Sashe 5
Gangar Jikinsa Na Aura Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
zma suyi hir, suci abinci tare su kwantagado dya. In tayi kwalliya ya Daga ido ya kalletayace tayi kyau. Wnn ba karamin canji ramlah tasamu ba. Mai hkr yakan dafa dutse yasha romon sainji bahaushe.Bayan su haisam sun dawo da kwana 3 danginhaisam mata suka cika hadaddun motocinsu naalfarma suka nufi Dashi garin su hanna da lefe dasadaki. Daman hanna ta sanarwa da kawun taranar da zasu zo dan haka suma suka hadawa bakiabinci da abin sha irin nasu na 'yan hutu. Harda mahaifiyar Ramlah akazo da danginta wasu kwaidan suga Hanna suka zo.cikin rashin sa'a basusami ganin Hanna ba don tun 7 na safe Hanna tagudu ta tafi can garin magarya gidan watatsohuwar kakarta ta buya don kunyar surukantatakeji. Dangin Hanna sai suka zama baki bude dontsananin mmk ganin yawan lefen hanna tundasuke basu taba ganin irin akwatinan nan ba ballekayan dake ciki. Wasu rundima rundiman akwatinane masu santsi har guda 6 bi da bi ta kashensu'yarkit ce a dankare take da gwala gwalai da fashions mai tsada irin na turawa. Leshina da shaddoji dakyana tsukewa abun bazai misaltu ba takalmada jakunkuna hadaddu mayuka kuwa turarruka basai na zaiyana ba daman can ya siyo mata balleyanzu akwatinsu suma daban. Iya haule surukartana wajen karbar lefe hanna sai ta zama abun kallo wasu kuma ta zamar musu abun dariya gaba dayasaita rikice ta hau surutai. Ita abun ya zamar matakamar wani rufa ido yanzu duk wannan kayn nahanna ne, yanxu hanna ta dage ta tafi ta barta tayikudi kenan bza ta iya ganinta ba balle ta sata aiki.Allah kenan haka yake yin ikonsa ansa ranardaurin aure sati 2 kacal sukace kuma a ranar sukeso a zo a tafi da amarya ba sai an bata lkc ba. Damnsun taho da kudin sadakisu d kudin dinki duk.Msuka bayar, makudn kudi suka jifgewa danginhanna a gabansu, wasu suka dau kukan murna wasu suka rafsa buda suna kirari. Dangin haisamsunji dadin yadda aka karbe su a garin suhnna.kmar za'a hadiyesu ana ta yi musu marhabanda wasa da dariya suka rabu akan nan da sti 2 zasudwo su tafi da amaryar su...............JUMA'AT KAREEM**GANGARJIKINSA TA AURA 3** =============9�=============RANAR DAURIN AURE Ranar jumu' a ne ranar daurin auren haisam dahanna da misalin karfe 2 na rana za'a daura aurenbayan sallar jumu'a. Garin dashi ya cika makil dajama'a taron da ba'a taba yin irinsa ba a garin.Manya manyan masu kudin kano sun halarcidaurin auren haisam, abokan babansa da 'yanuwansa abun sai wanda ya gani hardagwamnan kano na wnn lkcn ya halarci wnn daurinauren. Dangin hanna na nesa danakusa sunhallara, 'yan garin kuwa da wadanda aka gaiyatada 'yan gaiyar sodi duk sunzo su ganewaidanuwansu kar suji ana fada su basu ganiba. Babu abinda zaka dinga hangowa a garin sai wasu jifgajifgan motoci bakake masu bakin gilashi sai kumafararen shaddoji da tsadaddun ya dika a jikinmanyan masu kudin da suka halarci daurin auren.Kamshin turare har cikin gidajen 'yan garin 'yanjaridu tududu na nan nig daniger suna ta daukar a hoto da bidiyo kaset. Ga mahaifin haisam danaramlah a kewaye da jama'a. Hiasam kuwa kohangoshi ma baza ka iya yiba sbd jama'a kowa soyake ya gaisa dashi kowa yana so haisam yaganshi yasan yazo donduk dangartakarka dahaisam yace zaku bata in har baka zo masa wnn daurin auren ba. Kafin karfe 4 har an shafafariha andaura auren haisam yazama mijin hanna. Allahyabada zaman lfy. 