Sashe 1
Gangar Jikinsa Na Aura Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
GANGARJIKINSA NA AURA 3 Part 1 Posted by ANaM Dorayi on 05:37 PM, 30-Apr-15 Under: Gangarjikinsa ta Aura Haisam ta gani zaune akan doguwar kujerardake falon, yaya habib a kusa dashi. Ta sake zareido tana kallon haisam taga dai shi dinne di hakataga shima yana murtsike ido yana kallonta yayindaya jawo hannun mahaifiyarsa yace hjy ga hannacan a mafarki ina ganinta. Mahaifiyarsa ta rushe da kuka tace Haisam ba mafarki kake yi ba hanna ce.Ya zabura zai mike da sauri yaya habib ya rikeshidon baya iya tashi tsaye, ya mayar dashi ya zaunar.Ramlah ce taje wajen hanna ta riko hannunta tanufo da ita wajen haisam. Tace haisam ga hanna,hanna ga haisam da gaske ne ba mafarki kukeyi ba, hanna ta rushe da kuka ta rungume ramlahtana cewa ramlah daman bada gaske kukeyi ba dakuka ce haisan ya mutu. Ashe zan sake ganinhaisam da idona? Hawaye ne yake zubuwa dagaidanuwan hanna da haisam. Yya habib ya nisa yaceikon Allah hanna yi hkr daina kukan yanzu duk jama'ar nan saurarona suke yi suji yay akayi akacemusu haism ya mutu kuma gashi yazo da ransa.Sami waje ku zauna hanna da ramlah suka smiwaje suka zauna babu abinda haisam yake saikallon hanna ko kiftawa baya yi itama kuma tamanta da a gaban jama'a take duk idansu kuma a kansu itama wani irin kallo takeyi masa mai daukeda tsantsar so da kauna. Mahaifin haisam da sauranjama'ar duk suma sun shigo.Yaya habib yace kamar yadda kowa ya sanihaisam na cikin tsananin ciwo muka bar kasar nanranga ranga muka tafi london. To mun isa cannayiwa asibitin da zamu kwanta waya suka aiko damotar asibiti aka daukemu muka tafi. Likitocin naganin yadda jikin yake baki da hanci jini sai suka ce zsu wuce dashi tiyata. Nasa hannu akan na aminceayi masa. Ina bugo waya ina sanarwa da bab dukhalin da ake ciki. Bayan sun gama masa tiyatar nesuka yi sukayi ya farfado yaki farfadowa suka smasa iskar kara numfashi (oxygen) don a jawolumfashin amma abu ya faskara sunyi iya kokrinsu na su nemo lumfashin sun kasa . To ni kuma danaga haka sai na rikice n bugowa baba way inakuka nace haisam ya rasu. Wani likita yayi yayikada in bugo waya harsai anyi wasu awanni a ganiko zi dwo sbd akawai alamar bi mutu ba, nace in aibbu surn wta ryw a jikin haisam. A take baba ya yiwa abokansa dake london waya akan suzosusameni. Asibiti suyi kokri a bamu gawar a gobe mujuyo gida nigeria ba sai anyi ta dogon bincikebahar kwana da kwanaki. Tunda ya rasu azo gida ayimsa sutura a binne. Abokan baba suka zo aka haudogon turanci likitoci sukace is an basu awa 12 suga ko zai farfado dnsu basu yarda ya mutu badoguwar suma ce in hour bayan 12hrs bai frfadoba to saisu bamu gawar.mun duka duk haukarsuce ta nasara mutuwa ai dy ce kuma kallo 1 zakayiwa haisam kasn ya mutu, ganin babu inda yakenumfswa da sukji tan dn harbawa shine suke s ran zai dawo ya rayu.Mun kirgaw hours da suka dibr mana sun cik submu gwar mu tho shine nayi waya nace gabanninmagariba yau zuwa isa'I zamu iso zo a taremu. Darana karfe 2 jirgi zai tashi daga london zuwanigeria haka kuma d krfe 2 awannin gom 12 zasucika da suka dibr man sai mu taho. Muka sayi akwtin saka gawa. N cike form din xan tafi dagawa. Karfe 2 na cika cikin ikon Allah akganumfashinsa ya fara dawowa. Likitoci sukyi sukyimu barshi suci gab da ceto rywr naga gr kawi mutaho tund di sunyi