Sashe 2
Cin Dunduniya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bayan mun gama classes ɗin kafin lokacin break aka fita break,ina ƙokarin tashi Anisa ta riƙe mun hannu, kallonta nayi kafin na ce"break time baby".
"I've got something for you".
Zama nayi ina mai facing ɗin ta jin abin da ta ce,hannu ta saka cikin jakarta ta ciro wani box da aka yi wrapping da ledan wrap mai kyalli, miƙa mun tayi tana murmushi,cikin rashin fahimta na karba ina juya box ɗin ina kallonta ina san sanin na mene ,dariya ta saka sosai kafin ta nuna ni tana mai faɗin"kada ki ce mun na last year za muyi,Zunairah wace irin mutum ce ke?for God sake today is your fucking birthday ".
Hannu na saka bisa bakina dan wallahi da gaske na manta,bana da wannan tsari na birthday or something wanda dalilin hakan ya kan saka nama manta cewa wai ranar murnar Haihuwarta ta zagayo, rungumeta nayi ina mai jin hawaye na san zubo mun,haka nan last year ita ta tuna mun birthday na dan gida dama sun saba bani surprise bayan makaranta,amma bayin Allah nan suna da wani abu,suna fa sane amma a yadda na fito gida ma babu wanda ya ce mun koda Barka sai zane ni ma da Mama ke faÉ—in za tayi.
"I love You best friend,thank you very much kina ɓata ni da yawa".Shafa bayana tayi a hankali kafin ta furta "happy fully nineteen bitch I love You ".
Bana da wata ƙawa da ta wuce Anisa wallahi har cikin jinina nake jin ta,.Buɗe box ɗin na fara,wani mayen agogon Amiri designer na gani,da mamaki na kalleta na ce"babe Amiri?this is much".
Ƴar dariya tayi kana ta ce "kin chanchanci fiye da haka gurina Zunairah so chill and Rock your Amiri and after school akwai more surprise,but I don't know yadda za muyi da Hauwa'u da Muhammad".
ÆŠan shiru nayi dan babu ma yadda za a yi Hauwa da Muhammad su tafi gida su kaÉ—ai ni ina wani gurin daban,kama hannunta nayi "babe it's okay,wannan ma kaÉ—ai ya isa cos men nawa ya yi worthing agogon nan ma kansa".
"250 thausand"ta bani amsa,ban san lokacin da na aje mata kan cinyarta ba ina mai zaro ido.
"Dubu É—ari biyu da hamsin fa Anisa ina ki ka samu kuÉ—i haka and ki ka yi wasting a kaina?bama zan iya kai agogon nan gida ba tambayar Mama da Baba kawai ya ishe Ni,what?250? No now".
Dariyar da ta saka ta dakatar dani, kallonta kawai nake dan banga abin dariya ba,sai da tayi mai isarta kana ta ce"hala kin manta Babana É—an Siyasane Mama head É—in NGO,Yayana Halil Custom,ni kuma only female child ko?baby we are loaded so dan na cutting miki agogon dubu É—ari biyu da hamsin chicken change ne so dan haka i wont take baza ki bini ba after school driver na waje ya kaimu ni kuma har gida zan aje ki".
Mantawa nake Anisa ɗiyar masu kuɗi ce ganin yadda ta sake sosai dani,duk wani fancy abu mai kyau itace,wani fancy sneakers, sandals,bags,hatta pen ɗin da take amfani da shi fancy ne,dukkan littanta kuwa tayi wrapping ɗin su da Wrapping set na Strawberry short cake nima har nawa sun samu wannan arziƙin although abun hannunta baki ɗaya bai dameni ba domin shi kuɗi yana cikin manyan abubuwa dake gurɓata Alaƙa.
"Ina za muje to"na tambaye ta.
"Idan na faÉ—a Miki ai ya tashi a surprise kuma "ta bani amsa tana dariya.
Yanke shawarar driver ɗin nata ya aje su Hauwa'u gida nayi idan ya so mu sai mu hau adaidaita sahu.a Haka muka tsayar da maganar muna jiran lokacin tashi ya yi,haka kawai na ƙagu naga Wannan surprise na best friend ɗina kafin naje gida na tarar da na dangina na san suma sun shirya mun.
