← Book details Gangar Jikinsa Na Aura Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 11 OF 28

Sashe 11

Gangar Jikinsa Na Aura Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

kike cemin haka?Bayan kinga duk tshn hnkln da haisam ya shiga da iyayensa da danginsa gaba 1 a sanadiyyar rabashida hanna. A gaban idona da bayan idona babusurutun da ba'a yimin ba na nacewa haisam nahanashi ya auri wacce yakeso gashi nan nima bansami soyayyarsa ba. Yanxu Allah ya amsa addu'ataya kuma yaye mun tsananin kishi ya cusamin kaunar hanna muna zaune kalau damijinakamekowacce mace yanxu hidaya ba is ku tayanida addu'a ba da fatan Alheri Allah ya kar munjuriya da cigaba da samun zamn lfy ni da abokanzamana ba. Ramlah na rufe baknta saisuka jimuryar haisam ya leko yana cewa to kus2 din ya isa haka ku fito a hadu ayihira har hanna. Hidayahaka ake karbar baki? hanna ce bakuwa sai kija'yar gida daki ki bar bakuwa a waje byn kawo tanayi itama ta saba da dangi. Hidaya da ramlahsukayo waje ramlah tayi dry tace kuyi hkr inakallon kyn jarirn data suyone kasan ta kusa haihuwa. Hidaya tatabe baki tace wa yaga bakuwaai ni nan daka gann bana marhaban da zuwanamarya koba tawa bace balle abunda yayi ramlahshi yayi ni. Haisam ya dan harareta yace banganeba?hidaya tace hak zaka ce mna wnn bkuwarda kake cewa nayi nace bana marhaban da zuwan ta sbd ni Allah bi samin son amare bame za'ayidsu,su shigagidasu tarar da maceda'ya'yanta suyikane2 su kwace mata miji idan ba'ayi sa'a bamasaisun fitar da ita. Ni ramlahna sani saikai duk watabakuwa ban santa ba. Ramlah tajiwani yarrajikintanuyi dakunya suka rufetatayi sauri ta katse hidaya tace hanna aikanwarmuce bari in daukomata lemo ma a kicin. Ta yunkura zata tashi haisamyasa hannu ya dakatar da ramlah yace ramlahbarshi ba komai, ba sai kin dauko mata lemo batunda matar gidanbata dauko mata ba kema bazaki daukoba tunda ma tace hanna ba bakuwarta bace ai is mu tashi mu. Tafi inda akenemanta akekuma sonta. Hanna ta sunkuyar dakai kasa jikintayayi sanyi kalau . Hidaya ta sake yatsine fuska tacelallai rmlah sannu da kokari irin wnn rawar kanmijinki yakeyi kan amaryrsa 'year gwal ce kenanba'a tabta. Hanna ta mike tayi wuf ta fice da sauri ta nufi wajen mota tatsaya yayin da gabanta yahaufduwatna fargabar kada fa hidaya ta zuga ramlahta canja musu ynayin zamansu in har ramlah tacanja hali lalli hanna zata shigahalin kunci muddinsuka shigayin tsiya2 da ramlah. Hawaye ya zubosharr daga idanuwan hanna ta jingina kanta a jikn mota tana hawaye. hisam ya tsaya kawai yanakallon hidya haushinta ya hanashi tunano kalmardazi fadamata ya girgiza kai ya juya ya dubi ramlhwacce itama tayi tagumi a zaune ranta ya gama bacisbd abundakawarta tayiwa kishiyarta.Yayi ajiyar zcy ya ce "Ramlah ai kinji abundaHajiyata ta fada muku d'azu ko dn haka ki kula, kikiyaye sai kin toshe kunnunwanki sbd 'yanzuga,'yan neman kar a zauna lfy kiyi amfani dahnkl da tunanin sai kinyi yak'i da zcyrk kinyi watsi d wasuwasun da ake cusa wa zcyrk na munananshawarwarin da ake ba. Gaskiya Hidaya ba Hannakika wulak'anta ba ni kika wulak'anta don Hannabata san hanyar d'akin ba ni na kawota kumaHanna bata auro kanta ba sai d na aurota nazo nahad'a t da Ramlah, bnji dad'in abunda kika yimin ba Hdy ko yayana Habib ne yayi wa Hanna