Sashe 23
Cin Dunduniya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da biyu ta kawo maganar Baba ga Khalifa ganin Farouk yana neman tsaƙalewa iyakarsa shi ya saka ta saki bomb,tana kallon fuskar Zunairah ta san bata ji daɗiba amma daɗinne bata so ta ji dama,shi ya saka tayi suggesting su shiga gidan, although basa da kazanta,kullum gidansu tsaf yake amma tana so Farouk yaga cewa ita ɗin ba sa'arsa bace ba tsararsa bace ,sosai ta samu satisfaction lokacin da ta kalli idanun Zunairah,jin shiru bata fito ba ya saka ta ɗauki wayarta kamar tana magana da Zunairah sai cewa tayi gamu nan,babu musu suka bita cikin gidan kai tsaye tunanin an musu isone.
Ganin Khalifa ya ciro kuɗi abun sai ya ƙara mata armashi amma wai sai suka ce baza su karɓa,"shegu munafukai" ta ayyana a ranta,da suka fito suna Mota Farouk ya ce"mutumina family ɗin Zunairah sun burgeni,and ke kuma da kika hanani sunanta ai gashi nan naji a ƙyauta,yar baƙin cikina kawai,abeg see how humble they are".
Juyawa tayi tace mishi"na faɗa maka dai ka fita hanyarta,nayi maka baƙin cikin wallahi jelar raƙumi tayi nesa a ƙasa, Zunairah ta fi ƙarfinka sau babu adadi,ka saka kawai a ranka ƙwalelenka".
"Ashe?to dan Allah Anisa idan har na nemi soyayyarta ta bani ki kasheni saboda baƙin ciki yarinya sai kace na kashe mata wani,senior ma hold your babe o".
Ganin da gaske abun na san zaman musu faɗa ya saka Khalifa saka baki"ku yi haƙuri idan ba za kuyi ba nikam zan fita a motar nan ku yi dambe".
Kallon Khalifa tayi ranta na sake ɓacci tace"babe nayi dambe da Farouk fa kace?ni? ,tsaya kawai na fita ".ganin yadda ta ɓata rai sosai yasa Khalifa ya fahimci da gaske take,magana yayi ma Farouk akan ya bari,badan yaso ba ya yi shirun amma har ransa a kan zunairah ya fara jin haushin Anisa.
Bata bi ta kansu ba da suka isa gida suka aje ta,kai tsaye ta wuce gida,fitowa Farouk ya yi ya dawo gaba yana cewa "Man da gaske fa nake ina san Zunairah,i just see my future with her,but na kula babe É—inka zata zamar mun matsala ".
Key ya yi ma motar ya yi reverse kafin ya ce"well bani da wani abu da zan iya faÉ—a maka bayan yi maka fatan nasara,amma bana jin Anisa zata zama matsala a Soyayyarka,i mean mene zai dameta ".
"Exactly abin da nake san sani,ban san mene zai dameta ba,idan babu ta bani space mana,she's getting on my nerves,amma kaga wannan Babe É—in Zunairah na samu destination kawai".
"Amma ita Fatima sai kayi yaya da ita?".ya tambaya hankalinsa na kan tuƙin da yake.
Gyara zamansa ya yi yana mai rumtse ido "Khalifa ka san Fatima ba zaɓina bace ba kuma ba zan Aureta ba,Umma ce kawai ke kiɗanta take rawar ta ,ai na faɗa mata sannan tayi mun alƙawari duk lokacin da na kawo mata matar da nake so za'abar maganar Fatima,ni dai yanzu na kamu,ni bance Anisa ta bani number ɗintà ba da kaina zan nemawa kaina after all na san gidansu".
"Babu abin da zance maka sai fatan Nasara cos Zunairah ta fita daga heartbreak wanda nake tunani ya yi affecting É—inta sosai and yadda na tsinta gun babe this is not the first time".
Juyowa yayi yana kallon Khalifa "shi kuwa wane mai asarar ne ya yi missing out wannan babe É—in mai tsada".
Ƴar dariya Khalifa yayi yana mai cewa "kada ka kuma kiran brother in-law ɗina asararre ka godewa Allah gimbiyar arewa bata jika ba".
"Kana so kace mun Halil ya yaudareta,well asararsace ba nawa ba and kai ka sani duk wani heartbreak da take fama dashi i can mend it indai ta bani chance,kada ka manta Farouk fa ake Magana kai dai ka zuba ido kayi kallo".
"To ai shikenan mutumina all the best Allah ya sa ka dace "cewar Khalifa da yake jin har ransa yana fatan Farouk ya samu Zunairah.
