Sashe 1
Cin Dunduniya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
 ð˜“ð˜ªð˜µð˜µð˜¢ð˜§ð˜ªð˜¯ ð—–ð—œð—¡ ð——ð—¨ð—¡ð——ð—¨ð—¡ð—œð—¬ð—” ð˜¯ð˜¢ ð˜¬ð˜¶ð˜¥ð˜ªð˜¯ð˜¦ ð˜¢ð˜¬ð˜¢ð˜¯ ð˜§ð˜¢ð˜³ð˜¢ð˜´ð˜©ð˜ªð˜¯ ð˜•600 ð˜¬ð˜¢ð˜¤ð˜¢ð˜ ð˜·ð˜ªð˜¢ ð˜µð˜¦ð˜ð˜¦ð˜¨ð˜³ð˜¢ð˜®.
08130229878
𘈠ð˜µð˜¶ð˜£ð˜µð˜¶ð˜£ð˜ª ð˜¸ð˜¢ð˜¯ð˜¯ð˜¢ð˜¯ ð˜“ð˜¢ð˜ºð˜ªð˜¯ ð˜¥ð˜°ð˜®ð˜ªð˜¯ ð˜’ð˜¢ð˜³ð˜ªð˜¯ ð˜£ð˜¢ð˜ºð˜¢ð˜¯ð˜ª.
ð—–ð—œð—¡ ð——ð—¨ð—¡ð——ð—¨ð—¡ð—œð—¬ð—”
ð™²ðšŠðšžðšðš’ðš˜ðš—ðšŠðš›ðš¢ ðšðšŠðš•ðšŽ
Na
ð—”ð— ð—œð—¡ð—” ð—ð—”ð— ð—œð—Ÿ ð—”ð——ð—”ð— (chuchujay)
Sadaukarwa ga Marubuciya Azizat Hamza,Allah ya kula dake ya Æ™ara Miki É—aukaka da nisan Æ™wana mai amfani,Allah ya biya miki dukkan wasu buÆ™atunki na Alheri♥ï¸
HALISH Sultan..a duk inda ki ke ina addu'ar Allah ya kula da ke.
Saƙon gaisuwa ga dukkanin members ɗin Women of words writers association (wow).
(COPYRIGHTS)
All Rights are reserved. ©
Ma'ana babu wani sashe na littafin nan da na yarje a kwafa ko a sake masa samfari ta ko wacce irin siga.
[DISCLAIMER ]
Ƙirƙirarren labari ne,suna, guri , Character dukka fictional ne,idan yayi dai dai da rayuwar wani ko wata coincidence ne,it's fictional.
[My Contacts info]
WhatsApp:08130229878 Instagram:Chuchu_jay_
TikTok:chuchujay4
Wattpad/Arewapen:chuchujay
Facebook:Ameenatuh Jameel.
[WOMEN OF WORDS WRITERS ASSOCIATION ]wow.
Littafin Zunairah ya samun chanjin suna saboda suna yayi iri É—aya dana wata marubuciya.ngd
EPISODE 1:my life
* ðš‰ðš„ð™½ð™°ð™¸ðšð™°ð™· *
Ø¨ÙØ³Ù’م٠اللَّه٠الرَّØÙ’مَن٠الرَّØÙيمÙ
Tun kiran farko da Mama ta fara na ji ta amma nayi lamo a kan gado ina mai jin takaicin tashi ,duka duka ƙarfe shida fa na safe haka nan bana san tashin wurin nan, sai naje makaranta ya zamana ni ce ta farkon zuwa a ajin mu kamar wata mayya.
"Zunairah na san kina jina Allah kada ki bari na ɗauko bulala because zan zane Miki jiki".jin Muryar Mama da kuma alamun tana takowa cikin ɗakin ya saka nayi Saurin tashi zaune wanda hakan ya yi dai dai da shigowarta,miƙa nayi ina mai saka murmushi a fuskata kafin na ce"NYene Mama"(ina kwana Mama).
"Da ban kwana ba zaki ganni na tashi har na haɗa muku abin kari,Abeg my friend ki tashi ki shirya makaranta,kin san ba section ɗin ku ɗaya da Adavize ba amma ke da Ometere ku je chan ku ƙarata amma kada ku bari a daki mun Auta saboda Latti,maza ki tashi mu je mu haɗu mu ci"ta faɗa tana mai juyawa dan barin ɗakin.
"Mama ni fa ba sunana Ometere ba,haka jiya na zo da abokaina ki ka kirani da Ometere suka ɗinga yi mun dariya ,I'm sure yanzu kowa a makaranta Ometere zai na kirana, Sunana Hauwa'u Please ko ki ce mun jiddoh,ita Aunty Zunairah da take san Ohunene ɗin ai baki faɗa mata sai dai Baba ya faɗa".ƙanwata Hauwa dake sanye da uniform bakin ƙofar ɗakin ta faɗa.
