← Book details Gangar Jikinsa Na Aura Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 28

Sashe 8

Gangar Jikinsa Na Aura Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

GANGARJIKINSA NA AURA 3 Part 2 Posted by ANaM Dorayi on 05:39 PM, 30-Apr-15 Under: Gangarjikinsa ta Aura Bayan tafiyarsu masu iki matasuka shigo bagarenhanna suk hau kalkelewa suka wanke bandakunasukashishshinfida sababbinzannuwan gado sukafashe gidan da turarrukan kanshi. Wani kuku ne akicin yna ta shirya mataabincin kala kala.hanna tayikuri a zaune. Katafaren dakintdake sama itakadai sai talabijinta rasa meke damunta murna takekobakin ciki. Taji ana kiran sallar magriba sai tatashi ta shiga bndaki ta dauro alwalla tazo tashinfida abin sallatayi sallar mgriba da nafilfilo dtasaba. Ta zauna tana lazumi har sai da taji ana kiransallar isha'I snn ta tashi ta kawo sallarisha'I. Ta idartana linke abin sallar ne tji wayar dake ajiye agefen gadonta tana kara ta dauka a hnkl gamidacewa hello sai taji muryar wani bagwareneturanci yake yi yce madm nine kukun ki dagakicinmake yi miki waya na gama abinci ne jera mikiakn dinning table zn iya tfybabu wani abu da za'a dafa miki? Hanna taji wani abu banbarakwai waninamiji d suna hajara, Abu na frko daya bata mmkwi yu itace madam ke shida mata ngama abinci tazotaci kawi inhrma akwai wani bunda takeso adafamata ta fada, mmk na 2 kuma shine yaya za'ayi abar garjejen namijibama ba haushe bane ya shiga gidan matar aure yana dafa mata abinci daga ita saishi wnnba tsarinmusuluncibane. Hanne yace zi iya.Tfy banu wani bu da zaiyi mata. Tajimotsinbudekofarsa ya fita. Ta zauna a gefen gadotayishiru tana tnn.can ta tun she fa yanzu itamaryace,kuma tund babu kowa wata kila haisam ya shigo bari taje ta yi wanka ta sake tsala kwalliyairinta matan dasuka san darajr mazansu. Tayi sauri tafada bandaki ta dinga salla wanka ga sabulai nankala kalahar dana ruwa. Tana fitowa ta zauna kanmudubin dake shake da kayan shafe shafe ta fararangda kwlliya dafesa turarurruka suk jikinta. Tasha hoda da janbaki da gazalta zubo gashinkanta har baya bata tsrke ba ta barshi bazai. Tasaka wanidogon siket na jeans da wata yaryaloluwar riga bulawusmi dogon hannu dabuddden kirjin. Tsa wani takalmi mara nauyi maikama da sosan katifa ta fara saukowa daga kan bene. Tana isowa babban falon dake kasa saitajiwayar dake ajiye a falon tana kra. Hnna ta karsa knteburin dawayar take. A jiye tasa hannu ta daukasai tji muryar ramlah ce take fara'a tace helloamarya yaya kadaici ke kadai yau kowaya watseanbarki ko? Aiya don't worry haka rywr aure take sai a hnkl zaki saba. Amma yau bazan barki kikwana kadai ba zan kawo mikimai raya ki kwanagamu nan zuwa. Hanna tayi murmushi tace antyramla ina yini ramlah tace lfy lau kanwata gamunan ma zuwa saimu gaisa sosai. Suka ajiye kanwaya. Hanna tyi jigum a tsaye tana mmkn yadda ramlah take fara'a da nuna mata so da kauna tace aranta Allahkenan, ya hadani da duk abind zanjisanyi a ryw ta. To wa anty ramlah zata kawomin tatayani kwanina jin amratu ce kai ko dai haisam ne?Hanna ta dubi matsatstsun kayan dake jikinta tagagsky baza ta iya sakewa ba a gaban hisamba. Sai ta koma sama ta doro doguwar riga baka mai dankwali kafin t sauka sai taji muryarramlah tanasallama a fallon kasa. Hanna ta sauka tanarangwada ta karaso wajen da ramlah dahaisamsuke tsaye tayi dariya tace sannun ku da zuwakuzokuzauna suka zazzauna dukkan su fuskarsu cike da fara'a. Hanna ma ta zauna a kunyace tagaishesu, suka amsa ramlah tace munzomuciabincin don yau a nan zamu ci abinci