← Book details Gangar Jikinsa Na Aura Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 23 OF 28

Sashe 23

Gangar Jikinsa Na Aura Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

GANGARJIKINSA NA AURA 3 Part 4 Posted by ANaM Dorayi on 06:27 PM, 30-Apr-15 Under: Gangarjikinsa ta Aura Tana kuka tace min wai yau ido da ido taga mallamhabu mahaifinki har sunyi mgn dashi. Hanna tazabura ta daka tsalle da dafa kirji ta fara ja dabayata fita ta daga dakin taje tsakar gida ta zauna yayinjiriyake daukar ta bata gani sosai, gabnta ya hau faduwa ta tabbata lallai ciwon so ya zautar da iyasalmai har mlm habu ya fara. Yi mata gizau. Haisam ne ya shigo ya tarar da hanna a tsugunneyaje ya tabata yaga tafi dagowa yasa hannu tatasheta tsaye yaga kuka takeyi jikinta gaba1karkarwa yake idonta yaki budewa gaba 1.Ya girgizata ya kiran sunan ta, ta rushe da kuka tarungume shi tace yaya dama ana mutuwa a dawo? Yace ban gane ba.Tace iya salmai na kuka a daki wai jiya taga babanahar sunyi mgn dashi.Haisam yaja hannunta zuwa cikin dakin wurin iyasalmai.Haisam yasa wuya kafin ya lallashi iya salmai ta daina kuka ta fara amsa masa tambayoyin sa.Iya salmai ta bude baki ta fara musu bayani turyanturyan.Tace duk ranar kasuwa ina kai tallar zogale inazama tare da fulani masu sayar da nono.Muna lbr dasu har suke bani lbrn wani mutum bawan Allah wanda yanzu ya zama malaminsu shiyake koya musu karatun salla da basu iya ba saizuwansa garinsu.Suka cemin mutumin basu san takamaimai ko danasalin wanne gari bane don yaki fada.Yayo doguwar suma har an binne shi masu binne shi na juyawa sai su kuma fulanin rigarsu sukakawo gawa kusada wnn kabari sai suka gakabarin yana motsi, sai akace a tona aga ko meyesbd daga dukkan alamu yanzun aka rufe kabarinwata kila bai mutu ba doguwar suma yayi yanzu yafarka. Sun tonawasaiga mutum mai rai bai rasu ba yanasalati, ka garza dashi asibitin Babura wajenwatansa guda bayamgn mlm sule har sanyarsa yasayar yana sayawa mutumin magani.Watansa guda baya magana malam sule harsaniyarsa yasayar yana sayawa mutumin magani. Bayan ansallamesu dagaasibiti ya warke da ragas ya ce sunansa malam Garba ammabazai koma garinsu ba sbd yasan an gama zamanmakokinshiansan ya mutu zasu tsorata suce yayi fatalwa." IyaSalmai tashar6e da hawaye ta ce "Da a raina na kawo ko malam Habune sai na ji ance malam Garba sunansa.Na tambayesu ina ne garin su mutumin sai sukacebai fadi shiko dan wanne gari bane yaki fada sai ya ce yanarokarsu dasu rike shi su taimakeshi shi kuma zai dinga taya su dakiwo zaidinga koya musu krt.Aka gina masa bukkarsa a bayan gidan malamsule. MalamSule ya rike malam Garba tamkar dan uwansa suje kiwo taresuci abinci tare ya koya mana krt da daddare bayankowa yadawo daga kasuwa mutumin yana da kirki."Cikin zumudi Hanna ta ce "Daga nan sa akayiyaya?" Iya Salmai ta ce sai nabar maganar anan na mantada ita sbdzaiyi wuya ace malam Habu ne kuma bance susuffantaminyadda mutumin yake ba na dai tambayesu tanazuwa kasuwa wataran su nunamin shi, suka ce baya zuwa ko inakullumyana cikin riga. Wata rana wani mijin kawata yazoya sameniya ce yau yaje wata riga wajen kanwarsa da takeaure a rigar yaga wani mutum kamarsa daya da Malam Habu,jar natambaye shi yana dawa ko kani a Babban Mutumya ce minbashi da kowa. Sau 3 mijin kawar tawa idan yajerigar yake