← Book details Gangar Jikinsa Na Aura Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 26 OF 28

Sashe 26

Gangar Jikinsa Na Aura Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

watse. Daya dakin na kulle aka budewa ango habu yashiga gana amarensa a gefe.Ko kofar gida mlm habu bai cika fita ba.Yana gida yana shan Ac yaci kaji yasha juice daabinci kala2 idan lkcn salla yayi yayi taku kadanzuwa masallaci ya shiga yaja jama'a sallah, da daddare kuma ya koyawa maza magidanta krtnalkur'ani mai girma.Mlm habu yayi shar dashi ya girgije duk tsufan yaragu daman ashe wahala tafi tsufan yawa.Haka uwarbiyu da iya salmai sunyi shar kamar basune wandannan tsofafin ba, kayansu kullum iri 1 hanna take dinko musu. Mkrntr islamiyya a hnkl a hnkl ta cika makil dadalibai yara da manya.Kullum da yamma yara ne suke zuwa , ranar asabarba lahadi kuma manyan matan aure suke zuwa dasafe 10-12.Manyan malamai masana alkur'ani da hadisai, kawa'idi, fikihu da dai sauransu daban2 su sukekoyarwa a mkrntr.Ramlah da hanna suma sun shiga mkrntr.Iya slmai da uwar biyu ma ba'a barsu a baya suntashi haikan neman ilimi dan da basu iya komai bayanzu kuwa gashi komai dalla2 suna koya. Matasan yan mata ne suke ta tururuwar zuwawajen ramlah akam matsalolin da suka damesuakan soyayya. Ramlh na kokarin warware masu tahanyar basu shawara, wata tambayar idan sukayimata sai ta sadasu da hanna tana hanin hanna zatafita sanin amsar sbd ta taba crossing irin wnn ryw so zata fita sanin amsar.wani lokaci har haisamyakan taimakawa rmlah wajen amsa wasutambayoyin. aji na musmman ramla da hanna sukaware a mkrntr isamiyya lkcn da babu mkrnt zamada matasa suna wayar musu kai akn mececesoyayya. Duk sanda ramlah take gudanar da shirinta hannace ta farko da tke fara bugo waya ta bada tatagudummawar a gidan radiyo kafin ta fara gudanarda shirinta sai tace fatn alheri ga haisam da hanna. Wata rana hanna ta sako kai zuwa cikin gidaniyayenta ta iske wada yana yiwa tsofaffin nan tsiyayana cewa wai ku yanzu bakwa iya cin abinci saikuna korawa da juice , katan 1 baya yi muku satiguda, ba'afi kwana 5 fa na kawo muku wancankwalin har ya kare, musmman iya salmai ana dauke wuta kafin a tashi inji sai kaji tana subhanaAllahibanason dubu wlh a rywta, koda a babban mutumya kike yi ke da ko wuta bakiji a gidanki ba.Uwar biyu kuwa ita dai a kunna mata sattelite tanakallon tana tsalle akan kujera tana dry,Su baba habu kuwa shi dai asha AC a figi naman kaza.Hanna ta talli keyar wada ya zabuwa ya juya dasauri, sai yaga hanna. Iya salmai tace gara da Allahya kawo ki gashi nan ya zamar damu kamarkakaninsa wai tsiya yake yi mana.Hanna tace wada banason irin haka meye don sun shanye kantan din juice a sti, daga yau katan gomazaka dinga dauko musu daga kanti yan karewa kadauko wasu katan 10.Kake yi musu tsiya inaa kai nan nan matarka taceka kunna mata AC har riga ka cire ka jwo kujeraaka hu ka ballo murfin AC zaka girgideta Allah ya kawoni gidan na nuna makaa inda zaka matsa aremote ka kunna. Wai kai a dole ka nunawaamaryarka kai dan birni ne zaka burgeta.To gsky karka kara yiwa iyayena haka wlh kokayan kantin duka suke zo zansa a kwaso musudon Wa nake sana'ar? Dadi ya kashe tsofaffin nan saka hau shiwa hanna albarka. Allah ya albarkaci sana'ar hanna a shekara ta sakebude wata super market dan a zoo rd komai hannatasawa hannu na kasuwanci sai kaga kamarfarashi yana ta hauhawa riba tsibubu Allah ya dubizuciyar hanna yana ta buda mata ita kuwa bat gjyda