masa abunda zasu yi masashikenan sauran sai barwa Allah ikonsa. Tunda can gida nce ya mutu gar dai mu taho din idan ya rayuAlhamdulillahi idan kuwa ya mutu dam nce musuya mutu shikenan. Muka taho a hak sunan dai yanada rai wasu daga cikin jijiyoyinsa suna hrbawaamma ko motsi bayayi. Naga gara nayi shiru kdince bi mutu ba kafin mu karaso ya mutu gar ace kafin mu karaso ya farfado. Kuma cikin jirgin maakwai likitoci da sukaayi ta taimaka masa wajenjawo lumfashi. Cikin ikon Allah muna dira a garinkano ya fara numfasawa sosi. Mun sashi a cikinmota zuwa nan gidan ya bude ido yayi salati. Shineyanzu da yaga wannan taron jama'a yake tamby me akeyi, akace ai n dauka ka rasu shine 'yanjana'iza suka taru, shine yayi karfin halin ya tashizaune ya jingina.Farin ciki a zuciyar jama'ar bun ba zai misaltu bamusamman mahaifan haism da ramlh d hanna.Tamkar anyi musa lbishir da gidan aljanna.Alhamdulillh jama' ke cewa. Don da k ga haism andauko shi da idons kiri kiri yana kallon mutanewasu da yawa har sun fara rugawa a ztonsu sunga ftalwa. Wani abin kunya ma ba mata kawai ba harwasu mazan a kofar gida sun fara rugawa. Nan fakaji falo ya hargitse da kabbara da hamdala. Ana tataya mahaifin haisam da mahaifiyarsa murna dafatan Allah ya bashi lfy da tsawan kwana maiamfani. Murmushi kawai haisam keyi murna ta cika masa zuciya hk kawai ya tsine kansa yana mitsananin farin ciki badan rashin karfin jiki ba datsalle zaiyi ya taka raw don murna. Murna kuma itcega hanna yau gabansa, kus dashi tan kallons tanamasa murmushi,Zuciyar hanna kuwa tunda uwarta ta haifeta batataba jin frinciki irin na yu ba taji duk taa manta kunci da bakincikin datashishshiga ada. Tamkar ba'a taba mata rai ba aduniya balle tayi kuaka. Haisam ne yanxun wnnan a gabantabai mutu bashe? Kai Allah shine bin bautawa da gaskiya miryawa maikashewa mai yin duk yadda yaso d bawansa.Hanna take jinjinawa a ranta. Ramlah kamr tafi kowa farin ciki arantakasancewr hism bai mutu ba ta sanadiyyar jefa shicikinkuncin da tayi ta hana shi y auri wacce yakemutukar So, bayan haka bbu wani da namiji da take so fiyedashi a duniyahar yau. Ramlah na son hisam fiye da tunanin dukwandayasan soyayya. Wani babban malami ne ya rufe trod addu'a akan Allah ya kara baw haism lfy. Bayan n shafa neramlah tamike tace tana da magna ak bata izinin yinmaganarta. Byn tanemi gafarr haism da iyayen hisam da hanna daduk wasu 'yan uwans da suka fad halin tashin hnkali asanadiyyarwannan ciwo na haisam sai tazo gaban haisam tadurkusa tadubeshi tayi murmushi tace. Haisan ina neman wataalfarma a gareka idan Allah (S.W.A) ya baka lfy ina so k aurihanna sbda yanxu hanna bat da miji ni xan biya sdaki, lefe,kayan dakinamrya da duk hidiman da za'ayi a bikinku, nyikuskure ada dana hnaka aurin hanna yanzu na gane kuskure.Na. Haisamyyi wani lallausan murmushi ya gyada kai donbashi da karfinyin magna sai gaba daya aka dauki kabbara dukwajen, sai kowa y fra shiwa ramlah albarka musammanmahaifin haism.Hanna taji wani sanyi kamr knkara a ranta abunmamaki.Ramlah ta amince ta ura mata haisam da knta babuabinda takeyi a ranta sai. Godiya ga Allah wani sabon imaniyakutsuwa ranta ta ske gasgatawa kowaa yayitawakkali ga Allah,Allah zai ska masa ta wata hanyar da bai taba zatoba. Allah. Shine mai iko shine yake bayarwa a duk sanda yso.Mai hkuribay tbewa a snnu zaiga. Biyan bukta. Duk tsananikadak