← Book details Gangar Jikinsa Na Aura Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 20 OF 28

Sashe 20

Gangar Jikinsa Na Aura Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

miki wnn katon filin najikin katangar gidana anan za'a gina miki masallacida mkrtr islamiyya da ki kace kina sona gina miki.Hanna tace inason a gina gidaje 2 a gefe dan inaso in daukoiya salma da uwarbiyu su zauna a 1, wadakuma ya zauna a 1 yana kula da supermarket.Haisam yace filin babbane ai zai isa. Hanna tarungume haisam dan murna ta sumbaci bakinsa,tace thank u my dear shima yarungume ta daganan suka shiga farantawa juna. Bayan kwana 2 da sassafe hanna ta tashi ta fara shirya kayan tfy aakwati gudakayanta dana haisam sai akwatintsaraba da zata kai musu guda 3. Ta leko tawindota kira shehu direba y lubga a cikin but dinmotar da zasu tafi da ita kirar CRV. Wayar hanna cetatashi ramlah da haisam daga barci ramlah ta lalubi wayar ta dauka hanna tace yayata yi hkr najimuryarki kamar kinabarci na tasheki gshi ba'a sontashin mai ciki daga barci wlh banji dadi ba yi hkr.Ramlah tayimurmushi tace lah kanwata babukomai wlh kin tashi lfy? Hanna tace lfy kalau damansllama zanyi miki sbd kar inzo in buga miki kofa dasassafe, saidai ince sai Allah ya dawo da mu.Ramlah tace haka. Tsaitsaye saurikike hour baza kibari a gama break fast ba kuci. Yallabi ne azazzale ki yce ki shirya da sassafe zaku tafi ko? To ai kuwaga shinan yana t shirgar barcinsake ya hanaki kiyibarcinki. Haisam yayi zumbur ya mike y fadabandaki da sauri, ramlah tayi dry tace yanzun nankingn shi yajimunamgnr ya mike ya fada wanka.Hanna tayi dry tace cemin yayi in tashi da asuba in shirya tfyr sassafe zamuyi, dan da subama ya dingwaya na duka ma ya shirya, to shikenan bari in jirashi. Ramlah tce ki fitokizo bangarensa ki samemumuci abinci, bari in yiw su zuwira waya abangarena inga sun gam abinci su shigo manadshi, hanna tace to gani nan zuwa. Suka ajiye waya. Suna cin abinci sunahira hanna ta dubi ramlah tayimurmushitace antynah ina ganin kin kusan hihuwaba da sai nayi wataguda acan amma yanzu sati 1zanyi kawai. Haisam ya harari hanna yace waike mewayo kinaso dai kice min komin abuna duk darakiyar da zanyi dan karki dde kina so kice min sai kinyi sati acan, kinsan di bazan iya mikewa a garinsurukai in ta kwana har sati guda daya ba. Hnna tamarairaice ido tace n dauka saukeni zkuyi ku juyuidan na gama kwanakin ku dauko ni, hisam yace inkin dauka ma to ki suke ai kafarki kafata kwana 1jal zamuyi. Ramlah tace a'a bai kamata ba ai dole tayi dan kwanaki yallabai.haisam ya lura da hannata kule tana daf da ta fashe da kuka sai ya haulallashinta yana cewa to shikenan aI amarya batalaifi za muyi shawara a hanya dai.Ramla tace da hanna ga atamfofi can a jakanasa shehu ya dauka ya saka a mota da kudi aambulan ki rabwa 'yan kungyata, hanna tace kaianty ramlah har yanzu dai wahala baza ta kare ba?Ramlah tace babu ikon tashi dga nan naje nijr nabude kungiya Allah shine yake bani abundanake taimakonsu hanna tayi gdy dga karshe sukdinguma wjen mota, haisam na cewa ramlah lailla2ta dinga kwana da wata a daki ta daina kwanciyaita kadai ko nakuda kan iya tashi cikin dare, yashaida mata baza su dade ba zasu dawo. A gidanbaya haisam da hanna suka kame direba na jansu suka