Sashe 14
Gangar Jikinsa Na Aura Part 3 Complete Hausa Novel · about 4 min read
fuskokinsu dukkansu sai fara'a sukealamar ma dry take basu. Sai itama suka bata dry takyalkyale da dry suma sukayi dry, hidaya tace aibabu abunda xaki fada mana ramlah kema kyayidry sbd ba'a haiyacinki kike ba tuntuni na fada miki wnn kishiyar taki ta gama da ke.ramlah ta nisa tace ina da bun cewa shiyasa mahar nake dry. tace inada abun cewa ne shiyasa mahar nake dry. ku gafarce ni hauwa mamman barikijiabunda baki sani ba gafarce ni hauwa mammanbari kiji abunda baki. saniba game da mijinki ammainaso ki nutsu kafin ki yanke hukunci dole ne tasa zan fada miki yanzu ma don kawai ki yarda dabayanin da nakeso in wayar muku d kai aka kukakasaganewa kinsan amira nsir? hauwa mamman tazabura ta rike kirji tace ramlah ina kika san amiranasir? ai ita ce tacacciyar 'yar iskar yrnyr dana fadamiki 'yar minna ce take yiwa mijina waya tana sonsa amma ban fada miki sunanta ba, nima saidaga baya na binciko sunanta amma ai yanzu tarabu dashi ko hanyar da yabi dashi ko hanyar dayabi ma ta daina bi. ramlah tayi murmushi tace hakaya fada miki to ga irinta nan abunda nake fadamuku kun kasa ganewa. da mace tasa mijinta a wanihali na bin matan banza gara ma kabarshi yayiauren, hauwa mamman ta gyara zama ta marairaicetace ralmah meke faruwa ne gabana faduwa yakefadamun gsky. ramlah ta nisa tace gsky bsu.rabuba kuma sau 2 muna haduwa dasu a londonni da haisam duk fitar da yake da ita yake fita ina amfanin haka bayan uwar dukiyar da yake turamata. ai ba'a london kadai ba jama'ada ywa sunsani ba na tayi miki kallon wawiya. kinga da irinwnn harkar gara ma ace ya auro miki ita cikin gidakun zauna tare kamar ni da hanna dai. hauwamamman ta dora hannu aka ta tsala kuka. aisha sulaiman na rirriketa kuka take tana cewa wlhramlah gara ke daya auro miki hanna ashe, yanzuhaka ibrahim zai yimun na shiga3 yanzu ramlahyaya zanyi? ashe kowa ya sani baku fda min ba?ramlah ta juya ta kalli aisha sulaiman tace ke kumada kike ganin kin hana muktar aure ya hanu to kece baki sani ba yna nan tared yyny kuma yakaikudun auren a boye, yana gina mata gida a abj canzai kaita inda yake aiki ai ayi auren rufe karki sani.Hidaya ko b kwar yrnyr bace take fda mana taredake ba? to ashe ni da haisam ya sanar danigawacce yake so ya aura sai in msa butulciince bazamu zauna lfy ba. aisha sulaiman ta hau cire mayafitana fizge dankwli tace ramlah da gske kike ko dawasa na shiga3 na lalace. ramlah tace baki lalace ba aisha darasi ne akanku domin kusan kara aurefadar Allah ce babu wcce ta isa ta soke tace baza ayiba. hidaya ta rike baki tace kai dny abun tsororamlh na fara tsorata da al'amuran maza yanzu, nikuma me habib yakeyi bansani ba? ramlah tayimurmushi tace ciki gareki hidaya bai kamata a fda miki mgnr da zata tayar miki da hnklba hidaya tazabura tace in akwai ni fdamun ramlah karki ciamanata babu wani abunda zai sameni don inadaciki fadamin gsky. tana rufe bakinta sai taga haismakanta yamiko mata wani kati. ramlah tayi sauritasa hannu zata fuzge sai hidaya tayi sauri ta fuzge tna karatawa taji kamar an daba matawukaakirjinta. katin da wasa habin bai taba fada mata basbd yasan tsananin kishinta shi kuma so yake yakara aure donhaka ya kwabi duk. wanda yasanzaiyi aure da kada ya fadawa hidya yace zaiyi aure.hidaya ta rike hanuu haisam gam ta rusa kuk tana cewa wlh saika karbo min takardata a wajenyayanka na fasa auren. haisam ya hau dariya yanacewa ni suwa ke da kika isa da mijinki jeki kisameshi. kiyi hkr kawai ki zauna ga tsohon cikiga'ya'ya ina zki kaisu. hidaya zma da kishiyayasame ki sai ki hkr daina ma kuka.....2�1� juya yadubi hauwa da aisha kowacce tamkarzararriya abun daya dameta ya dameta. babusallama kowacce t zari gyalenta ta fita. ramlahnacewa ku dawo kubari a gama girki mana, ina babuwacce ta kalleta bare susan me take cewa. direbanhiday ne ya kawosu,mota kawai suka ta fada. ramlah ta bisu tana rokarsu don Allah su kwantarda hnkln su su bari zcyrsu ta huce kafin su yankehukunci.karsu yanke hukuncicikin fushi subikomai a hnkl. basu iya ko mgnba sbdmakkinbakincikiko wacce sauri tke burinta taganta a gida tyi arba da munafikin mujinta mace amana, suka jamota suka tafi. haisam ya jwohannunta suka shiga gida su duka dry ce tahanasu yin mhn. sunyi minti 15 suna drysuyi suhuta su sake tonowa su kwashe da dry haka daisukayi tayi. haisam yace ai duk hirar da kukeyiinajinku nayishiru ban tank musu ba sbd naji kina basu amsar data dace. hakika ramlah kin birgenikin cika mai hnkl da tnn da kaifin basira. kinburgeni daywa da baki dauki shawarsu baamsoshin da kika basu yayi daidai datambayoyinsu. nasan yaya habib zaiyi fada don men fadwa hidaya toko me zaiyi yayi ni dai na riga na gama fada sbd ta cika min ciki tun rannan nakecike da ita. wai shin ina ruwansu da gidan wata?banda gulma irin ta mata inake ina matsalar wanigida ita wacce aka yiwa kishiyar tace babu komaiku kun dage kunce akwai komai, suna bani mmkwlh. ya jwo ramlah ya rungumeta yace ynzu haka wani sonki ne na hnkl ya kara lullubeni.ramlh talumshe ido tace na gode da yawa..