Part 20
Da Kamar Wuya Part 1 Complete Hausa Novel · about 22 min read
Written By Zulaihat Aliyu Misau
Wattpad@zulaihatualiyumisau
Not Edited.......
Ya Tattare kayan da sukayi break fast, ya gyara wurin.
Kwanciya tayi, hawaye wani na bin wani. Kuka sosai ta sha, kafin bacci yayi gaba da ita.
*****************
Alhaji Jamal ya kalli hayder " munyi waya da jamil, Ku aika masa da CV dinku." Dariya hayder yayi " daddy mu kam mun yafe, waye zai tsaya wani bata lokaci aikin government. "
Ido Alhaji Jamal ya dan zaro " kana nufin baza kuyi ba kenan? To su sauran da suka karanta medicine haka zasu bari ya tafi a banza,? ina dama anyi karatun ne don taimakon alumma?"
"A kwai hanyoyi da yawa na taimako, yanzu dai karatu zamu koma, tukunna" Hayder ya fada yana murmushi
Kai Alhaji Jamal ya kada kai, Allah ya taimaka."
" amen Daddy. Gobe in sha Allah zan zo muje kaga store din." Hayder ya fada yana kai kofin shayi bakinsa.
" haka ne, na manta ne ai da yau na dawo da wuri, da munje, amma ba damuwa Allah ya kaimu goben."
" amen. " hayder ya fada
" ya yarinyata? Ba wani matsala ko?" Alhaji Jamal ya tambaya yana kallon hayder.
" lafiya kalau." Ya fada cike da jin nauyin Daddy
Murmushi yayi " Allah ya muku albarka, a ci gaba da hakuri, kasan mata zama dasu sai da hakuri, da kuma juriya."
Murmushi hayder yayi kanshi a kasa.
" ko akwai abunda kake bukata?" Alhaji Jamal ya tambayeshi
" ba komai," hayder ya fada yana murmushi
Murmushi Alhaji Jamal yayi. " na manta Ashe da dan kasuwa nake magana."
Dariya hayder yayi. " karamin dan kasuwa dai."
Ahmad ne yayi sallama ya shigo, daddy ya gaisar, sannan suka gaisa da hayder.
" kun tashi daga kanana yan kasuwa, kun fara zama manya. " Ahmad ya fada yana murmushi
Murmushi Alhaji Jamal keyi cike dajin dadi, " haka ne ko Ahmad? " Alhaji Jamal ya tambaya
" Daddy sai kaje kaga manyan stores din da suka shake da kaya, sannan zaka yadda da maganata." Ahmad ya fada yana hada shayin,.
" shi yasa nayi maganar aikin government aka ce min aa. Allah yasa albarka." Alhaji Jamal ya fada
"Amen" suka amsa gaba daya.
Hira suka ci gaba da mahaifin nasu, gwanin sha'awa, har wani lokaci kafin suka fito kowa yayi hanyarsa.
****************
Hubby sai 1:30 ta farka, da sauri ta daura alwala don yin sallar azahar. Tun kafin ta idar takejin nocking, tana idarwa ta sakko don ganin ko waye.
Tasha mamakin ganin Abida. Fuska ta sake sosai tana mata sannu da zuwa.
Falo ta kaita, tare da cikata da kayan ciye -ciye, tunda bata samu tayi girki ba.
" Anty hubby ina wuni." Abida ta fada tana mai sakin fuska
Mamaki sosai ya kama hubby, don tunda take da Abida, bata taba ce mata Anty ba. Sau da yawa in sun hadu, ita take jira ta fara gaisheta. In ma ta gaishetan a wulakance zata amsa. " lafiya kalau, ya mai gidan da Abdul?" Hubby ta tambaya
" lafiya kalau, Abdul yana main house." Ta fada tana murmushi
" ayyah! Shine baki zomin dashi ba?" Hubby ta fada cikin rashin jin dadin ta.
" ya samu su jeniour a gidan, shiyasa yaki yadda ya biyoni." Ta fada cikin jindadi.
