Sashe 18
Gangar Jikinsa Na Aura Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
d'aya na rik'e shine Allah yana tare dani kumako bai yimin sakayya a duniya ba nasan zai bani a lahira musamman ranar dana zo gidankamaimakon in ganka sai akace mun ka rasu,hak'ik'a a ranar na sake tabbatarwa nayibankwana da farin ciki duniya, ko me na zama nangaba ko dawa Allah ya had'ani bani jin zan sakeson kowa a duniya." *Ba zata ba tsammani gaba d'aya Allah ya juya munrayuwata daga tsantsar bak'in ciki zuwa tsananinfarin ciki, na godewa Allah ina sake yiwa Allahgodiya fatana Allah ya had'amu a aljanna ni da kaida Aunty Ramla da mahaifina mai sona daiyayanka." *"Ta zubo da hawaye sharr! Daga idanuwanta. *Haisam ya jawota suka zauna yasa hannu yanagoge mata hawaye ya ce "Hanna kenan, gakiyarinya mai hnkln manya. *Addu'a bata fad'uwa k'asa sai dai jinkiri inaaddu'a Allah ya had'ani dake kullum dare da ranawani lkc hr in nemu yawun bakina in rasa,mak'ogarona ya bushe hawaye ya k'afe ammashuru Allah bai had'amu ba sai bayan da duk mukafitar da rai, muka cire rai akan farin cikin rayuwa sannan Allah ya had'amu.Hak'ik'a Allah yana ikonsa yana kuma yin yaddayaso a lkcn da yaga dama, Allah shine abin godiyamun gode masa." Bayan sun gama zagayen su, suka dawo wurin Husain d Husaini su ka zauna sukaci gaba da ciye-ciyensu suna hira har k'arfi 10:30na dare sannan suka nufi wajen d direba yake suka shiga suka tafi. Bayan shigar su d'akin da aka sauke su, suka yiwanka suka kwanta. Hanna ta jawo wayar daked'akin (land line) ta bugawa Ramla sukai ta hira harHaisam yayi barci ya barta suna waya suna takyalk'ala dariya yana mmkn me suke cewa a hirar.Ramla ta nunawa, Hanna ma ta na matuk'ar t farin ciki da zasu dawo gobe, Hanna ma ta nunawaRamla tana farin ciki da za su dawo gida su ganta.Har karfe biyun dare su na hira sannan suka yisallama. *Washegari da misalin k'arfin 12 na rana jirgin suHanna ya taso daga Jedda zuwa kano sun ci sa'akuwa suna isa suka iso da dilolin kayansu da sukaauno. Shehu direban ne da Amratu, Karimat amaryayaya Habib da yaya Habi su ka zo taryar su damotoci biyu su ka zo, aka shirma kayan a d'aya suka shiga d'aya suka tafi. Tun daga get suka fara ganin an lillik'a wani abumai k'yalk'yali suna shiga farfajiyar gidan suka gaan kewaye ginin gidan da k'yalk'yali an rubuta,"*COME BACK **SOON**HAISAM & HANNA. Gefe guda kuma balon-balon ce aka huhhura da yawa akayi rumfa da ita a tsakita an ajiye wanitebur dauke da wn katon ken an rubuta a jikinsa." WELL COME BACK HAISAM & HANNASunyi matukar mmkn ganin yadda jama'a suka taruashe liyafa Ramla ta hada sbd murnar dawowarsu.Kujeru aka zazzuba a farfajiyar gidan, can gefe mahaifiyar Haisam ce da Mahaifiyar Ramla dasauran tawagarsu a zazzaune. Gefe guda kuma matar maigirma gwamna ce Haj.Nusaiba Idris da babba k'awarta Rauda Shitu dasauran k'awayensu. Gefe da kuma Ramla ce da manyan k'awayentaHidaya, Aisha Sulaiman, Hauwa Mamman da wasuda yawa daga cikin k'wayenta. Mmk mararmusaltuwa zaka iya gani a fuskokin Haisam daHanna.Suna fitowa daga mota Ramla ta taso da sauri tazota rungume Haisam, ta rungume Hanna ta kamahannayensu zuwa cikin gida 6angarenta yayin da'yan wajen suka dau tafi raf-raf-raf.Daga shigar su wasu k'ayattaciyar shadda irin ta jikinta ta dauko musu dan su saka suyi anko su 3.Cikin sauri su ka fada bandakai da suke dakunansuka yi wanka su ka dauro alwala, bayan sun idarda sallah su ka cankama ado da