Part 4
Da Kamar Wuya Part 1 Complete Hausa Novel · about 21 min read
Written By Zulaihat Aliyu Misau
Wattpad@zulaihatualiyumisau
Not Edited.......
"hubbyn hajiya, sai yau ake ganinki a gidan nan? " sulaim ta fada tana zama kusa da hubby tare da dada mata duka a cinya.
" Kai Kai Kai, kefa matsalata dake muguwa ce, ta bugawa a jarida, daga haduwa sai cin zali " hubby ta fada tana shafa inda sulaim ta bugeta
"Haba matar yaya, ni na isa In ci Zalinki? Kawai nayi missing dinki ne, kin Dade baki zo gidan nan ba. "
"Ke meya hanaki zuwa namu gidan in har da gaske kinyi missing dina"
" week end din nan mukayi niyyar zuwa biko, matar yaya " khair ta fada tana murmushi
Harara hubby ta maka mata " ke kuma waya sa dake? Manya na magana kina tsoma baki. "
Dariya duka dakin suka sa " kin bani da son girma, yarinyar nan? Shi yasa bakwa shiri da autan hajiya " khulsum ta fada
" ki barni da autan hajiya, idona idonsa, sai na karya kafarsa ko hannu. Jibi yadda ya mai dani gurguwar karfi da yaji " ta tashi tana nuna musu kafarta.
" autan hajiyan zaa karyawa kafa? Ba dai nace ki fita harkar Saba kin ki? In dai aliyu ne kadan kika gani " aiman ta fada tana duba kafar hubby da har lokacin tana dingisa kafar.
" aliyu bai kyauta ba, ki barni dashi zaizo ya sameni " hajiya ta fada bayan ta gama jin duk abinda ya faru daga bakin hubby
" kema bakya jiran kanki, ki fita harkarsa. Ni na rasa me yasa jininku bai hadu da shi ba. " sulaim ta fada
Murmushi kulsum tayi " kema kin san halin shi, kamar wani mai Al matsutsai haka yake, in baya sonka to fa baya sonka, ba zai taba shiga harkar kaba, kallo ma baka ishe shiba. Tun da kika kureshi Allah kadai zai raba ki dashi. Shawara daya zan baki, ki bashi hakuri, ki kuma fita hanyarsa " ai Kafin ma kulsum ta karasa hubby ta dire " tabdijam in bashi hakuri fa kika ce? Kanin nawa zan ba hakuri? Yayi tsararo wallahi "
"Sai kuje kuyi tayi ai, Wanda yaji wuya ya hakura"
" ku dai barni dashi zan masa magana, ke kuma ki fita hanyarsa, ki tashi kije gida magriba ya gabato " to hajiya, baki bani abun dadin ba?
" uhummm su akwa Dede, har yanzu dai hali na nan"
Fari tayi da ido " me zaa fasa, abin da ya kawomu birni kenan, muci zaki muci maiko, tun da suka raboni da gwagwgwota ai sun hadu da ata gwangwama. " dariya sukayi gaba daya " zan basu shawara su mai dake, ko sa huta da halinki " sulaim ta fada
" da nafi kowa farin ciki wallahi "
" wani lokaci kamar baki da wayau wallahi, taya mutumin da yasha ruwan birni, ya dinga mar Marin kauye? " duka hubby ta kai ma khair " banza waya gaya miki kankiya kauye ne? Sai kinje yarinya kisha mamaki "
"ke da zaki tafi dakin miji, ina maganar wani kankiya? "sulaim ta fada tana murmushi.
Hajiya ce ta fito, da wata Leda mai dan girma dauke da tambarin delema Beckry. Ta mikawa hubby. Amsa tayi tana murna don tasan her favorite chocolate ne da sweets kamar yadda hajiya ta Saba mata.
" Allah hajiya kina shagwaba yarinyar nan! Da yawa " khair ta fada cikin fuskar fishi -shagwaba. " jealousy baby, zaki kone in dai tsakanina da hajiya ne, eheee! " hubby ta fada tanama khairi dariya tare da shafa mata fuska da ledar.
Godiya tama hajiya da su kulsum, sulaim da khair suka rakota, parking lot, In da driven gidansu ke zaman jiranta.
