Sashe 2
Gangar Jikinsa Na Aura Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
da ya nuna mata wannanrana dafatan ubangiji Allah ya tabbatar da abnda ramlahtake shrinhadawa da fatan Allah ya bawa haism lfy.sai kuka ya kecemata don farin ciki. Ta hau gado kusa da amratutasa hannuta kashe fitila sannan ta kwanta. Wani laushi neyamutsu acikin tsokokin jikinta don bata taba kwanciya a irin wannanlallausar katifa ba tunda take. Sanyin na'urarsanyaya dakine(split AC) yake ratsa hudojin jikinta ta lumshe idosaita hangofuskar Haisam dauke da gwaza gwarzan idanuwansa yanakallonta. Bata dade ba bacci mai dadi ya sureta.Alarm dinagogo ne ya tasheta karfe 5 dai dai asuba tayi, tayifirgigit tabude ido taga fitila a kunne amratu harta shiga bandaki tanaalwalla. Hanna tayi murmushi tce a ranta birna saidan birniga kudi ga ilimi yarinya karama tasan ta saitaagogo ta farkada asuba tayi sallah. Bayan haanna da amratu sun idar da salla. Sai sukakomagado suka kwanta wani daddadan barci ya sakesuretangararai. Tayi firgigit ta tashi zaune taga rana harta ralle gari. Ta fada bndaki dan yin wanka ta dauki brushcikinjakarta daman ta taho dashi. Bandakin ma abinkallo ne awajen hanna taga komai na tangaran ne gamadubai duka kewaye da bandakin. Ruwan sanyi dana zafi ashaya dafanfuna abun gwaninban sha'awa. Abubuwadayawa saidihanna ta taba tabrshi sbd bata san amfaninsa babata gani baa. Aljannar duniya kenan gidan haisam kamar aturai. Dukinda aka zagya falo iri iri wajen cin abinci dakunamasugadaje na alfarma abin baya misaltuwa.Ramlah tayimutukar mamakin haism dubi yadda yaketsananin jinjiki amma sai taganshi daram kamar yawarke saidai rashin karfin jiki. Babban abinda yafi bataala'ajabi shinetunda take d haism bi tab tsyawa yan kallon fuskarta yna yimata murmushi ba is a yanxu data kawo masahanna har matace zata aura masa ita. Wannan abunda ramlahtaywa hsmyaji duk tsantar tsanar da yakeyiwa ramlah ta farakomawsoyayya kawai don ta fara son hanna. Haisam yajidukduniyar nan babu wanda ya taba masa kyauta maigirmakamar ramlah yaga babu abnda yake azabar so. Duk sandazai Kalli fuskar ramlah sai yaji sanyi yanzumaimakonhaushinta da yakeji ada. Ramlah ta fuskanci haknduk indatayi haism na binta da kallo yana murmushi. Haisam yajidadin wannan al'amari amma ramlah tafi jin dadikmr amafarki take ganin wadannan al'amari har haisamne yakedaga ido ya kalli fuskarta har yayi mata murmushi. Turkshi.,!..!!,!!! Kwanci tashi yau kwann hanna 6 a gidan haism daramlah. Akullum da safe hanna da amratu suna fitowa dagadakinsu suiske haism da ramlah a falo ko wani lkc ma. Daki suke samunsu, su shiga su gaishe su suyi masa ya jiki su komadakinsu.Duk lkcn cin abinci ramlah tan lekowa ta kira su, sufito suciabinci a dinning table, kuku 2 ne suke dafa abinci a Gidan,masu share share da goge goge daban. Don hakbbu aikin daramlah takeyi a gidn balle hanna ta tayata. Saidaisuyi wankasu zauna suna kallon satelite da kaset. Dinkuna masu kyau datsada ramlah tasa aka dinkwa hnna. Dnkunne dasark d zoben gwl rmlah ta baw hanna. A kwana shidan Nan itakantahanna tasn ta canja ta zma 'yar birni. Turarurruka kala kalaramlah ta sissiyo ta bata. Haism kuwa jikialhamdulillahi sukiyana samuwa yana tashi tsaye yana dan takwadaga daki zuwafalo inya haji ya zauna akan kujera a falo. Ranar da hanna tacika sati 1 da sassafe. Ta taashi ta