intaya ku hirain tafi in barku, ko bakiyi abincin damu bane? Sai alkcn hannata dubi dinning table taga katan teburincike yake da manyan foodflask din abincitayimurmushi tace antyna isa in ki yin abincidaku, da ku akayi. Suka mimmike sukanufi dinningare. Haisam ne a tsakiya ramlah a gefensa na hagu,hanna na daya gefen, suka fara zuzzubawa a filetsuna ci suna hira. Ba sosai hanna dahaisam sukacika mgnb, ramlag ce take t zuba surutusun jinta suna satar kallanjunansu. Bayan sunkammala sukadawo kan kujerun falo suka zazzauna suna kallonwani film da akeyina gefensa rmla na daya gefennasa duk a doguwar kujerar suke.Haisam ya nisa yayi gyaran murya yace uwargida ramla tare da amarya hanna babu abindazance dku sai gdy ina fatan alheri a rywr mu gda 1ina fatn Allah ya bamu zman lfy. Ramla kece babba.Kuma Alhmdl kin nun halin manyakinyimanahalaccibabu abunda zance mikisai Allah ya saka miki da gidan aljannah. Ramlakin kasance mai tsananinhnkldatnn donhaka don allah inarokarki dakicigaba da yaddda kika fara kicigaba danunawakanwarki kuma abokiyar zaman ki hannakaunar da kike nunamata kadakisaurari mazugamasu zuwasuyi zuga don suhargitsama'aurata. Ramlah tayimurmushi tacehabahaisamy akamataka fahimce ni idan nasa raina ncezanyi bu gskybabu mai zugani in fasa. Ina sonka dayawa nagadace inso dukabindakakeso dan haka najihar rainainason hanna musamman na lura hanna nadaladabi dason zman lfy. I S Azamu zunalfy. Haisan yajuya ya klli hanna wacce kanta yake a sunkuyeakasa tanawsa dadan yatsanta yyi murmushi yaceamarya ke baki ce komai ba? Hanna ta dagokai tayimurmushi tace I S A zamu zaunalfy zan zama maibiyayya a gareku kuma ni tsakninadaku sai gdyAllah ya saka da alheri.Ramlah da haisam suka ce amin. Ramlah tayunkura ta mike tsaye fuskarta cike da fara'a takalli haisam ta juya ta kalli hanna tace to amaryyada ango zan tafi in barku sai da safe. Haisam yaceuwar gida tfy zakiyi bari mu rakaki har gidanki ko?Hanna ta mike suka dunguma suka fita suka nufi bangaren ramlah. Haisam na tsakiya suna tafe sunahira har kofar shiga bangarenta suka raka ramlah.Ramlah tayi murmushi tace torakyar ta isa haka kukoma ni dai gidunmawa tada zan baku anan itacena bawa kanwata kwana 10 da angonta ku hutasosai. Hanna tayi. Murmushi ta sunkuyar da kai tace a'a anty ramlah kwana ma 2 ya isa. Haisam yaharari hannayace maimakonkiyigdyshinekikekihar guduna kike? Su duka sukatuntsire da dariya. Ramlah ta juya ta shiga gida taceni dai na barku lfy sai da safenku. Tanashig ta turokofa ta rufe tasa mukulli ta bame sai ta sulale ta zube a kasa yayin dawani zazzafan hawaye yadinga zubo mata tsananin kishiyakamata sbd tanason haisam matukar so babu yadda taiya dole tasoabunda yakeso.kishikumallon mata.Haism da hanna sukajuya sukanufi bangarenHanna, suna tfy a hnkl suna hira. Hisam yakai hannuzai rike mata hannu sai yaga ta goce tayi gefe.Haisam yayi murmushi yce Allah ya bakihkrhannata na fasa rike mikihnnun tunda rowa akeyimin. Suka shigo cikin gida haisam yajawokofarfalon ya datse. Haisam yace da hannazo muje sama muyi sallah. Hanna talangwabe kaicikin siriyar murya taceyaya nayi sallar isha'I tundazu. Haism yayi murmushiyace ai nafila zmuyi. Tamike kanta a sunkunye akasata wuce gab hasm nabiye da ita suka hau sama. Daki hnna ta wuce kai tsaye ta shiga bandaki, haisam kuma sai ya shigadaya dakin yana shiga sai ya cire kaynsa ya duratawul ya shga bandaki don ya ske wats ruw.Jikinsa byn yayi wnkn ne ya dauro alwalla yanafitowa yawucewajenkatuwrwadruf dake dakinyabude wani bangare kyn sawarsa ne