" yasu mommy? " hubby ta tambaya jin daga main house take.
" lafiya kalau. " ta fada a takaice.
Shirune ya biyo baya, don hubby bawai ta saba da ita bane, asalima tana daya daga cikin wanda suka takurawa rayuwarta a zamanta da Yusuf. Tana mai mamakin ganin yadda ta sakko lokaci daya.
Kallonta take a kai -kaice, kamar ba abida ba, duk yanga da gayun nan babu, tayi wani iri kamar wadda ta taso daga ciwo.
Abida kuwa kallon hubby take, cike da shaawarta, a yadda tai tunanin ko tarbar arziki bazata samu ba, saboda abubuwan da ta mata a baya, amma sai taga sabanin hakan. Yanzu ne take nadamar abubuwanda ta ma hubby, gashi baa je ko ina ba, gashi tana ganin saka mako. Don yanzu wulakancin da kannen mijinta suke mata karema bazai ci ba, gashi baya ganin laifin kannen nasa ko kadan, in Abu ya hadata dasu A gabansu zai ci mutuncinta. Gashi bata da ikon kai kararsa gida. Saboda ita tace taji ta gani. Ba yadda ba ayi ta auri dan uwanta Khalil ba taki, karshe sai Ai'ra aka aura masa, an bata zabin ranta da sharadin komai ya faru ba ruwan kowa a ciki. Takuma ji ta gani. Wanda sai yanzu take gane kuskuren data tafka ma kanta.
Ajiyar zuciya ta sauke, da har tasa hubby juyowa ta kalleta. " hayder fah?"
Gaban hubby ne ya fadi, cikin yaken karfin hali ta kalli Abida " ya fita."
Kai Abida ta kada tana kokarin maida hawayen da suke kokarin zubowa a idonta.
Jikin hubby ne yayi, sanyi, tashi tayi taje ta daura musu abinci.
" gidanku yayi kyau sosai." Abida ta fada tana murmushi
Murmushi hubby tayi " na gode. Kiyi hakuri na sha'afa, bakizo ganin daki ba, muje ki gani." Hubby ta mike tayi gaba Abida na biye da ita.
Murmushi Abida tayi mai ciwo " kuyi hakuri duk kanku ba wanda naje dakinsa, sai ke da nazo yau. Bikin ma da yaya ya bari naje! Shi yasa duka programs din baku ganni a wurin ba."
Kallonta hubby take cike da mamaki, don har ga Allah bata lura da rashin zuwan Abidan ba, saboda dama can in sun hadun ma ranta sai ya baci, da bakar magana, da kallon banza. Tama manta da ita. " amma dai baki kyauta ba, bikin kannenki guda amma baki raka kowacce cikinsu ba? Ko bakije na kowa ba ai kyaje na Aisha. "
Bakinta tadan ciza tana kada kai. " ni kaina nasan ban kyauta ba, amma ya na iya tunda bani nake iko da kaina ba? A hakan ma yayi kokari da ya banni nazo har 3 days a Jere, duk da ba dadewa nakeyi ba. Ni kaina kullen sa na damuna, na rasa yadda zanyi, gashi ba wanda zan kai kararsa ko na samu sassauci. Iyayensa kuma da na musu maganar budan bakin hajiyansa sai cewa tayi " wai so nake ya barni in ta yawo a gari kamar wata akuya? Ta inda take shiga ba tanan take fita ba, nayi nadamar kai kararsa wurinsu. Duk da ba wannan bane karo na farko da hakan ke faruwa ba."
Ajiyar zuciya hubby tayi cike da yausayin Abida.
Abida ta ci gaba da cewa " haka lokacin dana kai kararshi, daya hanani fita aiki, baban ya min tatas ba kunya ba tsoron Allah ya goyi bayan dansa. Daga karshe yace in har na matsu lallai dole sai nayi aiki, to inzo zai bani a company dinsa. Ba yadda na iya, haka na ajiye aikina, na koma ina aiki a company din, sai da na share wata biyar ko sisi baa taba biyana ba, danayi complain bakiji bakar magana da daddyn Abdul ya gaya minba. Hakan yasa na ajiye musu aikinsu. Tun daga nan muke takun saka dashi, har yau dinnan da nake miki magana."