fara harhadkayanta a jakana tafiya. Don taga ya kamta ta tafi gida kuma tunanamrmarinta kuma jikin haisam yayi suki gar ta tafi duk da bahakn take so ba.Bayan sun gama cin abincin safe ita da ramlh yuamratu tatafi mkrt tun 7:30am . Haisam daman ba abinciyake. Iya ci ba yna falons yana dan kurban shayi. Hanna ta dubiramlah tayimurmushita don sosa kai cikin ladani da alamar jin.Kunyatace anuty rmlah bbu abind zancemiki is godiyaAllah ya saka d alheri kuma Allah ya kara bawa yaya hasm lfy.Tunda nag.Jikin nasayayi sauki inaso zan koma gida yau karsuji shiru sufara tunanin ko b lfy ba. Ramlh tayimurmushi tacehar zaki tafi ki barmu, bako zaiyi halinsa kenan, ai ba laifikinyi kakritunda kinyi mana sta 1 mun gude. Akwi wasuatamfofi nas ansiyomin gasu cn a jaka na kum zuzzuba kudi aanbulun dubu 10 10 kowacce na rubuta sun ta. Bayn ambulundin daman inada jerin sunyenku saiki rrrbwa 'yan. Kungiyata inkinje. Hannata duka tayi godiya. Ramlh ta tashi ta shiga falohaism ta iske shi. Zaune kan doguwr kujera ya mikekaffunwansa akancentre table taje ta zauna a kusa dshi tan yimsmurmushi yadgo y dubeta yace uwr gida yaya akayi ne? Tayi farida ido tce ranka ya dade bakuwarmu ce takeso yau ta komagida tacekar hnkalinsu y tashi in sunji shirun yayi yawa.Haisam yajiwani dum a ransa b haka yaso ba yaso hnna tadade yana ganin ta yana jin dadi, can ya nisa yce har zatagudu ta barmubaza ta ske kwana 2 ba. Ramlh tace a'a gani nakegar tajeinyaso ta dwo daga baya kaga ni na daukota dagagrinsu karsu dauk guduw nyi da ita. Haism yayi murmushi yaceto shikenanAllah ya kaita gida lfy. Rmlh tace amin bari in kirat tashigotayi maka sallama. Ramlh ta tashi ta fito falo ta dubwajen cin abinci taga hanna bata nan is t nufi dakin amrtuinda sukekwana. A bakin kofa suka gamu hanna ta ratayojakarta zatfito. Ramlh tace oh! Hanna har kin fito lallai kno taishe ki Muna sonki. Ke kuma kina gudun mu. Hnna tayidariya tasunkuyar da kai kasa tace anty ramlah ba hakabane garinnamu ne da nisa shiyasa na fito da wuri don in isada wuri. Ramlah tace hakane to sai kizo ki yiwa haisamsallama ynn afalonsa,Hanna tace to,sai ta jiye jakar tana biye da ramlhhour zuwa falon hsm is ramlh ta fito ta barsu. Ta fitota nufi dkint yayin da zuciyarta ta hau dukn 3 3tana fargaba game da yadda tag kyau irn na hannamusmman yau da tayi ado da wta tsaleliyr shaddadata dinka mata combination ja da baki ga wannan lallausan gashin nn nata a tufke a bayanta. Zuciyarramlh nanuna mta hanna ta miki fintinkau a fgenkyau idan bkiyi d gske ba duk wannan iyakwalliyar taki da hour mutne suke yaba miki hnnazata zo ta fiki iyawa. Kalli yadda tayi wani kyu tmkar'year tsnr roba. Sai wata zuciyr tacewa ramlah rufw knki asiri ki kwantar da hnkl karki sa wnn a tnn maa zuciyark har wni tashin hnkl ya biyo baya yaddahaisam ya kwallafa rnsa da son hanna keme kikakwallafa sonsa a ranki to in kina so ki zuna klu kisami soyyyrsa to kiso hnna tunda gashi kin fr ganeknsa yan nuna miki soyayya . Hanna ta durkusa a gabnsa tace yaya inakwana, yaya jikinka? Yayinarai narai da ido yace hnna da sauki. Tashi. Dagann kizo nan kan kujera ki zauna. Hanna ta tashi tazauna a watakujera a gefensa. Kowannensuzuciyrsa cike da tsananin farin ciki is suka ji damakar su rabu su zauna dindindin suna ganin junnsu. Kallon kllo suke yiwa junansu na tsannin kaunajuna. Yayi murmushi yace