ð˜Šð˜©ð˜¶ð˜¤ð˜©ð˜¶ ð˜«ð˜¢ð˜ºâœï¸
ð—–ð—œð—¡ ð——ð—¨ð—¡ð——ð—¨ð—¡ð—œð—¬ð—”
ð™²ðšŠðšžðšðš’ðš˜ðš—ðšŠðš›ðš¢ ðšðšŠðš•ðšŽ
Na
ð—”ð— ð—œð—¡ð—” ð—ð—”ð— ð—œð—Ÿ ð—”ð——ð—”ð— (chuchujay
EPISODE 2: unexpected sin
*ðš‰ðš„ð™½ð™°ð™¸ðšð™°ð™·*
Tunda muka hau keke ni da Anisa tunanina yana gida duk da na cewa Hauwa'u ta faÉ—a ma Mama mun je duba wata Æ´ar ajin mu ne bata da lafiya,duk irin bin diddigi na Hauwa'u bata bi ba sai to da ta ce mun kasancewar ina tare da Anisa Sannan na san idan ta faÉ—ama Mama haka zata amince tunda kowa ya sanni da Anisa,saboda yadda muke kowa a gidan mu santa yake har Baba.
Kuntau muka nufa,dama ni bana da kuÉ—in motar zuwa kuntau ,kuÉ—in motana daga CBN Quarters ne inda makarantar mu take zuwa Tsamiyar boka Naira ÆŠari ,sai wata É—ari da hamsin da nake da a jaka,haka nan ta bada 2000 mu biyu ko tayi bata yi ba.
Koda muka isa Kuntau a ƙofar wani haɗaɗen gida Mai keken ya aje mu bisa jagorancin Anisa,kuɗinsa ta bashi ta kamo hannuna ganin yadda nake bin gidan da kallo,"gidan wane Wannan ɗin?"na tambaya ina bin ta.
"Idan na faÉ—a Miki ai surprise ya tashi surprise kuma ,ke dai ki biyo ni,kin san ba zan kai ki inda za a siyar da ke ba ko?".
Shiru nayi na bita,Knocking gate É—in tayi,wani matashin Saurayi ne ya zo ya buÉ—e wanda kana kallansa ka san mai gadin gidan ne,gaishe mu ya yi nima na gaida shi amma Anisa kam gaba ta ci har a lokacin hannuna cikin nata,wayarta ta ciro daga side purse É—inta ta kira ta ce "mun zo"kana ta kashe.
Ni dai baki ɗaya na ƙosa naga Wannan surprise ɗin da za a yi mun ,Allah ya sani dan dai kawai Anisa ce ,ƙofar na buɗewa bata yi wata wata ba ta ja hannuna muka shiga ,Falo ne madaidaci mai kyau wanda ya tsaru da kayan ƙawa,"zauna ina zuwa".ta faɗa kafin ta Haura madaidaicin saman da a ƙalla zai ɗauki ɗakuna biyu,juye juye na fara ina san ganin wanda ya buɗe mana ƙofar, ƙarar waƙa mai sanyi da ya fara tashi ya saka na ƙurawa gurin da waƙar ke fitowa ido,cart ne ya fara fitowa ɗauke da wani ƙaton cake kafin mutumin da bana expecting ya bayyana yana mai murmushi ,tashi nayi tsaye cikin yanayi na kiɗima ,ƙarasowa ya yi inda nake yana mai murmushi bakin nan ɗauke da chewgum yana tauna kamar wata tsohuwar karuwa.
Ƙokarin saita kaina nake gudun kada ya fuskanci halin da bayyanar sa ta jefani.
"Yaya Adam"na ambaci sunansa,.É—aga mun gira ya yi yana mai sakin cart É—in mai É—auke da cake É—in da sunana ke rubuce gwanin sha'awa wanda da ace a gidan mu ne aka mun irin sa tsalle kawai zan fara ina murna saboda haÉ—uwa da ya yi,amma ina ta wani murna ina gaban É—an iskan nan gashi Anisa ta wani haura ta barni,wallahi da na san shi zan tarar babu abin da zai saka na biyo ta.
