Sashe 19
Gangar Jikinsa Na Aura Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ta ggce ta tsugunna a gabanyrnyr kafin ta tambayetme yasameta tafara zubarda hawaye.tasa hannu a jakarta ta zaro wani hankici fari maikamshi ta mika wa yrnyr tace goge hawayenki.Yrnyrta karba tana gogewa kafin ta goge hawyenda ya zubo wani ya sake tsiyayowa.hanna ta gogenata hawyen tace da yrnyr yaya sunan ki ? Cikinshashekar kuka yrnyr tace sunana abida abida daina kuka goge hawayenki ki fadamin dalla2 abinda ya sa kike kuka zan taimake ki in Allah ya yarda.Hanna ta tambayi abida.Abida tace tallr wake da shinkafa nakeyi sai wanimutum ya kirani shagonsa yace in kawo masa zaisiya na ajiye farantin abincin a kofar shagonsa, sai yce in shigo cikinace ai kofar karama ce farantinbazai iya wucewa ba sai yace to in dauko masakwano 1 in kawo masa.Na dauko kwanon abincin na shiga shagon saiyace mun zai saye abincin duka zai biya ni harmaya kara min kudin fiye da kudin abincina amma sai na yadda ya kwanta dani, nace na ki niba 'yariskabacesai kawaiya rufe kofar yakama ni da krfi nakwalla ihu dakarfi shine ya dokeminbakina har yafashe ya bude min kofar yasa kafa ya maujeni nafado waje kan farantin abincin ya zube shine najegida na fadawa babarmu shine ta zaneni da bulala ta koroni tace duk inda zan nemo mata kudinabincinta inje in nemo.Yanxu bansan yadda xanyi ba. Abida ta rushedakuka mai tsanani.Hawaye fal a idon hanna tayi shiru can tace abidababarki ita ta haifeki ko kuma kishiyar babarki ce? Abida tce uwata ta mutu ubana ya mutu wnn yayarmahaifiya ta ce take rikeni.Hanna tace bata da 'ya'ya sai ke kadai? Abida tacetana da 'ya'ya 'yar autarta ce ma sa'a taHanna tacesu basa zuwa tallar saike? Avida tcebasa zuwa sunagida kullum wata rana kumasu tafi makaranta. Hanna tace kefa bakya makarantar? Tace an cire nida dai ina zuwa ajina ma 3 yanzu na daina zuwa.Hanna ta jawo abida jikinta ta rungumeta ta fasheda kuka mai tsanani, tausayinta ya kamata ta tunorayuwarta irin ta Abida ada maraici bashi da dad'i.Can ta d'ago da kan Abida ta goge mata hawayenfuskarta ta ce"Abida d'auko farantinki zo muje kan tudun can mu zauna. Hanna na gaba Abida dauke da farantin abinxutana biye da ita. Ihum da Abida ta tsala ta kifar dafarantin dake kanta shine ya razana Hanna tajigabanta ya yanke ya fadi ta juyo da sauri. Sai tagawata mata dauke da bulala ta cakume rigar Abidata baya tana kokarin taftaf ka mata murtikekiyar bulalar dake hannunta. Hanna ta taho da sauri tafisge Abida daga hannu matar.Yayin da Abida ta taho a guje bayan Hanna ta la6efadi take "Hajiya ki taimake ni karki bari ta dakeni.Matar fada take harda kumfar baki danna ashartake tana cewa "Kyaleni da tsinanniyar yarinyar nan yau saina kusa kasheta idan ma bn kasheta ba,ta sani a uku abincin naira na dukan naira har darihudu da hamsin ta zubar min."Hanna hkr take bawa matar kamar zata durkusamata amma matar nan fadi take yau ta shiga ukuasara ta sameta sai ta daki kudinta. Sai da taga magiyar da Hanna keyi tayi yawa.har da hawaye ne yakezubowa daga idanunta sannan matar ta tsagaigatata fara sauraron abinda Hanna ke cewa. Hanna tagoge hawayen fskrt ta ce d matar "Kina musulmabahaushiya 'yar uwata ina rokakrki ina hadaki da ubangikinki ya bazaki saurareni ba?" Haba baiwar Allah wacece hasara ce ta samekihaka har zaka manat da k'alu