Sashe 13
Gangar Jikinsa Na Aura Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
neman mana visa har an samu. Ramlahtayi murmushi tace haba dan neman bizar, ai koshatar jirgi kake nema cikin kwana 1 zansa a nemo maka sbd kwayena wajen su 3 ne koh banje bainna yimusu waya zasu yimin duk abinda nakebukata, balle in tashi naje abj da kaina kasan dolesu zage dantse su nemo min biza da wuri sun sanba karamin sauri nakeyiba. Hanna dai sai murmushitakeyi. Tace anty n gdy mukeyi fa sannu da kokari. Ramlah ta kalleta tayi dry tace in banyi muku ba wazaniyi babu komai fatan alheri nake muku kuje lfyku dawo lfy ku samu lfy.Hanna da haisam suka hada baki sukace amin.Ramlh ta juya ta nufi wajen kawayenta wanda sukasaka kunne suna sauraron abinda suke fada. Saisuka sake jin haushin ramlah kowacce ta rike bakidon mmk wata na salati wata na tsaki. Ramlah takaraso tana murmushi ta zauna. Ta daga ido taga gaba 1 su hararanta sukeyi. Tayi mmk matukakafin tace wani abu sai taji an turo kofa gami da yinsallama , mai gadin su ne yazo ya durkusa a gabanramlah ya gaishe ta yace daga gidan gwamnati neakaturo wasu mata guda 2 wurin hjy hanna na turasu bangarenta sunje su ce a kulle yake shine nace bari na duba ta nan dan banga fitar ta ba ko tananan? Ramlah tce eh tana nan kace musu tana zuw.Ya mike yana gdy ya fita, ramlah ta kwallawa hannakira. Cikin ladabi hanna ta amsa ta taso tazo wajenramlah. Ramlah tace baki kikayi maybe nusaiba ceta aiko su suna waje inji maigadi. Hanna tayi murmushi tace toh bari naje nagode. Ta wuce tanufi kofar fita su duka suka bita da kallo. Watadandatsatsiyar shadda ce a jikinta pink colour anyimata surfani da design me kyau a zani da rigar dadankwali wato (ready made). Hanna tayi kyaumatuka. Lallausan gashinta ne har tsakiyar bayanta ta sake shi byn ta daure da pink din ribbon. Aisha sulaiman tce turkashi, hauwa mamman tacerigijigafji inji masu iya mgn. Hidaya tace wani kayasai amale. Ramlah ta dube su dukansu tace ah waniyare kukeyi bana jin ku? Hidaya tace yaren hausamukeyi yi mana. Ramlah tace ban fahimce ku ba.Aisha sulaiman tace turkashinace. Hauwa tace rigijigafji, Hidaya kuma tace wani kaya sai amalegaba daya abu 1 muke nufi gaba 1muna mgn neakan babban aiki,Ramlh cikin mmk tce wanne irin aiki kuma?Aisha sulaiman tace hidaya ku fada mata danniidan na cika yawan mgn sai jinina ya hau sbdtakaici. Hidaya ta nisa tace Ramlah, ramlah saunawa na kira sunanki? Kn bani kunya, kuma kinbani mmk, wai shin meke damun ki ne? Ramlah meyasa kika zama makauniya alhali kina gani daidanuwanta guda 2.kin zama wawiya alhali kina dawayo.kin zama kamar baki san abinda kikeyi baalhali kina sane. Ina miki fargaban ranar da zakizokina da na sani. Kina zubar da hawaye daidanuwanki. Ramlah taji gabanta ya fadi ta fada cikin rudani wai meke faruwa ne? Me kuke nufi?Don Allah ku fada mun abunda nayi yadda zangane na kasa fahimtar ku. Hauwa mamman tace abunda muke nufi shinekinyi kuskure, kinyi sake, kin dau abinda saukialhali ba mai sauki bane. Ramlah yanzu kece kikasamarwa mijinki bizar da zai fita da amaryasa sujesu shakata a kasashen waje ke kina gida a zaune.Wai shin ke me kika dauki kishiya ne? Karfa ki dauki hanna karamar yrny wacce batawayeba, ki dauka baza ta bude idonta ba tayi mikirashin