Sashe 26
Cin Dunduniya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Idan kin gama sakin baki kamar wata doluwa kina kallon É—an iskan mai keken da ya mirza kansa da Sosan katifa sai ki shigo gidan Mama na biÉ—arki".
"Kece doluwa kin ji haushi da yin laɓe"na faɗa ina mai bin bayanta,ashe bata shige ba laɓewa tayi.
"Ki dai cigaba da bawa strangers dama,wama ya sani ko É—an dumbule ne yadda ki ke fama da sirantar nan da kayan Nono ba wuya zai dumbular Miki É—aya ya sace".
"Ah Anisaaaa!!".
"Aw baki yadda yanzu ana satar Nono a jikin mutum ba ko? shikenan ki cigaba da bawa Kowa fuska future Mama one breast".
"Allah ya shiryeku,wato har da masu satar Nono yanzu duniya,kai ni Æ´asu"Mama ta faÉ—a tana zaune kan doguwar kujera.
"Wallahi Mama yanzu akwai su,wai idan suka saka maka hannu guda a ƙirjinka shikenan sai wani bayanin ake shi yasa idan kaga baƙon fuska ka fara Cross da hannunka kana ɓoyewa".Ta faɗa tana zama tana mai karawa da gaishe da Mama tana mai tambayar jikin Baba
"To Allah ya shiryesu,lafiya lau,sannunku da dawowa Sai a nemi abinci kuma,Babanku kuma yana bacci jiki da sauƙi tunda har an ware ɗaurin sai abin da baza a rasa ba ".
"Ina wuni Aunty Anisa?Mana mun wuce"Hauwa'u ta gaishe da Anisa a daƙille ta wuce ranta a ɓace,bin Hauwa'u tayi da kallo kafin ta juyo ta kalleni tana mai ɗaga mun gira guda ɗaya"besty nayi ma Hauwa'u wani abu da ban sani ba?".
"Ke Hauwa'u zo nan "Mama ta ƙwala mata kira amma ta riga ta fita a gidan,ni na san tun abin yaya Halil ne da ta tsinkayi Anisa na faɗa mun na rabu dashi,shikenan Hauwa'u ta saka ta a rai,ko maganarta ake bata saka baki amma a baya har ƙebewa suke suna hira,amma a zahiri sai cewa Anisa nayi"kin san halin Hauwa'u ta iyu islamiyya ne bata san Zuwa".
"Aikam dai Hauwa'u ai bana jin idan tayi sauka zata yadda ta koma hadda, Zunairah ga chan dambu a kitchen ki zuba muku yau ni da Muna muka yi".
"Mama damun shinkafa?"Anisa ta tambaya?.
"Eh na shinkafa yaji zogale kam na san za kuji daÉ—insa ".
Ina tashi itama ta bini kitchen,mai isar mu na saka mana kafin muka wuce ɗakin mu,muna cin abincin ne ta ce"amma wai na tambayeki ina ki ka samu wancan guy ɗin,ƙazamin mai Adaidaita sahu ɗin chan ".
"Anisa stop being mean Ina ki ka ga ƙazanta a jikinsa,kina da wulaƙanci abin da ki ka mishi kuma bai kamataba,ranar da matar Yayanki ta zo Makaranta ai shi ya kawoni gida".
Tsayawa tayi daga cin abincin da take"aw Allah wato yayane ke ba yayanki bane kenan".
"Kema ai kin san ba abin da nake nufi ba kenan kada ki yi mun wata fassara".
"Yayi amma wannan gayen mai Adaidaita É—innan rashin kunya fa sai ta saka yace yana sanki,kin san su maza akwai kai kansu inda Ubangiji bai kaisu ba,yadda yake Miki wannan sumi sumi É—in at the end of the day sai ya fito ya ce yana sanki,har na hango reaction É—inki,wayaga kin Aure mai Napep".
Ganin irin dariya da take ya sakani janye plate É—in ina cewa"dan Allah kada ki saka mana yawu a abinci menene kuma aibu idan na Auri mai Napep,baki san sun iya kula da gidan su ba,look ni fa ba ina neman miji mai kuÉ—i bane ina neman mijin da zai soni ya mutuntani ya mutunta dangina,idan babu wannan duk wani kyalli kyalli shirmene".