" Allah ya kyauta, ki ci gaba da addua, sai kiga komai ya dai daita, da yardar Allah. " hubby ta fada cikin muryar tausayawa
Murmushi Abida tayi, tana zama a daya daga kujerun kitchen din. " duk abunda ya faru dani, ni na siya da kudina. Da nabi maganar Daddy da duk haka bata faruba, Daddy yasan Alhaji sammani farin sani, don haka ya nuna baya son in auri danshi, don wani lokaci, yaro kan dauko halayyar uba, kwabo da kwabo, koda bazan auri zabin Mmn Yusuf ba, to in kawo wani, amma ba jinin Alhaji sammani ba. Lokacin so ya rufemin ido, babban kuskuren dana tafka shine, duk abinda ke faruwa a gidanmu, ba wanda bana kwashewa in gaya masa. Yasan masu adawa da aurena dashi, yasan yan ba ruwana, Shiyasa yanzu sai abu ya faru a yan' uwa, amma yayi mursisi, ya hanani zuwa, in nai magana yace mai zanje inyi a wurin wanda baya kaunarsa. Kiri- kiri yana son rabani da yan 'uwana, rabon da wani nawa ya kai min ziyara ya kai 4month, sai dawowar hayder. Saboda wulakancin da yake musu, haka kannensa sun sha fada da Aisha, ita ce dama mai kokarin zuwa min akai akai. Daga baya ita din ma ta dauke kafarta, don bazata juri wulakanci ba. Nasan banda hakkin iyayena, har da hakkinki, na musguna miki da nayi, yake bibiyata. Kannanen mijina zagi, wulakancin da cin mutunci ba wanda basa min, jiyama karamarsu harda yun kurin dukana." Ta fada idonta na zubar da hawaye
Cike da tausayawa hubby ta fara bata, baki har ta samu tayi shiru. " ba abunda yafi karfin Allah, ki dage sosai da tashi da daddare kina kai kukanki ga Allah, in sha Allah komai zai wuce."
" na gode sosai Anty hubby, har naji zuciyata tayi min sanyi, da na samu na fitar da abinda ke damuna ."
Hira suka ci gaba, cikin kwanciyar hankali, hubby na bata shawarwarin yadda zata bullowa lamuranta. Abida taji dadi, don duk yan uwanta ba wanda zata iya budewa cikinta. Saboda gudun abinda zai je ya dawo.
Sai 5 Abida ta tafi, bayan hubby ta cikata da kayan kwalliya, turaruka, da materials har guda 4. Godiya tayi sosai, cikin sanyin jiki tabar gidan hubby.
Duniya kenan? Kaji tsoron Allah kaji tsoron mutun. Tunowa da yadda soyayyar Abida da mijinta yake, kafin auren. Kamar zasu cinye juna, don so da kaunar juna da sukeyi, ko yaushe suna tare, ko unguwa taje, yana biye da ita. amma duka duka auren da baifi 2²/¹ years ba, amma rigingimun dake cikinsa yafi farin cikin yawa.
*******************
Tana tsaye a gaban mirror. Sanye da kayan bacci Riga da wando dogo, pitch color, sunyi mata kyau sosai, gashinta ta kama tare da saka hula mai raga -raga. Ta kara feshe jikinta da turare.
Kwanciya tayi, tare da jero Addu'o'i kwanciya bacci.
Duk da zuciyarta ta kasa natsuwa, don tun a wurin break fast da suka rabu da hayder, bai dawo gidan ba, gashi har fast 9. Damuwarta rashin key din dakinta, ta tabbatar shiya kwashe keys din, har da na daya dakin duka.
Sai 9:30 ya shigo gidan. Direct dakinsa ya nufa sai da ya gama shirin baccinshi sannan ya nufi dakin hubby.