Yaya Adam cousin ɗin Anisa ne wanda ya daɗe yana nuna yana sona tun ina minor,akwai ranar da muka taɓa haɗuwa a gidansu Anisa har yake ce mun nazo mu je mu huta a hotel sai ya kai ni gida,tun daga ranar na tsorata dashi musamman da yake ta aikin bijiro da yana sona ita kuma Anisa baiwar Allah bata da masaniya sai tura mun shi take ,na tabbata da ta san ya taɓa mun zancen banza baza ta taɓa ƙokarin haɗani da shi ba,ni kuma gashi ina jin nauyin faɗa mata ɗan iska ne dan duk cikin cousins ɗinta Adam yana cikin waɗanda take shiri da su.
Matsowa kusa dani ya yi ,kafin nayi aune ya rungumeni ƙam a jikinsa yana faɗin happy birthday love,ƙokarin ƙwacewa nake amma ya yi mun abin da ban taɓa tsammani ba,idanuna na zazzaro jin leɓensa bisa nawa yana ƙokarin sada bakinsa da nawa ,ban san lokacin da nayi masa wata irin mahaukaciyar hankaɗa ba,hannu na ɗaga na ɗaukesa da mari,take hawaye ya fara bi mun kunci ga wata karkarwa da ta kawo mun ziyara,hannu ya ɗora bisa kumatun yana mun wani irin ɗan iskan kallo yana lasar leɓensa kamar wani tsohon maye,ganin yana sake tunkaroni ya saka na wawuri ƙaramar wuƙar dake kan cart ɗin ina mai zazzaro idanuna ina nuna shi da ita.
Bakina na karkarwa na ce"kana matsowa sai na Chaka maka wallahi".hannunsa ya É—aga alamun surrender har a lokacin yana mun wannan É—an iskan kallon da nake jin kamar nayi ta marinsa har sai wannan marin ya É—auke wannan yanayin nishaÉ—in dake kan fuskarsa.
"Zunairahhhhhh..."ya ja sunana cikin wata irin siga ta riƙaƙƙuna yan bariki.
Cigaba nayi da nuna wuƙar jikina na karkarwa hankalina kuwa idan ya yi dubu ya tashi.
Hanyar fita na nufa ,bai hanani ba bai kuma biyoni ba,burina kawai naga na fita a ɗakin dan bana tunanin Anisa ma,ina jin tana kiran sunana lokacin da na buɗe ƙofar na fita,biyoni tayi amma gudu kawai nake iya ƙarfina har na bar cikin gidan,Allah ya saka jakata na bayana ban sauke ba kuma ina da kuɗi a ciki duk da na san ba isa ta zai ba,hakanan na fara trekking ,sai da na rage tafiya sosai kafin na samu wani mai adaidaita sahu ya ɗaukeni akan Naira ɗari biyu da hamsin ya aje ni tsamiyar boka.
Na jima a bakin layin mu ina saita kaina gudun kada kowa gidan mu ya fahimci halin da nake ciki sanin cewa a yanzu suna nan suna jirana.
Da sallama bakina na shiga gida ,banga kowa tsakar gida ba kai tsaye na shiga Falo ina sake jaddada Sallamata,cracker ɗin da aka saki ya razanani kafin suka fara fitowa daga ɗaki da cake madaidaici hannun Baba suna masu mun waƙar happy birthday.take na fashe da kukan da nake jiran nayi,cikin tashin hankali Mama ta ƙaraso ta kamani jin yadda na fashe da kuka.
"Seduwe suné? "(mai yasa ki ke kuka?)Mai ya faru?,mama ta tambaye ni cike da damuwa.
"Ayamo hine"(ina farin cikine)Mama,na kasa riƙe kukana.
Rungumeni mama tayi,tana mai kissing kaina kafin su Baba suka ƙaraso suka bani runguma baki ɗayansu,take naji dukkan wata damuwata ta yaye,haka nan na sake ina mai jin kamar babu abin da ya sameni.
Mama ta bani ƙyautar wata azurfa da nake ta maitar ta bani amma tace Maman baba ta bata baza ta bani ba,Baba kuma ya bani set ɗin Eweh(beads)wanda aka kawo daga kogi ashe yana ta ajiyar su yana jiran birthday na yazo ya bani,sarka ne da ɗanƙunne da abun hannu masu kyau.