Sashe 5
Boyayyen Al'amari Part 2 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Suna cikin haka ne Messenger yazo cikin hole d'in ya kira sunayen su kamar yadda Sir-Kamal ya umurce shi, Safna jin ankira sunan ta yasa tayi saurin mik'ewa tsaye tare da k'arasawa wajen shi.
Ita kuwa Muneeba saida aka kira sunan ta ' kusan sau uku tukunna taje inda ake kiranta, Nan Messenger ya juya zuwa office d'in Sir-Kamal su kuma suna biye dashi a baya.
Bayan sun isa bakin office d'inne yayi musu nuni da yatsa alaman su shiga, Bayan shigar sune ya juya yayi tafiyarsa.
Safna shiga tayi tare da yin sallama ' Muneeba na binta abaya.
Sir-Kamal ansa sallamar yayi ' ba tare daya d'ago kai ya kallesu ba har saida ya kammala danna laptop d'inshi.
"Ku zauna."
Ya fad'a haka yana musu nuni da kujerar dake gefensu.
Bayan sun zauna ne yace.
"Hope kun shirya ma aikin nan?."
"Insha Allah."
Suka fad'a a tare.
"Good! So yanzu zan fad'a muku yadda aikin yake."
Sai da yad'an d'auki lokaci yana kallonsu, Sannan yace.
"Ko waccen ku za'a rik'a biyanta salary akan naira 100,000(dubu d'ari) ' kuma idan har kika tsaya kan aikin ki, To salary d'inki zai ruk'a increasing."
Muneeba smiling tayi tare da gyara zama, Sannan Sir-Kamal ya cigaba da cewa.
"Early morning *7:00am* idan kukazo aiki ' zaku had'a coffee ku kaima workers, Sannan After that zaku bi kowane Office ku kai."
Sir-Kamal, Bayan ya gama musu bayani ne ' ya mik'e tsaye tare da cewa.
"Ku tashi muje in kaiku Store."
Safna da Muneeba tashi sukayi suka bi bayan shi zuwa store, Suna isa wajen yasa hannu ya murd'a handle d'in k'ofar ya bud'e suka shige ciki.
Nan ya nuna musu komai da komai, Wanda zasuyi amfani dashi fannin aikinsu.
Sir-Kamal, Bayan ya gama introducing masu komai ne ' harya juya zai koma office sai kuma ya tsaya gami da juyowa ya kalli Safna wacce hankalin ta kekan cups d'inda ke wajen.
"Safna Habib!."
Jin kiran sunanta da yayi ne ' yasa tayi saurin juyowa ya kalleshi, Tare da cewa.
"Yes Sir?."
"Ki biyoni zuwa Office."
Ok tace ' sannan ta bishi suka wuce, Muneeba ganin haka yasa ta tab'e baki tare da calming hands d'inta zuciyarta cike da sak'e sak'e.
Safna bayan isarsu cikin office d'in ne, Yayi mata iznin zama ' tukunna shima ya zauna.
"Am.. Safna i need to discus something with you!."
"Ok Sir."
"You see!, Nan Company ne mai son tsafta da gayu ' da k'yale k'yale you know! Da dai sauransu."
Nan ta fara duban jikin ta ' tana mamaki.
"No, Bawai bakida tsafta bane ' what i mean is that, Ki k'ara because matsalan ba daga ni bane ' understand?."
Kai Safna ta d'aga mashi alaman Eh.
"Anyway! Koma yayane dai ' a hankali zaki fahimta."
"Insha Allah! Zan gyara."
Cewar Safna.
"Good! Zaki iya tafiya."
Safna tashi tayi tabar office d'in, Harta nufi side d'insu sai kuma ta tsaya ' a zuciyarta tace.
"Ina d'aya daga cikin ma'aikatan company d'in nan, Ya kamata in kewaya inga ko ina."
Bayan ta ayyana haka a ranta ne ' ta saki murmushi, Tare da juyawa ta nufi wani b'angaren da yake tsit! Tamkar babu mutane.
A hankalin Safna ke tafiya ' kasancewar yadda wajen yake ba hayaniya, Wata k'ofa ta hango and'an bud'eta kad'an.
Safna k'arasawa wajen tayi ta bud'e k'ofar. Guess-room ne k'ayatacce, Komai na cikinsa designer ne ' ganin haka yasa ta shigewa ciki domin ta bama idonta abinci.
Tana shiga ta sami waje ta zauna a bakin gado ' tana tab'a drowers d'in dake gefen gadon.
"Rayuwa kenan! Idan da ranka zakasha kallo."
Ta fad'i haka tana murmushi.
B'angaren Mr-Fauzan, Zaune yake tare da ma'aikatan shi a chamber inda suke had'uwa suna meeting ciki kuwa harda Sir-Kamal.
Meeting d'in bai wani d'auki lokaci ba suka kammala, Kowa tashi yayi ya koma kan aikin shi ' Sir-Kamal office ya koma yayi zaman shi.
