Part 3
Da Kamar Wuya Part 1 Complete Hausa Novel · about 17 min read
Written By Zulaihat Aliyu Misau
Wattpad@zulaihatualiyumisau
Har yaushe suka hada kan nasu, bamu da labari? Wannan Abu ba mai yiwuwa bane, garama tun wuri kar a farashi
Daddy ne ya zabga musu harara " ku kuma asu wa? Da sai da amincewar ku sannan zan zartar da hukunci? To Bari kuji da kyau gida nane, yaya nane ba wadda ta isa ta kawo min matsala a abinda yake ba sabo bane, sunnar manxo S. A. W za a hada, kuke kokarin tada jijiyar wuya? To ku sani nafi kowa murnar wannan aure, ko ba komai ya zama ishara gareku in kuna da hankali. Ku tashi ku bani wuri, ya rage naku ku fara shiri, ko karku fara, ba abunda zaa fasa. "
Samarin ne suka fara yin waje,. Mmn yusuf ta ce " gaskiya da sake. Bayan kasan da maganar hanifa (yar wanta) amma zaka yadda da wannan hadin gwarman "?
Tsaki ya ja " matsalana daku rashin tunanin. Ita hanifan da kike magana a kai shi yace miki yana sonta? Hadinki ne, kuma dama na gaya miki ba auren hadi, ko dole a yarana, Wanda suke so zan basu, matukar ba illah a ciki.
Hajiya da ta cika tayi fam, don fushi, hararar mmn yusuf tayi tare da ficewa a dakin cikin fushi. Itama mmn samira sallama ta musu tabi bayan hajiya.
" tsakani da Allah, ba a min adalci ba, yanzu mai Kake son in gayawa yayah? "
Cikin rashin damuwa da zancen nata ya ce " komai ma, kina iya fada masa "
Ganin yadda ya hade rai Ba wasa a tattare Dashi yasa ta tashi ta wuce dakin baccinsa....
********************
"Yan zu yayah zero head din nan zaka kwaso mana ? Haidar ya fada bayan sun iso farfajiyar gidan
Dariya yusuf Da Ahmad SuKa yi ," yayar taka Kake Kira zero head " Ahmad ya fada yana dukansa a kafada
" zero head ce mana, ban san ya akayi PC ya yadda ta zana waec ba. "
"karka sake kiran wify Na zero head, she is your sister and sister in-law, so respect her for that " yusuf ya fada yana murmushi
"ok, but ka sani bani a yan zuwa gidanka, Kafin nan ma I will teach her a lesson from tomorrow so that kar rainin yayi yawa Bayan ta shigo"
" haba brother, don't say that, your my best, how can you be not coming to my house? " Ahmad ya fada yana dafa kafadar haydar
" sorry I can't help it " haydar ya fada
Ahmad yayi dariya "wow Yau Na ganku a rana, but kanaji fa yana cewa zai koya mata hankali? But u not bothering to ask him. U know him very well "
Yusuf ya Kalli Ahmad sannan yakai kallonsa kan haydar " what are u planning "?
" hankali zan dan koya mata kadan, my be kafi jin dadin zama da ita"
" aa haydar live my wife alone "
" your wife? What about me? Kasan kalan rashin mutuncin da take tatamin? Wane mataki ka dauka da nake kawo maka karanta? Kalli idona yau kasan rashin mutuncin da ta mun? Da ma ai promise my self saina koya mata hankali, just forget naji tsakaninku yanzu, thos not change everything "
Ganin yanda ya hasala yasa yusuf dan buga kafadarsa kadan " take it easy, don't forget u are man "
" forget about that " haydar ya fada
" please karka kakkaryata kaga biki ya kusa, don akan yayanka zai Kare, tunda shi zaka Bari da jinya" Ahmad ya fada yana murmushi
Yusuf dai na tsaye shima murmushin yake, don yasan halin kayansa tunda ya furta, Ba abunda zai hanasa aiwatar wa.
