Sashe 27
Gangar Jikinsa Na Aura Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
akan cinyar mage yan kallontalabijin da remote a hannunsa yana matsawa injiwata mai iya mgn.Gaba daya gidan haisam kacokan an mallakawamlm habu kyauta shi da matansa. Iya salama abangaren hanna iya uwar biyu a bangaren ramlah mlm habu shine maigida a bangaren uncle haisam.Masu gadi damasu bawa fulawa ruwa da masu dafabinci da direba duk sunci gaba da aiki a karkashinmlm habu yana biyansu da dimbin. Kudin da 'yarbaba take jubgo masa. Hakika mlm habu ko da alahira ya samu haka lallai ya samu rahama, irin wnna daula abin sai wanda ya gani sai ma kunhango shi cikin jibgigiyar mota mai aC ana tukashiya kame owners yasha jibga jibgan kaya naalfarma, wayyo ba a fidda rai da rahamar ubangjiji.Raban mutum gudu yke yazo ya same shi fiye dayadda mutum yake nemansa. Allah kayi mana arziki ta hanyar halak amin. Ku haskomin iya abu an guntike mata kafa 1 aasibitin da sandina 2 take dogarawa. A yu dayammaitaa da 'ya'yanta duka suka dira a kofargidan hanna da kwantance da tambaya suka ganogidan da kyar masu gadi suka barsu suka shigaciki suna shigowa sukaiske mlm habu da matansa 2 a zaune akan katuwar darduma sun shan kyanmarmari iri2. Nan kagagigicewa da razana a wajeniya aabu da 'ya'yanta a guje suka ruga ba tare dasun san kofar fita ba.Sandunan iya bu suka zube ksagashi idon 1 netake dan kyallarawa. Ta fadi fuk a kasa tana ihu tana kururuwa wai yaugata a lahira a gidan matattu ga mlm habu ga uwar2 da iya salmai ashe sama su salmai duk sun mutu,yau gata a gidansu na laahira azo afita da ita dagakiyama.Kuzo kuga dry harda faduwa a wajan mlm habu da matansa, bayan dryr da taci karfin su ta lafamlmhabu ya kwallawa mai gadi kira yace ya shiga cikinlungunan gidan ya harhado kanmutanan nan dasuka ruga aace suzo ba fatalwa suka gani bamutane ne. Iya salmai ce ta taso tazo wajen iya abutaake darkushe tana kururuwa ta fara yi mata bayani akan ta kwantar da hnkln ta duniya takecikin mutane 'yan uwanta ba matattuba. Bayan duk n hado kansu sunzosun zauna agabanmlm habu gaba dayan su a firgice suke kamar kacekule suce cas, is makerketa suke musamman mamatan sunfi tsorta.Mlm habu yayi gyaran murya, yayi bismillah, yayihamdala snn ya dora musu da bayani ya baus lbr kakaf aabinda ya faru dashi tun dag ranar ya akakai shi kabari har rana irin ta yau, ya shaiida musuya auri iya salmai da uwar biyu. Sai duk suka dukuka suna bayyan rashin jin dadinsu akan baindayayi musu na rashin damuwa dasu koda wasahanna bata taba fadamusu ba kuma tana zuwa garin, saidai suji a gari aana fadin wai wai mlmhabu bai rasu ba ana ganinsa a gidan hanneammasu basu yadda ba sun dauka zancen 'yan gari nedon ba'a mutuwa a dawo ashe da gaske ne. Mlmhabu yayi murmushi yace kuyi hkr nina gargadihnne karta fada muku, mma kada kuga laifinta sbd. Cikin ku bbu wanda n tafi na bari yanakaramidukkanku na ciyar daku, na shayr daku, na tifatardaku, na saka ku mkrnt kuna gidan mzjenkusanda na barku fan haka nsan bani nuyin kowa akaina.Abu kuwa tuni kinyr dani, bola ma ta fini daraja,kin gaji kinfi son in mutu ki huta da wahala daninima har nazonafi son haka, yayanki gaba dya sunrainani kamar ba nine na haifesu ba ban isa inasaku ba, ban isa in hanaku ba sbd uwrkutanunamuku bani da amfani. Bakin cikin ryw da wulakanci babu wanda bamugani ba ni da marainiyar yata 'yar baba.Na samu lbrn irin