← Book details Gangar Jikinsa Na Aura Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 25 OF 28

Sashe 25

Gangar Jikinsa Na Aura Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

sun zazzaga hkake ta bawa hanna kyututtuka.$sunje wjen sayarda motocin haisam wajen ya kawata ga motoci galla galla.kamar da wasa hanna ta zabarwa mahaifintawata galleliyar mota tace idan ya dawo daga saudiazata bashi, maimakon tayi gdy haisam ne yakemata gdy sbd yaji dadi sosai yau hanna ta tambayeshi abinsa.Kwanan su 8 a abj snn suka hau jirgi suka dawo kano.A daren da suka dawo ramlah zata haihu.Haisam da hanna suka rakata sibiti, ta haifozukekiyar 'yarta mai kama da ubanta sak.Bayan kwana 2 haisam ya tambayi ramlah wanesuna za'a sawa 'yar, abin mmk sai tace asa mata sunan hanna. Hanna tayi farinciki matuka gatajininta ya hadu da 'yar barci ne kawai yake rabohanna daha dakin ramlah wjen 'yar jaririya.ranar suna anyi bidiri naira ta sha kashi, an kashenaira, an lika naira.Taron mata kuwa harda wanda ba'a gayyace su ba. Kasancewar ramlah yanzu ta zama mai jama'a anata sanarwa a redio sai jama'a masu sauraronshirinta suka nemo inda take suna zuwa tayatamurna.Saboda hidimomin suna Hanna d Haisam basusamu dama sunje sunga Malam Habu a cikin satinnan ba, sai sati na sama Haisam ya fara cuku-cukunnemar bizar tafiya Makkah. Ya ba Hanna hkr ta bariin an samu bizar tafiya sai suje su dauko shi su wuce. Suna cin abinci suna hira suka sanarwa daRamla halin dake ciki cewar mahaifin Hanna bairasu ba, tayi mmk kwarai ta taya hanna murnasosai, sun shaida mata nan da sati mai zuwa zasu jesu dauko shi su kai shi Saudiya.Haisam da Hanna sunje gidansu Haisam sunshaidawa Alhj da Hjyr Haisam lbrn mahaifin Hanna,d farko mahaifin Haisam d dry ya tuntsire sbd lbrnyayi masa kama d tatsuniya, mahaifiyar Haisam cemusu tayi yaushe muka zama kakannin ku kukemana wasan kaka?"Sai da suka ga d gaske suke har da rantsuwaHaisam yake ya shaida musu zasu je su dauko shisati mai zuwa su raka shi Saudia don ya ce ba zaibiyo su yana zauna anan ba, sun sha mmk sun tayaHanna murna kwarai da gaske."Bayan komai d komai na tafiya ya kammala Haisamd Hanna suka shirya suka nufi rigar da Malam Habuyake suna isa baba 6ata lkc mai yawa suka daukoshi suka taho dashi Kano.Malam Habu ya sha mmk ganin gidan da Hanna yabude baki kawai yana kallon kayan alatu, a 6angaren Hanna aka sauke shi a dakin kasa.Ramla tazo ta gaishe shi sai da fuskarta ta fadomasa arai, ya hangota lkcn da tazo taci masamutunci akan Hanna ta rabu da Haisma, ya jinjina aransa ya ce rayuwa kenan yau gata a durkushe agabansa tana gaishe shi cikin girmamawa.Ya kar6i 'yarta yayi mata addu'a daga karshe yanuna farin cikinsa da aka sa sunan Hanna. Da daddare mahaifin Haisam suka suka gaishe shisuka kawo masa farfesun dagwalan kaji da juiceskala-kala. Bayan zuwansa da kwana 3 suka nufikasa mai tsarki. Kwannan su Hanna 10 a makka. Bayan sun tabbatasun samarwa mallam Gabu gidan zama wadataccekudi mai dimbin yawa wanda zai ishe shi ci da shada sutura sun daukar masa ma'aikaci daya da zaidinga kuka da shi, wankin kayansa da kuma rakashi duk inda zai je kamar,,, Madina ko Jedda duk dai inda yake so ya je. Mallam Habu yayi matukar jin dadin da ya bude isoya ganshi cikin wannan kasa mai tsarki ga shi gaKa'aba. Zai je duk inda ya ke so a cikin kasar