Sashe 24
Cin Dunduniya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zainab na barin gurin Allah ya ɗora Idanunta kan Zunairah dake jiran keke,kamota tayi ta baya kamar kayan wanki kafin ta ɗauketa da mari ta cigaba da zaginta tana faɗa maganganun ɓatanci a kanta,zafin hakan ya saka Zunairah ta biyeta ,kafin kace mene dambe ya kaure tsakaninsu,ƙoƙarin raba su ake dan masu daidaita sahun nan duka suka yo kan su,kafin securities dake bakin ƙofa,kafin Zunairah ta kula Zainab ta kamo mata hijabinta wanda ta sauke mata shi har ƙasa,tana aiming rigarta wani ɗan takifen dan Napep ya ɗauke ta da mari yana faɗin"dan uwarki tsirara zaki yi mata, shegiya mahaukaciya".
Wani irin ihu ta fasa tayi tsalle ta dira ta zube a ƙasa,ganin haka kowa ya dare a gurin,har da Zunairah,me Napep ɗin da ya mareta ne ya cire belt ɗin jikinsa yana cewa"ai mu abin nema ya samu Aljanu ?wallahi kin zo gun masu maganinsu".
Kafin ya kai ga dukanta ɗaya daga cikin security ɗin da yazo ya hanasa,ihu kawai take a ƙasa tana ta mirgine mirgine ,duk waɗanda tazo inda suke sai kaga sun dare,Anisa kuwa tana chan gefe tana video duk wani abu da ya faru,mai dan sahun nan ne ya bi bayan zunairah da yaga ta juya dan barin gurin tana mai riƙe gaban hijab ɗinta,"Hajiya ina zaki na aje ki".
"Tsamiyar boka"ta bashi amsa idanun nan sun kaɗa sunyi ja saboda kuka,tana kokarin shiga keken nashi sai ga Yaya Halil domin yana zuwa Anisa ta nuno mishi ita ,bai bi ta kan Zainab ba ya nufeta,riƙe keken dake niyar tashi ya yi ya ce"Zunairah ki tsaya muyi magana ".
Kallonsa tayi amma ta gaza faÉ—in komai illa É—auke ido da tayi daga kan sa,ganin haka mai sahun ya ce"Malam ka sakar mun Keke ko na fizgeka Wallahi ".
Ganin zai fizge shi din ya saka ya saki suka bar gurin ,komawa yayi kan Zainab da ke ta hauka,sun daɗe a gurin ana abu ɗaya kafin iskanci da take ya lafa,da kanta ta tashi ta shiga motar Halil dan dama bada mota tazo ba,jikin nan nata biɗubiɗu,Anisa ma su tabi tana mai jin itafa an biyata,gida ya Kaita ƙin fita tayi sai da ya fita ya jawota waje ya yasar nan compound kafin ya koma motar ya fita a gidan Anisa na gefensa,sai da suka bar gidan ya faka motar ya kalli Anisa ya ce mene ya faru?
Matsar ƙwalla tayi ta ce"Yaya wallahi yau Aunty Zainab kam ta ɓatawa Zunairah suna a makaranta,wai ance an ganku tare a hotel jiya".
"Ita wane ya ce mata hakan?"ya tambaya ransa babu daÉ—i.
"Oho,nima Yaya wallahi ban sani ba,bari kagani har recording nayi maka sanin ba zan iya dakatar da ita ba amma ai ina da hujja akanta".Yana gama kalla ya tashi motar yana tunanin menene ma zaiyyi zuciyarsa tayi masa sanyi dangane da abin da Zainab ta aikata.
