← Book details Gangar Jikinsa Na Aura Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 12 OF 28

Sashe 12

Gangar Jikinsa Na Aura Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

rasa maganinsa, sai daga bayaAllah ya saukar min da maganin ciwon sbd damanko wacce cuta sai da aka saukar da maganintakafin a saukar da ita."Hanna ta kalle shi cikin mmk ta ce "Cuta! Wace irin cuta yayana?" Yayi murmushi ya juya yana tafiya a hankaki ya nufikofar fita.Hanna ta fito daga bandakin ta tsaya tana kallonsazuciyarta cike da zulumin kada ya tafi bai faita cemata abunda yake nufi da wannan kalamai nasaba. .Yasa hannu ya bude kofar dakin sannam ya joyuya dubeta yayi murmushi ya ce"Cutar ita ce tsananin sonki,maganinta kuma dana sami wacce nake son,Hanna na soki,ina sonki, kuma ba zan daina sonki bahar abada,sai da safe kiyi bacci lafiya."Ya fita ya jawo mata kofa ya rufe."Da bandaki zata shiga tayi wanka sai ta tsinci kantata nufi gado ta jawo filo ta kifa kanta tayi ruf da ciki tana murmushi zuciyarta cike da farin ciki dashaukin so.Ta sami soyayyar wanda take tsananin so.Wata dankararriyar soyayyar da take yiwa Haisamta dinga narkewa tana sake hawa kantaTa lumshe ido saita hango kyakkyawar fuskrsasai taji kamar muryasa nayi mata rada akunnuwanta. Haisaam na saukowa ya nufo inda ramlah takezauna yasa hannu ya tasheta tsaaye yaceuwargidana yi hkr kinsan bakuwa kwanan sabonwaje dole in dan tattaushe ta in bata hkr. Ramlaahtaji wani haushi ya tokare mata wuya ta dubeshisasai taga gaba 1 kalar danuwansa sun canja muryarsa ma ta canja ta tabbatar a cikin shaukin soyake. Lallai hanna ta caccako dandakarriyarrsoyayyar dake zcyrsa. Ta fusge jikinta dagahannuwansa ta huya masa baya cikin fushi tacehaka zaka ce mana inyi hkr kana can kuna takashew juna zcy gashi nan idinka duk ya narke kana wni kashe murya to in har kwana 10 danabaka baiyi maka ba ka koma sama ni inyi tfy ta.Kafin ta rufe bakinta haisam ya jwota jikinsa yarungumeta tsam a kirjinsa yana cewa haba antyrmlah ya ina yabanki salla zaki kasa alwalla karfa kibata rawarki da tsalle mana, babu wani kashewa juna zuciya da mukayi cewa nayi ta tattofa addu'a akowcce kusurwar daki shikenan fa abinda nacemata, wnn idon nawa kuwa da kika ga ya zamahaka barci ne muryata kuwa mura nake. Taharareshi tace naga alama mura ce ta kama kaamma a yanzu daka hau sama ko? Haisam ya kyalkyale da dry yace naga alama yau ramlah sokike ki rikece mun, yau rigima kikeji zo in goyakimu tafi .bata yi niyyar yin dariya ba dariyar tasubuce mata ta kyalkyale da dry tace kyaleni ni bawani goyo. Haisam ya jawota da karfi yace wai dolesai ya goyata. Ramlah tace to tsuguna in hau da kain. Haisam ya tsugunno, ralmah ta haye bayansasnn ya fito ya lalubo mukulli a aljihunsa ya kulle tabaya,Ramlah tace ah ya zaka kulleta a ciki. Haisamyace da mukullinta ai a wajenta in zata bude saitabude ta ciki. Ya fara tfy ya nufi bangaren ramlah canya tsaya ck. Tsakiyr hnya y ce wai wai nauyi saukohaka hoyon ya isa ki karasa da kfrki. Kinsan fabake kadai bace. Ramlah ta harari keyarsa tace in bani kadai bace ni dawa nake? Yayi dry yace kedadan cikin ki mana. Ta dan ja kunnensa tace dagafada maka mgn harka fara yayatu aka to saura kadinga fada har kowa yasan ina da ciki. Kuma bazansauka ba sai ka kaini har cikin gida kn gadofurnishment ne daman kumaza idan kukayi sabuwaramarya saidai uwar gidan ta toshekunnuwanta