tafi. Sun kamahanyar garin Dashi cikinjanhuyar niger, tfy suke kamar ba a mota suke basanyin Ac na tashi yayin da sautin kida na tashi ahnkl. Hnna ta kwanto akan cinyar haism cikinshagwab tace yaya nifa so nake inyi sati guda aDashi sai mu wuce babban mutum inga iya salmi daga can sai mu shiga kazaure wajen uwar 2 dukmuga lfyr su. Haisam yace amma sati 1 yayi yawakiyi kwana 4 dai ni zan wuce mradi gurin aboknain kin gama kwanakin sai muzo mu dauke ki mutafi babban mutum da kazaure a ranar sai mu wuceabj zanje inga yadda suka sayr mun da motoci snn sai mu huta a nicon da sharaton, bayan kwana 4saimu koma kano. Yayi miki ko baiyi ba? Taceyayimin tunda yayi maka nawan. Sun isa garinDashi yayin da mmk da farinciki ya lullube danginhanna. Hanna da hijir suka rungume juna sunamurna.kawu ahmd yasa aka shimfidawa haisam tabarma a zaure suka zazzauna dangi na tashigowa suna yi masu sannu da zuwa.Nanfa aka garzaya kasuwa dan siyo kayanabinci iri iri wanda xa'a dafawa wadannanhadaddun yan gayun baki.fura mai dadi dakirdirmon nono mai kyau aka kawo musu kafin agama abinci. Haisam yasha fura da nono sosaikasancewar yanason fura da nono. Bayan sunyi sallar azahar daidai lkcn abinci ya nuna sai aka farazuwa a jerawa haisam nasa. Direba ma aka kaimasa nasa inda akayi masa shimfida. Hanna nacikin gida tana cin nata kawaye da dangi duk sunzagaye ta kai kace biki akeyi a gidan. Haisam dakawu ahmad suna cin abinci suna hira sai gdy kawu ahmad yake yiwa haisam. Bayan sun gama cila'asar tayi sukayi sallah saihaisam ya shaidawakawo ahmad cewa zai wuce maradi sai nan dakwana 4 xai dawo ya dauki hanna. Kawo ahmadya roki haisam ya kwana mana kafin ya tafi. Haisamyace bakomai ai dare baiyi ba zasu tafi kawai. Yasa yarasuka dinga jido akwati suna shigarwa cikingidan, yace su cewa hanna ta fito suyi sallama xaitafi. Hanna ta bude akwatin kayansu tacire nata tabar mai nashi acikin akwatin tasa aka kai mai mota.Tasa hijab ta fito ta iske haisam a zaune a zaure shikadai.ta durkusa ta gaishe shi ya amsa cikin fara'a yace kinga abinda nake gudu ya faru dani? Hannatace yaya, meye faru da kai? Yace daidai da rana 1banason in rabu dake amma gashi kin jawomin sainayi kwana 4 xan ganki . Hanna tace Allah sarkikarka damu GANGAR JIKINA ne kawai bata tare kaiRUHINA yana tare da kai ai. Su duk sukayi dry.haisam yace aini yanzu daga GANGAR JIKIN harruhin so nake su zamana tare dani, koda yakebabu komai tunda mu duka muna kasar nijarturirin numfashin ki zai dinga buso ni,Hanna tayi dry tace nima xanyi missing dinka.Haisam ya mike tsaye yace babu wani, dadin bakine kin samu hijir kuna hira yaushe xaki tuna dahaisam. Hanna tace ai kuwa da kasan irin hirar damuke da hijir dakace mu shekara muna hirardomin asalin shakuwr mu hirar ka take tayani. Haisam yayi murmushi ya mike yace har na fara jinkasala xan tafi ni kadai in bar abinda nafiso a rywta. Yanxun dai abin da nakeso dake ki samu biroda takarda ki rubuta duk wadanda kikeso a dangia taimakawa da jari ko kuma wata bukartar su dasuke neman taimako kiyimin total xan canjo kudin nijar a can. Idan nazo sai na baki ki rarrabamusu.hanna ta amsa masa da to gami da gdy danuna farin cikinta a fili. Tace kuma inaso a ginawakungiyar anty ramlah office wanda zai zama ananza'a ringa taro kuma duk wani mai