wannankayattaciyar shaddar wadda ta sha surfani dadanyan zare. Kalar shadda ruwan zuma ce ta yiwa Ramla daHanna matukar kyau Haisam ma abun sai wanda yagani musamman ma da dora hula kalar shaddar. Ramla ta fito da su zuwa farfajiyar gidan inda jama'asuke hakika wadannan ma'aurata sun burgejama'a a jikin 'yan gulma yayi sanyi, masu tsananinkishi sun fara yayyafawa zuciyarsu ruwan sanyincewa kishiya ashe abokiyar zama ce,kala shddar ruwan zuma ce ta yiwa ramlah dahanna matukr kyau haism ma abun sai wnda yagni musmmn ma da ya dora hula kalr shddar.Ramlah ta fito dasu zuwa farfajiyar gidan inda jma'asuke , hakuka wadannan ma'aurata sun burgejama'a jikin yan gulma yayi sanyi, masu tsanani kishi sun fara yayyafawazcyr su ruwan sanyin cewrkishiya ashe abokiyar zama ce. Bangaranmahaifiyar haisam suk nufa su duka suka durkusaa gabansu suka gaisheta da kawayenta, sunaamswa cikin fra'a da farin ciki suka yi musu sannuda zuwa bayan nan sai suk dinga zagayawa wajen jama'a suna gaigaiswa. Hnna danusaiba sukarungume juna, lallai nusaiba takasance tanatsnanin kaunar hanna tun suna yara. Rudatayindama sosai akn abun data yiwa hanna ada,har yanzu takan kasa sukuni sosi duk snda sukahadu da hanna. Hanna nata kokrin janta a jikin dan ta saki jiki da itakamr yadda suke da nusaiba.Daga nan suka nufi bngaran kawayen ramlah watosu hidaya, hanna tayi mmkn yadda taga sunmikamta hannu sun gisa faram2, sukayi mususannu da zuwa. Ramlah t jsu zuwawajan kek dan su yanka. Bayannkirga dag 1 zuwa 3 hnna da hisam suna reke dawuk suka luma a cikinkek su ka yanka aka tafamusu hidamargidan ne suke fitwa dalemo kala2suna ajiyewa baki akan teburan dke gaban suwasu kuma na ajiye abinci da snacks kala2. Bayan anci ansha sai shhrrrn makadin da ka dauko y farabuga kayan kidansa wato shaba dan kwalisa yaware murya ya fr rero wakr "uwargida ran gidahaisam ya likawa ramlah da hanna kudi lkcn dasuke tsakiyar fili har mgriba ana ceshewa snnkowaccew ta far hada kayanta don kama hany gidanta.Bayn dwowrsu hanna da kwana 3 sun gamabaccin gjy sun huta sosi snn suka fara ware kayantsrba kowacce dila ka bude, snn hnna ta farawarwarewa kowtsa ksancewar hanna tasntsarabar da suka suyowakowa. Akwatiguwa akacikwa ramlah da tsaraba, tayi mmkn wnn tsarabar wanda ko ita taje abunda zata abunda zata suyowakanta kenan. Abunda ya kara bataaljaabi wataakwati daban hanna ta ciko da kayan jarirai (uniset) masumatukar kyau ta bawa ramlah tacenababyne idantahaihu. Ramlah tayi matukar gdy danuna farincikinta a fili. Waata katukar akwati aka ki gidn su hisam tsrbar hjyr haisam da babansu damratu da izziddin, suma sunyi gdy a kwarai .Ta tur direba yaa ki w yay habib d mtnsa dayaransa gaba day kowdatas suma sun gode. Batare da ramlah ta sniba hanna ta aikawa mhifinramlaha turrruka (designers) da kannan ramlah kowa da abin daya dace da shi. Sai kuma tsarabarkawayentanusaiba da raudasuma da 'ya"yan sukakaf sai da tbawa kowa tas. Kama daga masubawa folawa ruwa da masu kwasar shara gidanbabu wanda hanna bata bawa tsaraba yan uwantana nijar ne. Tana so taje tun kafin suyi tfy tayi musu sallama haisam yace sai sun dawo daga tfy, yanzuga shi sun dawo taga yana mata kame kame waibynzu ba ta bari sai ta gam jarabwar jamb tunda lkcda kusa ta zauna tayi karatu. Ramla na taya shi batahakuri akan ta baribayn is ta gama jarabawa is tatafi a nutse. Wasu littattafn karatu ramlahta suyowa hanna na karatun jamb dinda zata yi, subjects huduzata