bayarwa ga iyayenta da 'yanuwanta talakawa na niger dana babban mutum da duk al'ummarannabi da suke neman taimako.Yara da dama hanna ta dauki nauyin karatunsu,da yawa ta dau nauyin yi musu aure da yawa tabiya musu makka.Wata rana haisam ya dawo daga wajenhidimominsa da yamma kai tsaye bangaransa ya nufa don ya watsa ruwa yaji sanyi a jiknsa kafin yafito lambun da yake zama yayi hira da matansakullum da yamma.Abun mmk sai yake jiyo ana yin wata busa maidadin gaske wacce tayi masa kama da wata busada yake matukar so a rywr sa. Yayi sauri ya bude labulan windon dakin sa ya lekasashan da busar ke tashi, sai ya hango hannazaune cikin lambu tana busa abin busarta.Cikin sauri ya fada bandaki ya watsa ruwa bayanya shirya ya fito ya nufi cikin lambu inda hannatake. Ya lallabo ta bayanta ba tare data sani ba, ya tsayacak kusan minti 10 yana sauraranta , ya kare matakallo tsaf wuyanta ya ganta sanye da tsakiyoyinnan nata.Ya zagayo ya durkusa a gabanta yana kallon dige- digen da tayi da kwalli a fuskarta, ta dube shi tayi murmushi ta sunkuyar da kai kasa.Haisan yace lallai yau kin tuna baya kuma kin sosomin wani abu mai muhimmanci da yake cikinkundin tahirin rywta. Su duka suakyi dariya.Haisam ya mike tsaye ya jawo wata kujera ya zaunayacr cigba da busrki kuma kiyimin wakar ina sauraran ki hannata mike tsaye ta kara tsukedanmararta ta kugu snn ta koma ta. Zauna su dukasuka kwashe da dariya, ta kaikace ta fara busa tanarero wakar kiwo kamar yadda takeyi masa da.Haisam yayi shiru yana kallonta yayin dazuciyarsata harba can ta tunomasa baya wto ranar da aka fara kawo hanna mkrnt, da bayan rabuwarsda ita, da haln day shiga bayan rabuwrsu da irinbusar da yakeyi idan tnn ninta yayi masa yawa.Bai ankara ba sai ya ga hannatana hawaye itamababu abindataketunawa sai lkcn da mlm suleyabata wnn abun busar da kuma lkcn da haisam yake sata tayimasa busa.Hanna takifakaiakan cinyars ta saka kuka, ya miketsaye ya jawota jikins ya rungumeta sai shimakwalla ta far zubow dg idanuwansa.Ya laluba damarar da tayi a kugunt yace hannameye wnn nakejia kugunki kamar maciji? Tace ba maciji bane mayafina ne, suka kwashe da dry,haisam yasa hannu a aljihunsaya ciro wni abu adaure a bakr leda ya mikawa hanna, takarba cikinsauri takwance ta duba, saitga wata 'yar karamarrigar nono mai kyau.Ta dubi haism alamar bata gane ba, tace wnn fa? Yace kara kallonta di sosai ki Tuna baya, hanna tayishiru tana. Tnn, saihaism yace tuno ke da nusaibada rauda a wajan mai kanti a mkrtn? Tce laa shinekake ajiye da ita har yanzu.Haism yace ai duk wani abu dya shfeki hnna banamantawa dashi sbd muhimmancinki a rywta. Sita rungumeshi sukakoma suka zauna, sukaci gaba dabusa abin busar tare. Kwanci tashi hanna tayi nis. Kartun likita. (Medicine)sun gama shekaru 3 a BUK an turasu teachinghospital na Aminu kano don yin clinicals, sai yanzuhanna tasami ciki. Wai wai zo kuga tarairaya amurna wajen baba haisam.Duk mutuncin nusaiba da yake gani fur ya hana hanna taje ta raka ta hada-hadar kanfen din zabe,sunaa sosu zarce takarar gwanna.Yace shi dai saiind karfinsa ya kare amma hannabazi barta ba sbd dan cikin zai wahala da itakantaa. Zabe ya doso haisan yayi iya kokarinsawajen taya mai girma gwamna yakin neman zabe. Kasancewar haisam shine kano, yasan 'yan kano,yana son kanawa, kanawa suna sonsa shidahanna da ramlah sbd irin gudunmawar da sukebwa kanawa, kanwa sun ams kiran haisam sunsake zabar mijin nusaiba a matsayin gwamnankano karo na 2. Mai giram