irinwannan walakanci zan fada masa gaskiya kumabazan sake takowa gidansa ba har abada balleHanna tazo.To amma yanzu tunda ba shi bane yayi mun hakabazan ce na daina zuwa gidan ba kwata-kwata tunda donshi nake zuwa, ngd sai anjima." Ya mik'eya fita a fusace.Ramlah ta k'uga da k'arfin cikin fushi ta ce"Hidayaya zaki mun haka? Me yasa kika mun hakaHidaya?" Ya kike so nayi da rayuwata?" Hidya tata6e baki ta ce "Dalla banza kema 6acin rai kike don nayiwa kiyishiryarki wulak'anxi, ni Ramla kinabani mmk wlh duk yadda akayi wannan amayartaki ta shanyebki." Tasa hannu zata riko Ramlahdon taga Ramlah tayi matukar damuwa Ramlah takauce ta ce "Banji dadi ba gsky yau kin 6ata munrai." Ramlah ta miki ta fita.Hidaya ta bita da kallo hr ta fice.Tayi murmushi ta rike baki ta ce "Banza wai fushitake akan na ta6awa kishiyarta. Ki mutu mana aihar gida sai munzo mun yiwa Hanna tas sai dai atsiremu. Yarinya data rikita miki miji har ya kusa mutuwasbd ita k'iri-k'iri kina ganinta a cikin gidanki kinkasa yi mata komai, kema sai ta halaka ki takunna.Da Haisam ya fita ya nufo inda Hanna take a jinginea jikin mota tana kuka. Yasa hannu ya dafa bayantata juyo da sauri sai taga Haisam tayi murmushi tasahannu zata goge hawayenta idonta da sauri donkar yaga kuka take sai Haisam ya rike hannun ya ce"Kuka kikeyi?"Ta sake zubo da hawaye sharr ya ce "Hanna dainakuka kinji yi hkr, meye na kukan kuma me Hidatata isa ta sa ko kuma me zata hana karki damumutane ne daban-daban masu halaye daban- daban dole daman a sami 'yan zuga mararsa sonsuga ana zaman lafiya."Ya rumgemeta yana gogw mata hawaye.Sallamar Ramlaj ce tasa su duka suka dago Ramlahtayi ajiyar zcy ta ce "Kuka take yi?"Haisam ya ce "Lallashinta nake yi don bata ji dadin abunsa Hidaya tayi mata.Ramlah ta matso ya dafata ta ce "Hanna yi shirudaina kuka kada ki damu kinji ko, ina da hnklkuma nasan duk mai hnkl mai kaunata bazai banishawarar kar in zauna da kishiyata lfy ba.Kamar yadda Hjy ta fada mana dazu sai na toshe kunne na kema haka zaki sami kawaye ko 'yanuwanki masu zuga akan zamana dake sai muntoshe kunnuwanmu mu duka.Hdy kuma bata fahimce wacece kishiya ba kumameye kishi amma insha Allahu komai zai dai- daitatsakaninki da ita." Hanna ta gyada kai tada hannu ta goge idonta ta cenaji aunty Ramlah na gode. Haisam ya ce to yimurmushi sai mu san kin huce." Sai su duka ukunsuka tuntsire da dry.Hanna ta budewa Ramlah kofar mota, ta shiga tazauna sannan ta rufe itama ta bude kofar baya ta shiga ta zauna Haisam ya shiga ya kunna yaja sukatafi.Basu tsaya a ko'ina ba sai kofar gidansu mai gadine ya taso a guje yazo ya bude musu get Ya duka har k'asa ya mik'a gaisuwa. Haisam yawuce kai tsaye cikin gidan yaje ya tsaya a wajen daake ajiye motoci su duka suka bude kofofin motarsuka firfito. Haisam ya ce "To ai sai muje mu rakaHanna 6angarenta. Suka dunguma suka nufi 6angaren Hanna suna tafe suna hira har sukashiga. A babban falo suka zauna, Hanna ta shigakicin ta dauko lemon gwangwani guda 3 wandaaka yi shi da kwakwa ta dora akan dan faranti ta zota dora akan center tebur ta dauki daya ta bude tadurkusa har kasa ta mikawa Haisam ta dauko wani ta bude ta durkusa ya mikwa Ramlah sanna tadauko na karshen ta bude ta koma kan doguwarkujera kusa da Haisam ta zauna. Ramlah ma nadaya gefen