← Book details Gangar Jikinsa Na Aura Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 28

Sashe 4

Gangar Jikinsa Na Aura Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Bello Madu ya farasamun shiga a wajena sbd kawai yana yi min hirarHaisam. Haisam ya mik'o mata wata k'atuwar abulan tadahannu 2 ta kar6a ya ce "Inji Ramlah ki rabawa 'yank'ungiyarku tunda kece shugabar k'ungiya ashe.."Hanna tayi dry ta ce "Ashe ka sani wa ya gayamaka?"Ya ce "Ramlah ta bani lbrn yadda kuka yi kakaf." Ya miko mata wata k'atuwar leda ya ce wannannakine inji Ramlah."Ya mik'o mata kwalin wata waya mai tsada ya ce"Wannan wayar tafi da gidan kace zaki gadirections d'inta a jiki da charje in an kawo wuta kidinga sawa caji. Hanna tayi kasak'e tana kallonsa tana tunanin yaza'a yi ya bata waya a k'auye nan bayan babuservice a garin.Haisam ya gane abun da ya d'aurewa Hanna kai saiya ce "Wannan wayar #THURAYA ce tana yi a wajen da babu service dan haka duk sanda na bugo mikiin dai da caji kuma a kunne take zan sameki inafatan duk kin san yadda zaki yi?"Hanna ta ce,"Na sani Yaya."Ai satin dana yi a Kano Amratu ta nunamin a tata. " Kud'i ne a shak'e a cikin wata yar jaka ya mik'amata ya ce "Dollar America ce wannan sbd bani dakud'in Nijer amma dalla za'a iya canja ta a ko ina,kin dinga kashewa.Ki bawa kawunki duk yadda kika ga dama a cikinkudin. Kada ku sake ku sayi ko cokalin cin abincina aure.Sabon gida nake gina muku mai bangare 2 naki dana Ramlah yadda kowa da bangarensa a sati ma wani ba zaiga wani ba. Idan kuwa kika bari sukasuyo miki wani abu to asararsa za'ayi." Turawa nesuke gina gidan, haka su zasu zuba kayan ciki irinna kalar data dace.Bana son abinda za'ayi asarasrsa kinji.Farin ciki mai had'e da mamaki ya rufe zuciyar Hanna ta tsaya kawai tana kallon Haisam.Can tayi a jiyar zuciya ta ce "Yaya naga gidan nakuma mai tsananin kyau ne kuma sabo gashi dagirma me yasa zaka sake gina wani?"Yayi murmushi ya ce "Haka Ramlah ta ce itama inhad'a ku kada in warewa kowacce 6angarenta ni dai a tsarina da ra'ayina naga gara in bawakowacce 6angarenta.Kuma kinsan ko harshe da hakori ma ana sa6awani kuma gani bani da hkr idan naga za'a ta6a min'yar k'anwata Hanna, ina tsoratarwa da cewa zaniya kashe duk mai shirin jefata a cikin tashin hankali a rayuwarta." Suka kyalkyale da dariyagaba d'ayansu,Haisam ya mik'e tsaye da dariya shirin tafiya, Hannata durk'usa gwiwoyinta a k'asa ta ce "Yaya na godemadallah Allah ya saka da alheri.Sai ta fara hawaye shar daga idanuwanta ya ce a'aHanna kukan mi keki yi ne? Kada fa in kasa tafiya in naga kina kuka."Ya sa hannu a aljihu ya ciro wani farin hankaci yamik'a mata ya ce ta goge fuskarta kuma baya songanin hawaye a fuskarta.Ta taso tana rakashi yana mata hira mai dad'i akanta kwantar da hankalinta ba zai iya kaiwa tawa 2n bama zata ganshi ya dawo.Kuma ko da basa tare zuciyarsa na gareta.Direban da ya kawo Ramlah shine ashe ya kawoHaisam.Hanna ta ce "A'a tare kuke kak'i shigowa kasha koruwa ma." Shehu ya ce ba komai suna da ruwa a mota."Ya durk'usa har k'asa ya gaishe da Hanna.Taga abincin gwangwani iri-iri da lemongwangwanaye ga robobin ruwan swan nan a cikinmotyar sai taja bakinta ta yi shiru.Don har da zata ce sai sun tsaya sunci tuwo. Taga masu irin wannan dauka ya za'a yi su ci iya cintuwonsu miyar kuka lami sai wake