da kayan bacci. Ya zbi wasu kayn bacci masu kyau da laushitubus auduga ne zalla rig ce gjera iy cinyami dogonhnnud dogon wando farare ne sol anyi musufulawa da kalar shudi sababbine gar a ledarsu yaciroya saka a jikins ya juya ya nufi wajen madubiwanda aka dankareshi d mayukan shafawa masukamshi da turrarruka designers. Ya shafejikinsa da mayukan nan masu kamshi kana yafeshe duk ilahirin jikins datufafns datsdaddunturarurruk masu masifar kamshi wnn na cewawane wnn sukahadu sukabda wani daddadunkmshi. Haisam ya dauko comb y taje gshinsa ya mulke da man gashi mai kamshi , hakika ko shi dakansa yasan yayikyaua daren nan blle wacce yayidominta. Ya fitoya nufidakin dahanna take zauneyashigo my love na barki kina jirana ko? Tayimurmushi tace ba komai ai.Baka dade ba, ya budewadruf ya dauko watakatowar sallaya ya shimfidaya juya ya kalli hannato bismillah zo ba yana ki tsaya zamuyi sallah raka'a2 ta gdy ga Allah dayanunamana wnn ranardamuka zama miji da mata da kuma yin add'uaAllah ya kade man duk wata fitina ya bamuzmnlfy da zuri'a ta gari koba haka bane? Hanna tasahnnuta rufe idosbd murna da farin ciki daya rufeta dakunya tace haka ne yaya. Ta tasotazo ta tsaya abaynsa suka tada kabbarar harama. Bayan sun idarhaisam ya daga hannu sama yana kwararo addu'oihanna na amsa masa da amin daga karshe suka shafa. Haisam ya juyo yana kallon hanna kallo maikunshe da tsananin soyayya da sha'awa jiyketamkarya hadeyeta a daren yau. Ta sunkuyar dakanta kasa tana murmushi maihade da kunya.yanisa yace zonan kusa dani hanna. Ta matso kusadashita zauna yace nan kusa dani zaki matso sosi. Ta sake matsowadaf dashi ta zauna yasa hannu yashafa gefen fuskrtaa hnklhar zauwa gefenwuyantayayinda dankwalin ta ya sulale zai fadi kasatayisauritaja dankwalinta daura ta danja da baya.Yayi murmushi yace ja da baya ma kike? Naga doleki cire wnn bakar doguwar rigar da dnkwalin ki saka rigar bacciko dasu zaki kwana? Hannatagyada kai tace dasu zan kwana. Haisanyayi dry ya mike yje ya bude wadruf ya zabowahanna wata tsaleliyar rigr bacci. Rigar yar karamaceiya gwiwa yaloluwa marar nauyi mai shara shara.Kalar pink ce anyi mata kwalliy da wani gshimi lushi a ksn rigr dwuya,hnnun rigar dn siriri ne wandaza'a iy daure shi ko a kwance. Ya cirota daga ledaya mikewa hanna yace in ganin gr kis wnn zakifijindadin bacci tunda bata da nauyi . Hanna ta karbata daga rigar don taga yaya girman rigar take, saitajigbnta ya fdi sbdit a gsky tana jin nuyi d kunyar yaya haisam yaya z'yi taiya sa wnn 'yar rigar agabansa. Tana son haisam matukar amma bata jinzta iya kwana a gado 1 dshi zucyrta na tuna matayadda haisam yake da girma da kima a idanuwantatamkar wani kawunta take gninsa sbd dawiniyar dyashada ita tun tana yrny.hisam tace tshi ki saka k inzo in taya ki balle mabllin. Hanna tace a'a ta miketatafi can lungun gado ta cire dnkwalin rigar ta ciredoguwar rigr sai mtsatstsen siket da rigr da sukajikinta (body hook) haisam ya koma kujera da takegaban mudubi ya zauna yayin da idanuwansa suketsaye cak a kan hanna, ta juyota dubeshi taga ita yake kallo sai ta dauki rigar baccin ta nufi bandaki.Haisam yace ina zki kuma? Cikin kunya kanta akasa tace bndaki zanje in canja. Hism yabude bakizaiyi mgn sai wayarsa ta fara kara. Hanna ta fadbndaki ta rufe kofa tasa mukulli ta bme, ya dubayaga maiyi masa waya sai yaga safiynu ne abokinsa daga kd, ya dnna yace safiyanu yyakake?v safiynu ya kyalkyale da dariya yace damannabugone don inyi tsokana in dama ango da amarya,haisam yayi driyayace bbu
Chapter 8 · 0% Book details