Sanyin AC tare da kamshin turaren wuta suka fara masa sallama, lumshe idonsa yayi, yana jin dadin kamshin nan, yana son turare a rayuwarsa, ya lura itama maabociyar turare ce, sosai.
Hangota yayi, cikin duvet ta dukun kune. Murmushi yayi yana shafa sagensa ya nufi gadon.
A hankali ya rab'a gefenta ya kwanta cikin lallabawa kar ta farka ya jawota jikinshi ya rungume ta tsam a faffad'an k'irjinshi sai sauk'e ajiyar zuciya yake yana shafa bayan ta da gashin kanta, a hankali,Kamar a mafarki hubby ta ji ana shashsha fata. Ido hudu sukayi da hayder da already idonsa ya fara sauya kala. Da sauri ta runtse nata, jikinta ya dauki rawa zuciyarta na bugawa, don bata manta wuyar data sha a hannunsa ba. Ganin ta farka ya kara mishi kwarin gwuiwar ci gaba da aika mata da sakwanninsa, masu matukar rikitata.
Ganin yana Neman wuce gona da iri, tai saurin janye jikinta, tana zaro ido cike da tsoro ganin abin da yake da niyar aikata mata ta k'amk'ame jikinta, baki na rawa tace.
"a,a Please hayder ka barni wallahi ban da lafiya, har yanzu jikina ciwo yakeyi."
dariya ya d'anyi ganin duk ta rud'e sai karkarwa take bakinshi ya kai kan nata ya fara bata hot kiss. Gaba daya jinkin hubby ya sake, Bata da sauran karfin da zata kwaci kanta. Kansa ya dago yana kallonta. Muryarshi can kasa " yaushe na tashi daga agric chicken na koma hayder? " ya tambaya yana sake mata wani killer smile.
Kasa cewa komai hubby tayi, don gaba daya ya kashe mata jiki, da salonsa.
Murmushi yayi ganin sai karkarwa take, bakinshi ya kai kan k'irjinta ya rink'a juyata,
ita kuwa a hankali ta rink'a mik'a tare da ruggume shi, hakan ya kara masa kaimi wurin ci gaba da abunda ya fara. Sai da ya tabbatar ta samu gamsuwa yadda ya dace, haka shima, tukun ya tsahirta mata jawota jikinshi yayi sannan ya ruggume ta yana maida numfashi da lumshe ido yana mai sa mata albarka.
Ganin tana kokarin yin bacci, hayder ya dago kanta, dake kwance a kan kirjinsa. " tashi muje muyi wanka, ba kyau mutun ya kwanta yayi bacci ba tare da ya gusar da najasar jikinsa ba, ana son ko alwala mutun yayi kafin yayi bacci. "
Hannunta ya daura a kansa. Hannunta tai niyyar cirewa a cikin gashin nashi, ko tunanin me tayi, kuma sai ta fasa. Massage ta fara masa a kan, cikin natsuwa, lumshe idonsa yayi, saboda jin dadin abunda take masa.
Cikin husky voice dinsa " meye planning dinki, a kan rayuwar aurenmu?"
Shiru tayi kamar bazata tanka masa ba. Sai can ta sauke ajiyar zuciya " ka riga ka gama rusa min duk wani plans dina. Sai dai ka sani gangar jikin Habiba kawai zaka mallaka, banda zuciyarta. Shiyasa na maka kwadayin ka auri zabin ranka, in da zaka samu kyakyawar kulawa da soyayya."
Murmushi yayi ba tare daya bude idonsa ba. Sun dau lokaci shiru ba wanda ya kuma cewa komai, kafin ya ce " ban rusa miki plans don wani abuba, illa don in taimakeki. Nasan bazaki iya cika sharuddan ba."
Harararsa tayi " waya gaya maka hakan.?"
Idonsa ya bude, kallonta yayi yana smacking tare da daga mata gira daya. " I'm not a kid!!! Allah ya halicci ko wanne mutun da filling, matukar baligi ko baliga, lafiyayyu, zasu ci, mai kyau, su sha mai kyau, the next thing shine bukatuwa ga dayansu, Baki isa ki kare kanki daga wannan ba, no matter how u try. Koda na amince da sharuddanki, nasan zuwa gaba kadan bazaki jure ba. Hakan ma kinyi kokari."