aka watsa a ciki.Haisam ya ce da direbn ya bud'e but ya shigar dakwalayen da suke but din cikin zaure.Kwalayene manya-manya guda 3, mak'il suke dakifin gwangwanaye da biskit da alawoyi k'arama cikinsu kuma cike yake da kayan shafe-shafe nakwalliyar 'yan mata.Hoda,janbaki,mayukan shafawa,a jiki dana, gashi dana hannu.Daman Haisam mai son irin wad'anan abubuwanneshiyasa ya siya mata mayukan gyara ta sake yin fes.Ga turarurka designers abun baya misaltuwatsaddadu.hanna ta langwabar da kai, ta rike murfinmotar.haisam kuma na zaune a cikin motr gidngaba. Yayin da shehu direba ya tsaye can kofargida yana jira su kare sallamar. Ta yiwa haisamwani luguiguitaccen kallo cikin muryar sanyoyyiytace yaya haism nagode. Bansan wacce kalma zanyi amfani da ita ba wajen nuna maka godiytaba, tun ina karama kake fama dani har yau bakadaina ba ubangiji Allah ya saka maka da alherins.Yace kina bata bakinki wajen gode min balle hrkiding tnn kalmar da zaki yi amfani wajen nuna mungodiyarki. Ni. Tnn na duk abinda nayi miki dole ne a wajena ba sai kin gode mun baki duaka aikina neai dole inyi miki. Hanna tayi dariya tace haba yaya nina fara saka haka a zuciyrta na gode dai znce. Dagakarshe suka yi sallam akan zai bugo mata waya.Yana. Tsokanarta wai yaga duk ta rame ko batasonaurensa ne, za'ayi mata auren dole. Hanna ta kasa bashi amsar wnn tambayar ta bishi da kllo direbayaja motor suka tafi. Yana dago mata hnnu itamatana daga masa. Bata shiga gida ba saida ta dainahango fitilar motrsu. Kawu Ahmd da matars har sunfi hanna mmk datsananin farinciki wnn kyaututtukn na haism damatarsa. Raba dare sukayi kawai suna kallondukiya suna sambatu. Hanna kuma ta shaida masucewr yace bai yarda a siya mata ko cokali ba nakayan daki shi zaiyi komai. Nan kawu ahmad ya sake jin wani sabon farin ciki ya lullube shi. Saiwajen 12 dare snn hanna da kawunta da matarsasuka shiga dakunansu don su kwanta. Hanna tashiga nata dakin ta jawo kofa ta bame is kuwa tadauko kwalin wayarta ta fara karanta yanda akeamfani da ita. Abunka da nasara ya rubuta dalla dalla yadda ake amfani da ita in hour ka iya karantaturanci zaka fahimt nan take karfe 1 daidai akakawo wutar lantarki. Hanna ta mike daga kankatifrta taje ta jona caja a soket ta jona wayar sainan da nan taga wayar ta fara caji. Murna ta rufenata tnn haisam. Taga da wnn kwanciyar da take tana ta tunnin gara ta tashi tayi 'yan nafilfili ta godewaAllah da ya bata abin data dade tana nema. Bayan tfyr hiasam da kwana 4. Hanna na kwance adkinta misaln karfe 11 na dare taji wayarta ta hukara ta zabura tatashi zaune ta jwo wayar tanakallo taji dai bata daina karar ba. sai tace a ranta kohaisam ne yake kira. Ta jawo kwalin wayar da saurita sake karanta wayar dai ringing take ana sake redialing. hanna ta danna wajen daya kamata tadanna don amsawa. Sai ta kara kunneta ba taredata ce komai ba. Murya tji anacewa hello hanna,hanna,ko ba hanna bace? Haisam ta kyalkyale dadariya tace yaya haisam kaine? Haisam yayi dariyayce bkyauyiya ashe kina jin tsoron kiyi magana. Hanna ta gaishe shi tace kwana 2 shiru banji kayiwaya ba kullum da ita nake kwana a kusa dani waiko zaka kira cikin dre. Haism ya ce oh I am verusorry tun shekaranhiya ban zauna b ina zurgazurga a airport jiya kum a jirgi muka kwana. Hannatace har kunyi tfyr. Yace yanzuma muna london ni da