← Book details Gangar Jikinsa Na Aura Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 28

Sashe 10

Gangar Jikinsa Na Aura Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ta gyara zama ta dubeshi tayimurmushi tace kafin in fadi abinda zan fada donAllah zanyi muku yan tambayoyi zaku amsa min?Haisam yace zamu amsa miki yaya zamuyi tundaAllah ya hadamu da 'yar jarida. Ta juya ta kallihanna tace kefa kanwata , idan na tambaye ki zaki bani amsa tsakani da Allah, akwi abunda nakesoinji ne sai in hada in fadi abunda yake raina. Hannatayi murmushi ta sunkunyarda kai kasa tace mai zaihana in baki amsa anty na zam amsa duk abinda nasani I S A. Ramlah ta jawo lokar jikin centre tble tadauko wani dan littafi da biro tace yallabi ta kanka zan fara tambayoyin. Ya gyara zma yace ina jinki,sharadi 1 idan kikayi min karkatacciyar tambayasaina kara murde miki hannu. Ramlah tayi dry tacena yarda. Tambaya ta farko itace zaka iya gyamunyaushe ka fara son hnna a zcyr ka. Hanna ta juyo takurawa haisam ido tanason taji amsar da zai bata. Haisan yayi shiru cn yayi murmushi ya dago ya kallihanna ya juya ya kalli ramlah yce tun ranar danafara ganin hanna naji ta kwant mun a raina amatsayin 'yar yrnyr daya kamata in taimaka wa ahnkl kuma sai naga tana da hali nagari kamarladabi da biyayya, kunya, tawakalli, hkr, sanin y kamata, tsafta, tausayi dadai sauransu sai naji tanasake shiga raina amma bazan ce a lkcn soyayyanakeyi mataba sbd yrny ce. A hnkl kuma sai najihanna ta hau wani matsayi a zcyr ta wnda ya wucena sabo ya zama idan tnn nake to tnn zanyi hakakuma idan ina hangoni da matata ta aure sai in hango hanna, daga nan kwakwalwata ta tantacemun son hanna nake saina danne shi a zcyta nakasa furtwa sbd wasu dalilai nawa masu karfi.Haisam da hanna suka hada ido sukayiwa junamurmushi. Rmlah tayi ajiyar zuciya tace nagode saitambya ta2 kakan tuna hanna a zcyr ka kamar sau nawa a rana? Haisam yace ko ina ganin hanna kobana tre da ita koda yushe ina tnn ta. Ramlah taceita kuma tsohuwar abokiyar zamanka meyematsayinta a zcyr ka tsakani da Allah. Su duka 3suka tuntsure da dry. Haisam yace ita anty ramlahda farko bana ra'ayin soyayya don ni har kunya nakeji idan aka ce ina da budurwa daga bay nagalallai2 anty ramlah na sona da gaske sai naga yakamata in aure ta. To akasin da aka samu har tabani haushi shine da naje na durkusa har kasa inarokarta tyi min izini in auri hanna taki. To shinenima na toshe mata hanyar walwala kamar yadda ta hanani nima. Su duka suka tuntsure da dry.Ramlah tce da fatan yanzu an bude mata hanyarwalwala tunda ta bude maka itama. Yayi dry yace aituntuni ma zancen da akeyi yi yanzu babu matsalaina sont sosai. Ramlah tayi jiyar zuciya tace Allahyasa haka ne amin. Ta fara rubuce2 a jikin takardai dake hannunta. Can ta dago ta dubi hanna tacekanwata gareki na dawo, shin yaushe kika fara jinson mijinki haisam? Haisam ya zura mata ido kemyana kallonta .Hanna ta gyara zama tayi murmushi tace yayahaisam dai wani muhimmin mutum ne a rywta.Tamkar dan jariri ne wanda ya budi ido damanwacce ya kamata ya far sani a dny ita cemahaifiyarsa. To haka na kasance ina bude donasanda na fara sanin meye ryw yaya haism na fra sani don haka shine wanda na saba dashi, danafara sanin meye so is tsuntsun son ya fada akansa,na kasance kod yaushe shine a raina. Murmushikwai haisam