" is not true!!!" Ta fada tana harararsa
Dariya yayi. " karki zo kina reaping dina a banza. Kinga ai gara a wuce wurin. Ban damu ki bani zuciyarki ba, kamar yadda kema ban son kisa rai da tawa zuciyar. Amma duk wani hakki naki, in sha Allah zanyi iya abunda zan iya."
Rankwashi ta zuba mishi a kai, da sauri ya mike, " ouch!!!!" Ya fada yana shafa sumar wurin. " what? " ya fada yana daga mata gira.
" for saying I'm going to rep u." Ta fada tana gyara kwanciyarta.
" ba kyau mugunta, kin san dai yanzu ina da hanyoyin ramawa da yawa? So be care full. "
Banza tayi dashi, kwanciya yayi, ya jawota jikinshi. " na tambayeki dazu baki bani amsa ba. Meya faru aka daina kirana da agric chicken? Na dawo hayder? " ya fada yana murmushi
Tureshi tayi, tare da juya mai baya. Juyo da ita, yayi tare da dago fuskarta. Murmushi ne a kan fuskarsa, gira ya daga mata daya. Duka ta kai masa a kirji, yayi saurin tike hannun, yakai bakinsa kiss ya mata tare da bin hannun yana kissing. Cikin rawar murya ta ce " please agric chicken let me sleep. " tana kokarin kwace hannun.
Dagowa yayi ya kalleta, fuskarsa dauke da murmushin mugunta. " agric chicken never sleep at night. They spend the night eating and play, so let us play. "
Bata fuska tayi, don har ga Allah ta gaji, bacci kawai take bukata a lokacin already past 12am.
" agric chicken ka ce, I'm not a agric chicken, U are. So go to your room and play alone. "
" u are agric chicken wife, u also a agric chicken. " ya fada yana kara shigewa jikinta.
" please hayder!! " ta fada cikin muryar tausayi
" I'm in the mood, please let me be. " ko kafin ta kara cewa komai ya zira bakinsa cikin nata.
*******************
Yau ma hubby da tsamin jiki ta tashi. Bayan ta gasa jikinta tayi sallah, komawa tayi ta kwanta. Tambayoyine fal ranta. Tana mamakin hayder, wanda yasa har take zargin anya bai saba ma'amala da mata ba? Saboda wasu salon nashi, ko ita da ta shekara hudu a gidan miji, bata taba sanin su ba. Yawan bukatarsa ya fara bata tsoro. Tasan Yusuf ma yana da yawan bukata, amma ko kadan bai kai hayder ba.
Baccine mai dadi yayi gaba da ita. Hayder daga masallaci ya wuce main house. Saboda nemansa da daddy keyi.
*******************
Da sauri sauri take hada break fast din, Mariya na gyaran gida. Sai 10 ta samu ta kammala. A dinning table din main falo ta jera nasu, bayan ta zubama, Mariya da malan idi nasu.
Sama ta haura don ta samu tayi wanka.
Shiryawa tayi cikin wata pitted grown na less ash and pink, mai kyau da asalin tsada. Tayi kyau sosai, ba wani makeup tayi ba, just powder, kwalli, sai wet lips. Fuskarnan sai daukar ido take, bata tsaya daura dan kwali ba, karamin gyale ta yafa pink, tare da kara feshe jikinta da turaruka.
Kujerar dinning din ta janyo, tama kanta mazauni. Plate dinta ta gama hadawa da abinda take da muradi. Irish with liver source, sai pray eggs. Ta hada tea. Ta fara ci kenan taji takun hayder tare da kamshin turarensa daya cika hancinta.
Sanye yake da farar shadda, dinkin zamani ya zauna a jikinsa sosai, sharddar sai daukar ido take, ta kara fito da hasken fatarshi sosai, Very handsome.