Jan plate É—in tayi"naji matar Khubaybu mai Adaidaita, naga alamun kin kamu Kinga idan zaki fita sai yana saki a baya".
banza nayi mata na cigaba da cin abincina,dan bata amsa ma bata da amfani Indai Anisa ce a har muka gama,wata Hirar muka É—auko aka aje ta Khubaybu duk yadda take san ayi dan naga alama bazata daina zaginsa tana kushe masa sana'a ba.
Sai da muka yi bacci muka tashi kafin bayan munyi Sallah ta wuce,da Hauwa'u ta dawo mun kwanta nace mata "Hauwa'u mene ya saka ki ke ma Anisa irin abin a ki ke mata?".
"Auntyna nifa tun abin da ta faɗa Miki kan Yaya Halil sai nake jin haushinta,har yanzu kuma sai nake jin kamar ita tayi silar rabuwar ku,nifa Aunty tsakani da Allah ba zan iya ƙawancen da kuke ke da Aunty Anisa ba,kin bata yadda da yawa,baki tunanin komai idan zakiyi mata wani abun,kullum kina nuna mata kina yinta,I'm just scared ita ɗin red flag ce because friendship ɗinku kamar ke kaɗai ki ke yi Allah yasa nan gaba kada ta yaudareki".
"Da zata yaudareni Hauwa'u da tuni tayi,kada ki manta mun daɗe tare,maganar Yaya Halil kuma ina so ki cire wannan a zuciyarki,dama ni dashi ba rabon juna bane, tsakanina da Anisa kuma insha Allahu sai Alheri,i might be overbearing amma ai ba wai bana da wayau bane,muna faɗa mu shirya wanda haka alaƙar gaskiya ta gada a ɓata a shirya".
Jin amsata tayi kafin tace"Allah ya saka to hasashe kawai nake yi,dama ina ta san faɗa Miki,kin san yanzu Midnight Authoress ashe tana da hardcopy na littattafanta?ɗazu mun shiga wani bookshop ni da ƙwayena naga littafan ta".
Wani abu naji a ƙirjina wanda ya yi mun kama da hassada,ɗan adam kam baya rabo da ita once in a while sai dai ya fi karfinta,saurin kawar da jin dama nice nayi kafin nace"Allah ya ƙara mata ɗaukaka muma Muna fatan Allah ya kaimu inda suke ".
"Amin Auntyna ai ke kam sai kin fita ma insha Allahu,rubutu ma wallahi kin fita iyawa kawai dai ta fiki Fans ne da daÉ—ewa tana rubutu amma kema kina hanya insha Allahu".
Naji daÉ—in addu'anta cike da farin ciki na amsa da Allah yasa,ita ta rigani yin Bacci ni sai da na tsaya nayi É—an rubutun da ba zan rasa ba.
*******************************************
*ð˜ð˜ˆð˜“ð˜ð˜“*
Baki ɗaya tunda al'amari Zainab da Zunairah ya faru sai yake jin baki ɗaya baya da nutsuwa,ya rasa mene yake damun zainab,watarana tayi ƙalau watarana kuma ta fi tsohon Babur fitina,a wannan gejin ya yarda da cewa Auren garaje ba shine ba,Anisa ta nuna mishi video ɗin Zunairah da Adam suna kiss ranar da ya haɗa mata birthday,ya kasa yadda wai duk wannan lokacin Zunairah fuska biyu take nuna mishi,abu ɗaya ya yi la'akari dashi wanda shine taje gidansa wani abu yana faruwa tsakanin su,a lokacin ya ɗau zafin da bai auna komai ba sai kawai tunanin ganin Adam da yayi a gidansu da kuma yadda ta ruɗe da hannunta dake cikin nashi.
