Sashe 3
Gangar Jikinsa Na Aura Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
bata. Haka kawai yau da yamman nan taji tunanin haisam tayi mata yawashine take rayuwa a ranta shine tayiwa wnnkwalliya. Ta tsaya a gaban mudubi ta kalli kanta tajuya gefe ta sake juyawa baya taga lallai tayi kyausosai kamar ba ita ba dama yayi haisam na kusamana yaga wnn kwalliya da tayi. Ta fito tsakr gida wajen girki donta taya hajir aikin abincin dare dontaga hayaki n tashi tasan an hura wutar ita cenabincin dare. Tana fitowa hajir ta zabura ta mikekwalliy kika caba yau kamar mai shirin barin kasar?Kai gann irinta ba. Tasa hannun tana taba kayncikin hanna. Tce kai ai laushi garesu wannan ba atmfa bace.hanna tayi dariya tace ba tamfa bace sunansamaterial kinsan a wajen yn birni kaga abubuwa iriiri. Gunsu. Hajir tace lallai kuwa wnn matar ta cabaki da kyan alatu iri iri. Hanna ta nufi wajen garintuwo ta dauki rariya zata yi tankadae hajir ta rikerariyar tace hanna baza ki bata jikin ki da gari ba ga kayanki bakake barni kwai in karasa tuwonatunda har an gam miya na dora ruwn tuwo talgekwi zanyi in tuka na gama. Ga kujera can a gefe jekiki zauna dai muyi hira. Da rana maa ke kadai kikadafa abincin ni ina zaune ai yanzu sai ki huta ni inyi.Hanna tace ni ai zman hak kawai banaso sbd tun ina 'yar karama na saba da aiki barni kawai bakomai inyi miki tankaden. Haji taki fur suna tajayayya daga karshe hanna ta hkr ta koma gefe tazauna tana kallon hajir tana aiki. Hajir ta dago takalli hanna ce kwanan sai inga kamar kina yawandamuwa da tunani ko dai wani abu yna damun ki hanna? Hanna tayi murmushi tace babu abindayake damuna, hajir tace a'a fadi gsky ko sai na mikibaro baro ne, ai dole kiyi tunninsa haisammusamman kin baro shi ba shi da lfy. Su duka sukakyalkyale da dariya. Hanna tace donAllah ya akayikika ganeni? Da gaske abun ya fara damuna ni dai fatana ace lfyr sa kalau ba jikin bane ya dawo,hajira tace insha Allahu lfyr sa kalauita lfy ita kebuya. Amma lalle haisam ya samu shiga fiye dakowa har yafi marigayi samun waje. Hanna tayi drytace ni dai baza kiji a bakina ba. Hajir tace jiya kuwaahmad yake ce min a kalla masu sonki a garinnansun doshi mutane 5 da suka sameshi suka yi masa zancen don Allah ya basu izini suzo su nemiaurenki wai in sunzo wajen ki bakya fitowa. Hannata bude baki don mmk tace don Allah da gaskekike? Hajir tace wlh da gaske nake. Hanna ta gyarazma, ta dafe kirjinta tace me kawun yace musu?Hajir tace cewa yayi har a dangi an fara damunsa ya kamata kiyi aure g masu sonki ki zabi daya yacemin shi gsky bayason ki sake aure a kauyen nnyafison ki auri haisam. To amma gshi yau kusanwata 2 baizo ba bai aiko ba. In har ya bashi wasulokuta bai aiko ba zai shawarce ki, ki zabi wani tunda har akwai samarin da basu taba aure ba a wadanda suka sameshi da zancen suna sonki.Hanna tayi ajiyar zuciya tayi shiru tarasa ta cewa saitsnanin bugun da zuciyarta takeyi. Ta ce a ranta inhar haisam ya kara wata bai zo ba to nasan akwaimatsala. Ko ya hkr da sona ne? Kai haisam ba zaihkr da sona ba. Yaya xanyi yanxu in har kawu yazo ya sani a gaba yace in fitar da wani in aura?Sallamar kawu Ahmaed ce ta katsewa Hannatunanin da take yi. Ya shigo da saurainsa