ð—–ð—œð—¡ ð——ð—¨ð—¡ð——ð—¨ð—¡ð—œð—¬ð—”
ð™²ðšŠðšžðšðš’ðš˜ðš—ðšŠðš›ðš¢ ðšðšŠðš•ðšŽ
Na
ð—”ð— ð—œð—¡ð—” ð—ð—”ð— ð—œð—Ÿ ð—”ð——ð—”ð— (chuchujay)
EËŸËšPËŸËšIËŸËšSËŸËšOËŸËšDËŸËšEËŸ18:Behind all odds
*ð˜¡ð˜œð˜•ð˜ˆð˜ð˜™ð˜ˆð˜*
Kuka kawai nake a cikin Napep ɗin da na hau,duk da babu sauti amma hawaye fa ɗaya bisa ɗaya,bini bini mai keken nan yana juyowa yace mun nayi haƙuri,da muka shigo tsamiyar boka ne na nuna mishi layinmu dake jikin masu wankin Hula,da yake gidanmu ba can ciki yake ba a layin muna shiga na nuna mishi gidanmu,daidai ƙofar ya tsaya kuɗinsa na fara lalube zan bashi ya katseni ta hanya faɗin "Ita rayuwa dole bawa ya haɗu da jarabawa,idan mutum kuwa ya san kamala ba sai an nuna mishi mutum mai kamala ba,daga ganinki na san ke mai mutunci ce kuma duk abin da wancan mahaukacinyar ta faɗa a kanki na san karya take,kuma muna nan zata haɗu da daidai itane a gaba,kalle itane ke da asara musamman yadda ta wulaƙanta kanta waje wulaƙantaki,da zafi ki yi haƙuri".
Kuka ne mai ƙara yake san fito mun amma na danne sai hawaye,ɗauke idona nayi daga kallonsa na ce"nawa ne kuɗinka?".
"Ki ɗauka akan yau driver ɗinki ya ɗaukoki,idan mun haɗu gaba sai ki bani,ki saving sunana a ranki da Khubaybu mai keke "da haka ya ja adaidaita sahunsa ya yi gaba tsintar kaina nayi da yin murmushi ban bari yadda yake magana ba ya wuceni wajen gane mutumin Kaduna ne (itane,wancan kalle,),ban taɓa tunanin zan samu dan adaidaita sahu mai mutunci ba,tun haɗuwata da wanda ya kaini gidan su Anisa da damarmakinsu sai nake ganin kamar duk basu da kirki.
Gida na shiga ina mai sake riƙe hijabina,ina shiga gida ɗaki nayi niyar guduwa amma mama ta ganni,cike da tashin hankali da Mamaki ta ce"ke lafiyarki ki ka shigo kamar wadda tayi kokawa?".
Ɗauke kai nayi na ce"lafiya ƙalau Mama,"hannu ta saka ta jawo hijab ɗin da nake riƙewa ta ce"ba dai Lafiya ba Ohunene wane ya yaga miki hijabi?,faɗa ki ka yi a makaranta?,eh ye ye muga fuskanki wane ya yaƙusheki?"
At that point bana da halin É“oye mata kawai sai na fashe da kuka ina ma faÉ—awa jikinta,bata hanani ba illa ma sake rungumeni da tayi tana mai É—an buga mun bayana ,sai da nayi wanka naci abinci kafin Mama ta sake tambayata abin da ya faru,ban cire mata komai ba na faÉ—a mata,ita kanta abin ya yi mata ciwo dan haka nan tayi ta yagar faÉ—a Baba yana É—aki sai dai kaji ya ce"Ãhé(ayi haÆ™uri)"kamar Æ™ara tunzirata yake haka ta cigaba da faÉ—an,Mama bata iya fushi ba,gata da nacin faÉ—a da su Hauwa'u suka dawo ni ina É—aki ma naji tana bawa Hauwa'u labarin abin da ya faru,ko kayan makaranta basu cire ba suka haÉ—u sunata Æ™washewa Zainab albarka ni dai ina jin su bance komai ba na koma na rufe ido na.
Wuraren la'asar muka ji Sallama a bakin gida,Mama ce ta leƙa,ina ji tana maraba Muryar Anisa dana tsinkaya ya sa na fahimci zuga aka mana,ƙaramin tsaki nayi na cigaba da danna wayata, can baya sun shiga ɗaki Sai ga Mama wai nazo munyi baƙi,cikin fuskar damuwa nace "Mama su waye,kice musu bacci nake yi ".
"Aikuwa ba za a yi haka ba,mutanen da ke gabana ba za iya musu ƙarya ba Zunairah ki tashi muje ki sako hijabi".haka nan ba dan ina so ba na tashi ɗin naje,ganinsu duka sai da gabana ya faɗi,ɗan falon namu da kyar ya iya ɗaukarsu,daga Chan bakin ɗakin Mama na zauna ina mai gaishe dasu,idanuna na sauka kan na Zainab naji wani sabon baƙin ciki ya taso mun,sai abin da tayi mun ya dawo mun kamar sabo, fuskokin sun mun yawa amma na fahimci da Daddy,da Yaya Halil,Zainab,Anisa sai wasu fuskokin da ban gane ba.
