Sashe 24
Gangar Jikinsa Na Aura Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
suka ce ki koma rumbu. Hisam yace haka akayi, ai kin bani lbrn yadda kuka yi, ta kwana kosau 1 ne taji.Iya abu ta rushe da kuka tana cewa yanzu yayaza'ayi mutum dan adam ace ya shiga wnn rumbummai tururuwa ya kwana.Iya salmai na kwasar kayan iya abu tana watsawa cikin rumbum tana cewa kwana 1 kawai zaki yikafin hanne tyi tnn zata samarmiki ki dinga kwana.Hanna taji hawayen tausayi ya zubomata tafitakofar gida tana hawaye.Haisam da iya salmai kuwa suna can suna lallashiniya abu tayi hkr ta kwana a gidan turuwar zuwa gobe. Iya abu ta rarrafa ta shiga rumbun tana rusakuka ta cewa duniya ta juya min baya yauna shiga3 na lalace. Haisaam da iya salmai suka fito kofrgida suka sami hanna suna tsaye da musbah dangidan iya abu.Kaca 2 da shi tmkar mahaukaci talauci tsantsa. Hnna ta gigiza kai tace musbah ya haka? Ya fasheda kuka yafara zaiyanawa hanna irin halin da sukeciki talauci da hau dabala'in da yake ta bibiyarsu yabata lbrn cewar sunyi aure sun kai matansu gidansuna zaune da iya abu.Iya abu ta fara yi musu masifa tana so ta gallaza musu su kuwa suka bijire mata, har wata rana sukatsiyayar mata da ido 1 daga karshe ma suka ficesuka fasa auran.Mu kum a tsakaninmu muka dinga fada akangidan,Matan su mahajana sun zama karuwai suma sukace nan gidan zasu dinga kawo maza mu kuma mukaki yadda akayi ta rigima daga karshe sai gidan akasayar muka raba kudin ba tare da iya abu ta sani badukmuka watse, yanzu sai tayi bara snn ta biyakudin haya. Ga wani ciwon kafa, kafarta takumbura kamar bokiti komai ya cakude mana. Hanna ta share hawaye tace a gidan iya salmai zankwana gobe dasafe ka tattaro min kanku kuzo kusameni kafin na tafi.Ya rakasu har mota yana soshe soshe yace tohanne bani na kashewa da daddare mana iyasalmai tace zai sha wiwi dare kenan. Hanna taciro 2k ta bashi tace musbak karka sha wani abunmaye kaci abinci ka sayawa mahaifiyarka abinci kakaimata.Ya dinga gdy da farin ciki.Har zasu shiga mota sai ga Alh bilya ya taho hannatace dasu haisam ga alh bilya ya taho hanna tace dasu haisam ga alh bilya bari na bashi sadaka takarsa wajensa ta zuba masa dubu 5 a kwananbararsa tace alh ga sadaka. Yace nagode Allah yakarba.Iya salmai ta matso kusa dashi tace hanne ce'yar gidan mlm habu, budurrwarka ta da mai dakinhaya.Ya sunkuyar da kai kasa dan kunya.iya salmai tasake cewa ina zakajene? Yace abu na biyowa mujebara ance za'abada sadakar abinci a kofar gidn mi gari iya salmai tace abu tana ciki kaayi sallama arumbun nan mai tururuwa zakaji ta amsa. Hanna tashiga mota cike da tausayinsa, iya salmai ma tazo tashiga, daman haisam yanaciki yan kallan su yagirgiza kai yaja motar suka tafi.A hanya hanna take cewa yanzu tun a dny Allah yake sakayya ba sai an mutu ba ko? Haisam yacekwarai kuwa shiyasa ake son mutum ya dingashirya alheri a rywr sa.Hanna tace Allah sarki yanzu dubi kudi irina alhbilya babu kamarsa a garin nan, dubi isa da mulkida rshin mutunci irin na iya abu yanzu sun zama a bamu dan dago-dago.Iya salmai taci gaba da basu lbrn irin bala'in da iyaabu da 'ya'yan ta suke ciki.Da sassafe sai ga iya abu da 'ya'yanta sun dira agidan iya salmai.Sun iske hanna da iya salmai suna shan koko da kosai bayan sun