← Book details Gangar Jikinsa Na Aura Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 17 OF 28

Sashe 17

Gangar Jikinsa Na Aura Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

da kikayi a bay shi zaki cigaba duklkcn da irin wnn tnn y fado miki a ri kiyi sauri ki kawar ki sawa ranki Allh ya dauke ran mahaifankiya mayr dake marainiya gaba da baya akan hakayaso ya ganki, amma sai yayi miki canji da wanimutum a matsayin mijinki kuma mai kaunar yagafarin cikin ki tamkar iyayenki.Hanna ina ganin ko 'ya'yan cikina bazan ji su araina ba kamar yadda nake kwana in yini dakekullum a zcy ta ina sake saken yadda zan farantamiki, daidi da sakon 1 banaso ki shiga matsla. Bacinranki ko kukan ki tamkar dalmar wuta ke sokamina zcy ta ki taimakeni hann ki daina saka kanki cikin damuwaDomin damuwarki tana jawo mun mummunardamuwa.Tsakaninki da mahaifanki sai addu'a nima kumanayi miki alkawrin zan dinga taya ki da yi musuaddu'a har karshen ryw ta. Ta dago. Ta dubeshi kallo mai kunshe da tsananinso da kauna tasa bakinta a gefen kumatunsatasumbaceshita rungume shi.Ranar da hanna da haisam zsu tfi da misalin karfe10 na safe ramlah dakanta take tuka musu motar takaisu filin jirgi tana dagamusu hannu har suk hau jirgi suka tadi abj. Ita kuma ta dwo gida,Haka takasance gidan shiru babu dadi sai ita kadai.washegari taje gidan su haisam ta roki hjyrsa tabata amratu tazo ta tayata zama suka taho tare .Babu abinda ramlah tasa a gaba yanzu sai shirye2yadda za'ayi ta fara gudanr da shirinta a gidanrediyo wato shirinan nata mai taken SOYAYYAGASKIYA CE. Tana ta sintiri gidan rediyo nan mai farin jini watoFREEDOM RADIO domin bincike tasan yadda za'asayar mata da filin da zata dinga gudanar dashirye2 duk sati sun karbeta da farinciki sun kumazavar mata lkcn da suka ga yadce ta dinga gudanarda shirin snn sunyi mata lkawrin zasu fara yi mata tallr shirin kafin ranar da zata fara gudanar d shirin.Rmlah bata damu da dimbin kudin da zata dingakshewa ba duk sati na sayen filin da zatayi shirinburinta shirin ya samu karbuwa a wajen jama'asakon da take so ta isar ga al'ummaa ya isa garesu.Duk rnar lahadi misalin karge 9 zuwa 10:30 ramlah zata ding gudnr d shirin snn kum duk ranr lrab dadaddare mimaita shirin. Wnn ne sati na frko daramlah zata fara gudnrta shirinta,jama'a d damasun mtso da akwatinan radiyonsu kusa dasu donkin wnn sabon shirrin da ake ta tallarsa kullumwnn gidn rediyo. Ga hirar kamar haka FREEDOM RADIO: Asslamu alaikum jama ni hjyhasana hasan safiyanu gumel zan gabatar da wnnsabon shirin tare da malama ramlah haisam shitu.Malama ramlh haisam sannu da zuwa.Ramlh: salamu alaikumHjy hassana: malama ramlah jama'a da dama sun kago suji wnn shirin sbd jin tallar shirin mai takenSOYAYYA GASKIYA CE: zamo so mu fara da jintakaitaccen tarihinki, da kuma dalilinki na kirkirownn shirin, da ma'anar kalmar SOYAYYA GASKIYACE?Ramlah: murmushi, salamu alaikum jama'a ni sunana ramlah shitu an haife shekaruna 26 nayimkrnt nursey da primary a abj daga nan na wucemkrntr gaba da pry wato secondary a kasaramerica. Bayan mun dwo nan kasa nig na shigajami'ar bayero (BUK) nayi digiri akan harka yadalabarai (mass comm). Haj. Hasana : dry ashe ma kema ta gidace 'yar jarida.Ramlah drya kwarai kuwa nima 'yar uwr kuce 'yarjarida. Donhaka nema naga ya dace nima inbadatawa gudunmawar, duk dani ba ma'aikaciar gidanrediyo bce ko talabijin nga ya kamata inyi amfanida karatuna inzo in bada tawa gudunmawar ga al'umma.kamar ydd kika