Sashe 19
Cin Dunduniya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ita kuwa Anisa ai burinta bai wuce ta bar gurinba dan ta fahimci gidan mahaukata Yaya Halil yaje ya samo mata,atleast if not Zunairah ya samu wadda ta fita Mana.
Basu iya gaishesu ba Yaya Yunusa yace ya buɗe gidan,buɗe musu ya yi suna shiga ,yana ƙokarin bin su Anisa ta ce"Yaya ka miƙo mun kayana ni gida zani".
"Ni zan aje ku,if not ki shigo ki ɗauka da kan ki"da haka ya shiga gidan Hibba na binsa a baya ,ita kuwa Anisa guri ta samu ta tsaya tana jiran su fito dan baza ta shiga ba,da suka shiga zaune suka tarar da ita bisa kujera tana danna waya,Yaya Nadiya na ganinta ta ƙwashe da dariya, ɗagowa Zainab tayi tana kallonta kafin da murna ta tashi ta rungumeta ta ce"Aunty Nadiya Oyoyo,Yaya harda kai? Har na fara tunanin fushi daku wallahi".
Abun sai ya zama kamar a Film,one minute tana nan tana musu ƙwaɗo tana faɗin zasu mutu,one minute yan uwanta sun zo ta tashi kamar ba ita ba, bai kuma cewa wani abu ba ya ɗauko tarkacen Anisa ya kama hannun hibba da ta ɗauki jakarta itama suka fita,yana jin Nadiya na mishi magana ya musu banza ya fita yana jin ɓacin rai.
ð˜Šð˜©ð˜¶ð˜¤ð˜©ð˜¶ ð˜«ð˜¢ð˜ºâœï¸
08130229878.
ð—–ð—œð—¡ ð——ð—¨ð—¡ð——ð—¨ð—¡ð—œð—¬ð—”
ð™²ðšŠðšžðšðš’ðš˜ðš—ðšŠðš›ðš¢ ðšðšŠðš•ðšŽ
Na
ð—”ð— ð—œð—¡ð—” ð—ð—”ð— ð—œð—Ÿ ð—”ð——ð—”ð— (chuchujay
EËŸËšPËŸËšIËŸËšSËŸËšOËŸËšDËŸËšEËŸ 14:Moving on
*ð˜ð˜ˆð˜“ð˜ð˜“*
Bai tashi motar ba baice komai ba,zaman shiru suka yi na wani lokaci cikin motar kafin Anisa katse shirun"wai Yaya baza mu wuce ba?".
Juyowa ya yi ya kalleta ita dake baya ya ce"Anisa bana san Enen taji maganar nan,magana ta tsaya tsakaninmu".
"Kai Yaya,duk Abinda matar nan tayi amma kace kada mu faÉ—awa Enen? someone need to step in o dan waÉ—annan da ka kira ba mutanen kirki bane banga alamaba baki É—ayansu yan iskane".
Sauke ajiyar zuciya ya yi ya rumtse idanunsa yana san ya yi reasoning da ita kafin ya ce"Hibba ki mata magana, wannan maganar bai kamata ace Enen taji ba saboda girman Allah fa,Satina biyu da Zainab da Aure sai kawai ace mata wai Mun fara samun matsala?come on".
Hibba ta saka baki har Anisa ta amince bazata faÉ—a ba duk da abun bai wani kwanta mata ba,idan ba Hauka ba bayan ta gama musu wannan iskancin yan uwanta kuma su zo su yi musu dariya?.haka tayi ta jaljala abun a ranta har ya kaisu gida ya aje,bai shiga ba ya juya,koda ya koma gidan abin haushin da ya tarar ya fi wanda ya bari ,Yaya Yunusa ya wani baraje mishi a falo sai kai lomar abinci yake gefe ya yi kaca kaca da ladar fast-food wanda ga dukkan alamu ya ci ne kafin a gama Taliyar da ko a ido bata burgesa ba.
"Har ka dawo kenan"Nadiya ta faɗa tana mai fitowa daga kitchen ita kuma hannunta ɗauke da plate ɗin shinkafa bayanta Zainab tana yin waƙa itama hannunta da plate ɗin indomie.
"Kan ubancan,wato abinci daban daban suka dafa dan tsabar rainin wayau ,dama ace gararsuce sai yace tasu ce amma good stuffs ne wanda ya siya da kuɗinsa tsabar isknci,ya yarda da Anisa ta ce dangin mahaukata ne su,amma dole a nemo mai hankali fa"guri ya samu ya zauna yana mai sake jin takaicin Yaya Yunusa wanda tunda ya yi sallama ya amsa bai kuma ce mishi wani abu ba,cike da baƙin ciki yace"ko dai sai na kira Malam ne,naga kamar maganar sai hannunsa".