innalillahi wa'inailaihin raju'un duk sanda masifa ta same shi. Kina tadankara ashar kina fadin kin shiga uku kin lalacesbd Allah ya dora miki asara, ke kuwa baiwar Allahbaza ki tattara al'amuranki gaba daya ba ki mika wajen mahaliccinki mai bayarwa mai hanawa ba?" Matar ta tsuke fuska yayin da haushin Hanna yarufeta ta ce "Malama wa'azi kike mun ko kuma jajekike mun?" Don na kasa gane abinda kike nufi. Kinganani in daki 'yata kuma kina tsuyani akan nayimasifa dame zanji da asarar da nayi ko kuma dafadan da kike min?" Hanna ta nisa ta ce "Yi hkr ba fada nake yi miki bashawara bake baki a matsayinki na 'yar uwatamuasulma ki rike kalmar K'alu innalillahi wa'innaialaihir raji'un a lkcn da masifa ta afka miki zaki gayadda Allah zai saka miki da alherinsa." Matar ta ce "Wannan kuma tasha nawa nake fada."Hanna ta ce "Karki ki shawarata nasan kina cikin6acin rai da damuwa amma kice 'Kalu innalillahiwa'inna ilaihinr raji'un." zaki ji sanyi a ranki." *Matar ta ce "Bazan ki ta ki ba yarinya innalillahi wainna ilaihin raji'un." *Hanna tayi murmushi ta ce "Yauwa sai ki jira Allahkiga sakayyar da zaiyi miki."Ta ce da Abida ta tsince kwanikan da suka watse akasa suzo su karsa wani dan dakalin siminti suzauna.Suna isa wajen suka zazzauna Abida kuma tatsugunna a kasa cike da fargaba.Hanna tasa hannu cikin jakarta ta zaro kudi nairadubu dubu guda goma ta mikawa matar, matar tabude baki tana jujjuya kudin."Hanna ta ce "Naki ne wannan ki kara jari. Am,a dn Allah ki canja sana'aki daina dorawa Abida talla ki bar Abida ta komamkrnt tayi krt ta daina talla." Ta zaro wata dubu goma ta mikawa matar ta ce"Wannan na Abida ne ki saya mata uniform datakalmin mkrnt da littafai da jaka ta koma mkrnt.." Sai matar ta rushe da kuka ta durkusa a gabanHanna tana godiya.Hanna ta kama hannu matar ta zaunar da ita ta ce"Babu komai Abida kanwa ta ce daga yau zandinga taimakonku insha Allah." Hanna tasa matartayi mata tayi mata kwatancen gidansu sannan Hanna ta rubuta lmbr wayarta a wata 'yar takardata mikawa matar ta ce idan suna da wata matsala tabuga mata waya ko nawa ne zata taimaka musu itadai fatanta a daina dorawa Abida talla a dainatsangwamarta don Allah. Hanna ta dora da bawa matar lbrnta tana nunamata tasan irin halin da Abida take ciki kumagallazawa maraya haramun ne. Matar tayi nadamatayi dana sani taji kunyar Hanna sosai. Kuka takekawai tana nemangafara wajen Abida ta yafe mata." Haisam ne ya karkato da motarsa zai shiga get dinmkrnt ga mmkns sai ya hango Hanna zaune a gefeita wasu. Ya karkata motar ya nufi inda suke cukinrikicewa ya fito daga motar ya nufi inda suke sbdya hango su suna mgn suna koke-koke. Ba tare dasun ga zuwansa ba sai suka ga mu2m a kansu ya tsaya kawai yana kallonsu cike da mmk. Hanna tayi sauri ta goge hawayen dake idonta tayimurmushi dole ta ce "Yaya yaushe ka zo, yayaakayi kasan ina nan?"Ya ce "Zan shiga ciki na hango ku anan, lafiyawadannan fa, kukan me kuke yi?"Matar ta rushe da kuka tana cewa tsakanina dakusai gdy Allah ya saka d alheri."Hawaye ne yakezubowa dg idn Hanna.Haisam ya zaro hankici a aljinhunsa yana gogemata yaja hannunta suka shiga mota Abida d babarta suna ta dagawa Hanna hannu suma sunata kuka, Haisam yaja moyar suka tafi." Yayi shiru bai cekomai ba can ya nisa ya ce "Wannan yarinyarmarainiya ce ko?" Hanna ta kalleshi cikin mmk ta