******************
Waya ta dauka tana kokarin kiran kanwar tata, idonta ne ya sauka a kan agogon wayar to 11 na dare. Ajiye wayar tayi tana huci.
Yau bacci barawo, da kyar ya suri hajiya. Bawai bata son yusuf bane aa ita uwar yusuf dince da basa shiri, bata so, su Kara hada zuriya😕 (niko nace hada zuriya na nawa kuma?)
*****************
" Rike gaisuwarki, in kin samu lokaci kozo ina nemanki, " hajiya ta fada har lokacin Ba annuri a fuskarta
"in sha Allah inanan zuwa anjima kadan, " Hauwa ta fada cikin damuwa don tasan tabbas wani babban alamari ne, tunda taji muryar yayar tata a sama.
" hajiya ni banga abin damuwa ba anan, naga da habiba da yusuf duk daya ne, me zai sa ki tada hankalinki haka? " sulaim ta fada
Harararta hajiya tayi. " abinda babba ya hango yaro ko rimi ya hau bazai hango ba, don haka kar wacce ta Kara sa bakinta cikin wannan maganar "
Haydar dake hada takardunsa ya juyo yana kallon hajiya, murmushi yayi " ni naga taimakon ku ma yaya yusuf zaiyi ya auri wannan dakikiyar yarinyar da ba komai a kanta, sai fitsara da rashin kunya"
" ungo nan " hajiya ta masa dakuwa " yayar taka Kake kira dakikiya? "
" tun da ta fara school din mu cikin mu 25 daga 21, 22 take zuwa sai so daya da tayi na 19. Amma a wurin rashinji da neman masifa 1 ce, ga dan banzan surutu, ina tausayin yaya yusif wallahi Sam basu dace ba "
" don ubale sai kasa ya fasa ai" hajiya ta fada cikin fushi da jin haushi maganar haydar.
" kai dai kace bata da kokari, amma ai habiba ta hadu karshe, son kowa wallahi " khulsum ta fada
"kin san halin kaninki, yanzu haka bai taba tsayawa ya Mata kallon tsaf ba, tunda jininsu bai hadu ba " sulaim ta fada
Jakarsa ya Saba ya musu sallama ya fice, yana tunanin hukuncin da zai fara yanke mata.
*****************
Suna zaune a class room bayan teacher ya fita. Book din physics ne a gabansa ya na solving wani question. Ji Kake fas a keyarsa. Da sauri ya dafe keyar, saboda azabar zafi da ya ziyarci kwanyarsa.
Dariya ta bushe dashi, harda shewa. Abin da ta jefeshi dashi yabi da kallo. Lemune Wanda ya wargaje can gaban board.
Cikin kunan rai ya zaro Coca Cola dake jikin aljihun bag dinsa ta waje, yana juyowa sai ji Kake bum!!! Fassss!! Ya sameta sosai a kirji, don lokacin tana tsaye. Sannan ya fashe ya bata mata uniform, mu samman farin hijab din.
Wani Kara ta sake, Wanda hatta class din sai da ya amsa. Kwanciya tayi a kasa ta dinga ihun kuka.
Hubby akwai tsokana, gashi bata son abinda zai taba lafiyarta ko kadan. Saukar wani jifan taji a bayanta, ihu ta Kara sakewa ta dafa bayan da hannu daya.
Ya daga daya canvas din zai Kara aika mata, Abdul Alim ya rike masa hannun.
"please it's okay dud "
Gaba daya matan aji sunyi kanta, sai faman ihu take, kamar Wanda aka kwakulewa ido.
Mrs Brown ce ta shigo, ganin yadda class din ya hautsine yasa ta fara tambayar abinda ya faru.
Da kyar aka samu hubby tayi shiru. "she never expect him to do this to her "
"Take her to the PC office " Mrs Brown ta fada ma su yusra da suka rikota.
"Aliyu follow me to the PC office " Mrs Brown ta fada tare da ficewa a class din.
Canvas dinsa ya dauko yasa, friends dinsa Sun fito zasu rakashi ya dakatar dasu.