Ba kowa a compound din. wait!!! Sulaim ta fada bayan da suka kusa isa wurin mota " yanzu hubby duk yadda Muke dake ki kasa gayamin tsakaninki da yaya yusuf Sai dai muji a sama? Baki kyauta min ba, bankuma ji dadi ba, Aisha ma dazu da muke maganar cemin tayi baki gaya mataba, duk da ko yaushe kuna tare a school, sai yau ta samu labari, she is not happy with u, not telling her "
Murmushi hubby tayi " very sorry. Nayi tunanin matsala in har aka samu labarin nan a gida, shi yasa muka barshi a tsakaninmu har Sai magana tayi karfi tukunnan. Amma gashi still abinda muke gudu shi ya faru. Many people are against it " ta fada cikin damuwa
" is true, but ya kamata ku jajirce, nasan in har anyi dole kowa ya hakura, ya rungumi kaddara, hakika kun balain dacewa, ke da yaya yusuf, kinyi dacen miji, don haka ki toshe kunnuwanki da duk abin da za kiji ko zaki gani. " rungume sulaim tayi cikin jin dadi " thank you sister, ke kadai kika gayamin magana mai dadi, bayan dad dasu gwaggona, "
Khair ce ta dafata " we are all support u, Allah ya sanya alkhairi "
" thank you " hubby ta fada tana murmushi. From no where taji saukar Abu a kafadarta " mieun mueum! " gaba daya sun tsorata don khair kam har ta isa cikin gida, a 360. Mage ce kan kafadar hubby Sai makal kalewa take, tana kuka. In akwai abinda hubby ke tsoro to mage na daya daga ciki.
Garin kokarin gudu, ta Kara turgude kafarta me ciwo, ga mage ta dafe mata a wuya, ihu take tana Menan dauki tare da kokarin cire magen a wuyanta, bata san lokacin da ta saki fitsari ba, don tsananin tsoro da tashin hankali,. Da sauri driven gidansu dake zaman jiranta ya fito, ya nufo su. Sulaim ce ta dauke magen a wuyanta da kyar, duk ta yakushe mata wuya.
Da gudu ta fada motarsu, tana ihu, tare da numfar fashi, kamar ranta zai fita, ga kafarta data fama tana wani balain zugi. Kuka ta fashe dashi.
Da sauri su kulsum, suka karaso motar, suna mata sannu, tare da lallashinta. Suyi sunyi tazo su koma ciki, ganin yadda duk ta fita hayyacinta taki.
Tsugunnawa yayi ya dauki magensa, yana mata shillo, ya nufi cikin gida, ko kallon in da suke be yiba.
Da kallo suka bishi, ita kanta hubby dake faman kuka, tsayawa tayi Tana kallon sa.
"anyi Dan banzan yaro " kulsum ta fada, tare da bin bayansa ranta a bace.
Hakuri suka Kara ba hubby Kafin suka nufi cikin gida, su kuma suka tafi.
****************
Sosai hajiya kema haydar fada, kamar zata dukesa. Shiru yayi kansa a kasa, ya cika yayi fam!!! Jin ta gama fadan yasa ya dago ya Kalli hajiya da idonsa da suka kada sukayi ja " kiyi hakuri " ya fada tare da tashi ya Mufi dakinsa.
" Allah ya shiryamin kai, da wannan bakar zuciya " hajiya ta fada tana binsa da kallo
*****************
Ko Kafin hubby ta isa gida, kafa ta kumbura sintim, mommy hauwa na ganin kafar tasa aka Nemo mai gyaran targade.
Ihu da kyar aka samu a ka gyara mata targaden data samu a kafa. Sai da yayyinta jabir da jafar suka danneta tukun na. Fadin ihun da hubby tayi baa magana. Don bata son duk wani Abu da zai taba lafiyar jikinta.
Fada sosai mommy hauwa ta mata, don tasan duk abinda aliyu ya mata laifin tane.
Sai da hubby ta kwana uku, bata iya zuwa school ba, tana jinyar kafarta, tare da shirya irin ramuwar da zatayi kan haydar, don ta kuduri niyyar sai ta fanshe no matter how.
*****************
Daddy hubby ne, zaune kusa da ita, kan gadonta da take jinyar kafarta.
" ummina ya maganarmu? A ina muka kwana, don gobe suke son zuwa kankiya, amma in munji ta bakinki. Kin amince ko aa? " ya tambayeta yana kafeta da ido.