Makkah babumai kama shi sbd sun yi masa igama ma'anatakarda izinin zama a kasar har lkcn aikin Hajji.Bayan su Hanna sun dawo Nijeriya ba dadewajarabawar Jamb dinsu ta fito kai tsaye suka bataMedeicne sbd points dinta ta cancani idn course dinda yafi Medicine a bata, murna a wajen Haisam abinbaya musultuwa har ya fi Hanna murna. Haisam ya taya ta yin registration, bayanrigestration ba dadewa suka fara lectures. Karatutukuru ta sa a gaba musamman ma idan ta tuna irinyadda krtn Medicine yake da mahimmanci a wajentaimakon al'umma. Tana da burin ta ga tanataimakon talakawa a rayuwarta. Ginin da ake yiwa Hanna yayi nisa, duk da ba akare ginin ba amma zaka san katafaren gim ne maikyan gaske. Shinfidedan masallaci, daya 6angaren makarantarIslamiya ta matan aure da yara ga bandaki nan agefe. Can baya kuma wata kofa ce inka shiga zaka tararda gidaje iri daya guda 2, masu dauke da katafarenfalo da kunanan barci uku-uku kowannensu dabandakinsa a ciki da kicin. Haisam ya sayawa Hanna da Ramla wani katon fili aAhmadu Bello way inda kowacce a cikin kudinta yake gina mata katafaren kanti kamar yadda Hannata ce tana son super market a kusa da nan ake ginamata wani ofis na tallafawa marayun yara. A kusa da shi katafaren kantina biyu ne na Ramla,daya na sayar da kayan Senegal dinkakku (readymade) daya kuma na sayar da takalmin dajakunkuna 'yan waje. HaiRamHannah! HaiRamHannah!!Bayan an gama ginin an kawata shi da fitulu da tilessai akayo odar kaya wasu daga kasar waje wasudaga kamfononin nan kasar.Wada ya gigice a lkcn da Hanna d Haisam sukakaishi katafariyar super market din, anan akace yadinga kula da ma'aikatan wajen yana sa'ido akanyadda ake gudanar da cinikin. Kasancewar yayimkrnt sakandire ya iya krt da rubutu. Hanna ta kara masa da cewa 'yanzu baka san gari ba kumabaka iya mota ba za'a dinga kaika ana dauko ka damotar kantin, nan gaba zan saya maka taka takanka." Wada yana ta murna yana gdy haka Iya Salmai dauwar biyu sunsha koke-koke dn murna suna tagdy." Wada da matarsa Jiddau a gida daya, IyaSalmai da Uwa biyu a gida daya kowacce a dakidaya, daki daya ne babu kowa aka kulle shi. Suci susha suyi wanka a kunna musu kalloshikenan aikinsu suyi ta hira. Wani lkc Iya Salmai tace azo a danno mata lmbr malm Habu a Makkah sugaisa. An huda kofa wacce zata kaika gidansuHanna kullm Hanna sai ta shigo gidan tsofaffin nanta taya su hira bayan ta taso daga mkrnt, gaba dayansu suna cikin tsananin farin ciki da nishadi koba'a gaya maka idan ka kalle su. Hanna taji dadi ta gama jarabawa a lkcn d ake tafiyaaikin hajji don haka ta shaidawa Haisam tana sotaje Makka ita da Uwar biyu da Iya Salmai suje suhadu da mahaifinta suyi Hajji gaba daya don itataimaka masa kada yasha wuya. Haisam ya amsamata da cewa babu komai zaiyi kokari yasa a neno musu biza su dukka gidan ma sai ma sai su tafi, harshi da RamlaDa 'yarta Hanna, da Wada da matarsa da gaba daya'yan aikin gidan mata d maza. Haka kuwa akayi,suka dunguma suka dira a kasa mai tsarki kwatam!Malm Habu ya gansu nnfa murna ta hargitse. Kamaryadda su Hanna suka yi aikin Hajji waccan shekarar cikin sauki haka wannan shekarar ma, motakatuwa da direba aka aikowa Haisam daga gidnambassodor. Bayan an sauko daga arfat lfy, sai suka dinga shigakasuwanni ana ta siyayyar tsaraba. Makudan kudinda Haisam ya rarrabawa dukkaninsu kowa ya