Sashe 3
Cin Dunduniya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hauwa'u ta bani sabon journal mai pen a jiki wanda ta tara kuÉ—in break É—inta ta siya mun .
Muhammad kuma ya bani set na pens É—in barbie doll masu kyau wanda Hauwa'u ta shiga sahad da kuÉ—inta da nasa suka siya mun.
Al'adar gidan mu ce sharing gifts ranar birthday kowa yana san Faranta ma É—an uwansa ,ba san kai ba yan gidan mu muna da san junan mu da tausayin juna.
Haka ranar ta ƙare mun cikin farin ciki,duk yadda zan yi na yi ganin na manta da wani Adam da abin da ya yi mun,abu ɗaya na sani wanda shine ban yafe mishi ba ,Allah ya isa na,sa'arsa ɗaya ɗan uwan Anisa ne da saina mishi wulaƙancin da bai taɓa tunanin zan mishi ba,amma kash duk wani abu da ya danganta da Anisa mai daraja ne a gurina.
Washegari muka yi shirin makaranta kamar kullum ,Muhammad muka fara ajewa kafin muka wuce namu gurin,na riga Anisa zuwa kasancewar babu assembly ranar ya saka direct aji na wuce ina mai jin kunyar haÉ—uwa da Anisa haka nan kawai dan Ban san mene zan faÉ—a mata ba.
Latti tayi na zuwa dan lokacin da ta shigo har an fara first class,a chan sit ɗin baya ta zauna kasancewar namu an zauna ,naji daɗin hakan dan ko kallonta ban bari nayi ba.malamin na fita daga class ɗin Economics teacher na tsaye yana jiran sa ,ba ƙaramin daɗi naji ba duk da na san dole muyi magana amma atleast na samu break.
Ille kuwa ana fita break ta dawo gurina ta zauna,ina ƙokarin tashi ta kamo hannuna ta ce "kamar muna da pending magana,mene ya saka ki ka gudu ina ta kiran ki baki ko juyi kin kalleni ba?,wani abu Yaya Adam ɗin ya yi Miki?".
Ajiyar zuciya na sauke kafin na zauna ina mai kallanta"Ni nace miki ya yi mun wani abu?,kawai ina tsoran kada nayi dare ne".
"Zunairah kenan,i thought na faɗa Miki har gida zan sauke ki and na yi imani da Allah idan Mama ta ji tare muka fita babu abin da zata ce,ban ji daɗi ba,he told me ai daga ya ya hugging ɗin ki ne,he was wrong for doing that duk da ba wani aibu bane shi yake gani a gurin sa amma ai da kin tsaya,har magana nayi mishi ya ce na baki haƙuri,ki yi haƙuri".ta faɗa tana mai bina da kallon da ta san bana iya ce mata a'a idan har ta marairace mun, although bai faɗa mata part ɗin kiss ɗin ba nima sai na zaɓi da na ɓoye mata.
"Dan Allah kinji ki yi haƙuri ba zai ƙara ba na Miki alƙawari"ta sake faɗa tana mai marairacewa fiye da farko.
"Naji na haƙura but gaskiya ba zan iya cigaba da kula Yaya Adam ba ,yanayin rayuwarsa da tawa ba iri ɗaya bace Anisa kema kin sani,da ace wani ne ma da wallahi sai na masa wulaƙanci but ɗan Uwanki ne ,ni kuma duk abu indai ya dangance ki ba zan iya mishi wulaƙanci ba".
"Baki haƙura ba kawai zakice mun besty,nace Miki ya ce fa ki yi haƙuri ba zai sake ba, besides har kyautar da ya tanadar Miki ya bani na baki zai baki haƙuri da kan sa".hannu ta saka ta ciro ƙwalin waya na Tecno ƙirar pop 10.