Kujerar dake kallonta ya ja ya zauna. Idonsa na kanta, ta masa kyau ba kadan ba. Ko don bai saba ganinta da karamin gyale bane? Wayarshi dake faman ringing ya daga, tare da gyara zamansa sosai a cikin kujerar, idonsa a kan hubby da tun shigowarsa bata dago idonta ba, illah abincinta data ci gaba daci,.
Tana jin yadda idonsa ke yawo a jikinta. Hakan yasa ta kasa dago idonta ta kalleshi, ta riga tawa kanta alkawarin biyayyar aure, dai dai iyawarta. Zata tursasa zuciyarta wurin kokarin kyautata masa komai kan kantar hakan. Sai dai har lokacin tana jin jina, yadda zata sakko da kanta kasa gareshi,. Gaishe shi take son yi, amma ta kasa yin hakan.
" antashi lafiya? " ya fada still idonsa na kanta.
Sai da ta hadiye abincin bakinta kafin ta amsa masa " lafiya kalau. " ba tare data dago ta kalleshi ba. Tana mamakin irin wannan kallo na hayder, kamar ta tsole idon nasa ta huta, haka take ji.
" kinyi kyau. " ya fad in husky voice dinsa yana bubbude wormers din dake table din. " wow!! all this for agric chicken.?" Ya fada yana smacking.
Harararsa hubby tayi, karaf idonsu ya hadu, gabanta ne ya fadi, lokaci daya, Karin kamarsu sosai ta gani da Yusuf.
Murmushi gefen baki hayder yayi, ya rungume hannunsa tare da jin gina da kujerar. " a zuba min in har ana son inci!" Ya fada da wata irin sansanyar muryar da hubby bata taba jin yayi magana a irin sigar ba.
Kallonsa tayi, ta kalli wormers din. Abincinta ta ci gaba da ci, wayarsa ya fito da ita yana latsawa. Har hubby ta kammala break fast dinta, mikewa tayi, tare da daukar plate da cup din da tayi, anfani dasu, ta nufi Kofa. " Habiba " taji ya kirata. Tsayawa tayi, ta juyo a hankali tana kallonsa.
" I'm serious." Ya fada yana kai kallonsa ga wormers din.
Juyawa tayi ta tafi, abunta, "saban salo! Ka da Allah yasa kaci mana, da wake serving din naka?" Hubby ta fada a ranta tana Jan tsaki. Tare da ganin laifinta in the first place data dafa abincin ma dashi. Tsaki ta kara ja ta nufi kitchen. Wanke plate da cup din tayi, ganin Mariya bata kitchen din tayi tunanin ko tana gyaran falon sama. Freezer ta bude ta fitar da nama, don yasha iska kafin lokacin daura abincin rana yayi.
Mariya ce ta shigo da womers a hannunta, ta ajiye tare da komawa ta tattaro sauran. Budewa hubby tayi, ga mamakinta komai bai diba ba. Tabe baki tayi. Ta rufe wormers din.
Mariya ta dawo da sauran plate's din. Har hubby ta ce ta samu robe ta juye ragowar sai kuma taga kamar bata kyauta ba. Tashi tayi, ta dau plate ta diba masa abincin, dai dai yadda take tunanin zai iya cinyewa. Ta jera a wani kyakyawan trey, ta dauka ta nufi falonsa.
A zaune ta sameshi ya daura kafa daya kan daya, yana daddanna waya. Da sallama ta shiga, Dagowa yayi ya kalleta, tare da amsa sallamar. Ya ci gaba da abinda yakeyi.
Haushi ne ya kama hubby, ganin yadda ya shareta, ji take kamar ta juya ta koma. Karamin tsaki taja tare da dan harararsa kasa kasa. " in ajiye a dinning din ko in kawo maka nan?"
Ba tare daya dago ba yace mata " kawo nan." A hankali ta taka zuwa in da yake, a gabansa ta ajiye trey din. Tare da mikewa ta tafi. Hannunta ya kamo ya dawo da ita.
" saurin me kikeyi?" Ya tambaya yana ajiye wayar a gefen, Side table.
