Sashe 28
Gangar Jikinsa Na Aura Part 3 Complete Hausa Novel · about 2 min read
taka su haye kyauta ba tare daneman wata biza ba ko tikitin jirgi an riga anwankesu sbd mai girma shugabn kasa, hakashugaban kasar america Bush yasan da zuwansu. Haisam da hanna sun sami arzikin duniya fiye datnn mutum, duk da bayarwa suke amma tako inasamu suke.Sun mallaki gida a america, saudia, london ballekuma anan nig akwai wasu a abj, lagos, na kanoma baza su kirgu ba, babban mutum da wani a Dashi in take sauka idan taje.Duk wnn daula da hanna take ciki bata wulakantatalakawa taci abinci tare dasu tayi wasa da dariyadasu ta dauko abun duniya kuma ta basu.Hanna ta kara kyau data sami jin dadi kamr ahango jinin jikinta don fara fatarta, gata bata tsufa duk wanda yasanta shekaru 10 a baya idan yaganta yanzu haka zai ganta bata canja ba, sai kyaudata kara. Babu wanda zaiga 'ya'yanta yace ita tahaife su sbd 'yar karama da ita kamar yrny.Talakawan nig sun far yiwa kansu sha'awr haisamya tsaya takarar shugabanci kasarsu su zabe shi sun san zaiyi musu aiki. Ba talakawa kadai bashikansa mai girma shugaban kasr yana cewa haisamya shiryar da zarar ya sauka shi zai gaje shi, hakamanyan 'yan siyasr nig sun yarda da wnn btuu namai girma shugabn kasa.Kowacce safiyar duniyar nan haisam ji yake yana kara son hanna a ransa, itama kuma haka. Haisam,ramla, hanna da 'ya'yansu 5 suna zaune cikin jindadi da kwanciyar hnkl da kaunar juna. Arzikinsuyana ta bunkasa, basu ba ma duk wanda ya rabesuma yayi ban kwana da talauci balle 'yan uwansu najini balle uwa uba mahaifinsu. Mlm habu yayi ban kwana da talauci, kai uwar biyuynzu ta azurta 'yan uwanta da dama balle 'yarta tacikinta.Gidnsu ya zama gidan da kowa yake kawokukansa ake share musu. Mlm habu ya kanjebabban mutum amma wnn karon girmama shi kowa yake yi, gaisuwa har kasa ake zubewa ana yimasa.Iya abu ta dauwama cikin nadama duk sanda tagmlm habu is ta hau kuka tana rokonsa ya auretababu wanda take tsananin so sai shi, yakan bataamsa da cewa akai kasuwa bayaso. Allah sarki hanna bata manta da mkrnt ba sai tayihayar wani katafarn jirgi mai daukaar mutne daaribiyar, ta kawomin tikit guda dari biyar tace narabawa mkrnt masu matukar san zuwa america datsananin san ganinta suma tana gayyatar su wnnhadaddiyar liyafa da za'ayi.ALHAMDULILLAHIKARSHETAKU JAMILA UMAR TANKO (jut) TAREDA ANaM Dorayi whatsapp
Zaharaddeen â„¢Shomar
Whatsapp 08168575100
Zaharaddeen â„¢Shomar
Whatsapp 08168575100