Dariya kawai nayi taƙaitacciya,yo ko giyar wake na sha ita kanta ta san ba zan taɓa karɓar wayar yaya Adam ba,koda kuwa ita ta bani ba shi ba zan ƙarɓa ba,sai nace da iyayena mene?
"Bafa zan karɓi wayar nan ba Anisa ba da wasa nake ba,So ki ke na shiga uku hannun Baba da Mama su ce dan basu bani bane and Baba ya yi mun alƙawari ina gama secondary school zai bani waya so i want to give him that chance bana san sage masa gwiwa, understand me please".
Mayar da wayar tayi haka without further nagging kafin ta ce"its okay,so Daddy ke tambayana wani course zanyi idan naje BUK,like duh I told this man fa Journalism muka zaɓa but this man is trying to push me to public relation ni ba zan iya ba muna tare a Buk,idan ban samu ba ko ke baki samu ba i will stick to wanda kika samu ke koda Kazaure ne,so suke su turani Canada ba zan iya ba"
Ɗan shiru nayi ina nazarinta,ina mamakin Anisa ,wai ka samu damar tafiya Canada ka samu karatu mai inganci amma kace kai a'a ba za ka je ba, Journalism shine burina ,naji ance a bangarensu ana rubutu,burina naga ina rubuta Jarida na shirya dukkan wani content ɗinta abun haka kawai yana bani ƙawa,lokacin da zamu yi jamb Anisa bata cike ba sai da na cike kafin ta cike duk wani abu dana saka a nawa kama daga management school,second choice,Kazpoly ,da makarantun Fashion and design,ko da nayi mata Magana akan kada ta biyeni sai cewa tayi idan babu ni babu ita,abun yana burgeni sosai Wallahi amma bana san ace ta cutar da kanta dan kawai tana san alaƙarmu ta ɗaure,Bature yace out of sight is never out of mind,ni dai na san duk inda Anisa zata shiga a faɗin duniya ba zan taɓa cireta a Zuciyata ba haka nan ita.
"Idan har yana san naje Canada É—in ya biya mana tare".
Murmushi nayi lokacin da maganarta ta jawo ni daga duniyar tunanin,Baba ne zai barni naje Canada da kuÉ—in wasu?tab har yanzu Anisa bata san su wane iyayena ba,bamu raina namu bamu hangen na wani.
Tashi nayi na É—auki jakata ina cewa"well Journalism is my purpose,I found my purpose a chan ban san mene ke ki ka samu a gurin ba,don't rush babes".
"I found you"ta faɗa itama tana mai tashi,fara takawa nayi dan barin ajin tana gefena,dawowa tayi ta gabana tana takawa da baya tana cewa"idan ya zama na ɓata i want you to be there for me,na fi sabawa da ke ,Sabone da bana san wani daban ,i choose you babe,so your royal majesty Ohunene I want you to hold my hands and guide me in bayero University ".
ÆŠukawa tayi kamar yadda ake yi a gidan sarauta,ban san lokacin da na saka dariya ba sosai musamman da ta kusa kaiwa bakin kofa,kin faÉ—a mata nayi na cigaba da dariya sai ji tayi ta bige.
Dafa gurin tayi tana faÉ—in"occh you're wicked wallah Zunairah ".muna dariya a tare muka fita domin zuwa yin break.
ð˜Šð˜©ð˜¶ð˜¤ð˜©ð˜¶ ð˜«ð˜¢ð˜ºâœï¸
ð—–ð—œð—¡ ð——ð—¨ð—¡ð——ð—¨ð—¡ð—œð—¬ð—”
ð™²ðšŠðšžðšðš’ðš˜ðš—ðšŠðš›ðš¢ ðšðšŠðš•ðšŽ
Na
ð—”ð— ð—œð—¡ð—” ð—ð—”ð— ð—œð—Ÿ ð—”ð——ð—”ð— (chuchujay
EPISODE 3:viper in her bosom.
