yi mun yawa da wadannan kudi masudumbin yawa da ka bamu ni da yayata.Haisam yace dalilin kukan ki na 2 kenan baki fadamin na farko ba.Ina ganin babban dalilin daya saki kuka shineAllah ya kawo miki kudi mai dumbin yawa a lkcnda babu mahaifinki wadanda zaki bawa suna sucigajiyar arzikin da Allah yayi miki. Hakane koh bahaka ba? Hanna ta gyada kai tace hakane. Haisam yace yauwa nagode baki boyemin ba.Hanna kina da ilimi, kina da tnn da hnkl matuka baikamata ki ringa damuwa akan kaddara dajarabawar da ubangiji Allah ya rubuto miki ba. Hkrda tawakalli
Chapter 16 · 0% Book details