ta rufe idanuwanta ta dainakallonkusbd wnn zumudin sai kunyi shi. Yrny tace ba tsorotakeji ba wai kai a dole sai ka rakata tsoro takeji kowaya saka oho. Ramlah na baya tana yiwa haisamtsiya shi kuma yna ta tfy yana dry a ciki. Har kan gado yakai ramlah snn ta sauko ta shiga bandakihaisam kuma ya mike aka gado yana nishi waikshin bayansa ya kusa karyewa sbd nauyin ramlahda dan cikinta ramlah na jiyoshi tana wnka tana drytanacewa ka santa. Bayan ramlah ta fito sai haisamya tashi ya shiga shima yayi wanka ya fito daure da tawul ajikinsa ko kayansa baisa ba ramlah ta faradane bayansa tace ya kaita kicin zata dauko ruwansha, nan dai suka hau kokawa haism yacebazigoya ta ba itama daman tsokanar sa take bakishirw takeji ba suka runtuma kan luntsumemangdon dakemalale a tsakyar dakin suka cakuda suka ya mutse junansu yyin da kokawa t komasumbatar juna, da shafa juna da rungume juna.Haisam da ramlah sun farantawa junansu matuka acikin daren yau.Kamar ydda hanna da haisam suke kaiw ramlahziyara byn sallar azahar yau ramlah dahaisam sundungumo bangaren hnn don suci bincin rana dadare a wajenta daman sunyi mata waya sun sanarmata da kunkunta yazo tana bye dashi tanakoyonduk yadda yakeyin abinci irin na yn gayu na zamani don ta koya ta iya, ta hutar da masuiki tadinga yi da kanta. Hakahanna da ramlah damijinsusuka kasance cikin farinciki da kwanciyar hnkl,zaman lfy da kaunar juna. Kwanci tashi hanna tayi wata guda da rabi a gidanmijinta. Misalin karfe 5 nayamma haisam damatansa suna zaune a falon ramlah suna hra wasada dry. Haisam yace gsky na gaji da bin dakunankuduk mai girki tazo ta sameni a bangarena kullum nikenan cikin rrarraba kayana sai ina bangaren ramlag na tashi zan dauko agogona sai in tunayana bangaren hanna idan na tashi zan daukogilas dina sai in tuna na barshi a dakin ramlahshekaranjiya ma sai rigar hanna na saka ta barcisbd ashe da mai wanki da guga ya wanke yafitarmin da kyn barcin gaba daya ya hada min kayayyakina na bangare na. To nagaji kowaccetahado min nawa bangaren, abinci ma duk maigirki tasa a dafo azo ajiye akan teburin cin abincinasnn kowacce tzo mu hadu muci. Ramlah da hannasuka kece da dry suna cewa kaidin dai ka dingazuwa tunda haka ka farayi. Haisam na cewa naki wayon ai yanxu na fara gane wayo kuke mun.Hayaniya da dry da sukeyi ita ta hana suji na dannakararrawa ana ta kwankwasakofa. Can hanna tajitace ana danna kararrawa fa. Ta mike da sauri tazota bude. Wasu mata neguda 3 hadaddun 'yangayumasu ji da kudi kallo 1 zaka yiwa dukkanin su ka gane 'yan hutu ne suna da kyau kumadukkaninsu.Mace daya a cikinsu tana da tsohon ciki ko yauko gobe. Hanna tayi musumurmushi gami da yimusu sannu da zuwa. Bata ishesu kallo ba balle suamsa mata kaitsaye suka wuto cikin gidan. Ta bisuda kallo zcyr ta cike da mmkn meye haka kuma lfydaga zuwansu su haubata rai da harare2. Tasake kallonme cikin don tana yi mata kallon sani, is canta tuno ashe hadiya ce matar yaya habib nowonder hanna ta fada a ranta. Ta tura kofa ta rufeta nufo indasuka zzzune a sanyaye cike da fargabatasan ko tagaishe su baza su amsaba. Ta bari sukagama gaiswa da hisam snn ta gaishesu. Kokontonta yazamagsky ai basu amsa mata ba saima wata harara da suka sakar matadukkaninsu.nan fa aka hau kallon kallo tsakaninhaisam da ramlag da hanna da kuma wandannanbaki. Hidaya ta yamutse fuska tace aisha sulaiman,hauwa mamman kuzomu koma wancan falon