mutunci a gidan nan ba. Dubi yadda hannata zama a cikin wata 2 ta goge tayi kyau tamkarwata baturiya kina zaune . Na 1 tana da kyau har tafiki, na 2 ta iya kissa da kissina da iya mgn ga ladabinmunafurci. Da sannu zata tafi da zcyr mijintada iyayensa da duk dangins kina zaune bude dabaki, aisha tace ah to mudai mun zo ne mu fadamiki gsky kin sakarwa kishiyarki da yawa dubakiga falonki shekara 2 kuna tare da haisam bakudauki hoto baku 2 kn lika a falonki sai zuwan hanna kuka hadu ku 3 kuka dauki hoto kalli hotonko kishiba kyaji kika lika hoton kishiya a falonki.gaba 1 kin canja ramlah kamar ba keba. Ki tsaregirmanki ko ganinki tayi sai gabanta ya fadikaryata nan gaba tace zata waye tace ta takaki.Shima dole yaji shakkarki ba zai sake da ita ba.Haka rannan naji ance har gidanku kika dauketakika kuka yini, lallai kishiya ta zama kawa. Hauwa mamman tacewlh ni duk ranar da ibrahim mijina yatarki aure daga shi har amaryar sai na babbakesuaina fada masa. Bai isa ba shi da kansa yanzu yakecemun ko bashi mace akayi ba zai karba ba, tokingani namiji zumane sai an babbaka masa wuta.Hidaya ta yamutse fuska tace ke kin fadwa mijinki mairin hukuncin da zaki dauka idan yayi aure toniban fada masa bama matakin da zan dauka ammashi da kansa ya sanni ko a hanya muna tare bai isaya daga ido ya kalli mace ba balleyayi min zncenaure a wsa ranar saidai ya kwana a bakin get dankulle kofata nakeyi in kyaleshi balle yayi dare. Aisha suliman tace muktar mijina ai ya taba tarkaraure ramlah kin mantada irin tashin hnkl da mukayi ba shiri ya fasa to haka akeyi muddin kika yisakw sakwa za'ayi babu ke. Tunda ta riga ta shigoynzu ke abunda ya kamace ki ramlah ki iyatakunki. Kishiya ba abar yarda bace kada ki barta ta sake ta baje ta baza kayanta tayi kane kane tamallake miki miji ta mallake ki. Hidaya tace waikishiyar ma data sake daita wayayyiya,kyakykyawa irin hanna, ai irinsu hanna bai kamataki sake ba sbd duk wani da namiji burinsa ya samimace kamar hanna balle wanda ya aureta dole ya rikice ya mace mata ke kuma kina zaune a gefe. Kiyidai tnn ramlah akan nasihar da mukayi miki dongsky mu mun hango miki abunda baki hango ba.Ramlah tayi shiru kanta a sunkuye a kasa jikintayayi sanyi sai yanzu ta dago ta dubesu tayi ajiyarzcy tace naji abinda kuka fadamin nagode. Takirkiro wani laujajjan murmushi dakyar tacehidaya, Aisha da hauw kawayena kenan. Intambaye ku mana shin nana Aisha (RT) matar manzon Allah (S A W) kishiyoyintaa nawane? Matrannabi 9 ya aura suka zauna tare. Kun manta indaAllah (S W T) ya umurci maza dasu auri matayebibbiyu,ko uku3 ko hur hudu4 idan sunga bazasuyi adalciba su auri 1. To ashe ba haisam bane yakirkiro auren mata 2 don ya cusguna min ko don ya bata mun rai shi da amaryasa. Hakika na rikiwnn hadisin da Annabi Muhammad (S A W) yakecewa imanin daya bazai cika ba har sai ya sowadan uwansa abunda ya sowa kansa. Su duka sukace Allah Akbar. Yayin da dukkaninsu suka tattaroda hnkln su ga sauraren ramlah. Taci gaba da cewa kuma rai yanason mai kyautata masa. Hanna tanakyautata mun, hanna tana girmamani haka haisamyana farantamun. Kullum addu'a nake Allah yazaba mana abinda yafi alheri tsakaninka da haisam.Alherin da Allah ya zabar mana shine ya kawohanna. Tsnanin kishin da nake dashi da kin hanna da