Kallonsa tayi cike dajin kunyarsa, Kafin ta mai da kallonta kan mommy hauwa dake tsaye bakin kofa, ta kafeta da ido cike da gar gadi. Duk da zuciyarta a kwance take, jin yadda hubby sukayi da hajiya.
Kwanciya hubby tayi a kan cinyar daddy " na amince " ta fada tana Kara boye fuskarta a jikinsa. Shafa kanta yayi cike da farin ciki " Allah ya miki albarka, yasa albarka a cikin wannan lamari "
" gaskiya abban jafar akwai matsala, " da sauri ya dakatar da mommy hauwa " ba na son jin komai daga bakin ki, ke zaki zauna mata dashi? Meye aibun yaron nan.? Ban son kana nan maganarku na mata, ke dai a matsayinki na uwa, albarka kawai ya kamata kisa, tare da binsu da addua, amma ba ku tsaya kuna wasu kananun magana marasa tushe ba. Ni zan fita, in na dawo mayi magana, sai ki fara shiri tun da wuri, don tare suke son a hada Dana su kulsum. Kinga ba isashshen time "
" wai duka duka ummin nawa take, da zamu biye mata " " nace ya isa haka ko? Ban son jin another word " ya fada cikin daurewar fuska, ya Shafa kan hubby Kafin ya tashi ya fita. Harararta mommy hauwa tayi tayi kwafa, tabi bayan mijinta.
Ajiyar zuciya hubby tayi, tare da dafa saitin zuciyarta dake faman bugawa. Ta lumshe ido. Tana tunano Rabin ranta.
***************
Yusuf Jamil Yusuf Zubair Oregon Wanda abokansa ke kiransa da Oregon Babban da na miji ga Alhaji jamil.
Yusuf saurayi ne, Dan shekara 25 a duniya yayi degree dinsa na daya Dana biyu, duke a ABU Zaria inda ya karanci business admin. Yanzu haka shi ke kula da restaurants din Alhaji jamil dake other states.
Yusuf saurayine kyakyakyawan gaske, kamarsa sak da mahaifinsa, sai idon mmn yusuf daya dauko. Fari ne sosai, mai sirki da ja, sumarsa irin ta larabawa baka Mai matukar laushi. Doguwar fuska gareshi Mai dauke da yalwataccen gashin gira Dana ido, gazar gazar, idonsa Manya ne, don wani lokaci in yana kallon ka Sai ka dauka yana zaro maka sune, farare kar da kwayar baka Mai daukar ido. Ya nada dogon hanci, Mai kyan tsari da karamin baki mai dauke da kyawawan labba pink, hakoransa a Jere suke tsaf gwanin shaawa. Maabocin barin sage mai hada da dan gajeren gemu, daya Kara kawata fuskarsa
Yusuf mutun ne mai ilmin addini, mai hakuri, don duk yaran Alhaji jamil ba Wanda ya kai sa hakuri da son jamaa.
Alhaji jamil na matukar alfahari dashi, saboda biyayyarsa, duk wani hali na alhajin, yusuf ya hada su, in ka dauke zafin zuciya, don yusuf mutun NE mai matukar hakuri da dawuya kaga bacin ransa.
******************
Daga fannin hajiya har mmn yusuf ba Wanda ya samu yadda ya ke so. Don alhaji jamil ya tsaya sosai ganin basu kawo wani cikas akan maganar auren yusuf da hubby ba.
An tsai da magana zaa hada da nasu kulsum. Wanda yayi dai dai da sati daya da kammala jarabawar kammala secondary school din hubby.
******************
Makarantar gaba daya ta dai nama hubby dadi, yanzu bata da kawa ko daya a school din. Tun da ta dawo daga jinyar kafarta na kwana uku, ba me kulata a school din. So da yawa tana Lura da yusra da Aisha kamar zasu mata magana amma sai taga suna waige waige cike da tsoro. Daga karshe ma canza wurin zama sukayi.