rashin mutuncin daku kadingayiwa 'yrbaba tun daga wajan raban gadosaidai ta fitadaga dakin ta koma runbu saida akabiyamata kudin haya, tazo ta rasa mai bata abinci duk gaarin sai salmai itama da takeci daa kyar.Abu yanzu wa duniya ta waya? Duk abinda kikashuka shi kike girba,Nasha wuya ainun azamana daku naga bakincikinaga rashin mutunci kala kala, haka mahaifiyarhanne habi har ta koma gamahalaccinta tana shan azabarki abu bare hanne babu wurar da bata sh badan da wuya bata kisa da tuni tamutu .Ba gori ba, yanzu gidan da kuke zaune wacece tasiya muku? Kafarki data fara rubewa waye ya biyamiki kudin asibiti aka cre? Bara dakikeyi waye yahani bara ya baki jari ke da 'ya'yanki? Amsr ita ce 'yar baba ita tamuku duk wnn.Allah ya yiwa 'yar baba albarka akwaita da tausayita danne duk. Abin da kukayi mata ta saka mukuda alheri. Yanzu katafaran asibiti tasa ana ginawa agarin babban mutum wa gareta a garin yanzu inbakuba? Ta ce min baba nasaa gina masalaci da mkrntr islamiya a babbanmutum za'a gina ajin yra'yan mata matasa da tsofaffi mata da maza sbdtsofaffi irin su iya abu su samu su koyi krtn salla.Asibiti kumada angama ginin zata zubamagunguna da gadajen kunciya kyauta sbdtalakwa. Hanne tsa shigabar kasa yasa a ginamuku titina ga ruwan fanfo da wutar lamtarki duk n bakuadalilinta, badan ita ba dawa zai tun da wani kauyewaishi babanmutum.Ynzu ta taimakeku a lkcn da kuke neman taimakobakamar ydda dukkaninku 'yan grin kukawulakanta ta kuka ki taimakonta a lkcn da take tsananin nemn taimakon ku. Bu ga amfanin bokoga,bokin dakike yadaw a gari, kina shela kinacewa yawan iskanci nake kai ta ba mkrnt ba, danabiye miki da tuni na cireta a bokon tazo ta zaunaagida ta zma kamar 'ya'yanki fa suka ki mkrnt gsunan babu wacce ka fi nunawa dg shigaban kasa sai ministan lfy hanna. Kullum gata ga shuganr ksa gamatarsa. Wani lkc har nusaiba kawarta tace matahnna wai ke ba zaki zauna ki huta ba , kullum kinakauye kina jigilar magani dkayn asibiti. Hanne tacemata hutu bai kamace ni ba nusaiba ta yayasunaneman taimako zcyta , jinin jikina da kuma dukiyata zanyi jihadi sbd Allah iyakar kokarin intaimakawa talakawa domib babu ciwon da yaficiwon talauci wahala.Allahu akbar,ina alfahari da hanna a matsayin 'yata,alummar musulmai suna alfaharida hanna amatsayinta na 'yar uwarsu musulma, 'yannigeria suna alfahari da hanna a amtsayinta na 'yarkasarsu, gwamnatin nigeria tana alfahari da hannaa matsayinta na minister lfy, 'yan niger suna alfaharida hanna a matsayinta na'yar uwarsu, jininsu sbdta gina asibiti a garin Dashi komai kyauta,taginamasallaci da mkrnt islamiya sunana nema sunan mkrntr ABUBAKAR IMAM ISILAMIYA.Yanxun a garin Dashi mace bata fargaba idanmijinta ya rasu ya barta da marayu tasan kotantamababu hanna ta tanadi mata tallafi mai tsoka.Babu abin da iya Abu da 'ya'aynta suke iya cewasai rike baki da girgiza kai suna jinjina wnndaukaka da hanna da mahaifinta. Iya abu ta langwabar da kai ta sharbe hawaye tacenayi kuskure ainun, gara da Allah yasa baka mutuba da ka mutu ina zan shiga da wnn tulin alhakinkadana dauka, ku yafe min.Ta fashe da kuka taci gaba cewa yanzu sai kadaure ka mayar dani dakina ni da 'ya'yana ka rungume mu zauna lfy da kishiyoyina su salmai.Salmai taimakeni kisa bakimlm ya mayar dani nasanki da tausayi kinga daman keki ka hada aurena damlm habu tun farko duk abida nayi miki abayakuskure ne yanzu zamu zauna