gwamna da kansa yajinjinawa haisam ya kudiri niyyar saiya linkwahaisam tara ta arziki, fiye da yadda haisam yayimasa.Haka kuwa akayisaidai kwangila mai tsoka batataso ba amma haisam yake bawa ta dariruwanmiliyoyi kuma a biyashi da zara ya gama, haisam kano kenan , arziki ya dada bunkasa yanzu haisamyaso yafi mahifnsa kudi dan yafi yayansa habibkudi shine ma yake basu kudi.Hanna ta haifi santalelen danta kyakykyawamai kama da babansa amma ya dauko farar fataruwarsa, hanna tace asa masa sunan babantabubukar ana kiransa da walid.Bayan haihuwar walid da wata 3 ramlh tahaifi da namiji shima mai kama da babansa aka saka masasunan mahifinta shitu ake kiransa khalil.Hanna ta tashi tukuru tana ta karatu bata damatsala wajen rainon walid tunda ga iya salmai nanda uwar 2 sun rike mata shi, nono ne kawai taakezagayowa ta bashi takomaa karatu har ya isa yaye ta yayeshi.Tafitfyhnn ta gama karatun likita da bautar kasa, tasake haifar 'yan biyu mace da namiji masu kama dahanna sak.........Hanna ta gama karatun likita da bautar kasa, tasake haifar 'yan biyu mace da namiji masu kama dahanna sak, hanna taroki haisam da asa mususunan haisam da ramlah da gudu ya mincewabakatarta, hai Ran hannah kenan, tubarkallaalhmdl, iyali sun hadu gida yayi albarka 'yan dugul dugul yara zaka iske a farfajiyar gidan suna ta gujegujensu haism na tsakiyarsu yana tayasu ball. Drhanna haisam abubakar ta. Cika burinta ta zamacikekkiyar likita ta sami damar ta taimakawaal'umma ta far iki a Aminu kano sai taga gwra takoma karatu ta karantobangaren mata wato (gaenea) A B U zaria tayi karatun shekara 4 a indata zama consultant gyanea doctor, abunda haisamya fara yi shine yabude mata asibiti su suke kuladamarasa lfy a asibitin.Mi girmanusaiba dai suna nan suna ta siysa tafi tfytakarar shugaban kasa mai gidanta yaa tsaya. Haisam dai na nan na taya su yakin neman zabe.Allah cikin ikon sa y lashe zaben shgabancin kasarnig, nusaiba a matsayin first lady. Mukami mai tsojata zabarwa kawarta hanna, guest wat? Ministerlafiya tasa mai gidanta ya nada DR hanna haisamabubakar imam ('yar baba) an duba cancanta hanna tacancanci a bata.Haisam kuma aka bashi jakadan nigeria dake kasaramerica (ambassardo of U S A). Hanna baza ta iyakaura america gaba daya ba sbd aikinta,hakaramlah ma bata so ta tafi tabar aikinta na gidanrediyon data keyi. Gashi har haisam da hanna da ita ramlah sunakokarin bude radio nasu na kansu mai sun Hai RamHannah radio station.Ka-ka-ka-ka to yanxu yaya za'ayi wnn zamankenan haisam na america, hanna tana abj aktafaren gidan gwamnatin da akabata a unguwar ministoci. Ga ramlha a kano tana bude gidanrediyon kanta don watsa shirye shiryenta.Daga karshe shawara da aka shirya itace hisamdaramlah da yaransu duka 5 din wato hanna, wald,khalil, haisam da ralmah duuka zasu koma americada karatun yaran gaba 1. Snn za'a bude gidan radiyo a zuba kwararun ma'aikata suci gaba dafadakar da al'umma snn duksati kamar yaddaramlah ta saba gudanar da shirinta. Zata vigaba dagudanar wa ammata hanyar wayar tangarahu za'adinga jonata da gidn radiyon amma fa wnn wayartangarahun tr akejin murya hakakuma take jin tambayoyin da akeyimata take amsawa. Wanilokaci kuma ana jinta a radiyo muryar america, idantaje london kuma ana hira da ita a BBC london.Ita dai burinta ta fadakar da mata akansoyayya dazamantakewar aure duk mahakurci yana tare dasamu itama ta shiga mkrnt a america tan yin masters akan mass com.Ci gab wai bera
Chapter 26 · 0% Book details