mu zauna mun isa muzomu zauna a tsakiyar amarya daango. Aisha taxe da kuma uwargidansu ramlah kinmanta baki fada ba. Hauwa mamman tace oh hakane fa baku gani bama amaryar sai wani hararar mutakeyi lalli zuwa gidanki ramlah nan gaba sai munshirya, to bngarenki ma 'yan uwanki da kawayenki basu isa suzo ba ashe tota biyoki ta biyo mijinta.Suka mike suka nufi daya falon. Ramlah ta rasa ta cewa ta bisu da kallo kawai cantanisa ta juyo ta dubi haisam wanda yayi shiruyanakallon talabijin amma kallo 1 zaka yiwa fuskarsakasan a bacin rai yake. Hanna kuwa ta sukuyar dakai kasa hakika nan da wasu 'yan dakikai zata farazubar da hawaye. Ramlah tace yallabai wai me su hadiya suke nema ne dani, yaya suke so nayi?yasahnnu ya dakatrdaramlah yaceyi shirukarma kibata bakinki barni dasu jeki gurinsu bakinki ne. Can ramlag ta yukunra ta mike ta nufikicin tashaidawa kuku da sauran masu hidimarta su hadujuices da snacks su kawowa bakinta, tazo falon dakawayenta suke suka fara cafcafkewa suna hira. Haisam ya kurawa hanna ido yana kallonta cn tadago ta dube shi saita daure dakyar ta kirkiro wanidab bushashan murmushitace yauwa ko kefa,meye abun damuwarki? Kidaina damun kankiakan irin wadannan yan matsalol kinsan dai ba za asake irin tataburzar da akayi a kazaure ba ko? Ba za'ayi irin yadda kikayi dasujuwairiyyaba sahabi,principal , yaya habib da rauda ba ko? To dukwadancan basuzamar mun matsala ba wajenwargazasu balle su hidaya, zanyi maganinsu inshaAllah kallonsu nakeyi tukunna wata rana ko kudiaka basu akace suzo gidan nan su yadr mikida mgn baza suyi ba. Hanna ta nisa ta girgiza kai ta ceyaya da zakaji shawarata ka tamakeni ka kyalesudan Allah kome zasu yi min kuma komezasu cekabar su ni na saba da duk irin wadannantsangwamar tuntuni a ryw ta. Tsorona dayakadayau da gobe suna zuga anty ramlah tun bata dauka har tazo ta fara dauka zamanmu yazo yaki dadi.Haisam ya girgiza kai yace haba hanna I tun dagaranar da muka sakr haduwa ranar da akace mikina rasu kija fitodaga daki kika ganni na gankikikayimurmushi hakika nasan farin cikin da kikaji aranar bazai musultu ba daki ganni a raye ban mutu ba, to dayardan Allah tun daga ranar har karshenrywr ki kin dinga farin ciki kenan, kin rabu dadamuwa da tsangwama insha Allahu. Hanna tayimurmushi tace nagode mai gidana, to mma inagudun zcyr ka da zafin fushinka irin na kazaure.Haisam yayi dry yace tunda na same ki ai komaima a sauki zan ringa daukarsa na daina fushidayawa my love suka sakarwa juna murmushi. Yace bude dibaidar can ki dauko min jarida zankaranta, ta mike a nutse ta dauko msa tazo tadurkusa ta mika masa tazo kusa dashi ta zauna, yana karatu ita kuma tana kallon talabijin. Wayardake dore akan tebur (landline) tayi ruri. Ramlahtasa Hannu ta dauka muryar kawarta taji mrsblessing ma'aikaciyar filin jirgi a abj bayan sungaisa saita sanar mata da cewa bizar hanna dahaisam ta fito don haka su zauna cikin shiri nan da kwana 2 jirgi zai daga zuwa london daga abj.Ramlah tayi mata gdy sukayi sallama ta ajiye wayar.Tace da kawayenta ta na zuwa. Ta mike ta nufifalon da haisam suke zaune ta fizge jaridar da takehannunsa yana karantawa tayi dry tace albishirnazo inyi muku bizar ku ta tfy kasashe 5 ta fito nan da kwana 2 zaku tashi london daga abj. Haisamyayi dry yace to madallah ramlahta ai shiyasa banawasa da sha'anin ki, yanxu koh sati 2 ba'ayi ba dazuwa abj
Chapter 12 · 0% Book details