yakeyi rmlah tce hka ne nagodekanwata. Ta sakeyin rubuce2 daga karshe ta rufekittafin ta jiye a gefe ta dago ta dube su tace dlilin da ysa nayi wadannan tambayoyin shine akwaiwani shiri da nakeyi a zcy ta in har mijina ya baniizini inaso in fadakar da matsa samari da yanmatagame da soyayya sbd na koyi darussa da damaakan wnn lamarin naku. Haisam yace ki fdakar aina? Ramlah ta nisa tce a matsayina na wacce ta karanci harkar yada lbr ko ince 'yar jarida a gidanradio mana. Haisam ya girgiza kai yace bzan yardawani kato ya dinga jiye min wnn zazzakar muryartaki ba. Hanna tace ai bashi da aibo don mace tayiaiki a gidan rediyo. Ramlah tace yauwa kanwatafada masa, ni bama aiki nace zanyi ba kawai a sati sau 1 zanyi shirin kuma ni zan dauki nauyin shirin.Haisam yace meye shirin? Sai cewa kike shirrinfadaminme zaki ce acan kuma yaya sunan shirin?Ramlah tayi dry tace ni dai zan fadakar akan soyya.Macece soyayya, kuma yaya ake yinta, kuma dawayakamata ayi? Haisam yace haka sunan shirin kenan dawa ya kamata yi soyayya? Ramlah tace sainayi tnn dai insan sunan shirin da zansa. Kanwatako zaki. Zabar min sunan daya dace in sawa shirin.Ta tmby hanna . Hanna tayi dry tce anty kisawashirin suna SOYAYYA GASKIYA CE. Haisam da ramlahsukahadabaki suka ce soyayyagsky ce. Ramlahtace gsky sunan yayi, haka zansa masa kanwata kincewani abu kema ina fatan zaki tallafa min shirin yayifarin jini wajen bugomin waya da bada shawarwaria FREEDOM radio zanyi shirin insha Allahu in yallabaiya barni. Kaga itama kanwata hanna sai ta rubutajamb wnn shekarar ta karbo result dint tazo ta shig B U K ni kuma ina yan shirye2 na a gidan radio donni ina balain sha'war yin aiki a gidan radio kotelebijin tun ina yry don haka nema na karancimass com. Kefa hanna me kike sha'awar karanta.Hanna tayi murmushi tace nidake sciences nayi asecondary ina sha'awar in karanci medicine ko biochemistry. Haisam ya dube su dukansu ya turahula keya yace ku gama sha'awar ku ina jinki basai na barku ba. Ramlah tace haba yallabai ya zaka yi mana haka saikace wani mutumin can kauye, kamar wani tsohokake kokarin hana matanka kara2 da aikin da zaiamfani jama'a. Kaga yanzu kamata yayi karshenwatannan kai da amaryarka ku fita honey moonzuwa wasu kasashe kuyi kamar wata guda acan, ni kuma kafin ku dawo na fara shirina a FREEDOM.Haisam yace to uwar tsari tsara mana tfyr waccekasa da wacce zmuje. Ramlah tace kaga da farkoku fara zuwa dubai daga can sai london ku hutasosai, ku wuce america da germany daga can saiku wucce saudia kuyi aikin hajji tunda lkcn aikin hajjin ya kusa ina ganin daia wata 2 zakuje kuzagayo ku dawo. Haisam yadubi hanna yace hannahaka yayi miki.Hanna tayi murmushi tace yayimun tunda hakayayiwa anty na aini bani da zabi. Ramlah tace hakaza'ayi yallabai ni kumasai ka barni in fara shirina agdn radio duk sati. Haisam yayi dry yace naga kindamu da wnn shirin naki to na barki kije kiyi Allahya taimaka miki. Idan kinji an fara saida form din jamb sai ki sayawa hanna idan a lkcn bama nan.Kafin mu tafi zanje kazaure in karbo matasakamakon jarabawarta, is ki cike mata form dintazo ta zana jarabawrta sai ta shiga B U K shikenanku skar mun marata in hut zance ya wuce ko? Sukahada baki dukkansu sukace mungode. Murna ce ta lullubesu dukkansu musamaman hanna sai take tananata sunayen ksashen nan a zcyr ta Dubai.London, america