Mene ya saka waɗannan abubuwan kawai ya duba?, baiyyi tunanin maybe one-time mistake ne da bai kamata ace ya yanke mata hukunci ya rabu da ita ba sai a yanzu da yake ganin abune na yafewa tunda ba turmi da taɓarya ya gansu ba,but still kiss fa abin ya kasa bari masa ido da zuciya da tunani,Zunairah ɗinsa da yake so kamar rai da ɗan uwansa Adam,duk da ba wani shiri suke ba amma ai ɗan uwansa ne.
Abu na kamata da yake ganin dama shi ya yi shine fuskantarta ,kamata ya yi ya mata magana amma ya gaza ya yanke hukunci ya Auri Zainab da a yanzu yake dana sani.
Bayan gajiya daga gurin aiki da yayi ya kamata ace an tarbesa tun a falo amma abin baƙin cikin sai ganin falon ya yi kamar anyi sukuwa, tsaki ya yi ya shiga cikin ɗaki bai damu da nemanta ba,kwance ya tarar da ita kan gado tayi baje baje a sigar kwanciyar rubda ciki tana ta jan minshari,tun safe da ya fita ya barta haka nan take ko wanka batayi ba indai ba wai tayi ta mayar da kayan baccin da ta cire jiya ba,tsaki ya yi ya shiga bayi,yana shiga ya dawo a sittin sakamakon bayan gidanta da ya gani cikin seater batayi flushing ba,haba ya ji wari amma duk tunaninsa warin bayin da bata san wankewa ne,duk masifar da zaiyyi ta ƙi aminta da zaman ɗakinta sai nashi,a cewar ta idan ya keɓe karuwai yake kira.
Hannu ya ɗaga ya samu mazaunen da ta ɗaga sama ya ɗaɗa mata duka da ƙarfinsa,a zabure ta tashi tana ƙokarin haye fuskar gado tana faɗin"wane ?su wane?".
"Shine your eyes sai kiga wane ƙazama kawai,ki tashi kije ko kora kashin chan da ki ka yi wallahi ko na Miki rashin mutunci,idan ba ma ɗabi'ar mahaukata ba ina ka taɓa barin kashi a masai har ka zauna a ɗakin ka iya bacci?".
Tsaki tayi tace"dama shine ya saka ka tasheni daga bacci?kada ka sake kirana ƙazama ai na aje ne idan na tashi na kora bacci ne yaci ƙarfina,kai ka rantse da Allah baka taɓa ajiyar kashi ba?".
Wani maƙoƙon bakin ciki ya tokare mishi zuciya, tunanin wane irin hauka zai mata ya fara,belt ɗinsa dake gefen gado ya nufa ya naɗeta bisa hannu ya ce"dan Allah Zainab kada ki tashi ki kora ƙazantar chan".
Tashi tayi tana ɗaga mishi hannu tana cewa"wallahi kada ka fara,naji zan kora shima dan kawai ni nayi,amma wallahi idan ka bari wannan abar ta taɓani zamu samu gagarumar matsala da kai".
BanÉ—akin ta shiga ta danna abun flushing É—in tana mai doÉ—e hanci da baki kamar wani ya yi mata,fita tayi a É—akin tana sosa kai tana cewa"ba dan halinka ba wallahi".
Scanning dakin yayi da ido,babu abin da yake face wari ga ko ina kacakaca.
"Ni kam na shiga uku,mata ga iskanci ga rashin tarbiyya ga ƙazanta da wanne zanji ni Halilu?".
Ƙofar ya nufa ya kulle kafin ya rage kayan jikinsa ya fara gyara ɗakin,zanin gadon ya fara cirewa kafin ya sake wani ya gyara ɗakin ,bayan ya gama ya shiga bathroom,wankewa yayi kamar baya san jikinsa yana lissafa ta gama shiga mishi daki taje chan nata tayi duk wata ƙazanta da za tayi amma banda ɗakinsa,buƙata wannan ba dan ta zamar mishi dole ba babu abin da zai saka ya kusanci Zainab,ya yi ta tsaki kenan idan ya gama ita kuwa ko a jikinta,gashi wani lokacin sai ya biyata kudi .
Shin a duniya ma kam ina zai fara kai ƙarar Zainab,ta zamar mishi fitinar da bai san ta inda zai shawo kanta ba.