'Yan daurin aure mza sun farashiga motocinsu masu babura da kekuna sumasun fara shiga motocinsu masubabura da kekunasuma sun fara hawa sunakama gabansu anci, ansha lemunan gwangwani da ruwan kwalba kudiaka dinga rabawa a wajen daurin auren, hakaango ya dinga danko kudi yana rabawa mutanedon murnarda yake ciki a ranar saida babansa yace ya isa haka snn ya daina . Maroka duk sun cikaaljihunsu da kudi da goro da lewa ga ruwan sanyi sun jika makoshin su. Kowa yana san albarka dafatan zaman lfy ango da amarya.bayan maza sun watse motocin da zasu daukiamarya da kawayenta da 'yanuwanta don rakatagidan mijinta suka karaso kofar gidansu hannacikin gidan maki yake da mata ko hanna bakahangowa mai bidiyo kaset da kyar ya nemoamarya ya haskata. hanna ta caba ado da wani rantsatsan lashi baki mai adon rawayar fulawa ta sagoggoro rawaya takalmi da jakarta baki. fararenhannayenta da kafafunwanta sunsha fulawar lalle.kirjinta ta da kunnuwanta da hannayenta dambaradambara gwala gwalai ne. babu abinda zakaji idanka matso kusa da hanna sai kamshin turaren wuta don ta tsuma da (dukan) tun na saura wata gudaauren kakarta ta dinga tsumata ciki da wajeabunka da azbinawa sunsan sirrin shirya amaryatayi tsaf ciki da bai. an dilke fatar hanna angurgetada kayan gyara jiki tayi sumul sumul ta kara jawur.abunka da farare jawur jawur zaka dinga hangowa cikin gidan gashi yalalo yalalo har bata danginhanna dai dai ne bakake duk jajaye ne.Motar da za'a dauki amarya tafi kowacce girma dakyau.Hanna ta shiga ita da Hajir matar kawunta dasauran sa'aninta 'yan uwanta dan ita bata dak'awaye 'yan uwanta ne k'awayenta.Tsofaffi suka dinga duruwa sauran motocin kana shiga sai kaji wani sanyi ya daki hancinka A.C ce tagauraye motocin.Hatta manya-manyan bus din da aka turo masu A.Cne da labulaye a wandunnan. Duk yawan motocinda Haisam ya turo sai da wasu suka rada waje saboda yawan jama'ar da suke so suje Kano sugagidan Amarya.Motocin suka fara tafiya sai Hanna ta kece da kukatana d'agowa mutane maza da mata hannu.Har aka iso Kano Hanna kuka take su Hajir sunalallashinta tayi shiru. Can ta tuna da mahaifinta dama ace yana da rai mana wannan dauka da tazomata data taimaka masa, haka yayi rayuwarsa haryamutu a cikin taulaci sai kuka ya kece mata.Sai da magagriba suka isa gidan amarya a wataunguwar jiga-jigan masu kud'in Kano gidan Hannayake mai suna Nasawara G.R.A. Rigiji gafjin Haisam ya tsantama gida duk layin babugida mai girma irn na Haisam da kyau.Aka wangame jifgegen get din gidan motocin duksuka shigo farfajiyar gidan, amma duk da haka gafili nan fetal wasu motocin ma fiye da biyar zasu iyashigowa ciki sbd filin farfajiyar gifan babbane. Fulawoyi ne a shuke a jikin katangar gidan gatsuntsaye nan da d'awisu da talo-talo a zube afarfajiyar gidan suna ta shawagi.Sanyi k'alau ciki sbd wasu zagayayyun dawatsuaka gina masu 6uldulo da ruwa yana tashi sama.Kasan da ake takawa abun a kalla ne balle cikin gidan.Gidan 6angaren 2 ne iri d'aya ga wani dank'arerengida a tsakiyarsu. Sai aka nuna musu gidan Hannana gefen dama suka d'uru ciki,wai! wai!! wai!!!Ai suna shiga sai suka ga ashe basu ga komai a waje ba.cikingidan natsallake shafi Guda, gashi kamar haka..Sanyi da k'amshi ne zai fara dukan fuskarka saiwalkiyar tiles da fitulu su fara walle maka idosannan ka fara cin karo da kyatattun kujeru a wanikatafaren falo ga wajen cin abinci mai dauke dakujeru da tebur a tsakiyarsu, gefe guda kuma wani falo zaka taka wata matattakaka tayi kasa shima agefe.Ga makeken kicin nan mai d'auke da manya-manyan furuj da furiza da cooker gas, da kayankicin