Sashe 6
Gangar Jikinsa Na Aura Part 3 Complete Hausa Novel · about 4 min read
taga idanuwa cununu akanta gabad'aya an tsaya ana kallonsu.Tebur guda Ramlah ce da k'awayenta had'ad'd'un'yan boko duk sun zubo mata ido.Hanna ta d'ago ta kalli Ramlah sai taga Ramlah tayi mata murmushi itama ta mayar mata.Koda kuwa ta had'a ido da sauran k'awayenRamlah sai harararta suke da kallon banza.Hanna ta sunkuyar da kai k'asa suka wucehannunta gam a hannun Haisam suka nufi kanwani k'ayataccen dogon teburi akan wata matattakala (high table) da k'ayatattun kujeruguda 2 irin na ango da amarya.Anan suka zauna sannan kowa ya d'au tafi.Abokan ango da k'awayen amarya suma sukasamu kujeru suka zazzauna.Baban abokin Haisam wani mai surutu mai suna Jibril (Jibson) shine take jawabi a lasifika.Bayan ya bud'e taro da addu'a ya ce ga matar maigirma gwamna nan da tawagarta suna shigowawace ta had'a wannan taron itama tazo taya angoda amarya murna.Kowa ya zauna yayi tsit ana kallon k'ofar shigowa wad'anda basu ta6a ganinta a fili ba suna so sugayaya take a fili wad'anda daman sun ta6a ganintasuna so suga wanne irin kayane a jikintamusamman mata masu tsegumi ana jira aga wanneirin leshi yau zata saka, wacce irin jaka kuma zatarike. Dan daman an san uwargidan maigirma gwamnaakwai iya tsala kwalliya kuma irin ta had'd'u 'yanboko, ga gayu ga kyau.Mai girma uwar gidan gwamna ce ta sako k'afartacikin katafaren dakin taron gefenta matarmataimakin gwamna ce d'aya gefenta kuma wasu daga cikin kwamishinonin gwamna suma sundoshi goma bayansu kuma wasu mata ne guda 2inyamurai suna sanye da riga sut da d'an gajerensiket iyakar gwiywowinsu sune body guards d'inta(S.S).Dogon tebur guda aka ware mata datawagarta.Suka zazzauna itace a tsakiya. Kayan jikinta irin nahanne ne shima ready made ne komai sak danahanna saikalarce ta bambanta, na hanna green nena matar gwanma kuma komai nata pink ne.Hanna ta kalli matar mai girma gwamna ta juyo ta kalli hanna suka hada ido tayi mata murmushi.Hanna ta juya takalli haisam taga shima murmushi.Tace yaya amma matar gwamnan nan tayi kama dawata kwata. Haisam yace kawarki. Nusaiba ko?Tace ashe kaima ka gani wlh sak nusaiba idris. Yayimurmushiyace ai ba kama bace nusaiba ce cewa tayi kar in gaya miki saidai kawai ki ganta. Hanna tadafe krji don mkk tana cewa wayyo Allah yanzuwnn nusaiba idris ce ashe zan sake ganin nusaiba aryw ta?Hall ya cika ya tumbatsa da hamshakan matanmasu kudi a hnkl hanna ta dinga hango wasu dagacikin kawayensu 'yan mkrtr su ta hango rauda maa zaune a gefen nusaiba. Tace ashe ruda zata girmatayi tsawo da kib? Bodane yake cashewa kannenramlah da haisam ne suke cashewa su amratu. Sai jibril mai jawabi a lasifika yace a bawa amarya daango fili su fito su cashe. Kowacce ta komata zauna.Hanna ta kalli haisam shin yana kallonta taji waninauyi yaya za'ayi tafito fili ta yi rawa ita da yayahaisam a matsayintana malaminta wanda takemutukar jin kunyar. Sai taji ya kamo hannunta suka mike gaba daya suka fara saukowadaga kan stage.Ramlah ta aikawanikaninta wajen masu kida tacepolice band ne zasu kdawa ango da marya wakarsarmadan kauna in tayi dadewa mutuwa ce kerabawa. Haka kuwa akayi police banda suka sakikida da waka. Ango da amarya ne kadai a tsakiyar fili. Ango ya tsaya cak yana kallon amarya. Itamamaryar a tsaye. Take ta daga kai tana kallonhaisam. Sai hawayeyake zubow daga idanuwanta,yasa hannuyana goge mata. Sai shimahawayen yafara. Diso masa, sai ramlah ta tasotazo tana ta zubamusu kudi abunka damata sarakan bidi'a nan fa kowacce tanaji da kudi ta budebakinjaka tanufo filidon ta yiwa ango da amarya liki. Jidda (hidaya) akaki kiranta dashi matar yaya habib. Ta karakarasowa filin ta Dinga yiwa ramlah liki da 'yandubu dubu ita kuma ramlah tana likawa mijinta daamaryarsa kudi. Matar gwamna haj. Nusaiba ta dinga liki ai kuwa police band da suka ga ruwankudi sai suka saka himma suna sakedukanganga.lall ai bikiyayi biki hanna ta rungumenusaiba da rauda sai hawayen farinciki sukeyi. Ba'atashi daga taro basai karfe 1:30 na dare. Bayanancinshaan cashe.Kwanan dangin hanna 2 a gidan amarya kawisuna shakatawa sai da kawu ahmad ya aiko yacemaza maza su hado su dawo sudukansukar a ragekowa snn sukatarkato suka tafiba'a son ransu ba.Hanna kuka suma kuka suka shigamotocisuka tafi.A hanyane dangin hanna sukayiwa iya haulehabaici ganin duk jikinta yayi sanyi ganinAllah ya sakawahanna da gidan tangaranma banasiminti ba. Wata kakar hannace ta fara cewa allahya bwa hanna gida, gida kamar ba'a duniyaba.Wata ta sake cewa oh har daake tadajijiyar wuyawaibaza a kai hanna gidan sumuntiba ashe gidan tangaran ma Allah zai bata, sauran suka tsomabakisuna yabawa inna haule mgn.inna haule tayi tsurutsuru a zaune a mota tasan daita ake tasantayikuma ba sharri kayi mata ba.