zuwa ya fadamin irin kamar mutumin da yake ganida malamHabu harta 6aci.Tafiyarsu maganar komai iri daya da malam Habu.Sai jiya nace muje rigar nan inga mutumin nan.Wallah ina zuwa saiga Mallam Habu." Na yanke jiki na fadi saiyazo yatasheni ya ce "Salmai lafiya?"Na sake tabbatarwa shine sai ya ce ina 'yar baba?,"Hanna ta rikke iya Salmai tana kuna tana cewa tashiki kaini gurin Babana In ganshi.Haisam ya rike baki kawai yana kallon ikonAllah sai kabbara yake yana cewa Allahu Akbar.Ya jawo hanna jikinsa yana lallashinta ta kwantarda hnkln ta yau komai dare zasu je su ganshi inshaAllah.Wada yace iya da kin lallaba shi ya dawo garin nan kun taho tare.Iya salami tace nayi2 yazo mu tafi yaki yace kumakada in fadawa kowa na ganshi yace baya son yasake irin rywr da yayi a baya tare da iya Abu da'ya'yanta shi zamansa a rigarnan yafi masa alheri dakwanciyar hnkl, daman hanne yakeji ya aiko a duba halin da take ciki ance 'yan uwan uwarta suntafi da ita niger.Shi kenan hnkln sa a kwance sai dai wani lkc idanya tuna ta zaiyi ta kuka har ya godewa Allah. Hanna ta girgiza kai tace babana kuwa kika ganiiya salmai? Kai bashi bane babana ya mutu,mutuwa 1 ce.Haism yace hanna karki kiyi mmk ikon Allah yawuce hk.Ana samun irin haka mutum yayi doguwar suma a binneshi ashe bai mutu ba, aga kabarin yana motsia tuno kuma mutum ya tashi ya ci gaba da ryw saidai wasu su kan ido ko kansu ya karkace ko bakinsu ya juye.Yana faruwa amma baefi a miliyan 10 baefi a samuirin haka 1 ba, zamuje mu gani Allah yasa shine hanna ki huta da koke-koken nan da kullum kikeyi na rashin mahaifinki.Iya salmai tace shine mana na ganshi har munyimgn dashi. Mlm habu ras yke babu inda ya lahantaa jikin sa.Haisam yace ai ikon Allah ne ba tare da ke mukaji a shirin INDA RANKA KA ba na FREEDOM RADIO akwaimutumin da aka binne shi sau 3 ana tonoshi ashebai mutu ba sukayi hira dashi shima ras yake bainda ya nakasa.hanna ta mike da sauri tana cewa ku taso mujejikinta rawayake kamar ta zama tsuntsuwa ta dira agaban mahaifinta.Haisam ya cewa shehu direba ya zauna shida wadazasuje su dawo.Haisam yana tukawa , hanna na gefensa, iya salmai na baya ta nuna hanya suna tafiya.Sun isa rigar suka iske bakkarsa babu kowa wanibafulatani yana biye da shanunsa suka tambaye shiko ina mlm garba sun leqa bunkarshi bayanan saiyace yanxun nan ya rabo dasu shi da mlm salesuna can kogi shanunsu suna shan ruwa. Ya kwatanta musu inda kogin yake suka nufa.Har suka isa surkukin da mota baza ta shiga basuka fara dabawa da kafa tun daga nan sukahango shanu suna shan ruwa da wasu mutaneguda 2 a zazzaune.Suna karaso wa mutanen nan na juyow sai ga fuskar malm habu tirra mura..fuskar mahaifinta ta sake gani, ta fada atsorace baba kaine kuwa? Ya matsa hawaye yace'yar baba nine.Suka rike juna sai kuka suke tamkar ransu zai fita.Yayin da farin ciki tamkar ya halakasu.Wohoho hasko minute zukatan wadannan bayin Allah.Uba da yarsa masu tsantsar son juna da shakuwa.Hanna tace baba kai ne uwata kaine ubana kanaraye a duniyar nan baka mutu ba kaki nemana aisai kazo in ganka kayimin bayani inya so sai kacekar in fadawa kowa. Mlm habu yace yi hkr 'yar baba da ace haka kawainazo miki tsorata zakiyi. Ko kuma ma ki rasa hnklnku bansan ta ina zan baiyana kai na gareku ba, dadai akace min kin bar hannu iya abu hakika nasankin fita daga