Mr-Fauzan kuwa yana fitowa daga chamber ' kai tsaye ya nufi guess-room d'inshi domin ya kwanta ya huta.
Koda ya doshi wajen gani yayi k'ofar a bud'e, Hakan yasa shi k'arasawa wajen da izza tare da cewa.
"Is like ' wani ya shiga ya barta a bud'e, To waye kuma meyasa?."
Safna jin ana magana sama sama ne ' yasa tayi hanzarin b'oyewa bayan labule cike da tsoro.
Mr-Fauzan koda ya shigo ciki ' baiga kowa ba illa takalmi daya gani a bakin k'ofa, Hakan ya k'ara tabbatar mashi da cewa akwai mutum a ciki.
Nan ya fara dube dube ' shine har under bed da k'ark'ashin kujera, Amma baiga komai ba.
Safna kuwa jikinta rawa kawai yakeyi.
"Ya Rabb! Ya kafitar dani lafiya."
Ta fad'i haka a cikin zuciyarta.
Mr-Fauzan bakin gado ya samu ya zauna, Safna gumi kawai take had'awa bata ankara ba taga kenkyaso a saman hijabin ta.
A 360 Safna ta fito daga bayan labule ' sam ta manta da mutum cikin d'akin, Cikin rawar jiki da tsoro ta yaye hijabin dake jikinta ta yarfar dashi gefe, Sannan ta koma jikin bango ta jingina tare da rufe idonta tana maida numfashi.
Mr-Fauzan kuwa abun dariya ya bashi ' amma sam bai bari ta fito fili ba, A zuciyar shi yace.
"Oh God! Ji yadda take sakin ajiyar zuciya, Tamkar taga wani mugun abu."
Mr-Fauzan tsayawa yayi yana k'arewa halittar jikinta kallo.
Kasancewar Safna rigar dake jikinta tad'an matseta kad'an duk da dai kayan duk sun kod'e, Don akwai inda yad'an fara yagewa, Sannan ga gashin kanta ya zubo har izuwa k'asan k'irjin ta.
kasancewar kitson dake kanta all-back ne, Uhm abunka da bafullatana ' abun dai ba'a cewa komai.
Har izuwa yanzu Safna runtse take da idonta ' tana ajiyar zuciya, Mr-Fauzan kuwa murmushin mugunta ya sakar mata.
"Lallai yanzu zaki dawo hayyacinki kuwa!."
Ya fad'i haka a zuciyar shi, Tare da mik'ewa tsaye.
"What!!! You?."
Ya furta hakan cikin tsawa, A razane Safna ta bud'e idonta ' sai a wannan lokacin ne ta tuna cewa akwai mutum a d'akin.
Safna koda suka had'a ido da Mr-Fauzan saida cikinta ya murd'a, Ganin babu hijab a jikin tane ' yasa tayi saurin kare jikinta da hannayen ta.
Yunk'urawa tayi zata d'auki hijabin ta yayi saurin take hijabin da k'afarshi tare dayin calming hands.
"First! What are you doing in my guess-room."
Safna sunkuyar da kanta tayi ' ba tare da tace komai ba.
"Bakiji ba?."
"Sir, please am sorry ' kayi hak'uri wallah..."
Bata k'arasa maganar ba ya daka mata tsawa, Da cewa.
"Answer me!!!, What are you doing in my guess-room!."
"No answer right? Dama matsalan ku talakawa kenan!, Sata kikazo yi dama?."
Zaro ido Safna tayi ' tare da girgiza mashi kai alaman a'a.
"Then what? Ki fad'amun idan ba sata ya shigo dake ba to meye?."
Safna k'walla ce cike a idonta k'iris ya rage hawaye su zubo.
"I wil expose you infront of everyone, Gobe bazaki k'ara shiga wani waje da sunan sata ba."
Jin haka yasa Safna tayi saurin zubewa k'asa tana kuka.
"Sir!, Don Allah kayi hak'uri ka yafeni ' wallahi ba sata ya shigo dani ba, Wajen ne ya burg..."
Bata kaiga k'arasawa ba ya fizgo hannunta, Tare da janta suka fito daga guess-room d'in.
Safna hawaye kawai ke zuba a fuskarta ' ganin suna gab da shiga inda mutane suke ne, Yasa tayi saurin kare jikinta da hannu d'aya.
Mr-Fauzan kuwa, Fizgarta kawai yakeyi.
*_©Seemaluv Novels…📚_*
*....B'OYAYYEN* 👒
👒 *AL'AMARI*
*_Pure Moment Of Life writers_*
® ```Written```
By
*_Seemaluv_*👄
*_Assalamu Alaikum, Nasan k'ila hak'urin ku ya k'are, Ko dayake nima balaifina bane ' kunsan al'amarin yadda ciwo yake!, To a yanzu dai na sami sauki.... _*
*14-15*