Tsare junaid tayi a gida, kan Sai ya gaya mata abinda ke faruwa. " dariya yayi doka ce ba mai kulaki, duk Wanda ya karya doka, zai hadu da hukunci mai tsauri, don haka live with it, ki rabu dasu yusra kar ki sasu a Matsala, don ranar da aka kamasu suna kokarin miki magana, hukunci ya hau kansu, shi yasa suka canza sit "
" kanata maganar doka - hukunci, uban waye yasa wannan dokar? " ta fada tana zazzaro masa ido
" kin fi kowa sanin waya sa dokar, kin San dai duk yadda ake tsoronki a school din bai Kai yadda ake tsoron saba ko? Har yau baki San waye haydar ba, shi yasa nayi ta Jan kunnenki ki fita harkarsa, kika ki "
Duka ta dada masa " banza sa karai, da wannan yaron ne ya saku kuke min izgilanci? Duk Sai naci ubanku daga ku harshi, Allah ya kaimu Monday "
" aa hubby, kibi a hankali " ya dada cikin tone din gargadi
" fice min anan, solobiyo kawai " ta turashi waje
*******************
Monday tana zuwa school, ta nufi office din PC tayi reporting din haydar
A assembly PC ya musu gargadi, tare da neman haydar ya samesa a office.
Koda ta shigo aji, already kowa yana mazauninsa. Hararar su yusra tayi, dake sit din bayanta ta zauna. Abinda ya daure mata Kai har aka tashi break Ba Wanda ya kulata, tana kallon kowa ya fice a class din. Su yusra ma a kan idonta suka fita. Jakarta ta dauka da food Plack's tayi waje, cafeteria ta isa ta nemi wuri ta zauna ta fara cin abincinta, kamar yadda ta saba, kwana biyu da basu Aisha.
Su haydar ne, suka shigo da tawagar abokansa. suta faman dariya da iface iface kamar yadda suka Saba. Kowa ya nemi sit dinsa.
Zama yayi a saman table din teacher, gaban board. Hannunsa rike da doguwar sanda, yana kada kafarsa a hankali.
" hi!!!!! Class " ya fada a yangace Kamar baya son yin magana. Gaba daya class din ya dauka " hiiii" ban da hubby dake faman shan chocolate dinta, tana kallon ikon Allah.
" yama Su nan alder din class dinnnan? " ya tambaya, gaba daya suka amsa da " Anty hubby "
" right!!!! kamar yadda PC yace, u can talk to her. Amma tunda yake ita ce alder a class din nan bakwa tunanin we have to do some changes? "
"yes!! yes!! yes " suka dauka gaba daya
" anty hubby, bai dace da ita ba, we have to come with nice name da zaiyi fitting nata, any ideas "
Nan fa Kowa ya fara fadan sunan da yake ganin ya dace.
Hubby kam ko a jikinta, ta Kalli wanna sannan ta Kalli wan can. Tana shan chocolate dinta, hankali kwance.
" gogwgwo habi " alim ya fada yana dariya
Shiru haydar yayi yana juya sunan. Class gaba daya ya dauka gwaggo habi!!!!= gwaggo habi!!!! " it's ok tun da sunan ya muku. From now on duk wani Abu na gwaggon mu ya zama namu, her food, drinks, water, chocolate, biscuits. Everything da gwaggo tazo dashi na ci, duk Wanda ya gani yana so. Just tell me. Or my friends.
Ido hubby ta zaro " kam balai, naga Dan iskan da zai matso kusa dani balle ya dauki abuna. " ta fada da karfi in warning tone.
Daya daga cikin friends din haydar yace " ina son chocolate din hannunta, Kai har ma dana cikin jakar. "
" gwaggo friend na son chocolate, so pass it here " haydar ya fada idonsa kan Jakarta data kwakume a cinyarta.............
Fito yayi,ko kafin hubby ta farga Hafiz yayi sama da Jakarta, kasa motsi tayi tana binsa da kallon mamaki, yaron dake girma mata anty sama anty kasa, yau shi ne da fisgar Jakarta.
"Don't worry gwoggo, we have gift for you." ya ba Hafiz damar bude jakar.
"gwaggo na wuta fah!!!! Na dauka manya basa shan zaki, amma wannan gwaggon namu sha zumamu ce, zamu dan mai da komada,"
Alim kam kwashe sweet da chocolate masu tsada, ya dura a aljihu " godiya dubu gwaggo habi.