ya suritabarma sannan ya juyo ya kalli Hanna ya ce,"Kidauko gyalenki ki kawowa bak'i ruwa a sabonkwanon sha da kofina masu kyau. Hanna ta amsa da "To kawu."Ta juya suaka had'a ido da Hajir. Hajir ta ce "To koHaisam ne dan halak yak'i ambato ya iso garingabannin magariban nan." Hanna ta ce "Banjin ajikina ba, Haisam bazai zo yanzu ba.Ni har gabana yana fad'uwa Allah yasa dai ba masu neman auren nawa bane aka sami wanid'an.........ya canjawa kawu ra'ayi."Hajir ta ce "Kai haba dai tashi ki kai ruwan kiga kowaye." Dakyar Hanna ta mike saboda sanyun dajikinta yayi ta shiga d'aki ta yafo dan yalolongyalenta ja ta d'auko kwanon sha da kofuna 2 tazo wanke su tas ta cika da ruwan randa mai sanyi tanufi zaure.Kanta a sunkuye a k'asa tayi sallama ta ajiyekwanon sha a gaba bak'in sannan ta gaishesu batare data d'ago kai ta dubi fuskokinsu ba.Wata murya ce ta amsa mata gaisuwar kamar a mafarki muryar da take muradinta.Ta dago kai da sauri ta dubi mutumin sai tagaHaisam d'inta ne gefansa kawu Ahmed.Sai tayi murmushi ta sunkuyar da kai ta ce,"Sannu da zuwa yaya."Ta yunk'ura zata tashi ta shiga cikin gida sai kawu Ahmed ya ce "Hanna ki kawo ruwa a butoci guda 2don magriba ta kusa yi .Hanna ta amsa da "To kawu."Ta shiga gida.Ai kuwa da murna ta k'arasa wajen Hajir.Hajir na ganin yadda Hanna ke murna sai ta ce"Hanna ko dai addu'ar tawa ta ci, "Haisam ne yazo?"Hanna taje ta rik'e mata hannu ta ce "Hajir wlh shid'inne kuwa, ko mafarki nake yi ne?"Hajir ta ce "Gaske ne Hanna Allah sarki ya cikaalk'awarin yazo, daman kawun ki yafi sonki dashi.Daman ina jin jikin ne yahana shi zuwa Hanna ta ce "Kai gaskiya babu alamar jinya a tare dashi yayi fariya murmure daga ramar da yayi kinga k'ibar dayayi kuwa, baza kice ya ta6a yin wani ciwo har anfasa masa kukan mutuwa ba."Hajir ta ce don Allah?"Hanna ta ce "Ai yau duk kunyarki sai kin lek'a kin gaisa da mijina."Su duka suka tuntsire da dry.Hajir ta ce,"Hanna ko 'yar kunyar nan babuwannan karan lallai anayi da Haisam, ai kuwazanzo mu gaisa."Hanna ta wuce ta d'ibo butoci ta wanke su tas ta ciko su da ruwa ta nufo zauren da suke zaune.Daf da ta shiga zauren taji Haisam na cewa "Zanyitafiya zan dauki kimaninin watanni 2 a turai ammaina neman izini zan turo magabatana su zo nemanauren Hanna.Ina fatan dai Hanna ta gabadar dani a wajenku daman ko?"Kawu Ahmed ya gyad'a kai ya ce "Kwarai kuwa tunsanda naje Nigeria zan daukota tun daga can tafara bani labarinka.Kai ka dauki dawainiyar karatunta harta gamasakandire. Sannan data dawo daga Kano, tafiyar nan ta kwanannan ta fad'amin kakaf yadda aka yi.Allah ya saka da alheri.Haka Allah ya k'addaro muku shine yake yin yaddayaso da bawansa.Babu komai ka aiko magabatanka ai ba sai an yiwani dogon bincike ba ai kunsan juna tuntuni. "Hanna tayi sallma ta shigo zaure ta ajiye butocin agefe kanta a sunkuye a k'asa ta koma cikin gida. Bayan sunyi alwala, masallacin dake kofar gidansuka shiga suka yi salla tare da jama'a.Hanna ,ma anan cikin gida tayi salla bayan ta idartasake rangad'a kwalliya a fuskarta ta gyarad'aurin d'ankwali.Ta sami waje ta zauna tana jiran akirata taje ta gana da abin kaunarata.Amma abu d'aya daya tsaya mata a rai takenanatawa da Haisam ya ce zai tafi turai