A kan carpet din ya zauna, tare da mata nunin ta zauna. Ba tare data so ba ta zauna. Idanunsa dake kashe mata jiki, ya zuba mata " kamata yayi in mace ta kawowa miji abinci, ba ta dungura masa ta tafi ba, tsayawa zatayi ta tabbatar yaci, tana mai masa hira mai dadi. Kinga koda gishiri, ko barkono yayi yawa, duk bazai jiba, saboda zamowarta a tare dashi."
Dauke kanta tayi. " in da so da kauna a baki ma sai a bashi." Ta fada tana tabe baki kadan
" wow!!! Kice randa nasrin ta shigo gidana zanga tarai raya?" Ya fada yana smacking
" sosai ma kuwa, mu samman in tana sonka." Ta fada tana kallonsa
Sagensa ya shafa da Zara zaran yatsunsa, Fuskarsa dauke da murmushi. " amma dai bazakiji haushi ba ko, don kinsan ina son mace data iya soyayya sosai, don ba kunyarki zamuji ba."
"Allah ya kiyaye!! Haushin me zanji?" Ta fada tana tabe baki.
Gira ya daga, yare da tabe baki. " haka ne fah! Thanks for the food." Ya fada yana janyo trey din
" za muje kankiya anjima, in kina da sako?" Ya fada yana kai chips bakinsa.
Murmushi ne ya kufcewa hubby " da gaske?" Ta tambaya.
Kai ya daga mata, tare da lumshe idonsa. " in shirya mu tafi tare?" Ta fada cike da zumudi.
Kada kansa yayi. Bata rai tayi " please! "
" nop" ya fada a takaice
Kwabe fuska tayi, kamar zatayi kuka. " don Allah fah? Just one week." Ido ya fito dashi " one week. " ya maimaita.
Kada kai tayi.
" u are not serious. " ya fada in low voice
" don Allah?" Ta fada tana hada hannayenta biyu.
" ni kuma ki barni da wa?" Ya fada yana tsareta da ido
Baki ta dan tura kadan. " kai kadai mana! Me zai kama ka?" Ta fada cikin muryar lallashi.
" mage zata kamani, ina tsoro gaskiya." Ya fada yana smacking.
Takaicine ya kama hubby, bata San lokacin da ta rarumo pillow din kujerar kusa da ita ba, ta jefeshi da shi.
Tashi tayi, cikin fushi zata fita. Da sauri ya tareta, tare da janyota jikinsa.
" sorry. " ya fada yana dariya
Duka ta kai masa a kirji. " please kuje dani, nayi missing gwaggo sosai." Ta fada
" I'm sorry, not today." Ya fada yana dago da kanta, Kwace kanta tayi, tana kokarin barin jikinsa, Idonta ya ciko da kwalla.
Wai yau ita hubby ke rokon hayder yana mata yanga? Duniya kenan juyi juyi, abun da kake ganin da wuya sai kasha mamakin saukinsa da yuwuwarsa in Allah yaso hakan.
" look Habiba, bani kadai zan tafi ba, muna da yawa, kuma bazan so tafiya dake a cikinsu ba, ki bari zuwa next week sai in kai ki." Kallonsa tayi, tare da kauda kanta tana sauke ajiyar zuciya. Kai ta kada masa, alamar amincewa.
" good!! Amma a ranar zamu dawo." Ya fada
" aa!! Sati zanyi." Ta fada kai ya kada a hankali
" shi kenan an fasa zuwan."
Haushine ya kama hubby, ganin yadda ya hade rai a dole oga" wai meyasa kake min haka ne? Don kaga ina rokonka shine kake min wulakancin."
"Da week din daya wuce kika tambayeni zan iya barinki, but not now." Ya fada yana tashi a wurin, tare da daukar wayarsa dake ajiye a side table ya zura a aljihu, bayan ya duba time.
" meye ban banci?" Ta tambaya idonta a kansa.
Murmushi yayi mai sauti " tambayata ma kikeyi? Ke kanki kin san difference din."