"Malam kuma Halilu,mene ya kawo maganar Malam?".
"To fisabillilahi Yaya Nadiya na kiraku kan maganar da na san kune za ku faɗa mata taji amma sai naga kamar ma goyan bayanta kuke, Wannan yarinyar bata da kirki fa,ga wulaƙanci gaskiya bazan iya ba,idan baza kuyi mata magana ba zan kira shi Malam,nasan shi dattijo ne zai tsawatar".
Kamar haɗin baki sauka fashe da dariya dukansu wanda yin hakan ba ƙaramun saka harzuƙa Halil ya yi ba,saƙeƙe ya saki baki yana kallon ikon Allah,jikinsa ya fara kallo kafin ya mayar da kallonsa garesu ya ce"akwai kashi a jikina ko kuwa maganar da nayi ce tayi kama da kashi ya gitta?wane irin abu ne wannan,wai har da kai yaya Yunusa,to gaskiya A'a ku tashi ku tafi,dama ai nayi tunanin manyan arziƙine amma tunda abin har da rashin mutunci kawai ku zo ku wuce idan ma da abincin ne zaku tafi da ku ka dafa kashi kashi ta baku kula,amma gaskiya kuzo ku wuce kafin na harzuƙa ace nayi ma dangin matata wulaƙanci ".
Da zafi Zainab ta taso."Ni zaka cima mutunci gaban yan uwana?"
"Kina zuwan nan wallahi sai na burma Miki hannu a baki wallahi,sai na fasa Miki baki ya yi jini kin rasa Waɗannan ƙazaman haƙoran naki da sukayi wutsiyar kare,Ni zaki cewa ina ma yan uwanki wulaƙanci,wanda suke min fa? "Ganin ya dunƙule hannu ya saka Yaya Yunusa ya jawota baya yana faɗin"Calm down Halil ba wai wulaƙanci bane kayi haƙuri iskokan Zainab ne sun iya iskanci shi yasa kaga munyi dariya mun saba da halinsu na banza".
A wannan moment ɗin ji yake kamar yayi mishi mugun duka,"wato iskanta sun iya iskanci to ai nima Yaya Yunusa wallahi na iya,kada ku damu zan yiwa tufkar hanci kuje kawai Nagode ba damuwa ai iskanci ne yazo gidan ɗan iska ku gaida gida,zan maganin abun "bai bi ta kan Nadiya dake kiran sunansa ba ya wuce ya shiga ciki,yadda ya buga ƙofar kamar zai ɓalla ya saka Zainab ɗan firgita.
"Wow this is amazing Zainab shi mijinki bai san wasa bane?"Nadiya ta faÉ—a inda Yaya Yunusa ya aje spoon É—in da yake cikin abincin ya ce"Dallah Nadiya zo mu bar mishi gidansa ,mene a ciki idan ba tsiya abincin kuma É—an ubansa sai mun tafi dashi,ke zuba mana a kula ai ya san ba tsiyarsa muke ba".
"Bari kaga na zuba da kaina ubanwa muke tsoro,na fahimci idan muka biyema yaron nan ƙarshe iyaka zai mana da gidan yar uwarmu"cewar Nadiya wadda ta nufi kitchen dan juyin sauran abincin da suka dafa, Food pack Zainab ta ɗauko musu aka jera komai kafin suka kama gabansu,Nadiya na faɗa mata duk wanda bai raga mata ba kar ta raga mishi.
"Wallahi kada ki ɗagama kowane shege ƙafa dan na kula mijin nan naki dan iskane"Yaya Yunusa ya faɗa cikin siga ta gaɓunta,haka suka gama suka wuce kafin ta koma cikin gidan tana mai juya huɗubar yan uwanta,wanda bai raga mata ba bazata taɓa raga mishi ba daga Halil har danginsa.