" wannan shine gift din mu me taken welcome to the hell 😈😈😈"
Ya daga wani ledder Mai kyau, yana nunawa class, Kafin ya jefa cikin jakar hubby. Ya duro daga desk ya koma sit dinsa. Hafiz ne ya mayar mata da Jakarta.
Tashi tayi ta tsaya daga sit, dinta. Bude murya tayi yanda zasu jiyota, fuskarta cike da murmushi. " thank you class, na gode da sabon suna, I like it, because Su nan the most precious person in my life, my love, my life my everything my grandma, ana kiranta gwaggo, some people call her gwaggo habi. My parent name me after her. So no problem u can call me gwaggo habi as much as you can, I don't care " har ta zauna ta Mike " thanks for the gift"
Speech dinta bai ma friend din haydar dadi ba, don sun so tayi masifa ne kamar yadda ta saba. Free time dinsu is off. So teacher ya shigo kamar yadda ya saba.
Jakarta ta bude ta dauko note book dinta, sai lokacin taci Karo da ledar gift din, har ta manta da wani gift. Tabe baki tayi, ta Fara duba book din da take da bukata. Motsi taga kamar ledar nayi, natsuwa ta Kara yi don ta tabbatar da abinda idonta ke gane mata, tabbas motsi ledar keyi, kadan kadan, hannunta takai kan ledar cikin karfin hali, laushi taji da Dan karfi karfi, bude bakin ledar tayi, don ta ga abinda ke ciki, wani tsalle tayi, tare da cillar da Jakarta gefe, tana ihu na daga hankali, fita tayi daga class din a 360 yayin da yan aji suma suka tsorata ganin yadda ta daka tsalle da ihu tare da wulli da Jakarta, yasa dalibai da yawa rufa mata baya, suna ihu duk da basuga abinda ya firgita ta ba.
Baki teacher ya sake yana kallon yadda ajin ya hargitse, kadan ne masu karfin Hali suka rage, Sai tambaya yake "what happened"
Nesa da class din, taja birki tana maida numfashi, ta tsugunna tare da dafe kirjinta da hannu, da takeji kamar zai Faso ya yo waje. Yan class din da suka rufo mata bayama burki sukaja, suna mai da numfashi, tare da tambayarta me NE ne?
" sneak ,maciji 🐉 I'm telling you is sneak " ta fada cikin rawar murya tare da hada haruffan dakyar.
Aisha ce tace " a ina kika ganshi? "
" inside my bag, the gift "
Teacher din su ne ya kwala musu Kira, yana daga brander na class din. Duk kansu jiki a sanyaye cike da tsoro suka nufi class din.
" what kind of nonsense ne, yasa zaki tar watsa min class, what happened " ya tambayi hubby cike da bacin rai, don iya dube duben su, basuga abin da zai sa ta yi haka ba.
" sir sneak inside my bag " ta fada tana nuna masa Jakarta dake yashe gefe daya
Kallonta ya tsaya yi, for a second, jikinta sai rawa yakeyi, kana ganinta kasan a firgice take. A hankali ya taka zuwa wurin jakar ya zazzage ta, tare da duddubawa bai ga komai ba.
" inside that leader sir " tana nuna masa leadar dasu haydar suka bata. Leader ya dauko ya bude yana kallon abinda ke ciki. Cike da bacin rai ya dago yana kallonta " what kind of jork is that? " ya fada yana zazzage leader din.
Cike da tsoro, take bin abin da yake zazzagewa da kallo lollipops ne 🍭🍬 da sweet. Cike da mamaki take bin lollipop din da kallo. Ita tasan ko kurani aka bata zata dafa cewar maciji ta gani, but how ya koma lollipop?
Yan aji ne, suka fara dariya, waanda sukasha gudu, kuwa ransu ya baci, ganin yadda sukasha gudu a banza. Sai mita da korafi suke yi, hubby kam da mamaki ya gama kasheta, kallon ta takai kan haydar dake zaune kafa daya akan daya, yana faman sauke murmushi. Kallon ta ta kai kan junaid, yayi saurin dauke kansa, alim ne ya daga mata gira tare da murmushin gefen baki. " Allah ya isa na, gudun da kuka sani" ta fada under her breath tana harararsu
Hakuri ta Fara ba teacher din, Wanda da kyar ya hakura, bayan ya mata bulala uku, sauran mukarra banta biyu biyu, Kafin ya barsu suka zauna.