ce"Yaya akayi ka sani." Haisam yayi murmushi ya ce haba 'yar babanasanki nasan halinki fiye da kowa ina ganinbabbar matsalarki yanzu a rayuwarki bata wucemahaifinki wanda ko yaushe ina miki nasiha kiyihkr ki cirewa ranki tunanin mamaci duk wanda yamutu ya mutu kenan bazai dawo ba har abada, naga yanzu kukan naki ya wuce maraici da kikeciki ya koma kan duk marayun dny kuka kikemusu, kamar mu zuga ki nake nace bana son ingakina kuka hankalina yana bala'in tashi kinki ji." Hanna ta marairace ido yayin da taci gaba da zuboda hawaye Haisam yasa hannu daya ya jawotajikinsa yana tuki da dayan ya ce "'Yi hkr to fadamunyadda kika hadu da wadancan mutanen." Hanna ta gyara zama ta goge hawayen idonta tafara bawa Haisam lbrn abinda ya faru."Dai-dai lkcn sun iso unguwarsu Tarauni ya karkataya shiga wajen da ake sayar da kayan ciye-ciyenmakulashi wato Oasis. Hanna ta ce " zaka ci kek ne?"Da ka bari naje gida sai inyi maka."Haisam ya ce hana ai sai whlr tayi miki yawa tunshekaran jiya rabon da kiyi barcin krki musammanjiya kusan a zaune kika kwana kina krt.Tea din ma dana hada miki da safe ko kr6a dayabaki yi ba kika barshi kuma yanzun na tabbatabaki ci komai ba, naga duk kinyi wuri-wuri shinenake so in saya miki wani abu anan."Ya tsaya a bakin wajen ya ce da ita su shiga ciki, suka fito suka shiga. Hanna ta zazza6i abinda takeso kamar meat pie da kek da shawarma sai juicesna gwangwani da yogot. Bayan Haisam ya biya kudin suka zazzuba musu aleda. Sun fitowa bakin wajen Haisam ya kira almajiran dasu ke bara a wajen ya mika musu ledojin duka yace su je su rarraba su ci." Hanna tayi kasa tana kallon ikon Allah, Haisam yakalleta yayi murmushi ya ce kina mmk ne?"Yanzu na canja shawara baza ma ki ci kayan zakinnan ba gara mu wuce Tahir Guest place ki huta saida yamma ko ma da daddare mu koma gida,Hanna tace amma ai ya kamata mu koma giidaanty ramlah tasan na dawo. Haism yace zo mu tafike kinfi jin tausayin anty ramlah akan ni komukicenty ramlah xanje na gani. Sun isa kayattacenkatafaren hotel din tahir guest place dake lmidocresent. Kayataccen daku suka kma dai dauke da falo da dinningarea, ga daki mai dauke d katafarengado da bayi a ciki. Abinci kala2 ma'aikata sukeshigo dashi suna jerawa akan dinning table,hannada angon ta sunci sun sha sun gyatse sun rage.Haaisam ya riko hannunta suka nuf cikin daki.kaitsaye bandak suka shiga dan suka shiga dan su watsa ruwa suji sanyi a jikinsu duk da sanyin splitAc daya gauraye dakin daga can suka dauroalwala sukazo sukayi sallar azahar, bayan sun idrne suka kwanta akan katafaran gadon nan, yayinda hannataji gabadaya kashin bayanta ya hau karsbd gjyr da tayi sbd tsabar zama ga barci a idonta .Haisam yana mata tausa har barci mai dadi yafar surarta . Kamar a mafarki taji haisam na cewagsky nusaiba kawarki na sanki yanzu nan dagaofis din mi girma gamna nake,na karbomikitakardun kwangila nusaiba tasa a baki ta miliyan25 baifi kikashe miliyn 10 ba wajen gyaran jiki zaki gina da saloon da wajan kunshi. Rauda ma tamiliyan 25 aaka bat zata zuba kaya aa sabon gidnda ta ginawa wan babanta (interiordecoraton),bayan kwaangilar titi da suka banikwanakin baya tamiliyan 200, yanzu ma sun sakebanikwangilar ginaa wani titin shima wasu miliyoyin ne gashi su biyaaakan lkcina gamawa.Hanna tayi zumbur ta tashi zaune tna sauraronsa,yacigba da cewa na saya