nasa.Suna shan lemo suna kallon sittile tashar AfricanMagir wani Nigerian fim suke mai suna THE LAST UPPER, fim din yayi musu kyau mutuka sbd tsantsarsyy ce aka yi a ciki. Basu iya tashi daga kallon nanba sai da fim din ya k'are, karfe daya da rabi nadare.Haisam ya dubi agogo sai yayi sauri ya mike yadubi Ramlah ya ce "Anty ya kamata mu tafi haka kasa mu takurawa Hanna ko tana so taje ta kwantatayi bacci nasan yau da bana nan sai tafi sakewatayi ta juyi ita kadai a gado, Hanna ta kalle shi saitayi murmushi ta sunkuyar da kai.Ramla ta tuntsire da dariya ta ce "Sai kai yalla6ai kacika tsokana kana so dai ka cewa kanwata yau ta zama gauruwa da kyar in zata iya bacci.Hanna ba ta ce musu komai ba murmushi kawaitake yi, ta mike ta je ta kashe talabijin ta kwashegwagwanayen lemon da suka sha ta kai cikin.Ta fito ta iske Haisam a tsaye a tsakiyar falon Ramlana zaune hr yanzu. Hanna ta ce muje to in raka ku."Ramlah ta ce "Ai ke muka rako ko za'a yi rakiyarkura ne?"Barshi kanwata mu biyu ne fa."Haisam yayi murmushi cikin tsokana ya ce "Nasantsoro kike ji muje in rakaki sama ki kwanta." Hanna ta dan harare shi ta ce "Tsoron me?"Ni ba tsoro nake jiba ni yanzu ma kallo zanci gabadayi."Haisam ya ce,"Ai sama ma da kallo muje sama saikiyi kallon."Ya juya ya kalli Ramla ya ce "Ki jirani dan Allah minti 2 zan raka wanna gauruwar.Ramlah tayi dry ta ce "Ka cika tsokana, wacece iringauruwa bayan gata ga mijinta a kusa da ita.In kuma kana ganin baxata iya kwanciya ita kadaiba tazo muje mu kwana a 6angarena."Haisam ya ce"Hanna kin ji in baza ki iya kwana ba zo mu je mu baki daki daya ki kwana. Hanna tayi dry ta ce "AntyRamlah sai da safe babu komai zan iya kwana, batsoro nake ji ba." Ta wuce ta fara hawa samaHaisam ba biye da ita suna shiga daki Haisam yajawota ya rungumeta ya kalle ta ya ce "Fada mingaskiya yau zaki iya barci d bana nan ko baza ki iya ba?"Hanna ta sulale daga krjinsa ta nufi kofar bandakita juyo tayi masa fari da ido ta ce "Me yasa ka damuda sanin halin da zan shiga kai dai ba kana tare dauwargidanka ba." Haisam ya rike baki ya ce "Ahtambayata kike me yasa na damu da halinda zaki shiga, Hanna kin manta Haisam da Hanna?"Hanna tayi murmushi ta ce "to yi hkr tundatambaya kayi zan fada maka."Ta murda kofar bandaki ta shiga ta joyu ta dubiHaisam ta kashe ido ta ce "Daren yau zai zame munmarayen dare kwana dayan da baka nan zai zame min tamkar shekara 1 zan kagu gari ya waye wanidaren yayi domin ka kysanto gareni.Guzurin da zan baka shine zcyt tana gareka, ammakai bamzan so ka barmin zuciyarka gaba daya basai dai ka dan gutsuro min rabi, sbd idan ka banigaba daya zan shiga hakkin abokiyat zamana, tunda yanzy yaya Haisam bana Hanna bane itakadai. "Haisam yayi murmushi ya gyada kai ya cena gode Hanna knyi gaskiya kuma nayi farin ciki dakike sakani a kan hanyar adalci a tsakanin ku." Kiniya magana kin iya tsara zance mai dad'i a kanwatazan tafi da zucuyarki gaba daya amma gaskiya nima sai nayi da gaske zan iya bar miki rabinzuciyata sbd gaba dayanta tana gareki." Yana nufoinda Hanna take a hnkl ya karaso bakin kofar indatake tsayw suka zubawa juna ido me cike da Syytamkar kada su rabu da juna suke ji, can Haisam yanisa ya ce"Allah ya jarrabeni da wani ciwo mai tsanani wanda na
Chapter 11 · 0% Book details