***************
Maganar auren hubby da yusuf ta tabbata, an tsaida lokaci dai dai danasu khulsum. So ko wanne bangare Sai Shirye Shirye ake. Fannin masoya kuwa abun baa cewa komai. Don yanzu ne su hubby ke barge soyayyarsu, wani irin so sukewa juna na ban mamaki, tun mommy Hauwa najin haushin yadda hubby ke rawar jiki akan son yusuf, har ta dawo ta zuba mata ido, tana mai binsu da addua. Tare da gyara yar tata, yadda ya kamata.
Ta fannin Mmn yusuf ma, hakurin da kaddara ta runguma, ganin hatta yayanta bai bata goyon baya ba, akan lamarin. Hankalinta gaba daya a tashe ne, ba wai tana kin hubby bane, tasan yarinyace mai nagarta, wadda ta fito gidan mutunci. But matsalarta ta fito daga tsatson Hajiya, wadda duk duniya ba wadda take kishi sama da ita, uwargida kuma mafi soyuwa a zuciyar mijinsu, duk da adalcinsa, da kokarin boye filling dinsa akan matansa. Wannan yasa take kishin hajiyan sosai, musamman ganin hajiyan bata fita da komai ba, a cewarta. sema ita da zata nuna mata kyan fiska, da ilmin Boko da wayewa. Mmn yusuf mace ce Mai kyau kallo daya zaka mata kasan ta hada jini da buzaye ko Fulani, farace fari mai daukan ido, ga gashi har baya baki mai laushi, akwai manyan ido farare, tanada hanci dai dai mai kyan tsari da madai dai cin baki, kallo daya zaka mata ka shaida kyanta, jikinta Dan daidai doguwacce mai murjajjen jiki, ita Ba lukuta ba ita ba siririya ba, ba laifi tanada kyan Kira dai dai ita.
Mmn samira Hajiya Amina mace ce mai matukar kyau cikakkiyar bafulatanar manbila. Farace sosai tanada gashi dogo ga baki, akwai hanci har baka, idonta madai daita masu daukar ido, karamin baki, gashin idonta dana girarta gazar gazar Wanda suka Kara kawata doguwar fuskarta. Gajera ce mai kyan diri. Yayanta sunfi kowa kyau a gidan, in ka dauke yusuf da haydar da suke Kama da mahaifinsu.
Hajiya ba wata kyakyakyawa bace, chocolate color ce, mai matukar kyan fata, da laushi, gashinta irin na hausa rober heir baki Mai dan tsowo, dai dai parking. rown face take da shi, mai dauke da ido madai daita sai hanci dan dai dai shiba nakushasheba shiba godo ba, bakinta karami mai dauke da red and black lips. Kallon farko baka gane kyanta, Sai ka kalleta sosai. The more kake kallonta the more kake kara ganin kyanta. Ita ba doguwaba Ba kuma gajera ba, akwai body na daukar hankali, don duk da girma ya fara kamata kallo daya zaka mata kasan Allah ya yi Kira a wurin. U can emerging kuruciyarta. That's Alhaji Jamal's wifes.
******************
"Nace aba Hajiya karime aikin decorations kin ce aa, meye hujjarki na sa baki a abinda bai shafekiba,.?" Hajiya ta fada tana huci
Mmn yusuf dake zaune a kan kujerar roba, a bakin kitchen. Ta dago tana kallon hajiyar a dage " saboda na isa, yasa nace ba zaa bata ba, ina ita akaba contract din gidan professor wali, daga karshe me ya faru? In banda kunya da akasha, don tana kawarki kawai Sai mu kashe kudi a banza ba biyan bukata? To bazai yiyu ba "
Dariya Hajiya tayi Mai hade da shewa tana tafa hannu " iko sai Allah, karki manta wannan ba abinda ya shafeki bane, iya karki ido, bana son shishshigi tunda kudin baa aljihunki zai fito ba, don an samu matsala a wan can, bashi ke Nuna wannan ma zaa samu matsala ba. Nafa Dade da Lura da adawarki kan kawance na da Hajiya karima, to nan gani nan bari "
"
"miji nane, dole inyi iko dasu kamar yadda ya bukata, don bazan yadda ki mallaki naki ba, sannan ki dawo ki mallake nawa ba, kamar yadda kike gulle gullen yi, to ki sani na Dade da gane plan dinki. Kuma it's not work. "
" eh ehimmm!!! Nan kuma kika nufa? To zamu gani, tun wuri ki Kira decorator dinki ki bashi hakuri. Maganar mallake yara kuwa ke har kina da bakin magana? Amma ba komai time will tell "
Mmn samira ce ta fito jin haya niyar tayi yawa " haba jamaa, wai ku bakwa gajiya? Jiya jiya aka gama wani case din amma har kun fara kunno wani?