kangi.Suka karasa cikin bukkasa inda suka zazzauna har mlm sule.Mlm habu ya zaiyane musu lbr kamar yadda fulaninnan suka gayawa iya salmai.Hanna ta bawa babanta lbrn halin rywr ta har zuwarana irin ta yau ya dinga hawaye daga karrshe yayihamdala ya mikawa haisam hannu suka gaisa yana ta shi masa albarka.Daga karshe hanna da haisam sunyi sunyi , juyindny nan akan yazo su tafi dashi kno yakikasancewar hanna tasan yana matukar son yajekasa mai tsarki wato makka sai tace baba makka fazamu wuce da kai. Tana ambaton makka sai yace indai makka ce zanjekunga sai inyi zamana acan in dinga ibada harAllah ya dauki raina, kujeku gama shirye shiryenku kuzo ku dauke ni ku kaini. Allah ya shi. Mukualbarka. Hanna ta nunawa haism ya tafi kawai yabarta ita zata zauna anan da babanta tunda bazai yarda ya bisu ba su tafi dashi ba. Dakyar haisam ,baba habu, mlm sule da iya salmai suka lallashe tata tashi suka tafi tana rusa kuka ita a wajenbabanta zata zauna. Ta bisu bisa sharadin zasujebabban mutum su kwana washegari in zasu tafizsu sake biyowa ta ganshi snn su wuce kazaure sai su wuce kano kuma duk bayan sati zata dingazuwa tana ganin mahaifinta.suna tahowa. Motahanna ta ware ta murnakamar zta zuba ruwa a kasa tasha. Taji zcyrta wsaikamar zata zuba a ksa tasha. Taji zuciyrta wasaitamkar bata taba jin bacin rai a rywr ta ba,haism yajiwani sabon farinciki sbd hannarsa nomore cry.Suna shiga babban mutum suka bullo ta kafar gidan iya abu har sun wuce hanna ta cewahaisanya dawo baya zata shiga ta gaishe da iya abu.Da farko haisam. Yaki sida iya salmai tasabaki snnya bar hanna, tace ya taho su shiga tare sukadunguma. Su duka da iya salmaicikin gidan.Suna shiga tsakar gidan suka ji yiim.a fuskarsu an watso musu tsummokarai.Wasu mata ne guda 2. Sun damko wata tsohuwazasu yi waje daita. Hanna ta jawo tsohuwar dagahannn matan tace ku lfy ina zaku kai ta, me tayimuku? Haisam ya tashi tsohuwar zaune yace iyamai ya faru tace ku taimakeni bayin Allah wadannaan mugayen matan zasu kashe ni wuyasuke bani.Hanna ta matso kusa tace ke wacece, kuma meyehadinki da su? Tsohuwar tace sunna Abuwa dagdana ne muka sayar yanzu kuma haya nake a cikiban biya kudin hy ba shine zasu kore ni sai hanna tace iyabu kece? Tce nice wacece nke gani kamarhanne. Hanna tace nice,ikon Allah iya bu kece kikazama haka, meya same ki a ido 1ya tsiyaye? Gakafrki 1 ma ta kumbura kamar jarka ciwon kafakike yi? Iya abu ta rushe da kuka, haisam yayimurmushi yace wai yanzu abun ce ta zama haka? Iya salmai tace abu ai tayi kyan gani tun watasadaka mai tsoka da wani mai kudi ya basu dubu 33 ita da abokin bararta ta alh bilya, kunsan kuturtartasa ta baiyana, matan da 'ya'yan duk sun watsekudi babu. Itam abu duk 'ya'yan nata sun zamayan iska matan da mazan, sun sayr da gidan uban yanzu hak haya take dn basu da gidan zama.Matan gdan suka ce sun sayar man da gida mukajitausaayinta muka sakata a dki 1 hay gashi yu wata2 bta biya mu ba 'ya'yan nata yan daba basujesunyo dabar ba sun biya mata.Wlh yau baza ta kwana a dakin nan ba saidai in ta shiga cikin rumbun nan mai gidan turuwa. Hannata bude baki zata roki matan iya salmai ta katse tatace 'yar baba barta ta kwana a rumbun tururuwarko kwana 1 ne taji idan da dadi,kin manta ranar daita da abokin bararta Alh bilya sukayi miki watsi dakayanki
Chapter 23 · 0% Book details