Towel É—ina na jawo ina mai cewa"an dai ji haushi,yarinya duk inda mutum yake tushensa Yaren sa,ni kam ina alfahari da yarena,da za a daina kirana Zunairah ma ana ce mun Ohunene so nake amma either ways suna nan mai daÉ—i ne".
"Aw wai dama Zunairah ba kiyi wanka ba?"Mama ta tambaya tana mai ignoring Hauwa'u .
Kafin ta sake wani maganar na faÉ—a bathroom ina mai cewa"Mama wanka na da babu daÉ—ewa".
"To dai wallahi Veyanarisa ko mu cinye"(ki zo mu ci abinci).Hauwa'u ta faÉ—a .
Ina jin fitarsu na fara wanka,kullum haka daily routine É—in gidan mu yake da safe in dai maganar makaranta ce.
Cikin kayan makarantana Green finafore da farin long sleeve,sai ƙaramun farin hijabina na shirya, Hauwa'u da Muhammad Adavize suna zaune suna jirana dan mu ci abinci,bakin nan na Hauwa'u ya yi tsini kamar zai taɓo sama saboda takaicin Mama ta hana su cin abinci kan sai na fito za mu haɗu mu ci ,haka gidan mu ya ke ,duk abu sai an jira kowa ake fara cin abinci,mu duka muke haɗuwa har Baba da Mama mu ci mun riga da mun saba dan idan ɗaya Baya nan sai muna ji babu daɗi.
Zama nayi kan tambarman da suke ina mai taɓa Hauwa'u a cinya ina mai faɗin"Ometere ƙanwata ta kaina".
Cikin jin haushi ta ce"Mama kina jinta ba,ki faÉ—a mata bana so".
"To Inya dama kana ƙin identity ɗin ka".Baba dake fitowa daga cikin ɗakinsu ya faɗa yana mai zama gefen Mama.
"Ni ban ce ba Baba ai babu wanda ya ji na ƙi Hauwa'u tunda babu yadda zanyi ga Hauwa'u ga Ometere ni kam na shiga uku ".
Babu wanda ya sake kulata mu kayi Bismillah muka fara cin jallof ɗin taliyar Mama mai ɗan Banzan daɗi gefe guda kuma kowa da ruwan lipton ɗin sa da ya ji kayan ƙamshi.
Bayan mun gama ne duka muka tashi domin tafiya makaranta gudun Lattin da Mama bata so,kallon Baba nayi :"wai Baba Har yanzu ba a gama gyara maka motar nan naka ba?Allah keke napep ba kowa ke shiga lungun makarantar mu ba".
"Yace sai gobe Ohunene haka nan za ku yi ta haƙuri kafin na ƙarɓo ,nima dole sai a daidaita sahun nake bi ga tsada daga nan zuwa cikin gari ya isheni na sha mai ya yi min kwana biyu"ya faɗa yana mai saka hannu a aljihu ya ciro kuɗi ya bamu,tun kafin mu fita na ɗauki nawa na bama Hauwa'u da Muhammad na su sanin halin Hauwa'u yanzu sai ta ce an bani abin da ya fi haka na boye dan rigima duk da a gabanta fa aka bada kuɗin.
Sallama muka musu suna masu saka mana albarka kafin muka fita dan zuwa bright scholars School.
Sunana Zunairah Buhari ,Asalin mu Yaren Ebira ne daga garin kogi karÆ™ashin Ovehira amma mu mazauna Garin Kano ne cikin Unguwar Hotoro tsamiyar boka,sau tari idan na tambayi Baba mai ya kawo mu Kano daga kogi sai ya ce Karatu ya kawosa BUK da ya gama kuma sai ya samu aiki a gidan gwanmati,jin daÉ—in garin ya saka shi miÆ™e Æ™afa ya zauna har ya Auro Mama Fatima wadda suke yan yare guda gari guda,mu ba masu kuÉ—i bane amma baza mu kira kan mu da talakawa ba tunda Ãlhamdulilah muna ci sau uku a rana ,Gidan Ebira shine mutanen layi ke kiran gidan mu .