"Da Kata, " Mmn yusuf ta fada tana kallon Mmn samira " kina ganin zan dauki, abunda ke zaki dauka ne? Ba Wanda ya isa ya takani in kasa ramawa wallahi. Kuma tunda mijina ya bani go ahead kan ragamar ocesions din da zaa ayi, banga wadda ta isa ta dakatar Dani ba. "
Kallon Hajiya Mmn samira tayi, ganin yadda take cika take batsewa. Harararta hajiyar tayi " taya zan zuba ido ina gani, amin iko da baba kere. Haka kurum, in gaskiyane me yasa baa dauraki a Kai ba sai ita? Nasan kilbibin da munafurcin data Saba ne, yasa ya bata wannan damar "
" duk da haka, tunda ya bata ai shi ke nan, sai ki barta tayi abinda ya dace, bai kamata ku tsaya kuna sa insa haka ba, ba girmanku bane, ko don albarkacin wannan Sabon zumuncin da zai kullu a tsakaninku ya kamata ku manta da komai. Kudai kuyi fatan ayi taro lafiya a watse lafiya, a fita kunyar jamaar da zaa tara. "
" gaya mata dai, munafurcin ma ai iyawane, in mutun ya isa yaje yasa a kwace , banda kaddara ma ni har yaushe!!!? "
Hajiya har ta bude baki zatayi magana, Mmn samira ta jata sukayi part dinta. Da harara Mmn yusuf ta bisu tare da tsaki.
" Ba girmanki bane, kiyi kokari ki taushi zuciyarki, ki daina biye mata, kin san kadan take nema. "
" ta Yaya zai min haka? Ya rasa wadda zai daura a kai Sai ita? Ni nasan ba wani Abu bane Illa so take ta tozar tani cikin jamaa."
" ki kwantar da hankalinki, zanyi Supervising in tabbatar bamuji kunya ba, ita ma nasan bazata fara ba, tunda fada take nema wurin shi. "
Hirar sauran Shirye shiryen daya rage suka fara, duk da har lokacin zuciyar Hajiya na zafi, game da hukuncin da mai gidan ya yanke, ba tare da shawartar suba.
******************
Fara exams din su hubby yasa ta samu sassauci, daga living he'll din da haydar ya mayar da rayuwarta a wata dayan da ya rage musu a school. Yanzu shakkarsa take, don yasa what he is capable of.
Gashi duk abinda yake mata, ta kasa Kai kararsa gida, Don gani take taci baya. Aisha da junaid ma ido suka sa musu, don abun yafi karfinsu.
Bata manta ranar da abun ya isheta ta sameshi yana karatu a library. Sai da ta gama masifeshi tas, ko dago Kai be yiba balle ya tankata. Haushi taji ta fige book din, tana huce. " ka gama rainani after all I'm your senior sister and I'm going to married your brother, so respect me for that" gyara zama yayi idonsa na kallon gefenta yana murmushin gefen baki " wow!!! wow !!!wow!!! Ya kamata ace kina can kina duba books dinki, ba neman magana ba, koda yake na manta, Zero head ce, no matter how u read u never understand. Ne man fada, tsokana, surutu shi kika kware a kai,, So please stop disturbing me, and give my book back, or else. "
" are you treating me? " ta fada in high tone
" yes!!!! And stop shouting at me, I'm not your kid "
" ina son ka sani, duk abinda Kake min baka ci bulus ba, no matter how sai na rama, I promise you that. Agric chicken kawai " ta wurga masa book din tayi waje cikin bacin rai.
" zero head ........" ya fada yana dariya kasa kasa. ya ci gaba da karatunsa............
[01/03, 19:40] +234 706 771 8610: DA KAMAR WUYA