mntad ubangijinka yana sane da kai idan ka shigkuncishi ya kaaddara maka jarabawa ce don ya gwadaimaninka AllahuAkbar!!!Mahaifin ramlah ne ya rufe taro da addu'a yadinga shiwaramlh albarka da fatan alheri a rywr ta da fatanAllah ya basuzaman lfy ita da maigidanta da sabuwr abokiyarzamanta hanna. Jama'ar na amsawa da amin daga. Karsheaka shafa.Jama'a. Suka fara watsewa. Ramlah ta dukagabanmhaifiyrhaism tace hjy abar min haisam anan gidan nidahanna zamu cigaba da Kula dashi . Ko tantama mahaifiyarhaisam mabatayi ba ta ams da to. Shikenan. Don tasn barinhaism a kusada hanna babban. Maganin wannan ciwon nasa ne.Kowa ya tshi yanufi wajen motarsa. Don tfy gida, babu kowaa falondag haism sai ramlah a kusa dashi da hannah daamratukanwarsa 'yar kimanin shekaru 10 a kusaddahanna suna zaune a gefe. Ramlah ta fuskanci haism ya gji dazamanalamar yanasoya kwanta is tace bariin dauko makafilo adakika dan kwanta. Tamike ta nufi daki. Hanna tadago zata kalli haisam tag bbu abinda haisam yake saikallintatamkar yasami talabijin a gabansa ko. Kiftawa baya yi, tayimurmushitace yaya haisam sannu. Ya dan lumshe ido yagyada kai. Ramlah ce dauke da filo ta iso wajen da suke gamida yinsallama, Hanna ta amsa, Ramlah ta ajiye filon akan doguwarkujerar daHaisam ke kishingide ta kama shi ta gyara masakwanciya yakwanta sosai. Hanna ta yunkura ta tashi tana rikeda Hannun Amratu tace Anty Ramlah zamu shiga daki mukwanta wanedakin ne? Ramlah tayi murmushi tace haba Hannaaike babakuwa bace yanzu, duk dakin daya yayi mikishiga ki kwanta ai gidanki ne. Amratu tayi caraf tace Anty hanna zomujedakina mu kwanta zaki ga 'yar tsanata da AntyAamlah tasiyomin. Taja hannun Hanna suka tafi har sun juyaHanna ta juyo da kyakykyawar fuskarta ta kalli Ramlah daHaisam tayimurmushi tace sida safen ku. Sannan ta juya sukatafi.Haisam har daga kai yake don leken Hanna ganintayiyi tayi kyaun da duk a cikin kabilu kam daga bakar fatahar farar fataturawa da indiyawa bai taba ganin wacce tayi masakyaukamar hanna ba musmman a yu. Ramlah ta tsayakawai tana kallon Haisam taga kamar zaije ya jawo Hanna yarungumetakom ya hadiyeta yadda yake binta da kllo, sai tyi.Murmushi tadan taba hannunsa ya juyo ya kalleta tayi fari daido ta kanne daya tace Haisan ya akayi ne ko Hanna ta dawomuyi hira? Saiyayi. Murmushi ya. Koma y kwanta. Ramlah ta wucekicin donhado masa dan abu mai ruwa ruwa da zai iya sha.Bayan Hanna da Amratu sun shiga daki, Amratu ta nunuwahanna kayan wasanta da cartoons dintada littatafanmakaranta. Hanna tayi ta taya ta suna wasa da 'yartsanonintahar tsawon awa 1 bayan shigarsu sannan Hanna tace toAmratu ya isa haka jeki kiyi wanka ki daura alwalasallar isha'Iki fito nima zanyi wankan da alwalar. Dake akwaibandaki acikin dakin. Amratu ta fada bandaki bayan ta fito ne hanna tashiga. Tana wanka ramlah ta shigo dauke dasabuwar doguwarriga mai rubi 2 ta bawa amaratu ta ajiye mata kafinta fito,ramlah ta fito ta jawo musu kofa ta rufe. Hanna na fitowaAmratu ta mika mata sabuwar rigar barci dal a ledatace injianty Ramlah. Cike da fara'a hanna ta karbi rigarbccin ta sakasannan ta tayar da kabbarar salla isha'I . Har amratu ta gajida jiran hanna ta idr suyi. Kallon kset din cartoontaga saisalla take ta jerowa har barci ya dauketa hannabata idar ba,sai 3 dare snn hanna ta dar da nifiloli da addu'oin da takenagodiya ga Allah (S W A)