sha'awartaimakon su xa'a iya kaiwa can.haisam yace this is a ver good idea sai kicewa kawo ahmad ya nemofili ya kiyasta nawa xa'a kashe wajen ginan sai abar masa ya gina. Hanna ta rakashi har cikin motasuka ringa hira kamar bazai tafi ba shidai sakenanatawa yake baiji dadi ba zaiyi kwana 4 baiganta ba.ita kuma hkr take bashi har ta lallashe shi ya tafi snn ta shigo cikin gida.A kwanaki4 dahanna tayi ta ziyarci yanuwa daabokan arziki da ywa a cikin garin dana wajengarin kowacce tana kawo kukanta wasu talauci yaishe su sun rasa yadda zasu yi, wasu kuma auren'ya'yansu ya tashi basu da kudin siyan kayandaki.hanna ta kaiwa 'yan kungiyarta ziyara bayan shela da akayi aka tara su inda suke taruwa. Sunyimurna dawadannan atamfofi da kudade da hannata raba musutace inji ramlah tace a basu, tashaidamusu wnn kadan ne kafin ta tafi zata sake tara suta raba musu. Kudi fiye da wadannan daga karshetayi musu albishir da cewa xa'a gina musu ofis da hall za'a zuba kujeru wurin da xa'a ringa meeting.Ta kara da cewa da yardan Allah kungiyar xatabunkasa xa'a ringa turo tallafi koh da yaushe.Murna wacce baza ta misaltu ba a wurin 'yankungiyar sai gdy da shi albarka sukeyiwa hanna.Da addu'ar fatan alheri a rywr ta. Ranar da hanna ta cika kwana 4 a garin tasan daga inda gari ya wayehaisam zai dira a garin gashi bata gama ziyararyanuwa ba don haka karfe 7 a gidan inna hauleyayi mata. Tana shiga tayi sallama ta iske inna hauleda indo suna sana'ar da suka saba.inna haule tasaindo a gaba tana fada indo na tikar aiki. Inna haule ta daga kai taga mai sallama sai taga hanna tadukar da kanta kasa ta kasa hada ido da ita sai tamike sumsum ta shige dakinta. Indo ta tawo dasauri ta rungume hanna ta rushe da kuka. Hannatazubo da hawayen idonta tace indo wajenki nazona dauka zan ganki a wajen taro ban ganki ba na tambaya akacemin kina gida baki zo ba ammanabada kasonki an kuwa baki? Indo tace anbanikinsan bani da halin fita inje wajen taro sbd aiki.Hanna tace bari na shiga mu gaisa da inna sai nazomu shiga daki muyi mgn.hanna tayi sallama dakin inna haule snn tashiga ta durkusa ta gaishe da ita ga mmkn ta saitaga hawaye fal a idon inna haule ta zauna taceinna lfy kike kuka? Haule ta sake rushewa dakuka tana cewa ganin kisai bello ya fado min a rai, tsananin bakin ciki da takurawar dana haddasa masa a snadiyyar gallazamiki danayi.Bello yayi min biyayya, ranar da zai rsumin rabudashi yana kuka yan rokona in sassauta miki AllahAkbar sai gawarsa aka kawo min ya mutu da bakincikina a ransa, duk dani uwrs ce mai zan cewa Allah amma Bello mai biyayya ne nasan zai yafemin.Hanna ki yafe min a madadin Bello da ke kankiabinda nayi miki.Allah kenan ya canja miki rywr ki kin min fintinkau.Yanzu kira kawun ki azo a raba gadon bello a bakinaki. Hanna ta zubo da hawayen idonta tace inna na yafemiki daman ba bello kika yiwa ba nikika yiw shi daiyn damuwa a ransa duk sanda zaiga kin gallazamin.Snn zancen a rabagado, inna ki rike duka na yafemiki ina ganin yanzu gadon babuabind zaiyi min ma'ana baki bani kasona ba a lkcn da nkebukatarsa.A yanzu haka idan na karva sai dai na bayr sbdbabu abinda na nema na rasa kinga da in karba inrabaki da shi in bawa wani gara ki rike duka tundaga tsufa ya karu karfi ya kare. Mai taimakonki ya
Chapter 20 · 0% Book details