Sashe 7
Cin Dunduniya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Na san tsakanina da Mama bamu ɓoye ɓoye,har soyayyata da nayi ta baya da Ma'aruf ta sani duk da ta kan kashede ni kan har a lokacin ban kai soyayya ba amma na kula,chance wanda zan experience menene ma soyayyar,da ya karya mun zuciya na faɗa mata ta sake jaddada mun dama irin wannan soyayyar ta gaji haka shima na saka shi cikin sanin wacece ni , menene zan ji idan soyayya ta bar ni Sannan ta yaya zan shawo kan matsalata,duk yana cikin karatun rayuwa,.a wannan bangaren na Yaya Halil sai na tsinci kaina da jin nauyi da kuma fargaba,ban sani ba ko dan ya ce Aurena zaiyyi?wanna idea ce da bata taɓa kawo mun cikin rai ba ban kuma taɓa tunanin samun soyayya ba ƙwana Kaɗan da gama secondary ɗina.
Ledar Mama ta buɗe tana mai Ganin kayan ciki,sai da ta gama ta mayar kafin ta miƙo mun hannunta,kamawa nayi ina mai yin ƙasa da idona.
"Kalleni nan"ta faÉ—a Idanunta cikin nawa,cike da nauyi na kalleta,tambayata ta farko itace"wane ya fara koya miki Sex education?".
"Ke ce "
"To ina so ki sani babu wani abu da zaki yi discussing da wani wanda ya shafi rayuwarki da ya wuce ni,ni Mahaifiyarki ce kuma abokiyar shawararki,mu kashe mu binne babu wanda ya ji which I'm very sure ba zan taɓa ɗora ki a kan hanyar da zaki cutu ba,haka nake da Mama na ina so kuma nima ace ina da wannan shaƙuwar da yarana,so now tell me kina san Halil ne?"
Cike da nauyi na kaÉ—a mata kai inda ta umarci da na faÉ—a da bakina ba wai É—aga kai ba dan tana so ta ji na ambata da bakina.
"Ina san shi Mama"na bata amsa.
Murmushi tayi kafin ta ce"that's very Good na san yaran kirki ne although ba wani sanin sa nayi sosai ba tunda ba zama nake da shi ba,but iyayensa mutanen ƙwarai ne wanda na tabbata ba daga gidan banza ya fito ba,bana da right na faɗa Miki wane zaki so da wane baza ki so ba,.
"Kinga a time ɗin mu Mamana kance ba zan Auri bahaushe ba kada ma na fara kawo mata maganar bahaushe,to Nima lokacin bana ra'ayin su,amma yanzu kam rayuwa ta waye it doesn't matter yarene ko a'a Indai Musulmi ne kuma ɗan gidan tarbiyya babu amfanin banbance bambancen aƙida,it doesn't matter wai Halil yaron idomawa ne ,idan yana sanki yana girmamaki just go for it ki yi Addu'a muma muyi ta taya ku dashi,but one thing ki faɗa mishi babu unnecessary siyaya,i mean wannan kayan sun yi yawa,Allah ya yi muku Albarka ya rufa Asiri,but ki kula".
GaÉ—a kai nayi ina mai yin murmushi,har ta tashi ta nufi hanyar fita na tsinci kai da cewa"Mama zan iya saka zoben".
Dariya tayi tana mai kallona kafin ta ce"ki Bama Hauwa'u ita zata saka ko ni ki bani sai mu yi ta yawo da symbol É—in soyayyarki a hannu".
Wata irin kunya naji ta kamani da ta saka na sunkuyar da kaina,.bata ɓoyewa Baba haka magana bata wuce kunnen ƙannena ba haka Hauwa'u ta yi ta rawar jiki wai sun yi siriki ɗan gayu.
Kullum sai ya kirani duk da ban faɗa masa na amince ba sai da muka ɗauki sati guda a haka kafin na ɗauki hoton zoben dake hannuna na tura masa ta WhatsApp na aika mishi saƙon na amince,.Murna kamar zai maida ni ciki ta wayar , condition guda na bashi wanda shine siyayya mara amfani kamar yadda Mama ta Umarceni,ya amince amma ya ce ba haka ke nufin ba zai mun ƙyauta ba tunda ai ƙyauta na ƙara dangon ƙauna.