A hanya ya hadu dasu, saboda yadda ta langabe, sun tsaya tana hutawa, yana zuwa baiyi wata wata ba, ya kwashe kafa fuwanta sai gata a kasa, yayi wuce warsa.
PC na tsaye a bakin office dinsa Mrs Brown na masa bayanin abinda taji a bakin yan aji. Duk kansu sunga lokacin da ya kwashe kafafunta. Yana isowa PC cikin bacin rai ya Kalli Aliyu "I never expect this from u, bill down "
Kallonsa haydar yayi cikin bacin rai jijiyoyin kansa sun tashi, sai faman hura hanci yake " don't tell me to nill down, because I'm not doing it " ya fada in horse tone
Kallomsa PC ya keyi cike da mamakin maganarsa. Yasan yaron bashi da matsala ko kadan, zai iya cewa tun primary zuwa secondary baa taba kawo masa karar saba. He is nice boy Wanda suke alfahari dashi. To amma sweet heart dinsa ya taba, after all har a kan idonsa yaga ya kwashe kafafunta... To fahhhhhh😯
Mu shiga daga office, PC ya fada yana shigewa cikin office din. Binsa Su haydar suka yi.
" a matsayinka na namiji, bai kamata ka tsaya kana fada da mace ba, wannan bai dace ba sam. Kai yaron kirkine, baa taba kawomin kararkaba, shi yasa zan maka alfarma wannan ya zama na karshe da zaa kawo min kararka. Amma gaskiya yau, I'm disappointed about what you did, ban taba tsammanin you stood so low by fada da mace ba, after all she is your sister," haydar dake tsaye jikin table din PC, bai ce komai ba, sai cika yake.
Juyawa yayi wurin hubby " shi din ba kanin ki bane? PC ya wurgo mata tambayar.
Murmushi tayi cike dajin dadi, (hubby da son girma) " kani nane, na wurin biyu ma " ta fada tana kallon haydar da ya Kara cika tam,
" kema be kamata ki dinga biye masa ba, nasan duk yadda akayi kin kai shi bango, ki Rike girmanki. Kar in kuma jin wani abu ya sake tasowa a tsakaninku. " PC ya fada yana binta da wani sihirtaccen murmushi ya Kara da cewa.
" in an barki dashi kashi zaki sha tunda karfin namiji da mace ba daya bane. Karki kara neman fada dashi. "
" amma dai zaka sa a Zane shi ko? Ji yadda ya mayar Dani gurguwar karfi da yaji, kafafuwana ciwo suke min, ban iya takasu. " ta fada kamar zatayi kuka.
" duk abinda ya faru ai, lefin kine, da baki shiga shirgin saba, ai da bai miki haka ba, haydar duk school din nan bashi da abokin fada, I know yadda kika sa shi a gaba, bai taba ramawa ko ya kawo kararki ba, yan zun ma kin kureshi ne. " Mrs Brown ta fada
" is OK. Haydar she is your sister make peace with her, ban son sake jin irin wannan a tsakaninku. Ke kuma karki Kara tsokanarsa, kai ka tafi class, ku kuma ku rakata clinic a duba kafar. "
Kallon PC hubby take idonta cike da Hawaye, don taso PC yasa ama haydar dukan tsiya, amma ya kyale shi ya tafi, watan ya bugi banza kenan? Tafdijam Ashe bata cika habiba ba in har ta barsa yaci bulus. Koda tsiya koda tsiya tsiya sai ta dauki fansar cin zalinta da yayi. This is her promise.
PC kam gaba daya jinsa yake, wani iri, gani yake bai mata adalciba, amma ya ya iya, shaidu sun nuna karara itace bata da gaskiya, after all behavior din Haydar na yau ya tsaya masa a rai. Tabbas Mai hakuri bai iya fushi ba. In yace zai hukun tashi komai zai iya faruwa, don already ya fusata sosai.
Ko da ya dawo class bai cewa kowa komai ba, kujerarsa yaja ya zauna, ya ci gaba da duba books dinsa. Suma friends dinsa ganin yadda yake a fusace yasa suka Kama kansu.