tambaye ni meye ma'anarsoyayyace gaskiya ce, kuma meye dalilina nakirkiro wnn shirin? Dalilina na kirkiro wnn shirinshine sai don kawai naga 'yan uwana musulmai,hausawa, samari da yanmata yara da manya munasamun matsala wacce muke nema a wayr mana da kai akanta.Matsalar kuma itace mace macen aure da rashinsamun zaman lfy a Cikin aure.Zaki ga ko an zauna ba'a rabu ba to zman ma babudadi kagamiji da matarsa kamar ba suna son junasukayi aure ba sun zama abokan gaba kowa na kokarin ya cusgunawa dan uwansa shima ya ramalaifin da. Dayan yayi masa, babu fahimtar juna.A gsky hausawa basu yadda soyayya gsky bace.Zakiga da zrar anyi aure shikenn soyyya ta kare saizamn hkr ko zaman 'ya'ya to gsky bahaka bane.Yaune ranar farko da muka fara gudanar da shirin bazai yiwu in faiya ce muku komai ba a yanzu sai ahnkl zanyi muku bayani dalla-dalla.A yau dai bunda zan fara yin bayani akai shine,mecece soyayya? Dawa ya kamata kayi soyayya?Kuma yaya za'ayi soyayya ta dauwama har abada?Soyayya itace kaga mutum mace ko namiji kaji kana sonta ko sonsa sbd Allah, ka zauna dashi sbdAllah, kana kula da halayensa abunda yayimaikyau ka kara karfafa masa gwiwa yace gaba.Idan yayi abu mara kyau ka hana shi cikin nisihada dabaru.Kana sonsa A lkcn da yake dashi Haka kuma baza ka guje shi ba a lkcn da bashi dashi.Kana tnn a kullum yaya zaki faranta masa rai kutaimaki juna a lkcn da dayanku yake tsananinneman Taimako. Mutum ba'a gama masa halitta harsai ranar daya mutu don hka kada a gujidanuwanka don wani. Tsautsayi ya same shi hallitar ta canja.Ma'ana akwai hatsari na mota akwai wita dukmutum zi iya nakasa idan soyayyar gsky ce baza katsaneshi ba, wnn itace ma'anar soyayya.Hjy hasana: mlm ramlah munji ma'anar soyayya,saiki gaya mana dawa ya kamata kayi soyayya? Ramlah: murmushi , ko mace ko namiji ya kamataksan dawa ya kamata kayi soyayya ma'ana kasomai sonka. Soyayya takan fada kan mutumin komutuniyar da ita kuma bata ra'yin ka kunga akwaimatsala kenan.Haj hassana: wato kna nufin kenn kar ayison maso wani ko?Ramlh: yauwa zakiga wani lkc mace tanason namijishi kuma baya ra'ayinta duk da dai b'a cika samuba, nfi samun namiji nason mace amma ita batasonsa. Shi kuma zaka ga Allah yajarabeshi datsantsar sonta it kuma bata sonsa,duk wata hanya da zai bi yga ya mallakata zai yi ta bi, yayitashishshige mata yanaamaya kyautattukayake sakelullubeta kuma har abda bazai burgeta ba sbd batasonsa a zcyrta.To abu na farko daya kamata shine ya kyaleta tajeya nemi mai sonsa ita ma ta auri wanda takeso kada ya damu karya kullet bayin kanta bane dominsoyayya abace wacce Allah yake sakawa a zcyrbayinsa.Hakika bna karfafawa jama'a gwiwa akansunacewa wanda baya sonsu ina ganinhkr shinebabban magani,kaje ka auri mai sonka . Amma muddin aka takuraakayi mata dole ko akyimasadole, in namiji ne bayso, to lallai za'a samumummunar matsala bayan auran.Sbd aure yafi yin karko in namijin da macen sunason junansu.Daga karshe zanyi mgn akan yaya za'yi soyayya da dauwama har abada?bayan ramlah ta gama shirin ta a gidanrediyo hidaya ta kirata tana kuka cewar hjyr suhabib tazo tace baza ta yadda a tada wa danta hnklba irin na haisam da haka ba dole ta bar gidan.Ramlah taje ta bata shawarwarin yanda xata xaunada kishiyar ta. Bayn tfyr hanna da wata guda aka fara siyar da form din jamb ramlah ta siyar mata tayimata filling tunda tasn courses din da takesomedicine koh biochem. Kullum suna kiran ramlahda dare su sha hira sun fada mata sunje dubai,london da