*******************************************
*ð˜¡ð˜œð˜•ð˜ˆð˜ð˜™ð˜ˆð˜*
Kula da nayi rayuwa baza ta tsaya ba domin wani abu guda ɗaya na rashin jin daɗi ya saka na tattara dukkan lamurana na miƙawa Allah kamar yadda iyayena kan bani shawara,Mama zata ce mun"Ohunene duk abin da ki ka ga ya faru da bawa to tabbas baya da hanyar guje masa dole kuma sai ya faru Indai yana cikin zane na ƙaddarasa,dole ki yi haƙuri da Halil,duk wani abu da ya faru Alherina,yana nuna Miki tsakaninki dashi babu Alheri,idan kuwa da Alherin sai kiga daga baya kamar ba'a samu ɓacin rai ba".
Kalmar watarana mu na sake komawa da Yaya Halil kawai da Mama ta faɗa sai da naji wani ɗacin a bakina,tunda na duƙufa da roƙon Allah kuwa sai nake jin koda yanzu aka bani dama na Aure shi ba zan amince ba, mutumin da ya yi mun haka kafin Aure ina ga idan ya Aureni ɗin?.Yaya Halil ba mutumin da ya dace nayi sha'awa bane matsayin wanda zanyi rayuwa dashi, forever is too long to joke with,bana ganin Forever ɗina dashi.
A hankali sai nake jina sakayau kamar wadda aka saukewa nauyi,cikin yan satikan na fara jin sauÆ™i duk da nasan ba zan warke ba,amma mene sai na nemi abin da zai É—ebe mun Æ™ewar komai na Æ™unci,duÆ™ufa nayi wajen cigaba da rubutuna na littafin Love Scenery wanda Ãlhamdulilah sai nake ganin nasara tattare da hakan musamman a Arewapen da aka mun recommending ,a matsayina na Yar Arewa sai abin ya sake burgeni musamman ganin yadda aka karÉ“eni a manhajar duk da a sabuwa nake,sai nake jin tuntuni ina na tafi nake kokawar samun guri a inda wata ta bigeni har ake tunanin na sace mata fasaha,amma fa ban bar sauran Apps É—in ba wanda suma a hankali aka fara karÉ“ata musamman da suka kula Labarina ya sha banban da na ð˜”ð˜ªð˜¥ð˜¯ð˜ªð˜¨ð˜©ð˜µ ð˜ˆð˜¶ð˜µð˜©ð˜°ð˜³ð˜¦ð˜´ð˜´ ga waÉ—anda suka bani dama kenan fa.
Na gama sakankancewa akan baƙin ciki da fargaba zai barni sai kwatsam wata ranar Lahadi Muna zaune a tsakar gida,ni ina assignment ɗin makaranta da zamu koma Hauwa'u ma nayi na makaranta Mama kuma na ragewa Adavize gashi da clipper ɗinsa ,Sallama Aunty Muna tayi da sassarfa tana kuka tana mai ambatar "Mama Zunairah akwai tashin hankali"
Sakin kan Adavize Mama tayi ta je gurin Aunty Muna tana tambayarta "Lafiya?.Uncle Abdulbaƙi ne ya shigo yana kiran sunanta yana cewa"wai kam Muna ba nace Miki kada ki zo ki tada musu hankali ba?"aikuwa take tashin hankali ya ƙwanƙwasa mana ƙofa dukkanmu lokacin da ya ce wai Baba yana state CID a kan case ɗin Satar Waya.
Ruɗewa sosai Mama tayi ta fashe da kuka ta doshi ƙofar gida wai zata gurin Baba,Uncle Abdulbaƙi ne ya dawo da ita yana bata haƙuri yana cewa"Maman Zunairah abin zamu bi a hankali yanzu chan zamuje ni da maƙocin ku Malam Bello,dan Allah kiyi haƙuri ba wai ance ya yi sata bane".
Ɗaga hannu Mama tayi sama tana kiran Allah tana mai gyara Zaninta ta ce"Abdulbaƙi Allah da nake bautawa ya fi Allahn wanda mugaye ke bautawa,Baban Zunairah ba ɓarawo bane ba kuma zai fara sata a yanzu ba da girmansa da yayansa da mutuncinsa,ka barni naje na samu yan sandan sai na faɗa musu hakan su ma".
Mu kuka Mama kuka babu wanda zai ce da wani ya yi shiru ,gidanmu sai ya zama kamar gidan yaran da akewa allurar rigakafi,da ƙyar suka lallashi Mama shima sai da Malam Bello ya tabbatar mata zasu dawo da Baba cikin aminci,idan sunje basu dawo ba da shi ɗin ba sai a koma da ita gobe.
Ai tana jin wannan Magana ta sake rushewa da kuka tana maimaita"aw yanzu sai ya ƙwana?"jin haka ya saka muma yaransa muka cigaba da rusa namu.