hanna zaki tafi ki barnine, bayn ina ganinki inajin dadi ko bakya so injisauki d wurin kecefa kwayar magani da takekwntar min da ciwon. Hanna ta sunkuyar da ki tanajin kunyar bada wnn amsar. Yace yaya naji kinyi shiru ne? Hnna tace yaya dole ce tasa ba'ason rainanima xaan tafi in barka ba. Amma nayi mukaalkwarin kullum nyi salla zanyi maka addu'a Allahya sawke maka. Haisam ya gyada kai yace ngodeamma inaso ki min lkawaria rana zaki dinga tunanihar su 5, duk lkcn da kikazo yin sllaj zaki tunani kiyi min addu'a? Hann tayi dariya ina tunaka fiyedsau 50 a rana ba 5 bama koina ganinka,ko banaganin ka. Haisam ya gyara zama ya juyo yanakallon hnna yayiajiyarzuciya yace naji dadin duniyadazaki ring tunani su 50 a rana. Ynzu ki fadaminkalma daya da xan ringa tunaw a raina. Duk lkcn d tunaninki yayi min ywa sai ta kwantar min da hnkl.Hanna tayi shiru can ta dago tana murmushi ta kallihaisam suk had ido tag ya kura mata ido kawaiyana kallonta. Sai ta sake jin kunyarsa ta lullubefuskrta ta sake jawo gyalenta ta rufe ido ta miketsye. Hnkl ta nufi kofr fit tn tfy Hnkl. Haisam yce a'a tfy zkiyi ko sallama babu, kum aI baki bani amsarabinda na roka a wajenki ba. Hnn t juyo a hnkl takalle shi kallo irin wanda yke jinsa har tsakar kansatace abinda nakeso ka sa a ranka shineko daGANGAR JIKINa bata tare da kai Zuciyata tanawjenka. Haisam ya ske dagowa ya dubi hanna sai yaga ta daga mas gira tayi fri da ido tace kda kamanta soyayya gsky ce. Na tafi na barka lfy inakuma yi mk ftn kara samun lfy. Haisam ya kasa mgnsai kawai ya bita da kallo har ta daga labulan kofata fice. Ya rike baki yayi shiru jinsa yke tamkr ba'aduniya yke ba, kamar a aljanna aka jefashi yau gashi ga hanna a matsyin msoya masu shirin aurehar wadannan daddadan kalami suna fitowa dabakinta izuwa kunnuwansa. I can't belive this,hanna! Hanna ce kuwa.haisam yake fada a bainaye. Ramlah ce ta shigofalon ya dago ya kalleta fuskarsa cike da fara'afarinciki taf a zuciyarsa a yau, tace yallabai kungama sallama da hanna ko? Ga shehu direba ya fitoda mota zai kaita. Haisam yce munyi sallama dahanna ramlah sai dai ki bata kudin da zai isa tyi hidindinmunta. Anty ramlah. Ta dan harare shi suduka sukayi dariya tace kaima anty zaka cemin? Aina bata kudi ranka ya dade duk abinda ya kamatain bata na bata kada ka manta in so yayi so ra'ayiyana zuwa 1. Hisam yace kikace me? Tayimurmushi tace I feel wat u feel sbd ina sonka. Haisam yayi murmushi yace ramlah! Ramlah!!Ramlah tayi dariya snn ta fita. Ta raka hanna harbakin mota saida suka fita daga get snn ta dainadaga musu hannu. Haisam ne ta windon dakinsayake kallo hanna har suka tafi, yayin da wanikululun bakinciki na rabuwa da ita. Bayan tafiyar hanna da kimanin wata taji shiru ba ramlah bahaisam. Gashi babu waya a garinsu balle ta bugamusu taji lfyr su. Tun tana boye damuwarta akanhaka har hajr matar kawunta ta far fuskantrhalinda take ciki. A yau da yamma bayan hanna taidar da sallar la'asar sai ta shiga ta sallo wanka tazo ta hade dwani sabon dinkinta na materiak din daake yayi. Material din baki ne anyi masa kwalliya dajar fulawa.matsatsan dinkine akayi a rigar zanin ma anyimasa kwalliyar daya iri daya da yankar rigar. Hannata tufke gashinta da jan madauri (ribon) ta danadaurin dankwali mai kyau. Tasha hoda a fuskartada jagira snn ta sako sarka da dankunneta da zobena gwal da ramlah ta