Harararshi tayi, ta mike, ta bar masa dakin don ta lura abun nashi harda rainin wayo.
Rungumota yayi, jikinsa. Kiss ya fara manna mata a wuyanta. Tana ko karin zamewa.
Sukaji sallamar su junaid. Gaba daya suka shigo falon, saboda ganin kofar a bude, Ganin hayder rungume da hubby, suka juya da sauri suka fita.
Tsaki hayder yayi, ya juya yana kallon hubby dake kokarin kwace jikinta daga nashi, cike da jin kunyarsu junaid da takaicin yadda suka samesu.
Kiss ya mata a samman labbanta, da goshinta, ya saketa. Da sauri tabar falon. Murmushi yayi yadau wayarsa ya fita.
"Lafiya kuka juyo haka da sauri," amir dake daga bayansu ya tambaya. Kai Hafiz ya shafa yana kallon junaid dake masa warning da ido. Murmushi yayi. Gamo mukayi Hafiz ya fada yana komawa jikin mota ya tsaya. Cikin rashin fahimta amir yake mai maita gamo- gamo. " gamo wane iri?" Ya tambaya yana kallon junaid.
" kyale dan iska, mu jirashi a nan." Ya fada yana hararar Hafiz dake dariya kasa- kasa
Hayder ne ya fito, hannu ya mika musu suka gaisa. Hafiz na ci gaba da dariyarsa. Harara hayder ya aika masa. " daga yau in zaa shigomin gida a tabbatar na bada izinin shigowa, ba daga sallama a fado min gida ba!"
" masu gida manya!! ayi hakuri. " Hafiz ya fada yana bushewa da dariya.
Murmushi amir yayi " ka mayi kokari, in nine a bakin get zamu dinga haduwa. ba abinda yafi aure dadi, kalli yadda hayder ya canza, in just one month!."
Mortar hayder ya shiga, gaba kusa da junaid dake sit din driver. " kan ku akeji, let go" Ya fada
" kullun nazo gidan nan da kwadayin aure nake komawa gida. I have to get married soon." Amir ya fada lokacin da suke barin gidan.
Dariya suka yi. " ka samu Abba kawai da maganar, nan da yan watanni ka shiga daga ciki kai ma." Hafiz ya fada yana dariya
Tsaki amir ya ja " na masa magana, yestaday sai kunga yanda ya taso min kamar zai hadiyeni. Wai su saifullah basu yi maganar aure ba sai ni. Shiyasa gaba daya kartin banzan nan sun fara ban haushi." Dariya su Hafiz suke harda kyakyatawa.
Hayder kam murmushi ne kwance a kan fuskarsa.
" har na tausaya maka, gashi banga alamar sunada niyyar yin aure nan kusa ba." Junaid ya fada
"Barsu hajiyan gano, zan je in samu, dolen su suyi,."
" ka daure kayi masters din da Abba ke son kayi mana, kana dawowa kayi aurenka." Hafiz ya fada
Kada kai amir yayi " ina!!! Da Sana'a ta ni ba komai zan nema wurin wani ba, auren nan shi nake so yanzu. Bayan nayi, na ci gaba da karatun tunda dama akwai niyyah."
" kaida ko budurwar baka da ita, kake maganar aure.?" Hayder ya fada yana kallon amir ta mirror
" hajiyata zata zabo min nima. " ya fada yana murmushi
Dariya sukayi. " to in ta zabo maka wadda bata maka ba kuma fa?" Junaid ya fada yana dariya
" take your time guy, kar kyallin fuskar hayder ya rudeka kayi gaggawar da zakayi dana sani." Hafiz ya fada
"Say something mana." Junaid ya kalli hayder
Tabe baki hayder yayi "what can I say."
" irin jinger da kake sha wurin antynmu, ko ya shiga hankalinsa." Hafiz ya fada
Tabe baki yayi " Ku barshi yayi aurensa in yana raayi."
" thank u broth." Amir ya fada yana murmushi...........
[09/03, 10:41] Zulaihatu Aliyu: DA KAMAR WUYA