Duk yadda Baba zaiyyi ya yi ƙokari wajen ganin ya bamu ilimi mai kyau da kuma rayuwa mai kyau ,makaranta bai bari mun yi ta gwamnati ba,Duk yadda iyayen mu za suyi,sun yi ganin sun nuna mana yadda za mu so juna a tsakanin mu,Mu uku Allah ya basu amma Mama haihuwarta huɗu,ta haifi babban Yayanmu Abdullahi da mijinta na farko a kogi kafin ta Auri Baba,a yanzu yana zaune a okene da yan uwan mahaifinsa,bayan ta Auri Baba aka haifeni inda naci suna Zunairah,Baba ya ce mun ma'anar sa sunan wani Fure ne da ke gidan Aljanna,a sunan yare na ci Ohunene wanda ba sai an faɗa mun na dace da sunan ba saboda sanyina da haƙurina ya yi yawa da yake saka mutane ke tunanin bana da wayau ko za suci kashi a kaina ban tanka ba,abu guda da basu sani ba ,Ni haka Allah ya yi ne bana san damuwa.
Hauwa mai shekaru sha biyar ita ke bina ,Ometere kenan rigimammiyar gidan mu,Tsakanina da ita shekaru HuÉ—u ne dan har Mama ta fara tunanin ba zata sake haihuwa ba sai ga cikin Ometere,bayan haihuwarta taci sunan Maman Baba Hauwa'u,dalilin da ya saka Baba ke kiranta da Inya kenan ma'ana Mamana.
Mama ta bata sunan Yare Ometere ma'ana kyautar da aka daÉ—e ba'a samu ba,bayan shekaru Biyu kuma aka haifi Muhammad Adavize wanda ke da shekaru sha uku.
Ni ina Ss3 inda a yanzu muke shirye shiryen rubuta WAEC Hauwa'u kuma yanzu ta shiga Ss1 Muhammad kuma zai shiga Js1,Bana da wani buri a rayuwa da ya wuce naga ina rubutun littafan Turanci duk da turancin ba yarena bane na farko,idan aka bamu Littafin makaranta na amfani ciki nake ɗaukar guda ɗaya nayi rubutu a ɓoye ba tare da kowa a gida ya sani ba,sai na aje Bayan Mutum ɗaya ta karanta,Aminiya ta kenan Anisah Ibrahim,tun muna primary school muke tare ,Ni da ita irin ƙawayen nan ne da ake kira inseparable idan ka ganni dole za ka ganta,ita ɗin Yaren Idoma ce na garin Benue ,Agatu local Government amma mazauna garin Kano ne kamar mu,
Ni da ita secret keepers É—in juna ne dan sau tari a makaranta har malamai kan tsokane mu da yan biyu.
Abun da ya fara jana rubutu shine soyayya,ni ɗin mayyar soyayyace idan na faɗa ban iya ba,gani da shegen yarda kamar duk duniya Babu na banza,kana raɓata ka nuna mun soyayya shikenan kamar wawuya sai na baka dukkan yardata,Mama ta ce ba wawanci bane dabi'a ce,Ni tawa ɗabi'ar kenan ,idan na zaune da biro na bisa takarda wani irin shauƙi ke kamani ,ni kaɗai nayi ta murmushi ,kuma fa a hakan bana da wani saurayin da nake kulawa although akwai masu bina,tun wani saurayina ma'aruf da nayi ma san mutuwa ya gudu ya barni ban sake sakewa ba dan na sha wahala dalilin rashin sa,a matsayin amateur writer abin da na ƙware kenan ban sani ba gaba idan na san inda na dosa na fara Cautionary tales yanzu akan abun da zan nusar ba nace ba dan na ga mostly marubuta sukan nusar akan abubuwan da suka shafi Zaman Aure ,zamantakewa ta mutane ,abubuwan zahiri da sauran su amma nikam Zunairah na rubuta soyayya kawai mai ƙalubale karshe kuma ya zama happy ending .menene daɗin idan babu happy ending?I just hope Nima rayuwa ta yi mun happy ending yadda bana da aiki sai rubutun Happy ending wanda at the end of the day aminiyata kawai take karantawa ta yi appreciating ɗina ta ƙara mun ƙarfin gwiwa kan zan iya amma na bari sai mun gama secondary kafin na nuna ma duniya talent ɗina.
Tunda na shiga cikin makaranta Anisa kawai nake nema,sakata cikin idanuna first thing a makaranta shi ɗaya yana faranta mun rai ,jin ihunta a bayana ba ƙaramun razanani ya yi ba,ɗane ni tayi ta baya tana dariya,nima dariyar na saka dan baza mu taɓa girma ba idan muna tare da juna,ganin Baba discipline master yana nufar mu da ƙatuwar bulalarsa ya saka muka ruga da gudu muna dariya,dukan sa Babu daɗi gashin mun tsaya a inda in har ya shigo ɗin sai ya zane mu.
Bayan assembly dukkan É—alibai suka wuce aji, Mathematics ne da mu first period,Ina mamakin masu cewa suna san Maths domin ni Zunairah a wannan bangaren kaina fanko ne ,a barni dai bangare Literature in English,duk ajin mu babu Guru a wannan fannin Kamar ni.