"please hubby na rokeki ki fita hanyar yaron nan, he did nothing to u. Kin takura masa, duk abinda ya miki ke kika siyama kanki "
Kallon yusra hubby tayi cike da jin haushinta. " Sai kiyi kuma " hubby ta fada
"Alim " Hayder ya kira, Wanda aka Kira da Alim ne ya taso ya nufoshi, kus kus sukayi, ko Junaid dake kusa da su baiji me suka fada ba, sai dariyar Alim yaji, yana komawa sit dinsa.
***************
"Da saninki ake wannan kulle kullen, amma kika kasa sanar Dani, don baki daukeni a bakin komai ba? A ce magana har tayi girma haka Sai dai in ji a sama " hajiya ta fada cikin kunfar baki da bacin rai.
Hajiya hauwa da itama take cikin damuwa, ga ganin yadda yar uwar ta ta dau zafi, wadda take matsayin uwa gareta, yasa ta sassauta murya,
" ki yadda Dani yaya, ban san komai ba, sai jiya nima yake gayamin. Wallahi sam ban san ya a kayi hakan ta kasan ce ba. Don tun da mukayi magana dake na toshe duk wata hanyar da zasu hadu, waya ma har yau ban yadda an bata ba. In sun zo ma gaba daya muke zama a falon har su gama zamansu su tafi, ni kai na nayi mamakin maganar. Shi yasa jiyan na tutsiyeta. Ashe hutun da ta tafi kankiya shine ya bita anan suka dai dai ta magana, gwaggo kuwa ta goya musu baya, don dama burin ta da Alhaji kawu ummi na gama secondary tayi aure, don cewar su duk saoin ta sunyi aure wai harda yara. "
Shiru hajiya tayi tana sauraron kanwar tata " to ita habiban ta nuna aure take so ko sune suke son tilas ta mata? "
" yaya ke nan, kina Abu kamar baki san halin ummi ba, ni dama na dade da dagota, shi yasa bata son mai da hankali kan karatu, yanzu in ma na matsa a barta tukunna, ba karatun take so ba, kin ga kuwa gara auren tunda shi take so. Ni yanzu yadda zamu bullowa abun ne don su Alhaji kawu da abbanta duk sunyi naam da abun, ita kanta na Lura tana mugun son yusuf, don jiya kwana tayi tana kuka, don nace dole ta rabu dashi ta fitar da wani tun da auren take so kuma tana da mane man."
" bana jin yusuf, hauwa, nafi jin uwarsa da danginta, kin san tsakaninmu ba sai na fada ba, sannan abin da nafi ji shine, maman shi ta na da wadda take so ya aura. Tun ba yau ba, bana son ayi abinda daga baya za azo ana da an sani. "
" haka ne yaya, zan turo miki ummin wata kila ke, zataji abinda zaki gaya mata, don yanzu magana na wurinta, yau dama yace zai tambayeta yaji raayinta, don sunyi magana da uncle kan yana son susan raayinta Kafin su je kankiya on Saturday maganar neman aure "
" shi ke nan, ki turota, ni nasan yadda zan bullo mata " hajiya ta fada hira sosai sukayi da kanwar tata, Kafin sukayi sallama ta tafi.
*********************
"Allah mommy ina sonta sosai, bazan iya hakura da ita ba, kiyi hakuri ki barni in aureta, ke kanki bazaki ji dadi ba in auri matar da bani da filling a kanta ba "
Harararsa maman yusuf tayi cike dajin haushinsa. " saboda baka kishina ko? Duk yan matan dake garin nan Ka rasa wadda zaka dauko min sai jinin hadiza, to tsaya kaji tun muna shaida juna, Kafin ranka ya baci, kaje kace ka fasa. Na yadda ka nemo ko yar waye amma banda jinin hadiza. " ta fada cike da jin haushinsa
Duk yadda ya so fahimtar da mommy kin saura ronsa tayi, daga karshe ma cewa tayi ya tashi ya bata wuri, ya kuma tabbatar yau din nan ya shai dawa daddy dinsa ya fasa.