Tunda Anisa ta shiga ɗakinta take safa da Marwa tana saƙa da warwara,ta rasa mene Matsalar Zunairah ,daga ta bata wannan ciwan kan sai ta nemi ta bata wani babu gaira babu dalili,bata gama ji da yaya Halil da ya dawo bibiyarta ba yanzu ga Farouk,big catch kamar Farouk wanda da ace babu Khalifa ita mai iya soyayya dashi ce dan ya haɗu aikuwa ko ana muzuru ana shawo babu yadda za ayi wannan alaƙar ta haɗu, wayarta ta ciro ta shiga number ɗin Zainab da ta samu wayar Enen,tunanin mene za tayi da zai Haukatata ta wulaƙanta Anisa cikin makaranta take.
Sim card É—in da take Data dashi ta tura mata saÆ™o"ð˜©ð˜¢ð˜³ ð˜ºð˜¢ð˜¯ð˜»ð˜¶ ð˜®ð˜ªð˜«ð˜ªð˜¯ð˜¬ð˜ª ð˜ºð˜¢ð˜¯ð˜¢ ð˜£ð˜ªð˜£ð˜ªð˜ºð˜¢ð˜³ ð˜¡ð˜¶ð˜¯ð˜¢ð˜ªð˜³ð˜¢ð˜© ð˜¥ð˜¢ð˜»ð˜¶ ð˜®ð˜¢ 𘢠ð˜ð˜ªð˜ð˜µð˜°ð˜¯ ð˜©ð˜°ð˜µð˜¦ð˜ ð˜¯ð˜¢ ð˜¨ð˜¢ð˜¯ð˜´ð˜¶,ð˜¨ð˜¢ð˜¯ð˜´ð˜¶,ð˜ˆð˜¶ð˜³ð˜¦ð˜¯ð˜¬ð˜ª ð˜¯ð˜¢ ð˜¤ð˜ªð˜¬ð˜ªð˜¯ ð˜©ð˜¢ð˜¥ð˜¢ð˜³ð˜ª ð˜ªð˜¥ð˜¢ð˜¯ ð˜£ð˜¢ð˜¬ð˜ª ð˜§ð˜¢ð˜³ð˜¬ð˜¢ bð˜¢,ð˜»ð˜¢ð˜¬ð˜ª ð˜ªð˜ºð˜¢ ð˜®ð˜¢ð˜¨ð˜¢ð˜¯ð˜ªð˜¯ ð˜¢ð˜£ð˜¶ ð˜ªð˜¥ð˜¢ð˜¯ ð˜¬ð˜ªð˜¬ð˜¢ ð˜»ð˜° ð˜‰ð˜œð˜’ ð˜®ð˜¢ð˜´ð˜´ ð˜¤ð˜°ð˜®ð˜®ð˜¶ð˜¯ð˜ªð˜¤ð˜¢ð˜µð˜ªð˜°ð˜¯ ð˜¥ð˜¦ð˜±ð˜µ ð˜¥ð˜¢ ð˜´ð˜¢ð˜§ð˜¦".
Sakon yana nuna mata yaje ta cire layin ta karya tana addu'ar Allah ya saka gobe zainab tayi mata tijarar da tunda take babu wanda ya taɓa mata irinta,Farouk kuwa ta san tana da wani babban gurbi a zuciyar Zunairah da zata saka mata dafinsa a Zuciyarta.
Tana zaune yaya Hibba ta shigo da sassarfa tana neman dan kunnen Anisa irin nata,tashi tayi ta É—auko mata tana mai cewa"na san ya Adam za ki bi ku fita ,ki dai bi a hankali ".
Dafa mata kafaɗa tayi,"sis ki ƙwantar da hankalinki next 2 months za ayi mana introduction nan zaki gane duk abin da nake faɗa Miki babu ƙarya a ciki".
"Um"kawai Anisa ta faÉ—a ta bata É—an kunnen ,duk wanda ya ja ruwa ai shi ruwa kan doka,lokacin da zai mata ciki ya yi denying É—inta a nan ne zata zo ta ciki musu gidan da tashin hankali.
Da safe babu wanda ya tasheta dan zuwa makaranta dan yau farar Safiya take a gurinta,Driver dake ajeta shi kansa ya yi mamaki sanin wacece Anisa Indai wurin nawa ne,yau ita ta jira Zunairah a makaranta,da fara'a ta tareta amma ga mamakinta sai taga ta zauna bata ce mata komai ba ta fara fito da litattafai,sai abun ya zo mata a wani iri domin tunda take da Zunairah bata taɓa mata irin haka ba ko da wasa.