yiwa'yan uwansa tsaraba. Kowa yaji dadin tafiyar nansosai da sosai. Haisam da Hanna d Ramla ne suka shiga 6angarenMalam Habu dn su gaishe shi da sassafe.Suna zaune suna 'yar hira saiga uwar biyu da IyaSalmai suma daga dakinsu sun shigo don su gaisheda Alhj Habu aka hadu ana ta hira da wasa dadariya. Hanna ta ce "Baba da kai zamu tafi fa tunda yanzukayi umara sau da yawa ka yi aikin Hajji sai mukoma gida." Alh. Habu ya girgiza kai ya ce "yarbaba ki barini kawai inyi zamana daman ku kadainake dasu a Nigeria kuma gaku nan akai-akaikuna zuwa gara inyi zamana inci gaba da ibadata hr lkcn mutuwa anan." Hanna ta ce "Haba babakaso ka mutu babu aure bayan ga masoyiyarka nanan na jiranka ka dawo ka aureta." Alh Habu ya ceda Hanna ke 'yar baba bana son shakiyanci waceirin masoyiyata, wacce masoyiyata kuma?Gaba daya aka sa dry. Hanna ta ce "Baba har zaka manta tsohuwar matar'yar uwarka, jininka Iya Salmai a tuna baya manababa a koma ayi aure." Haisam ya ce "Baba Hannadai nason ayi tuwona maina ga uwa ga uba, Baba aduba wannan al'amarin."Malam Habu yayi murmushi ya ce "Kaima tayatakake?"Kyale 'yar baba tsokanarmu take yi Salmai dince tace mata tana so ta yi aure?"Iya Saimai sai yanzu tasa baki da murmushi kawai take yi ta ce "Da dai na gama aure tun daga kankaamma yanzu da ke kaine ai bana ce a'a ba.Soyayya ai bata tsufa."Hanna ta rangada gud'a ta ce "Ai an gama dauraaure sadaki kawai zan dauko in biya da Riyad mazan biya kudin Makka. "Uwar biyu tayi dry ta ce "Lallai wannan aure bakuAlh ne don a makka aka kullo shi.Allah ya sanya alheri ya ba da zaman lafiya."Hanna ta ce "Iya uwar biyu ko kema in tuno mikibaya ne?"Ta ce "Ban gane ba?" Hanna ta ce " ko ke ma zaki zama amarya iya salmaiku zama ku biyu a daura dukka rana daya tundagidanku daya tuwona maina kenan."Gaba daya aka kece da dry.Haisam ya ce "Lallai har kin yiwa iya Salmai kishiyatun kafin ta tare." Hanna ta ce "Ai itama tsohowar syy ce tun a lkcn datake kaini gida daga mkrnt t fada mun, ai shimaBaban ya sani, sunso dai-daita ya ce mata masifariya Abu ce kawai zaya hana ya aureta."Iya Salmai tayi caraf taace "ni da za'a yi haka ma danayi murna sbd ni a rayuwata ina son kishiya, bana kyamar kishiya ko Abu aini nasa dole ya aurota."Hanna ta dauko turare tana fesa musu su dukaukun wai amare da angonsu."Wannan abu ya yiwa kowa dadi ba kamar Hanna.Ramla da Haisam sunsha dry har sun godewa Allah.Yanzu Mlm Habu ya yarda zai biyo su su dawo Nigeria.Haisam ya shaida masa an nadashi matsayinlimamin masallacin da Hanna ta gina daman sunasaaka sawa Islamiyyar ABUBUKAR IMAM ISLAMIYYA.Sun dungumo gaba 1 sun dawo nigeria sunadawowa da sati 2 bayan uwarbiyu taje kazaure tashaidawa 'yan uwnta ta dawo daga makka ta rabamasu tsaraba saita shaida musu wnn abun mmkabun murna cewa zata auri mlm Habu babanhanna, Don haka ranar jumu'a 'yan uwan uwar biyuwaliyanta suka zo aka hadu da haisam da 'yanaikin gidan suka taru aka daura auren iya salmai damlm habu bayan an shafa aka daura auren uwarbiyu da mlm habu wnn abu yayi kyau aka rabagoro da alewa aka watse,Don haka ranar jumu'a 'yan uwan uwar biyuwaliyanta suka zo aka hadu da haisam da 'yanaikin gidan suka taru aka daura auren iya salmai damlm habu bayan an shafa aka daura auren uwarbiyu da mlm habu wnn abu yayi kyau aka rabagoro da alewa aka
Chapter 25 · 0% Book details