makka. Lallai waya gahnna a turai,har aikin hajj zanyi, yadda hanna takeso tajemakka sai gashi ko sati batayi ba a gidan miji anbiya mata makka. Sai hamdala takeyiwa Allah a zuciyarta. La'asar tyi sai dukkannin suka tshi sukayialwalla suka yi jam'I sukayi sallr l'asar suk ci gba dahirr da kallon talabijin salla ce kawai take tshin su.Byn sunyi salla isha'I ne suka wuce teburin cinabinci suka ci abincin dare ramlah ta raka su harbangaren hanna tayi musu sai da safe ta dwo nat bngaren. Hanna tna mmkn irin wnn kirki irin nakishiyarta ramlah ashe yanxu akwai kishiyoyi irinramlah da zcy 1 take abinta wasa da dry. Hakikanayi dace da miji da kishiya ta gari. Hanna ta fada azcyr ta. Babu bacn rai a zcyr hanna a yanzu sai farinciki ko ina ta waiga. Haka Allah yake ikonsa ai, Allah mai girma. Kwanan haisam goma a dakin hanna kamar yaddaramlah ta amince masa yayi.haisam da maryarsahanna sun cancare da amarci. Cikin kwana 10nan.Sun farantawa juna an faiya ce irin son da sukeyiwajuna. Bayan sun idar da sllar isha.I suka wucew kanteburin cin abincin suka ci suka koshi kmar yadda sukeyi kullum a bangaren ramlah. Sai haism yacesu taso suje gidansu su gaishe da hjyr sa. Haisamne yake tukawa ramlahce. Ta zauna a gidan gabatunda itace zata karbi kwanan a daren yau.Hannata zauna a kujerr baya. Suna ta hira wasa dadry a hanya harsuka isa suleimn cresent ciki gidansu haisam. Hjyr haisam tayi matukr yin farinciki. Hnkl haisam akwaance itama sai farinciki yakamata. Hanna da ramlah suka durkusa gabadaynsu a gaban surukarsu suka gaisheta cikinladabi da biyayya. Ta amsa musu cikinfra'a gamidayimusu nasihohi akan suci gaba da zaman lfy kamr yadda suka fara kada su sauraru 'yan zuga.Su toshe kunnuwarsu sbd wasu mutane suna dabakin ciki bsa sosuga ana zaman lfy. Taci gaba dacewa zaman lfyr su shine farin cikin danta haisam,farin cikin haisam kuma shine kwanciyar hnkln tadaga karshe tayi musu gdy da fatan alheri. Lemuna da snacks kala2 tasa masu aiki suka kawo musu.Bayan sun sha hira sai haisam yace su taso su tafi.Har bakin kofa hjyr haisam ta rako su tayi musu saida safe snn ta koma gida suka. Shiga motasuka tafi.Gidan yaya hbib suka nufa da yake hotoro GRAsuka daki gurbi don yaya habib baya gida amma matarsa hidaya tana nan. Ta tare su da fara'a tarungume aminiyarta ramlah suka shiga cikin daki.Hanna da haisam suka zauna a falo suna kallontalabijin din dake kunnne. 'Yayan yaya habib guda2 zakar da nana sukazo wajen hanna da haisamsuna taya su hira. Ramlah da hidaya suna cikin daki a zazzaune a gefen gado, hidaya tace kinsanmeyasa na jawoki daki muka kebe? Toba wani abubane illa ince ni dasu aisha suke da hauwamamman muka fga mun dace muyi miki nasiha wlhramlah kin bamu mmk duk wnn zafin naki ashe nabanza ne ina bakin naki na masifa har kika yarda kika zama baiwa 'yar kallo sbd wata yrny 'yarkauye. Gata zata kwave miki miji. Ramlah tayi ajiyarzcy tace ai har meetn kuka shiga a kaina ke dasuhauwa mamman? Hidaya tace eh mana daman jibimukayi zamu hadu a gidan aisha sule muje gidankidan dole mu fada miki gsky akan bun da zai cuce ki meye kawancen idanbamugaya mikiba wa xai fadamiki. Wlh wnn 'yarbuzuwar da kike gani kina wanikara wayar mata da kai sai ta waye taci ta koshi saita mamaye gidan ki zama yar kallo. Ramlah tacehaba hidaya yanzu ke da kanki
Chapter 10 · 0% Book details