Matsowa kusa da ita tayi sosai ta ce"Besty wane yau ya ɓato Miki rai?".
Rumtse ido tayi ta juyo tana kallonta kafin ta ce"abin da ya faru jiya Anisa it shouldn't repeat it self,banji daɗi ba yadda ki ka kawo maganar Baba,bai kamata ba,kin san cewa magana ake ta Babana mene ya saka zaki faɗa ma Khalifa,har da baƙon fuska a gurin,idan wani ya fahimta kina tunanin kowane zai fahimta,wani ma cewa zaiyyi dan Daddy ya shiga aka saki Baba Amma da saka hannunsa,gaskiya banji daɗi ba".
Sakin baki Anisa tayi "aw yanzu Zunairah dan na faÉ—awa Khalifa abin da ya sameki mara daÉ—i ya yi Miki jaje ya zama matsala?".
"Ni ban ce Miki ya zama matsala ba,amma yadda ki ka faÉ—a mishi bai kamata ba ba dole sai kin faÉ—a Mishi duk abu da ya faru ba idan dole sai ya sani,a barshi ma Khalifa ne kaÉ—ai,mene ya saka za kiyi magana irin wannan gaban Farouk wanda ban sani ba".
"Ko kice wanda ke ƙokarin toasting ɗinki ba, kina tunanin ni kuma na faɗi hakan dan ya janye,in one word Zunairah kawai ki ce na Miki baƙin ciki".
Kallonta Zunairah tayi na daƙikai tana mamakin abin da tace,daina kallonta tayi ta ce"duk abin a kika ɗauka haka ne,amma ni na faɗa Miki kada ki sake mun irin haka".cigaba tayi da ƙarasa assignment ɗinta wanda bata iya ƙarasawa ba jiya dare saboda baƙin cikin.
Kallonta kawai Anisa take tana sake sake a ranta,a hankali ajin nasu ya fara cika,class rep ne ya shigo inda yake shaida musu yau Lecturer ya ce ba zai samu zuwa ba,kafin kace mene aji ya ɗauki ihu inda wasu suka fara ɗaukar jakarsu dan tafiya, Zunairah ma assignment ɗin ta mayar jaka dan dama na malamin ne,kamar ance Anisa ta ɗaga ido ta hango Zainab bakin hall ɗin nasu tana kalle kalle,itama Zainab ɗin sai Idanunta ya sauka a direction ɗin su,ai a zabure ta ƙaraso ciki har tana haɗe kafa,ita kuwa Zunairah baki ɗaya bata ma kula da ita ba,kafin ta ankara sai taji saukar bulala a jikinta ta ko ina,a ruɗe ta tashi sai a lokacin ta kula da mai dukan nata,bata tsaya mamaki ba ta fara neman hanyar gudawa,kamota Zainab tayi ta cigaba da tsula mata bulala tana faɗin"mijina baza ki daina binsa kuna iskanci ba ko?,uban mene ya kai ku hotel ke dashi jiya".
Tasowa Anisa tayi tana kiran sunan Zainab kan ta bari amma bata karasa ba dan hanata sai hargagi dai take,yan ajin da suka rage ne suka riƙe Zainab dake aikin ɗura ashar akan Itafa sai ta kashe Zunairah,babban baƙin cikin Zunairah kuwa ba dukan bane ɓata mata suna da take a cikin aji,tashi tayi da gudu ta fita a ajin tana jin dama duniyarta ta tsaya a wannan lokacin.
Biyota Anisa tayi a baya da jakarta ta kamo hannunta wai su gudu,baƙin ciki takaici ya saka ta fizge jakarta tana mai cewa"ke sai ki yi ta gudun mana, kada ki biyoni"da haka ta bar gurin inda Anisa ta fashe da dariya ganin ta sha ƙwana,fitowa Zainab tayi,ganin Anisa ya saka ta ce"ina shegiyar tayi,ko da yake ai kema munafukace ba faɗa za kiyi ba".
"Ina cewa hanya guda É—ayace ta fita daga Nan,ta inda ki ka biyo nan ne hanyar komawarki itama nan ne zata bi amma duk abin da ya sameki ke ki ka jawa kan ki".
Tsaki Zainab tayi ta bi hanyar da Zunairah ta biyo,wayarta ta ciro ta kira yaya Halil ta ce masa ai ga nan Zainab ta zo Makaranta tana zane Zunairah,bin bayansu tayi bayan ta gama tada mishi hankali,so take tayi nawa da abin yadda har Yaya Halil zai zo dan ya ce mata yana kusa da makarantar nasu.