****************
"Tabdijam yau za ayi tashin hankalin da baa taba yi ba a school din nan." hubby ta fada tana Kara bude culers din su na abinci. Da suke empty a wanke tsaf.
" kin ga karma ki fara, duk bake kika jawo mana ba, ki barmu muji da guda daya please " yusra ta fada cikin muryar gargadi.
Aisha dake gefe ta buga tagumi, tana tunanin yadda za suyi surviving ba tare da abinci ba, har su tashi. Don already yunwa take ji kamar taci babu. " meye solution yanzu, don gaskiya yunwa na keji "
" I have some cash with me, muje musha drinks da meat pie, ma raka "
Harararta hubby tayi " ke ma kin san waannan baza suyi maganin yar banzar yunwar da nake ji ba, yau ko karyawa ban yiba na fito. Yanzu haka cikina ya hade da hanji "
" Aisha tashi muje kinji, don ni 500 kawai nake da, "
Ganin da gaske tafiya zasuyi su barta, yasa ta tashi ta bisu, tana din gisa kafa. " Allah yaron nan shima ya dana. I will deal with him later "
" kinga shawarar da zan baki, Ki fita hanyarsa, don kin shiga black list dinsa, Ba ke ba har mu, sai mun gayawa yan garinmu. Aisha ta fada
" rabu da ita, jiki magayi ai, sai randa ya karasa kafafun gaba daya " in ji yusra
Aisha ta yi murmushi " ba tasan halin haydar bane shi yasa. " sun isa canting bude jaka yusra tayi ta dauko Math set dinta don anan ta boye kudin. Nan fa kudi yace dauke ni inda kika ajiye ni, zazzage jakar tayi tsaf Ba komai a ciki. Kallon kallo aka fara tsakaninsu.
" yanzu meye abun yi, wallahi da hannuna na saka 500 da safennan cikin Math set don gudun yan sibare, amma gashi ban tsira ba " yusra ta fada kamar zatayi kuka
" kumu yafi class kawai, already lokacin break ya kusa karewa, maci hamma yau kam " inji Aisha
Hubby kam kasa cewa komai tayi, don ba karamin yunwa takeji ba, ko breakfast batayi Ba ta fito, wai ita tayi fushi, to ga abinda fushin cin abinci ya ja mata. Don da tayi break fast bazata damu sosai ba. Gashi tasha ruwa da ta dau niyyar azumi, ko ba komai ta samu lada.
A hanyarsu na komawa class, sukaci Karo da group din su haydar da abokansa. Sun shinfida dadduma kamar yadda suka Saba, kowa da food Plack's din abincinsa ga drinks suna ci suna dariya da iface ifacen su irin na teenage boys. Wani uban ihu suka sa, lokacin da su hubby sukazo zasu wuce, tare da kwashewa da dariya. Haydar kam ko dago Kai beyi ba, junaid shi kam tsorone fal cikinsa, don yau yasan in sun koma gida Allah kadai zai kwaceshi daga jarabar hubby. Don yayi mamakin yadda yau ta yi sanyi, ya Tabbatha da sai sunyi upside down da school din. Juyawa tayi zata isa wurinsu, da sauri Aisha tajata " please hubby live them "
"let me go, and give them my peace of mind, ko zuciyata tayi sanyi. " hubby ta fada tana huci
Da kyar suka hanata zuwa, suka nufi class. Ko wacce ciki na kiran ciroma.
*******************
Part din mmn samira ta fara shiga ta gaisheta, kamar yadda ta Saba duk lokacin da tazo gidan sai ta shiga part din Abokan zaman hajiya ta gaishesu, tukun ta wuce part din hajiyan. Cikin farin ciki mmn samira ta karbeta kamar yadda ta saba, suka dan taba hira, Kafin ta nufi part din mmn yusuf, kirjinta na faman dukan tara tara.