yi kwi english ,physics,biology da chemistrykuma rmlh tayi mata reegister a wata makaranta daake byr da horo na musmmn (lesson)akan jamb.Don hka hanna ta hakurada tfyr har sai bayan tazna jarabawr. Kullum karfe 4 zuw shiga haisam d kns yake ki hanna makarntr da take lesson ya jrt tagama ya dawo da ita.Hanna ta kasance tana karatu haikan domin harta fara manta karatun da sukayi a sakndiri ammayanxu katatun da ta keyishiya ke tunomata dakaratunta na baya.lkcn daza ta jarabawa ya ragekwana3 haisam yaje jamb ofisya karbomata centerta. A management za tayi danhaka ranar litinin da safebakwai na safe acan tayi mata. Haisam ya kwo takafin ta fito daga motar ya sumbaci kumatunta yayimata fatan alheri Allah ya bada sa'ar jarabawa dagakarshe yace mata da zarar ta gama ta kira shi awaya yazo ya duketa. Hanna na shigdakin jarabawa aka mikomatakustion paper da ansa sheet sai kawai tayimurmushi data karanta tambayoyin kamar cintuwo yafi su wahala gurinta. Nan da nan hanna taciccike ta gama, ta zauna kamar minti 30 bayan tagama tana zaune kawai tana kallon masuhada zufa da cizon biro da kallonsillin taji tausayin wasu danbabu yadda za tayi ta taimake su ta basu amsa.Taso ace wani ya rigata mikewa amma har ta gajida zama babu wanda ya gama har yanzu, sai tamiketaje ta kaiwa masu tsaransu sunyi mmk dasuka ga har ta gama 1 daga cikin mlmn yaceta sake zama dai ta duba ko tayi mantuwa hanna tce babukomai ta gama. Tana fitowa dagadakin jarabawarsai ta nufihanyrgetdin fita daidaikantin wata biyerabiya tagabenci, bayan ta gaishe da matar cikinfara'a taroketa zata zauna ta jira maigidant zaizoyadauketa. Bayan ta zauna ta bude jakarta ta zarowayarta, bugu1 taji haisam yadauka shimayayi mmk da yaji tace yazoya dauketa ta gama.Yace gashinan zuwa yanzu-yanzun nan,daya daga cikin mlmn da suke tsaransu a dakinjarabawa ta hango ya nufo inda take, yanakarasowa yayi musu sallama suka amsa sai yayiwahanna wani lallausam murmushi yace minti2 danAllah yan mata zamuyi mgn.Cikin mmk hanna ta tambaya tace ni? Ya gyada kai yaceeh ke,Danke n fito.hanna ta harareshitace mlmyi hkrbazan iya zuwaba saboda kana mgn da matar aureyanzun ma haka ina jiran mijina zizo ya dauke ni.Kamar ta dabawa mutumin wuka a kirji, haka yazabura ya rike kirji yana fadin subhanaAllah yanzu ke matar aure ce, ynzun kina nufin kina da aure?Karki boye min fadamin gsky. Hanna ta sake gyaramayafinta tacebabu zancen wasa tsakanina da kimalm ban sanka, baka sanni ba yaya za'ayi in yimaka wasa?ya rike baki yana sosa keyadadayahannun fadi yake subhanaAllah yanzu ke matar aurece, yaya za'ayikenn? Ni gsky na ganikuma inaso zan iy fadawa cikinwani hali dan wlh aryw ta ban taba ganin yrnyr da nakamu da sontabaa 'yan mintina.Cikinfushi hanna tamike ta kalli matar nan mai kntitace madam sai anjima xan bar wajan nan. Matar na cewa ah ba yanzu kika yiwa maigidanki waya bayazo ya daukeki, ya z'ayiki tafi? Hanna bata iyajuyowa ta bata amsa ba sbd kallon da mutuminyake yi mata yayi yawa. Ta kada kai ta nufi get dinfita ba tare da san inda zata ba.Tanafitowa ta tsaya cak ta kalli gabas da yamma sai tahango wata 'yar yrny wacce shekarunta basuwuce goma ba tana tsugunne a jikin katangagafaranti da kwanika akaida alama dai mai tallarabinci ne.Yrnyr kuka take haikan cikin sauri hannata nufiinda yrnyr take tan karasawa wajen yrnyr babuabinda ta faragani a jikin yrny sai shatinbulalahar wani wajen zaka iya hango jan jininfatarta ta fashe. Hanna