lfy.Iya salmai ta zabura tace wacce ni? Abu kinfi karfina da dai da bansan halinki ba na jawoki jikinakika cuceni har hauka kika samun dole kka rabanida mijina abin kaunata, shekara 40 bana tare inatajin kaunarsa nayi sallama da aure sai yanxunAllah ya sake hadamu mukayi aure.Yanzu kina nufin in dauko shinkafar bera in zubawa kaina a abinci inci in mutu.Ya abu tasharbe hawaye tace yanzu salmai niceshinkafar berar? Mlm habu yayi murmushi yace abuai kinfi shinkafar bera tsiya saidai a kiraki da bombmai wargaza gari guda, to aini babu yadda za'ayi insake kara zamadake. Rabona da samun kwanciyar hnkl tun ranar dasalmai tasa na auro ki hakban huta ba sai ranr daaka dauke ni daga gidanki zuwa kabarina, tundaaga ranar nake hutawa a rayuwata har rana irinta yau.Kuma ina saka rana har karshen rywta zanci gaba da hutawa.Ina zan saake jajuboki da 'ya'yanki in hjajubawakaina tashin hnkl.Abu ta fashe da kuka , 'ya'yanta ma kuka sukesuna cewa baba yanxun gudunmu kake, yace haryanzu ku 'ya'yana ne kuma ba zan so ku tozarta ba ni ina suturce nayi alkawari zan dinga aikodirebana duk karshen wata yana kai muku kudi dakayan binci amma karku fiye zarga2 zuwa kanohar wani ya bata a hanya ku bari zan dinga yimuku aike.Iya abu ta sake kallon katafaran gidan nan tace babu inda zanje mlm sbd akwai igiyar aurena akanka tunda baka mutu ba.Mlm habu yace to tunda kina kokonto to bari natsnka igiyar kije na swake miki sbd bazan sakezama dake ba har abadaUwar biyu tanisa tace ikon Allah yau naga naci wai ba mlm hbun da kika raina bane? Kike zagi ta uwata uba yana kuka da idanuwansa mai yasa yanzukike sonsa?Mufa ba zamu zauna dake ba abu, yace ku tashikutafi zai ringa mukuaike.Suna zaune suna ta koke2 yarn suna fadin iya abu ke kika jawo mana ga rashin ilimi ga rashin tarbiyaduk biki bamu ba.Mlm habu ya shiga gida ya dauko buhunhunanabinci daga store suka zuba a wata doguwr motakirar bus yace direba ya kaisu babban mutum sukashiga suka tafi. Babu abinda suke sai kallon mlm habu ya zamawani danye shakaf dashi sai kace ba wnn yagulallntsohon nan bane, furfurr gemun nan buzu2 dukbabu an aske yasha farin danyan boyal a jikinsagawani farin gilashi a fuskarsa tsaddde hanna cetasa aka yankar masa a america data kaishi medical check up wanda zai kara masa gani tar,Babu wani ciwo da yake damunsa sai daimagungunn kara lfy da hanna take jubgo musutace suyi ta sha kamar bitamin A da bitamin E nasakwarin ido, karfin kashi da hana zubewar hakora.Lalla tsofaffin nan shar da su tubarkallah,KARSHE**** kusan kowanne weekend a americahanna keyi wajen mijinta, duk sati da aiki yayimaata yawa baza ta samu damar zuwa ba, haisamda yaran duka saisuzo suyi mata weekend danbasu da matsalar jirgi ko babu fasinja jirgi zai daukihannaa ya kaaita americaa. Kudi maasu gida rana sun aiki, lailla nn gaba zasusayi jirgin HAIRAMHANNA sbd zirga2 dagaa nigeriazuwa america.Wnn stin kaayataacciyar liyafa ambassado haisamya hada a america ta anabersary auransa daminister of health DR hanna haism abubukar da uwar gidnsa hj.ramlah haisam shitu.Mai girma shugaban kasan nig da uwar gidansa dadayawa daga kasoshin gwamnati , mahfa hanna,mahaifan haisam, mahaifan ramlah, iyalan gidanyaya habib, amratu da izzidin, kawu ahmada damatarsa hajir, rauda da mijinta hadddun 'yan uwa da abokan arziki duk an gayya cesu su hallaciwannan kayatacciyar liyafa da za'ayi a birinin USjirgi kawai zasu