Sai da aka bata ikon shigowa, bayan tayi sallama. Ta shiga cikin tafiyarta ta natsuwa kanta a kasa. Mmn yusuf na zaune tana kallon film a tashar African magic Hausa. Zama tayi a kasa ta gaisheta, ba yabo ba fallasa ta amsa mata, tare da tambayar hajiya hauwa da sauran kannenta. Shiru falon ya dauka. Su hubby an natsu kamar wata mummuna 😷 shigowar abida yasa ta dago da idonta dake kan yan yatsunta da take wasa dasu.
Kallon uku saura kwata tabi hubby dashi, tare da Jan dan karamin tsaki. " mama zan bi yaya Ahmad dauko su Aisha " ta fada tana dauke kanta daga kallon hubby. " sai kun dawo, ku biya gidan hajiya karima ki ce ta baki sakona"
"Tom " ta fada tana kokarin shigewa dakinsu don ta dauko gyale.
" anty abida ina wuni " hubby ta fada cikin mutuwar jiki. Jiyowa abida tayi tana wurga mata uwar harara, taja tsaki, ta shige ciki, ba tare data amsa gaisuwarba. Mmn yusuf na jinsu, bata ce komai ba, ta ci gaba da kallon ta. Hubby na zaune jiki yayi sanyi abida ta fito ta fice a dakin. Itama tashi tayi tama mmn yusuf sallama ta nufi part din hajiya. Zuciyarta a cun kushe.
******************
Da gudu ta fada jikin hajiya, kamar yadda ta saba, don ba karamin shakuwa bace a tsakaninsu. " ni dagani, karki karasani, yar neman yarinya " zama tayi kusa da ita tana dariya. "ni din guda nawa nake da zan karasa ki, dube nifa kamar ki hure ni in fadi " dariya hajiya tayi " me kike ci na baka na zuba, kiba lokacinta na zuwa, don haka ki kwantar da hankalinki " " wane better kika tanadar min? An ce kina nemana,. "
Zama hajiya ta gyara " akwai better din ma, amma magana nake son muyi, na tsakanin ya da uwarta. "
Murmushi hubby tayi don ta Riga ta dago zan cen. Watau mommy nan ta kawo kararta ke nan.? "
" yusuf yaron kirki ne, bashi da matsala ko kadan, amma bakya tunanin matsalar da zaki fukanta ta wurin uwarsa da yan uwanta? Suruka da danginta na matukar taka rawa ta wurin zaman lafiyar gida ko akasin haka. Ina ji miji tsoron muta nen nan, don nasan su farin sani, basu da kir ki ko kadan. balle kuma ta gefe daya kin fito daga tsatsona ko wannan kawai zai sa bazasu kauna ceki ba. Zan so ki hakura da yusuf in har aure kike so, ki fitar da wani ko kuma ni da kaina zan zabo miki. Fiye da yusuf." da sauri hubby ta Kalli hajiya cike da tashin hankali.
Wai me yasa sun kasa gane, soyayyarta da yusuf daga Allah ne, tana son yusuf, Shima yana sonta, wannan kawai ya ishesu, don tasu mamanshi da danginta ai bada su zata zauna ba, balle ta damu kanta. Ido hajiya ta kafeta dasu tana karantar yanayinta.
Murmushi hubby ta kakalo " shi kenan hajiya,"
"Kina nufin kin hakura, zaki fitar da wani ko yaya abun yake? " hajiya ta tambayeta don bata yadda da amsar hubby ba.
" na hakura " ta fada tana murmushi
Rungumota hajiya tayi cike dajin dadi, mu samman ganin yadda bata sha wani wahala kamar yadda tai tunani Ba, wurin karkato da hankalin hubby. " yawwa yar albarka, Allah ya miki albarka, in sha Allah da kaina zan zabo miki miji na nunawa saa "
Dariya hubby tayi a ranta, "in kun san wata ai baku san wata ba, mai rabani da hasken zuciyata Sai ya shirya. He is mine, I'm his. Try as much as u can 😎"
Hayaniyar yan matan gidan ne ya cika kunnensu...............
Not Edited.......
[29/02, 19:22] Zulaihatu Aliyu: DA KAMAR WUYA