Kafin na farga soyayya mai ƙarfi da Tsafta ta shiga tsakanina da Yaya Halil,har a wannan lokacin na Gagara faɗawa Anisa,haka zata Kirani ta bani labarin Khalifa idan ya zo gurinta da irin kyautukan da yake mata,neman lokaci nake da rana yadda zan sanar mata da soyayyar da nake da ɗan uwanta,dalilin hakan ya saka na hana ya faɗa a gida nice duk da ya so sanar dasu ɗin tunda a maganar da yake mun so yake ina shiga shekara ta biyu haka a jami'a ayi Auren mu dan na samu damar adjusting a makaranta tunda first year shine tushen gina karatunka.
Shin yaya Anisa zata ɗauki soyayyar mu?tambayar da nakan yiwa kaina da yake sani fargaba,na san tana sona ba zata zamar min ƙanwar miji ba kamar yadda take faɗa,nasan alaƙar mu ƙarfi zata ƙara ,i can't wait naga irin farin cikin da zata nuna mun lokacin da ta ji nawa labarin farin cikin.
ð˜Šð˜©ð˜¶ð˜¤ð˜©ð˜¶ ð˜«ð˜¢ð˜ºâœï¸
ð—–ð—œð—¡ ð——ð—¨ð—¡ð——ð—¨ð—¡ð—œð—¬ð—”
ð™²ðšŠðšžðšðš’ðš˜ðš—ðšŠðš›ðš¢ ðšðšŠðš•ðšŽ
Na
ð—”ð— ð—œð—¡ð—” ð—ð—”ð— ð—œð—Ÿ ð—”ð——ð—”ð— (chuchujay)
EËŸËšPËŸËšIËŸËšSËŸËšOËŸËšDËŸËšEËŸËš:6: curiosity
*ð˜¡ð˜¶ð˜¯ð˜¢ð˜ªð˜³ð˜¢ð˜©*pov
Tunda na shirya zuwa duba Anisa nake jin gabana yana faɗuwa , tsoro nake ji kada wani daga cikin yan gidan su ya gano wani abu,ji nake kamar wadda nake wani abun mara kyau ko wata ɓarauniya da tayi sata take tsoron kada a kamata ,tace mun dai bata da lafiya,duk da ban san taƙamaimai abin da yake damunta ba amma yadda take son nazo na san bayan ciwan Labari zan sha ,duk da Mama bata san ina fita amma idan abu ya shafi Anisa bata saka Question mark saboda yadda da tayi da ita .
Wayata ta hau ruri, ringtone ɗin da nasaka mishi na daban shi ya tabbatar mun da Wanda ke kira kafin idanunna suka sauka ƙan Sunan da nayi masa Saving da *Babyluv* wani irin faɗuwa naji gabana ya yi kafin na iya ɗauka bakina ɗauke da sallama ,ina jin sautin murmushin sa a lokacin da ya amsa ni ya ce"nayi ƙewar muryarki da fuskar ki Abar ƙauna".
Daga tsayen da nake na zauna ina mai wasa da ƙafafuna ina murmushin ƙauna,ni kaina bana gane irin halin da soyayyarsa ke jefa ni,wallahi ina san Yaya Halil da yawa ."Nima nayi ƙewarka Babyluv,ba dai ka ƙi zuwa hutu ba kana can kana kallon yan matan Abuja,aikuwa video call ɗin ma na kusa daina ɗauka"na faɗa ina mai pouting baki kamar ina gabansa.
Murmushi mai sauti ya yi kana ya ce"ki daina ɗaukar Video call ɗina fa ki ka ce,kina so ayi yaƙi a Kano,and yan matan Abuja babu wadda ke gabana ,besides da eyes mask ma nake yawo a bayan rigata kuma an saka Halil na Zunairah".