ramlah. Hanna tace lah yaya ina anty ramlahtake mu gaisa. Haisam yace ramlah ta fita kasuwakinasan da daddare aka fi yin hindindimu a turai dakasashen larabawa. Hanna lefen mu fa ramlah tatafi suyowa lefan auran haisam da hanna fa. Hannatyi dariya ta rungume filo haisam ya kashe murya yace banji kince komai ba hanna ko damn aurendole za'yimikibakya sona? Tayi fari taya mutse fusktace cewa zak yi ko na daina sonka ne. Bawai kobana sonka ba, tunda kasan ina......., sai tayi shiru.Yace yaya kika yishiru, da kina me? Hanna tace to aishikenn a bar maganar. Haisam yace ai sai kin karasa so nake daman ki fadi wannan kalmarshiysa na tsokano zancen kina me? Hanna tce toyanxu diso kake inyi rashin kunya yaya da kunyaince ina...... Ta sake yin shiru bata karasa ba haismyayi murmushi yace hnna kenan aure fa zamuyiyaya za'yi ure d kunya ai da kin dan fra rarrageta kafin in fizget gaba daya in yasr. To nibariin fadmikiabinda nakeso ki fadaminkika kasa fad. Hanna inasonki. Taji wani abu ya disa a ranta, dadi yalullubeta tyi ruf d ciki akan katifarta ta dora kantaakan filo tana sauraron daddar muryasa, tayi shirubata amsa ba yace hanna ko bakya jina ? Cikin shagwaba da kashe murya tace yaya ina jinkashirun da nayi wani abune ya disu a zuciyata yakezagayawa a kwalkwalwata nake kokarin warwareabunda yake kokarin ya cushe min. Y lumsheidoycekmryaya fa? Ta nisa tace ina cikin watamatsannanciyar soyayya wacce ta zame min ciwo a raina na fara zama mutum mutumi, gangar jikin nwani wajen zuciyata kuma tan wani waje. A kullumkum koda yaushe ina sake saken wasikar jakiidnin ido 2 a bacci kuma ina mafarkan da nakedukarsu tamkar tatsuniya. Sai gashi a yautatsuniyta tafara zama gsky. Shine nke tnn shin a mafrki nake jinka ko kuma a ido 2? Haism yayimurmushi ya ringinsa akn kujerar shakatawa dayke a bakin swimming pool din wani katafarenhotel da suka sauka a london.yace hnn this is rel,not dream so our dreams come true. I love you, ofcourse I do. You mean much to me hanna. I missed you so much........kfin haisam ya rufe bkins is yjimuryar hanna kamr daga sama cikin sanyayyiyarmurya tace yayahism na soka, in sonka fiye datunanink fite da duk wani mutum a duniya. I loveso much. Ya gyara zama yace hanna ya fiye datshon mijinki daya rasu, haba hanna kodai don king ya rasu ne? Su duk suka kyakyale dadariyahanna tama rasu irin amsa da zata bashi.Haka hanna d hiasam suka ksnce sun hira mai ddihar karfe 2 dare snn suka yi sallam sukaa aajiyewaya. Kowannensu juyi kwai yakeyi a kwance donmurna bata barsu suniya barci ba.kullum hak haism yake sai ya tabbatar hnna ita kadai ce shimshi kadai sai ya bug mta way su kashewa junansuzuciya. Bayan tfyr haisam da sati 3 'yanuwan haisam mzasukazo neman auren hnn suka bada kudin komaida komi sdki ne da lefe kwi suka rage b'a bayar ba.Murn wajen hnna da haism abin baya misaltuwa.Watan su haisam 1 da sti 2 da tfyrsu snn suka dwo.Cikin ikon Allah sai ga rmlah tayo tsrbr ciki, kowa murna yke musmmn iyyen hism suna jin ddin yaddrywr haisam ta far gudana kmr ta kowa. Duk indaka ganshi fara'a yake wasa da dariya d mutanekamr yadda yake ada. Ga wata uwar kiba da yakeyi da fari baza kace wnn kshi da ran bane. Ramlahma kamar tfi haism smun cnji a rywr ta sbd itama mafarkinta ya zama gsky. Tana samun kulawarhaism sun
Chapter 4 · 0% Book details