gaba d'ara koren launi ne aka had'a.Hatta cokulan dake kicin d'in koraye ne har lokokin kicin din. Dukuna uku ne a gidan, d'aya a k'asa kowanne daband'akinsa a ciki da gado d'an kamfani da madubida waduruf.Biyu kuma a sama makad'a- makad'an had'd'd'ungadaje ne ya fi na kasa, suma da bad'akansu a cikida wani katafaren falo a saman. Duk kusuwar gidan an ajiye fulawuyi irin na robarnan masu kama dana gaske.Ga kayan kallo nan dana jin kid'a a falukan.....kowanne d'aki kuma akwai talabijin an had'a ta datauraron d'an adam (settelite).Tunda Hanna ta shiga gidan kukan dad'i take a zuciyarta kuma tana hamdala tana yiwa Allah kiraritana gode masa.Allahu akbar.K'arfe 8 dai- dai bayan duk sunyi salloli sai Hasamyayiwa Hanna waya ya ce ta shirya ita dak'awayenta kawai banda tsofaffi da yara zai turo motoci azo a d'auke su matar gwamna ta shiryamusu liyafa a Tahir quest place har mutane sun farazuwa tayi sauri.Hanna ta shaidawa k'awayenta nan fa duk sukafara shiri.Ita kuma ta fad'a wanka ta fito ta tarar Haisam ya aiko da mota da wasu kaya da takalmi da jakarsuda ribon duk kalarsu d'aya ya ce inji matar gwamnata ce ta saka.Kayan kansu abun kallo ne wata shadda-shadda,leshi-leshi mai surfani riga da zani aniywa zaninkwalliya d'ankwalin kayan kuma an nad'oshi kamar goggoro irin kayan nan ne da ake d'inkowadaga Senegal to wannan na musamman ne sai irinmatan gwamnonin ne suke iya siyansu.Hanna ta saka kayan nan ta tufeke gashinta daribon kalar kayan ta d'ora goggoron kayan bayanhoda da jagira da janbaki da tasha tazo ta saka tsadaddun sarka da d'ankunne irin kalar kayan, gatakalmi da jaka ta d'ana.Sai kowa ya bude baki yana kallon kyau dagaAllah.Hanna ta zama kamar wata tauraruwa mai haske acikin taurarin masu disheshshen haske. Sai walkiya take,Hajir ta fesheta da turaruuka designers saik'awayenta suka take mata baya suka fito sukashiga motocin suka nufi Tahir quest place dakeLamido cresent...A bakin get din hotel suka iske Haisam da tulinabokansa suna zazzaune akan motocinsu sunajiran isowar su Hanna.Hanna na iso suka bud'e baki suna kallon ikonAllah. Ko a mafarki basu d'auka zasu ga amarya Haisamkyakykyawa kamar balarabiya ba.Musamman da suka je d'auren auren suka gawannan 'kauyen sai duk suka raina bikin sukacewa banda soyayya ma ne Haisam zaiyi da matark'auyen nan a bayan idonsa amma fa. Ashe wannan 'yar k'auyen ta linka matansu nabirni had'uwa.Suna ganin Hanna kamar idan kayi mata hausabazata iya mayarwa ba tsabar babu wata surartaguda d'aya data yi kama da bahaushiya.Ta k'aso ita da k'awayenta wajen da su Haisam suke tayi 'yar siririyar dariya ta duka kadan tagaishesu duk suka amsa.Haisam kam ko amsarwama ya kasa yi saimurmushi yake ya k'ura mata ido.Ya mik'a mata hannu wai su gaisa sai Hanna tasaHannu ta rufe ido. Abokansa suka hau cewa ai yanzu Hanna amaryakomai yazo karshe babu kunya Haisam ya zamamijinki.Haisam ya diro daga kan mota ya rike hannunHanna abokansa da k'wayenta suka take musubaya suka dunguma zuwa wani katafaren d'akin taro (conference hall) inda ake gudanar da liyafar,ashe jama'a jingim sun taru isowar ango da amaryakawai ake jira. Hall d'in haske ne tar kamar safiya ga wani sanyinna'urar sanyaya d'aki wasu dogayen teburan netafka- tafka a jejjer a cikin d'akin taron jama'a mazada mata zazzaune.Kwalayen lemune da kofuna tangaran da robarruwa a gabansu, gefe guda kuma masu kid'a ne da gangunansu a gefe 'yan police banda suna d'ankadawa a hankali kafin a fara gudanar da biki,Hanna na shiga