america xasu wuce saudia yin aikinhajj.tayi musu fatan alheri. Daga america sun wuce saudia tym din saura 2wks arfa. Kasancewarambassdon nig dake saudia abokin baban haismdon hak kawai waya yayi masa cewar gasu nanzuwa. Aka turo da mota aka dauke su. Am basumasauki a jeddah hism yace ai madina zasuwucekai tsye . Hanna ta yimurna sosai data ganta a garin rahm tayi ibada sosai. Haisam kuma yanaalura da ita sosae yanda ko mazan larabawa albarkawurin kula da matansu.haka kaya duk kantin dasukaje yana siyan mata a takaice dae yana batakulawa ta musamman. Bayan sunbar madinamakka su ka tfi inda suka suka a babban hotel dinnn wato intercontinental sbd tsadr shilarabawan ma sai wane da wane.sunyi ummurasungama suna jiran ranar da xasuje minna.ranarda za'a fita aikin hajji tun asuba mahajjata sukatashi sukayi wanka niyyyar aikin hjj suka saharaminsu da sassafe.Direbar su haisam wanda abokin baban ya basuyazo ya dauke sutunda sa sassafe don haka hannad haisam suka fito sanye da haraminsu . Ynda kefadar wahalar aikin hjji hanna bta ga wuyar ba sbdkomai nasu daban da sauran mahajjata.dominsuna tare da ambassador da iyalinsa a minna shemarsu ba a wajen data 'yan nig suke ba sunacan gaba kusa da wajenjifan shaidan taku daya 2zasuyi wjen jifan shaidan sabanin ta sauran saisunyi tfyr miles da yawa. Sunyi aikin hajji su natsecikin sauki. Snn kowa ya fara neman hanyargarinsu. Haisam da hanna sun dawo makka inda suka karyin kwana 2 a hotel dinsu snn sukajesukayi dawafin bankwana suka zuba dilar kayan amota suka nufi jedda gidan ambassador. Sunshigakasuwannin jedda kamar su babashariff dasauransu.A na gobe xasu dawo gda suka je beach indasukag larabawa da 'ya'yansu da matan su sumasuna shakawata gwanin ban sha'awa. Haisam dahanna da yaran ambassador su biyu husain dahusaina suka je shekarar su 6, husain ya jingin ajikin hnna yace anty hanna bamson ku tafi dama kuyi ta zama ana tare damu. Hanna tayi dry ta shafkansa tace husain ayihaka kuwa, muma yangidanmu suna can suna jiranmu mu dwo. Saidaiidan ka yarda in tafi da kai. Yace eh na yarda zanbiku. Su duka sukayi dry. Husaina tayikamarxatayikuka wai taj ance za'a tafi da danuwanta husain. Haisam yace lah husina kuka zakiyi? Yaceshare hawayenki wasa muke miki. Yace kin cikawayo wato ni nabar yaruwata ku kar na tafi danaku ko? Haka dae suka cigaba da shakatawacikin farinciki da walwala. Hanna ta tsai tana kallonhaisam tanajin sonshi a ranta.haisam shima ya mayar mata da irin kallon da take masa. Hanna tarike hannun shi suka mike taja hannun haisam sukfara tfy a cikin yashi lubus yayin da ruwan tekuyakeyin kukan kura ya feshin ruwan yana fesomusu.Tafiya suke a hankali suna hira Hanna ta kashemurya ta ce "Nawan, na dad'e ina mmk amma ba'ammk da ikon Allah sbd ikon Allah ya wuce hakak'iftawar ido d bud'ewa yayi yawa a wajen ubangijiya zamar da da mai kud'i talaka Ya zamar da talaka mai arziki, ya zamar d bawa sarki ya maishe da mailfy, marar lafiya ya canja k'unci izuwa farin ciki." *"Haisam ya ce haka ne, gaskiya ne."*Hanna ta nisa ta ce "Akwai lkcn dana zamana acikin k'unci da tashin hnkl, gabas da yamma, kududa arewa, sama da k'asa duk inda na waiga saibak'in ciki da tashin hankali babu wanda zan ganinaji dad'i a rayuwata, babu mai lallashina, babu mai kwantar min d hnkl. Na cire rai da k'ara samun walwala a rayuwata, nayisallma da farin ciki nayi ban kwana da soyayya,tunda wanda nake so ya ce min good bye ya tafi yabarni.Abu
Chapter 17 · 0% Book details