*ð™°ð™½ð™¸ðš‚ð™°*
Tunda ta rabu da zunairah bayan tashi makaranta take jin ranta ya mata wani irin nauyi,babu abin da ke ɓata mata rai kamar yadda a kullum zunairah ke nuna ita mutuniyar kirkice,yana ci mata tuwo a ƙwarya musamman da ya zama babu yadda za tayi sai dai ta ɓoye muddin tana so ta cigaba da naɗewa a sheƙarta,bata da wani buri da ya wuce a rayuwa a ce yau ta wuce zunairah,ta san cewa rayuwa ba gasa bace amma a nata fagen ta shata layin tsere tsakaninsu,dole ne duk yadda za ayi at the end of the day ta cinye wannan tafiya ta tsakaninta da Zunairah.
Idan za'ayi jarabawa hana kanta sakat take burinta guda ɗaya wanda bai wuce taga ta fi Zunairah cinyewa ba sanin idan ba haka ɗin ya kasance ba ta gamu da kumfar baki a gida dan basu da aiki sai faɗin ta kalli dai Zunairah,basu taɓa nuna mata nata ya yi sai dai a ce da Zunairah ce da ya fi haka,kada ma mahaifinta ya ji labari,he like comparing them wanda hakan yana mutuƙar ɓata mata rai.
Exam na ƙarshe ta wuce Zunairah wanda ta saka hakan a ranta matsayin farin wasan dan baza ta ɗaga mata ƙafa ba idan sukaje jami'a,yana ɗaya daga cikin dalilin da ya saka ta nace sai course ɗaya za suyi amma bayan haka ko burgeta aikin jarida bayayi,this is a war that she must win,kamar yadda zunairah tace Journalism is her purpose,ta yarda ita ba nata bane dalilin hakan ya saka take ƙara ƙaimi wajen ganin ta daketa a nata so called purpose ɗin da ta ke ikirari.koda ƙasar da tafi kowacce ƙasa tsadar da jin daɗi za a kaita tayi karatu baza ta je ba,tana nan Buk da zunairah taga tsakaninsu wane zai winning.
Ɗabiun Zunairah na munafurci suna ɗaya daga cikin abin da ke ɓata mata rai,dan a nata yardar duk wani sumi sumi da zunairah take yi munafurci ne,ta bata waya tana wani faɗin bata so bayan ta san ko babanta zai siya mata waya ba zai iya affording wadda Adam ya bata ba,tana jin haushin dabi'unta na nuna bata san abin duniya,ko kayi mata Abu ta mayar dashi wani babban abu kamar wadda ka bama duniya,that particular attitude yana kaita maƙurar da take ji kamar ta shaƙeta sau tari.
Ƙawance su ya fara lafiya ƙalau kafin ta san kanta tayi wayau dan a gida ko chocolate aka bata da suna nursery sai an bata na Zunairah take tafiya,ba zata ce ga yadda aka yi ba amma makarantar bata dace da tsarin arziƙin mahaifin Zunairah ba but haka nan ya saka ta ,haɗuwarsu ya fara da gurin zama da aka haɗa musu kafin term ya ƙare sai shaƙuwa ta ƙullo tsakaninsu tun kafin su san ma menene shaƙuwar,haka nan Anisa bata da aiki sai maganar Zunairah Buhari wanda hakan ya saka iyayenta suka santa sai suka ƙaunaceta kamar yadda suka ga ɗiyarsu nayi.
Duk da cewa zunairah ta fi Anisa ƙokari bata damu ba ,idan tazo gida tana cewa an koya musu kaza zunairah ta cinye sai babanta ya dinga mata mitan zunairah zai koma siya ma abun daɗi da teddies Banda ita,har ga Allah a lokacin ko a jikinta dan takan ɗauki nata na gida ma ta kaimata,hassadar bata fara ba sai da suka shiga primary 5,haka kawai sai tana jin bata so ta fita,da suka zana Junior WAEC lokaci guda Zunairah ta zaɓi Art.