nake yi da sai Allah ya yaye min a raina najiinason zama da ita musamman dana yaba da hnklnta. Ni a yanzu da kuka ganni bani da wani buri aduniyr sai inyi biyayya gamijina in shiga aljannahkuma in kiyaye kadaincuci bokiyar zamata mugama lfy sbd duniyar nawa take yanzu kananan anjima babu kai ka mutu ka kuma tafi har abada.Daman yanzu a wnn zamanin da muke duk wanimai hkr shine abun zagi an dauke shi wawa mararhnkl kamar yadda a yanzu kuke daukata to gskyba haka bane nasan abunda nakeyi,Ina kuma jin dadin rywr aure na a yanzu fiyedarywr aurena a da. Kuna murna kuna jin dadi a zcyyinku harma kuna furtawa da bakinku kunatunkaho da takama kun hana mazajen ku aurekuma sun hanu. Sbd suna tsoronku kuma kun isa,nice marar wayo dana bar mijina ya kara aure har muke zaune lfy to alhmdl naji dadi. Kuyi hkr bawaina gwaleku bane, kuma bawai ban gode muku banaji dadi da kuka hango abunda zai cuceni kukasanar dani, saidai ina ganin baku fahimceni babaku kuma fahimci wacece kishiya ba da zamantare. Saimuke kallon kallo ni da ku ma'ana kuma mun kallon inama injiabunda kuke cemun. Ni kumaina hango muku wata babbar illa akan mazankuhar nake cewa inama zaku yarjewa mazajenku suyiaure kamar yadda haisam ya kar aure ku zauna lfyyafi kwanciyar hnkl. Hidaya tasa hannu ta dakatar da ramla tace karmaki fara hango mana inama mazajrn mu su kara auremu zauna lfy wanne irin zaman lfy anyi manakishiya ai lkcn ma zama zai hrgitse. Aisha tace kedai ramlh da Allah yayi miki zcy irin ta matansahbbai kinji dadi kinason kishiyarki amma mu babu sauki idan akayi mana kishiya. Su duka sukakyakya ce da dry suna tafawa. Huwa tace kishiya,kishiya ramlah kinji yadda nakeji kuwa idan nagaanyi kishiya a makabtnmu ma balle a cikin gidanaai har abada bazan ydda da kishiya abokiyar zamabace idan kuwa ya kuskura yayimin karshen zamana yazo a gidan kuma suma sun rasakwanciyar hnkl a zamansu lallai ramlah baki sankishi ba. Ramlah tayi murmushi ta gyada kai tace.Hauwa kin tabo wani kyakykyawan misali danakeso in baku kince daga ranar da mijinki yayiure kin bar gidansa, a matsayinki na yar shekara 25 kina nufin idan kika rabu da mjinki kin rabu dayin rabu da yin aure kenan. Rywr ki har abad?Hauwa mamman tayi shiru can tace sai in sami waniin aura. Ramlah tace saurayi ko baxawari? Tundake bazawara ce kinga saurayi ba zai zo nemanaurenki ba sai dai wani ikon Allah. Masu mata ne zasu dinga zuwa neman aurenki to su matan dazaki auri mazan su su ba mutane bane da zasukyale mijinsu ya aureki? Kinga ko yanzu kin barsunna don baki sowa dan uwanki abunda da kikasowa kanki ba kin auri mijin wata. To ai haka neabunda nake nufi da inama zaku yarjewa mazanku su kara aure yafi kwanciyr hnkl shine na dadeinason in fada muku abunda yake raina na rasa taina zan kara fada muku fahimta amma yanzu zanfada muku tunda yanzu mun ku fahimceni kamaryadda na fahimce ku. Hidaya tayi dry tace ai yanxura'ayoyin mu iya bambanta aminiyata kin baude daga cikin mu kinbi wata baudadiyar hanya tagushewar ganewa mun ksa gane kanku. Yayagashi kiri2 ana cutarki kowa yana gani kince bacuta bace, mufa muna nan akan bakarmu kumakullum zmuci gaba da fada miki har sai kin gane.Ramlah tayi dan murmushi ta mike tsaye taje ta rage muryar talabijin din dake kunne ta dawo tazauna ta dubi