gaisa sai hanna tabi kowannan suda kallo 1 bayan 1, yamusti da sunan wani kaya.Duk sunyi kaca2 dasu kayan jikinsu dukkan sumatan da mazan, nan fa aka hau koke2. Kallonhanna suke tamkar sun sami hoto sbd kyawun datayi kamar wata gwal. Sai hanna ta shiga yi musu nasihohi tana basu shawarwari akan masukaruwanci, sce2 da shaye2 su dai na abu ne markyau. Takara da cew har da rashin ilimi yakedamunku babu arabi ba boko.Don haka su shiga mkrnt su koyi ktrn kur'ni suyaki jahilci. Daga karshe ta shaida musu zata bar musu kudi awajen iya salmai a hnkl a samu gida mai dakunadayawa a saya musu su koma su zauna su rungumiuwarsu snn suyi aure, tace zata bar musu kudi awajen iya salmai a hnkl a samu gida mai dakuna dayawaa a saya musu su koma su zauna su rungumi uwarsu snn suyi aure, tace zata basu kudi akai iyaabu asibitin kashi na kano ayi mata maganin ciwonkafa snn dukkan su zata basu jari kowa ya samu.tace zata basu kudi akai iyaabu asibitin kashi na kano ayi mata maganin ciwonkafa snn dukkan su zata basu jari kowa ya samusana'ar yi kada su kara barin iya abu tayi bara, saisuka fashe da kuka dukansu suna gdy. Iya abu nakuka tana cewa na shuka tsiya na girbi tsiya, na cuci kai na da 'ya'yana na hana su krt yau ga shisun tashi atutar babu,Hanna ki yafemin abun da nayi miki na yiwamahaifanki Allah ya jikan habi da habu.Iya salmai tace Allahu akbar albarkacin hanne yaumlm hbu ya samu addu'a da dadi ba'a taba yi masa ba. Haisam ne ya shigo ya sume su suna mgnr iyaabu na kwakwazon kuka tana nadama.Ya ce abu yi hkr haka duniya ta gada kaso nakaduniya ta kishi, sharri da jafa'I babu wandabakidora akan hanna ba sbd tana zuwa mkrnt kinbiduk gari kin fadin iskanci take zuwa ba karatu ba a karshe kalmar isknci sai ta dira akan 'ya'yanki matasuna aure ma suka kaso auran suka zama karuwai,Allah ya kiyaye gaba iya abu tace tone2 ma ai abarshi uncle haisam kuyi hkr dai Allah ya baku kubamu amma bala-n duniya wannene ban gani ba,Sakayya babu wcce Allah bai nunamin ba nida'ya'yana tun bayan tfyr hanne ban hutaba, zcy tabata hutaba saibaakinciki kala2. Daga karshe iyaabu da 'ya'yanta suka tafi da kudin da hannataraba musu suna gdy.Hnna da iya salmai da wada suka zauna suna lissafi, hanna ta bayar da kudin gidan da za'a kaaiwamaigari a sayawa su iya abu.Sannan ta dauko kudi mai yawa ta bawa iya salmaitace nata ne ta zauna a gida ta dinga cin kaza daabinci mai dadi tadaina zuwa kasuwa talla, sati nasama za'ayi bikin wada ta bada kudin komai wanda za'a bukata na hidimar bikin.Ta shaidawa iya salmai cewar nan da 'yan watanniza'a gma gina gidaje zata zo ta dauketa ita da wadada matarsa su kaura kano, katafariyar supermarket zata bude shine takeson wda ya zaunamata a kantin yana kula da wajen. Murna tasa iya salmai kuka sai juya makudan kudinda hanna ta basu takeyi tana ta gdy. Haisam da hanna da direbansu sun fito dagababban mutum sai sukanufi rigar damlm habuyake, sun iske shi bai fita kiwo ba yana jiranisowarsu.Bayan sun gaisa haisam yayi masa bayani nan dasati 3 za'a gama biza zasu zo su dauke shi su tafi makka.Sai farinciki ya rufe mlm habu kudi mai yawa sukjibge masa, hannasai zrowa take tana tulewa agabans shi kuma hanata yake yana cewa 'yar babakudin sun isa haka mai zan saya a rigr nan dawadannan