Sashe 21
Gangar Jikinsa Na Aura Part 3 Complete Hausa Novel · about 5 min read
rasu,Ni ya kamata na baki ba na kar6i naki ba. Ni aganina da kin koma sbn gidan can na siminti ki barna kasar nan Inna ki huta sbd kar gidan ya zamaasara shi bai zauna ba ke baki zauna ba, Allah yajikan Bello." Inna Haule ta ce "Amin Hanna na gode." Can zuwa wani dan lkc babu wanda yayi maganasai Hanna ta nisa ta ce "Inna shawara daya zanbaki, mai zai hana ki bar Indo ta huta da wannanaiki da zagi da takw sha shekara da shekaru innaduba kiga yadda Indo take tamkar baiwa ita da'ya'yanta ita ce gona, ita ce surfa da nika. Inna indo baza iya tafiya ta barku ba, ina zata kai 'ya'ya nan?" A nan dai a jikinki take samun dan abun da zata cida yayanta ku zauna lfu mana amma aikin yayiyawa." Inna Haule ta nisa ta ce"Hanna naji abundakika cemun ni yanzu jikina yayi sanyi in Allah yayarda zamu koma sbn gidan Bello mu zauna har daindo da 'ya'yanta ko ni kaina nasan bani da wata 'yar uwa mai taimakona me min hidimomi kamarindo, yanzy kwanaki amai da gudawa nayi cikin dareIndo ce a kaina har gari ya waye ita ta wankekayan kashin d amai.Gaskiya kike fada mun kirawo Indon itama in nemigafarar ta." Inna Haule ta rushe da kuka."Hanna ta kwallawa Indo kira ta taho da sauritaxota durkusa ta ce "Gani."Hanna ga gyara zama ta yiwa Indo bayani Inna tasaduda tasan bata kyautawa don haka ta dainatakura mata. Amma sai bayanin Hanna ya bambanta da tunanin Inna Haule Hanna ta ce "Indona taho miki da kudi isasshe kawuna zai tsaya mikia rushe 6angaranki a gina miki na siminti kema kizauna da 'ya'yanki za fasa miki kofar shigarkudaban. Zan baki jari mai yawa zan baki din sana'a kina cinabinci da 'ya'yanki, na dauki nauyin krtnsu sukoma mkrnt, kema ki huta da wahala a rayuwarki.Indo ta rushe da kuka tana gdy, Inna Haule nakuka itama tana neman gafarsu tana cewa "Ai bazaayi haka ba idan Indo ta barni dawa zan zauna ya dinga taimakona, ga tsufa bana iya yin komai dakaina tunda ba gani nake sosai ba. 'Ya'yan Indo sune aikin gonata sune suke mun tallajikokina na cikina ko aikensu nayi basa zuwa.Hanna idan kika yi haka kin raba zumunci." Mu dai kaura can gidan siminti da Indon muzauna." Hanna ta ce "A'a Inna ai ba'a sabo dawuya, ya yan Indo krt zasu yi ba talla ba."Indo ta ce"A dangi zaki nemi wata ku zauna ni kam ai nayigaba shekara nawa ana azabtar dani da 'ya'yan angutar dani sai in ki ba dai ni ba nemo wata." Hanna ta ce "Indo ma 'yar aiki zan daukar mata itata kwanta ta huta."Inna Haule ta rike baki tana maimaitawa 'yar aiki?Indo da 'yar aiki.."Yaro ne ya shigo ya ce "Wai Hanna tazo anzodaukarta inji wani mu2m a cikin mota."Hanna ta cemusu tana zuwa ta fito sai taha Haisam ne ta karsacikin motar bayan ta gaisheshi ta shaida masacewar gidan su Bello Madu tazo zata gaishe da mahaifiyarsa. Haisama ya harareta ya ce "Gidan tsohon mijinki kika zo ga alamar kuka nan kinyi wato kun tunabaya." Hanna ta tuntsire da dariya ta ce "Kai Yayawanda ya mutu ma kishi kake dashi?"Ba wani tuna baya da akayi ta ganni dai sai ta haukuka." Hanna ta tambayeshi kudi tana so ta raba musu."Wata 'yar akwati ya nuna mata a kujeran baya tanabudewa sai taha kudi himili guda ya ce ta dibiyadda zai isheta." Ta dibi kamar dubu dari dahamsin idan aka canja da kudin Nigeria, ta ce yazosu shiga ya gaishesu. Bayan sun shiga Haisam ya zauna kan watatabarma a dakin Inna Haule suka gaisa sai Hanna taajiyewa Inna Haule dubu hamsin ta ce gashi ta sayigoro. Ta wuce dakin Indo ta samu Indo nata rusarkuka, ta zauna tana lallashinta ta mika mata dubudari ta ce ta fara yin jari sanna ta tabbata yayanta sun ci gaba da mkrnt. Ta kuma ce mata duk sanda take da matsala taje dafadawa Hajir ko kawunta Ahmed zasu fada mata awaya zata aiko da mata ko nawa ne, kuma karshewatan nan zata da torowa kawunta kudi a fara yimata gini. Indo tayi farin ciki tayi murna matuka. Ta shaidawaHanna cewa yau jinta take kamar a aljanna sbd lkcnguda an 'yanta ta fita daga sahun bayi. Sukadunguma suka fito harda Inna Hauke suka rako suhar bakin mota suna koke-koe suna godiya,Haisam yaja suka yi gaba,A zauren kawu Ahmed aka zazzage akwayin kudiana kasafi ga sunan kowa a jikn takarda da yawantallafin kudin da za'a bashi.." 'yan mata goma shabiyu Hanna ta yiwa kayan daki wasu jari ta basu,duk an mikawa kawu Ahmed ya raba musu. KudinNigeria miliyan biyu Hanna ta bawa kawunta cheek, matarsa duba dari biyu da hamsin suyi jarisu gina sabon gida na suminti, kawu Ahmed yajikamar a mafarki yayin da kuka ya 6arke masa yayigodiya sosai." Haka Hajir ma tasha gdy da kukanfarin ciki." Haka dai Hanna ta zuba kayanta a mota suka shigadireba Shehu shima ya shiga ta tashi mota 'yan uwacunkus a bakin motar ana daga musu hannu sukatafi, farin ciki fal a zuciyar Hanna harma kamar tafisu farin ciki sbd taimakawa danginta data yi sun fitadaga tsantar fatara da rashin da suke ciki. Sun nufi hanyar Babban mutum a janhuriyyarNigeria.K'arfe uku dai dai a kofar gidan iya Salmai tayimusu. Hanna ta shiga gidan da sauri yayin da takekwada sallma waige-waige take taga ta ina iyaSalmai zata fito tayi tsalle ta rumgumeta." Wada tagani a bakin kofar dakin a tsaye yana da damuwa."Hanna ta karasa gareshi cikin sanyin jikida dimuwa ta ce "Wada lafiya, ina iya Salmaintake?" Wada karka ce min iya ta rasu." "Yayin da ta fara hawaye." Wada ya ce "Bata rasuba gata nan a zaune a daki tana kuka tun jiya dayamma taki ci taki sha." Hanna ta fada cikin dakinda sauri ta iske iya Salmai tayi tagumi tana kukatana ganin Hanna sai ta sake tsala kuka. Hanna ta c"iya lafiya meya faru?" Wafa ya shigo ya zauba ya ce "Bansan takamaimaimeke damunta ba jiya da rana ita wani mu2m sukaje wani gari ni dai bata fadamun sunan garin dasuka je ba sai na ganta ta dawo da yamma