Dariya na saka ,yaya Halil yana da barkwanci sosai,suna cikin ɗabiunsa dake burgeni,gashi baya da girman kai,ɗabiunsa na ƙwantar da kai ke sakani sake faɗawa soyayyarsa
Koda na fito Mama da su Hauwa'u suna zaune suna kallon sharrin girkin Gabon,yau ranar hutun makaranta ne,kallona Hauwa'u tayi nima na kalleta nace"yanzu Hauwa'u bazaki rakani ba?".
"Allah Antynmu ta kan mu baƙi zan yi ,ga Adavize ki ja ku tafi".
Kafin na kira sunansa ma ya katseni ta hanyar faÉ—in"home work da rubutun hadda zan yi".
Ganin yadda na ɓata rai ya saka mama yin dariya tana mai cewa"i thought baki so ana bin ki gidansu Anisa gashi nan yau kina so sun ƙi zuwa,sai ki yi tafiyanki su yau ne ranar su".
"Ai wallahi babu wanda zan sake kai wa wani guri mama ki zama shaida"Sallama nayi mata na wuce inda take cewa na gaida Anisa da jikin na kuma gaida mata Enen ɗin ta sosai ,ban wani sha wahalar samun abin hawa ba kai tsaye ya saukeni unguwarsu Anisa ,na jima bakin ƙofar kafin na shiga dan ji nake ina shiga Anisa zata gane ina soyayya da Yaya Halil ,cire komai nayi a zuciyata lokacin da na gargaɗi kaina da "Zunairah ba sata ki ka yi ba ,Soyayyace babu kuma wanda zai ce Miki dan mene"a haka na shiga gidan bayan na gaida mai gadin gidansu.
Babu kowa a falon nasu,sallama na fara ina hangen ta inda zan ga mutum,duk da na san hanyar ɗakin Anisa kuma Enen ta sha faɗa mun idan na zo ban ga kowa ba na nufi ɗakin ta,amma a yanayin tawa tarbiyyar baza ta barni na ƙutsa kaina kai tsaye ba kamar wadda ba Musulma ba,maimakon na zauna sai na fara kiran layinta ina kalle kalle.
"Surprise!!!"
Da sauri na juya jin muryarsa,Hannu na saka bisa bakina ina kallonsa da Mamaki dan ban taɓa kawo zan iske shi ba duba da mintuna mara sa yawa nayi waya da shi yana Abuja,takowa ya yi yana kallona yana murmushi kafin ya sake faɗin"I told you na aje Miki surprise amma kamar baki farin ciki da gani na".
Kallonsa nake cikin ido ina mai jin shauƙi kafin na ce"amma mai ya sa kace mun kana Abuja?".
"Well kamar yadda nace zan baki surprise gashi nan na baki,jiya da dare na dawo jin kin ce zaki zo duba Anisa ya saka na yi amfani da wannan damar ki zo na gabatar dake ga Enen taga wadda ke neman zautar mata da ɗa".ya ƙara maganar yana mai kashe mun ido.
Wani irin faɗuwar gaba ne ya ziyarceni,ƙasa nayi da murya ina mai kallonsa kafin na matso daf dashi idanuna cike da fargaba nace"babe ba munyi magana a kan haka ba fa, wallahi ban shirya ba".
"Aikuwa ni na faɗa musu,abun da ba wani sharri muke aikatawa ba,Aure fa muke san mu yi ba wani abu ba mene ne ɓoyewa?".
Jin amsar da ya bani da kuma yanayin da gaske yake maganar ya saka na juya ina mai cewa"idan na tafi sai ka faÉ—a É—in amma kuma ba zan sake maka magana ba daga yau".
Dariya ya saka sosai yana mai shan gabana yana faÉ—in"daga wasa,I'm just joking fa,idan ki ka daina mun magana sai nayi ya ya da rayuwata,ni wasa nake miki".
"Wane irin wasa?". Muryar Anisa ta Iske mu,a tare muka juya wani irin fargaba na ji ina ji,ni kaina ban san mene yake damuna ba,ko mene abun ɓoyewa oho.
"Wai yace baki nan ne har na juya zan wuce yake cewa wasa yake"na faɗa ina ƙarasawa gurinta,kallon yaya Halil take har na Kama hannunta inda shi kuma ya juya yana mai ɗauke idanunsa daga kanta ya yi bangaren da nake tunanin nasa ne.