makudan kudi. Shimamlm sule sun shiga har gdansa sun rabamusu kudi shi da matansa sai gdy suke sunamurna.Aka hadu a gidan akayi ta hira har har hira tayi hirahanna ta gane ashe mlm sule kanin mlm sale netsohon daya bata abin busa a wajen kiwo tun tan yrny.Aka rakata gidan marigayi mlm sale tayiwa iyalansaalheri mai yawa.Dakyar haisam ya banbaro hanna daga rigar nan,bada son ranta ba ta baro mahifinta.'Yan rigr suka fito kusan gaba daynsu wahjen motar su hanna suna daga musu hannu. Shehu yajmotar suka tafi. Hanna zata fara hawaye sbd zatatafi ta bar mahaifinta sai taga hasam yana harararta,ya tsreta da ido baya ko kirfatwa sai ta wayance tafasa yin kukan tahau yi masa hira, haisam yayimurmushi yace hanna kuka sunanki daga yau. Hanna ta kwanto a jikinsa ta kashe murya tacekukan farinciki zanyi yaya, daka kbarni nayi, kadanfa xan danyi hawaye daya 2 shikenan sai inyi shiru.Suka kyalkyle da dry dukkansu.Haisam yace kinyi digiri a kuka har kaiyadewa kikeyi kenan.basu tsaya a ko ina ba sai a garin kzaure kofargidan uwar biyu. Suka iske ta a tskr gida tana sakindaanwaken siyarwa.Ciwon kafa ya hana ta aiki a mkrnt sai a gida takesiyar da binci kala2 na sfe daban na rana daban nadare daban. Uwarbiyu ta bude baki tana mmkn ganin haisam dahanna.Haisam yayi dry yace uwarbiyu hanna matata ce,munzo mu gaisheki ne.tayi hawye tace har babbanmutum naje neman hanna da. Naji ance mahaifinkiya rasu inyi miki ta'aziyya, inga yaya zamanki yake da iya abu inda hali in daukoki kizomu zauna tare,sai aka ce mun kin koma niger.Hanna tace Allah sarki uwata ta kaina nima ina tnnninki kullum.Ta shimfida musu tabarma a gindin wata bishiyamai iska a tsakar gidanta, ta zubo musu ruwa da danwake ta kawo musu snn tazo ta zauna sukagaisa.Bayan sun gaisa sai hanna ta kwashe lbrnmahaifinta ta fadawa uwarbiyu cewar bai rasu bayan nan da ransa. Uwar biyu tayi murna ta tayahnna murna matuka. Haisam ya dubi agogon dake daure a hannunsayace yanzu 12:30 a kano nakeso muyi sallarazahaar muci abinci a gurguje mukazo mu gaisheki, snn idan ba zaki damu ba hanna tana so tazo tadaukeki ki koma kano da zama tare da ita ki barwahalhallunnan. Yanzu haka tasa a gina muku gida a kusa da nata ki koma ke da iya salmai. Uwarbiyuta fashe da kukan murna, kudi dumus taga hannata debo daga jakarta ta ajiye mata a gaba tayi tagdy ta rako su har wajen mota sukaa shiga sukatafi. Suna isa jano basu tsaya a ko ina ba sai a filin jirginsama haisam ya cewa shehu direba ya tfi gida damotar zasu dawo.Bayn sun sayi tikiti sukayi salla sukaci binci. Filinjirgin. Sun isa abj da yamma, direban ofis dinhaisam yazo yadaukesu wato wajen sayar da motocinsa.Kai tsye ya wuce dasu katafaren hotel dinnan watosheraton hotel.Hakika wnn hutu ya ywa masoya nan 2 dadi fiyedana ksashen wajen da sukaje.Sbd hnkln hanna a kwance yake, sai farin ciki ya rufeta idan ta tunamhifinta nanan a raye bai mutuba har tsalle take akn gado tadiro ksa ta fada kanhaisam tana murna.Haisam sai ya zauna yana kallonta kawi yanamurmushi domin farincikinta shine frin cikinsa.Da yamma suna saukowa wajen swimming pool suyi ta wanka da safe kuma sai direban ofishinhaisam yazo ya duke su suyi ta yawo a cikin gariwaje2 na hutawa da waje ciye2 makulshe, gidjen'yan uwnsa da bokan arziki dun