"Malama Zunairah ko?"
Kallon wanda ya yi maganar nayi,mutum ne dattijo wanda yake sanye cikin shiga ta mutunci ,"Nice"na bashi amsa.
"Yauwa ni sunana Malam isa Umar mahaifin Zainab,naji abin da ya faru tsakaninku,ko kusa ko alama banji daɗi ba nasan abin da ya faru ya faru amma ina so ki yi haƙuri ki duba wannan majalisi da muka tara domin ke ki yafe mata ita Zainab ɗin,shi Ubangiji yana san mai hakuri da yafiya,wala ala abun ya miki mutukar zafi duk da dole ke ya yi miki,ga nan ita jairar ban bari ta rintsa ba lokacin da shi mijinta ya kaimun ƙararta ,nazo har gidanta na tasata gaba mukaje gidan su iyayen mijin nata na ɗaukosu kana muka zo nan, wannan abu bai daɗi ba bama fatan kuma ya sake maimaita kansa,Ah ina ita Zainab?".
"Gani"ta faÉ—a tana mai cin magani.
"Maza ki bata haƙuri har sai tayi na'am an samu mubaya'a ta haƙura".
"Yi haƙuri"ta faɗa ciki ciki.Ganin yadda take aikin haɗe rai kamar wadda ka saka cin tuwo ba miya ya saka nace "banji ba,ki buɗe baki da kyau,ai lokacin da ki ke dukana a makaranta baki rage volume ba kuma da kina ɓata mun suna bakinki kamar zai taɓo ceiling Energy ɗin zaki saka waje bani haƙuri tunda ai kin san yadda ki ka ɓata mun suna a makaranta baza ki iya gyarawa ba,sai dai in idan ban sani ba zaki yi using same approach".
"Ohunene !!"Baba ya kira sunana daga cikin É—aki,Mama ce ta ce"Baban Zunairah ka tashi kenan".
"Eh buÉ—e mun labule ina kallon Zunairah da idona,gaban mutane masu girma ki ke faÉ—an magana haka,idan baki ji kunyar kowa ba ai zaki ji na manya da suka zo har gida suka nemi alfarmarki".
Gaishe da Baba Sukayi inda ya amsa musu yana sake basu haƙuri,ji nake kamar na jawo baba daga ɗakin na fama ciwan dake ƙafarsa da kullum bamu iya bacci idan ya taso masa .
"a'a Malam Buhari ka rabu da ita ai hakkin tane ,an ma yarinyar nan ba dai dai ba a rabu da ita"Daddy ya faɗa yana mai bawa Zainab mugun kallo,sake bani haƙuri tayi da ɗaga murya,naso nace ya yi ƙara da yawa zata fasa mun kunne amma kunyar mutanen da ke gabana ya saka nayi shiru.
Babanta ne ya tambayeni na yafe nace "eh na yafe malam amma gani gata ga Yaya Halil gaku ayi mun iyaka da ita ,babu abin da yake tsakanina da Yaya Halil,ni soyayya ma bamu taɓa yi ba ai ya faɗa ,koda munyi soyayya ai tayi winning tunda ta Auresa,ni ta rabu dani ta daina harassing ɗina,babu komai tsakanina da mijinta babu kuma abin da zai shiga tsakanina da mijinta nan gaba"..
"To ke kin jita mutuniyar banza wallahi idan wani abu ya sake haÉ—ata dake ni dakene,kuma ai shi Halil mijin mace huÉ—une laifine idan ya nemi mace ya Aura?"cewar mahaifinta.
"Ba laifi bane Baba amma laifine idan alaƙar ta wuce ta neman Aure ".
Jin abin da tace ya saka Yaya Halil cewa ,baza ki daina dangantani da É—abiar banza ba ko Zainab?.
Murguɗa baki tayi ,haka Babanta ya yi ta mata faɗa inda ni kuma akata bani haƙuri,ko haka Allah ya bar Yaya Halil bisa yaudarar da yayi mun ai ya isa haka,shiyása aka ce ka kyautata alaƙarka,da ace ya san ba zai Aureni ba bai kamata ace ya nuna mun soyayya ba har ta kai ga ya mun yaudarar da ban taɓa tunanin a duniya zai mun irinta ba,sai nake jin a zuciyata na yafe mishi ko zai samu sassaucin abin da yake ji tattare da iyalinsa .