sai bayanwata 2 kafin ta sake ganinsa.Son Haisam ya sake yad'uwa a zuciyarta fiye danada a kullum yana lkie a zuciyarta ko sakon daya bata iya yi ba tare da tayi tunaninsa ba.Kawu Ahmed ne ya shigo ya ce"Hanna zaki iyazuwa ku gaisa shi kad'ai ne a zaure ki kunna fitalarkwai don zauren da duhu.Ya ce a yau zasu koma Kano ba zai kwana ba nikuma zanje wajen baba Sha'aibu in fara sanar masa da zancen aurenku."Hanna ta amsa da "To kawu."Kawu Ahmed ya fita.Ta mik'e ta shiga d'aki ta d'auko fitila ta nufi zauretana takawa d'ai-d'ai tana rangwad'.Tayi sallama ta ajiye fitila a gefe.Haisam ya d'ago kai da sauri yana kallonta hartashige lungu can gefe ta takure ta tsugunna sannancikin ladabi ta gaishe shi.Yayi murmushi ya amsa mata.Ya ce Hanna kamar zan gudu dake kika tafi can nesa kika takure, ganan gefen tabarma kusa danizo ki zauna mana.Koda yake Hanna kin manta da uncle Haisam tunwata shekara ko?"Hanna taji dariya ta kubce mata, Haisam ma yayidry. Hanna ta taso tazo gefensa ta zauna.Ta d'aga ta dubeshi suka had'a ido yayin da watakibiyar SO ta caccaku a zuciyoyinsu.Hanna ta lankwashe murya ta ce "Yaya jikinka?"Ya k'ura mata ido can ya ce "Ai tun ranar da nahad'a ido dake na nemi ciwon na rasa, kuma tun ranar da nace miki good bye na tafi na fara ciwo."Hanna tayi murmushi ta sunkuyar da kai k'asa tace,"Ina fatan har abada zan dauwama a wannanmatsayin daka bani."Mamaki ya kama Haisam ya ce a ransa "Hanna ce take fad'a min haka ko mafarki nake, a zatona sainasha bak'ar wuya da Hanna kafin ta fara sona saikuma nayi da gaske kafin ta waye da irin wannansoyayyar ta 'yan birni.Ashe ni Hanna a waye take harta wuce tunanina.Ga iya kwalliya cas kamar 'yan birni, ga wani kallo da take yimin ko wata 'yar birnin me digiri bataiyaba."Hanna ta katse masa tunaninsa ta ce "Naga andoshi wata 2 bn ganka ba sai na shiga fargabarkoda ciwom ne ya dawo maka?"Haisam ya ce ciwo ya tafi kenan insha Allahu tunda Allah ya kawo min maganinsa.Hjy ce dai ta hanani zuwa wai a rame nake tafi sonin zo miki da k'ibata.Zaki fi murnar ganina wai."Hanna tayi dry. Hakasuka shafe fiye da auwa 1 suna hirar so da k'aunakowa na fad'ar kalmar da zata dad'ad'awa d'anuwansa.Yau jinsu suke kamar a aljanna suke, d'an zaman nan da suka yi.Daga k'arshe Haisam ya shaida mata cewa zasu tafiNew york jibi shi da Ramlah zasu had'o kayanlefenta kuma Ramlah ta ce ace mata itama honeymoon d'inta ne wannan fitar don tunda suka yiaure ko Abuja basu ta6a zuwa tare ba kafin amarya tazo itama taje nata.Hanna ta yi murmushi ta ce "To Allah ya kiyayehanya.Ya dawo da ku lafiya.""Haisam ya ce abunda zaki ce kenan?"Hanna ta ce "Me zance wanda yafi wannan?" Haisam ya ce "Kice asha honey moon a had'ominlaefe mai kyau.Kuma incewa Ramlah in Allah ya yarda kema zakozo ki fata da angonki Honey moon lafiya."Hanna tayi dariya ta rufe ido ta ce "A'a,"Yaya Haisam ka rufa min asiri karka fad'a mata haka ni na isa in fad'awa aunty na haka?"Haisam ya ce"To meye Ramlah k'anwa da k'awa tad'aukeki.Bata da wata hira da ta wuce tayi min hirarki shiyasa nake jin dad'in hira da ita yanzu."Hanna tayi shiru tana tuno yadda Bello Madu yake yi mata.Hak'ik'a Ramlah tayi dabara a sannu zata samu Syya wajen mijinta kamar yadda