Sashe 20
Boyayyen Al'amari Part 2 Complete Hausa Novel · about 9 min read
Mr-Fauzan ya tashi bacci, Bathroom ya shige yayi taking bath d'inshi gamida d'auro alwala sannan ya fito.
Mr-Fauzan shinfid'a praying mat yayi ' yayi sallarsa, Bayan ya idar ne ya tashi ya shirya cikin black suite da takalmin shi black built sannan Mr-Fauzan ya dawo gaban mirror ya tsaya.
Fauzper perfume ya fesa kamar kullun sannan ya d'auki wayarshi ya rik'e.
Mr-Fauzan parlor ya fito ya iske Mummy da Daddy zaune a dinning tareda Khairat suna breakfast.
Mr-Fauzan k'arasawa wajen yayi yayi joining d'insu, Nan ya gaishesu suka amsa sannan Daddy yace.
"Son kenan! Harka shirya kenan."
"Yes Dad."
Mr-Fauzan ya fad'a tare da tsiyaya tea a cup.
"Fauzan?."
Cewar Mummy.
Mr-Fauzan d'ago kai yayi ya kalleta with cares tare da cewa.
"Na'am Mummy."
"Fauzan karka kawomin dangin talakawa am repeating myself."
Mr-Fauzan aje cup d'in hannun shi yayi zaiyi magana Daddy ya dakatar dashi da cewa.
"Haba! Meyasa kikeyin haka? Why? Shi talakan ba Allah ne yayi shiba?."
"Ainasan Allah ne yayi shi but ni kawai banaso, Akan me?."
Mummy ta fad'i haka.
"Wow, Za'aje ganin auntyn mune? Daddy zan biku."
Cewar Khairat.
"Yes, Tare dake ya dace aje ai ' ki gano min kalarta."
Umma ta fad'i haka.
Mr-Fauzan ne yayi saurin shiga maganar da cewa.
"No ' no need, Karma kisa ran zaki bimu, Besides ba school zaki tafi ba?."
Khairat zunb'uro baki tayi tare da cewa.
"Ai wannan ba problem bane."
"Na dai fad'a miki bazaki bimu ba, Hole I make myself clear."
Mr-Fauzan ya fad'i haka tare da mik'ewa tsaye gami da cewa.
"Daddy bara in jira ka cikin motor."
"Son, Harka gama breakfast d'in kenan?."
"Yes Dad, I just lost my appetite that is it."
Ok kawai Daddy yace sannan Mr-Fauzan ya juya ya fita.
"Haba! Why are you doing this iye? Ki bar fad'in irin wad'an nan magan maganun gaban su fa am warning you."
Daddy ya fad'i haka.
"A'a allow me, Kuma idan har bai kawo min ita na gani ba ' to bazan tab'a karb'ar ta a matsayin suruku ba Alhaji."
Daddy girgiza kai kawai yayi gami da cewa.
"Duk ma haka bata taso ba, Bara muje mu dawo."
Mr-Fauzan yana fita direct ya nufi wajen mota, Mr-Fauzan key yasa a jikin motar k'irar Mercedes ya bud'e tukunna ya shiga driver seat ya zauna.
Mr-Fauzan dialing number d'in Hafiz yayi, Ringing d'aya Hafiz ya d'aga wayar.
"Ya! Babban mutum."
Cewar Hafiz.
"Hafiz do you know what? Yanzu zamuje Private Hospital Girmi nida Dad fa."
"Kai! Aboki da sauri sauri haka? Kanason yarinyar nan fa."
"Oh come on! I just wanted to help her kawai, Me zanyi da k'azama irin ta? Kaima kasan she's not my type."
'Yar dariya Hafiz yayi gami da cewa.
"Hm! Kada dai reshe ya juye da mujiya, Fauzan ka rik'a sassauci fa."
"Don't change my mode, I will hang up now ' we will talk later."
Abinda Mr-Fauzan yace kenan ya kashe wayar shi, Daddy ne ya bud'e motar ya shiga front seat ya zauna sannan ya rufe.
"Let me just assign driver to drive us."
Daddy harya bud'e motar zai kira driver Mr-Fauzan yace.
"No Dad, Bara nayi driving d'in kawai."
Ok kawai Daddy yace tukunna Mr-Fauzan ya tada motar gate man yayi hanzarin bud'e gate, Mr-Fauzan yaja motar suka nufi Private Hospital Girmi.
B'angaren su Safna kuwa tunda ta tashi daga bacci tayi sallah sannan tayi wanka.
Safna saida ta gama kintsa Umma tukunna Rumaisa da Anisa suka shirya.
Safna fita tayi daga cikin hospital d'in ta tsaya bakin titi tasiyo musu kunun gyad'a, Sannan ta dawo cikin hospital suka karya.
Bayan sun karya ne Safna ta tashi tare da sanya hijab d'inta gami da cewa.
"Umma, Zanje in d'auko muku kayan da zaku cenja ke dasu Rumaisa, Daga nan nima incenja."
To Umma tace, Safna har ta juya zata fita ward d'in Umma ta tsaida ita da cewa.
"Kud'in wajen ki zasu isheki ne?."
"Eh Umma zasu isa har su rage."
Umma d'aga kai tayi alaman gamsuwa sannan Safna ta juya ta fice.
Safna a bakin titi ta tsaya ta tari mai keke-napep ta shiga ta wuce.
Bayan wucewar tane Mr-Fauzan da Daddy suka iso cikin hospital d'in.
Mr-Fauzan parking yayi a gefe tukunna suka fito daga motar, Mr-Fauzan jagaba yayiwa Daddy zuwa ward d'inda Umma take.
Sallama sukayi sannan suka shiga ciki, Umma ganin sune yasa ta tashi zaune suka gaisa.
Rumaisa da Anisa gaishesu sukayi Mr-Fauzan ya amsa a yatsine.
"Ke tashi ki shifid'a mashi tabarma ya zauna mana."
Cewar Umma.
"A'a tama barshi, Am okay here."
Mr-Fauzan ya fad'i haka cike da nuna kyamata.
Daddy gyaran murya yayi ' yayi introducing kanshi ma Umma, Sannan ya fad'a mata dalilin zuwanshi.
Umma nuna farin ciki tayi matuk'a tare da yima Daddy godiya.
"Kinsan halin yaran yanzu, So shiyasa mukeson ayi bikin nan da wuri."
Cewar Daddy.
"A'a ba damuwa, Wannan ba wani abu bane ai."
Umma ta fad'i haka.
"To mu ta fanninmu bamu son auren ya wuce nan da next week wato nan da wani sati kenan."
Umma aminta tayi da abinda mahaifin Mr-Fauzan ya fad'a, Domin ita duk ta k'osa taga auren Safna.
Umma kwatance tayiwa Daddy, Inda dangin uban su Safna suke, Domin kuwa sune zasu gindaya yadda sadakin zai kasance.
Daddy nuna gamsuwa yayi sannan ya tashi gamida ciro bandir d'in duba d'aya ya aje ma Umma saman gadon da take zaune.
"Ga wannan."
"Alhaji harda d'awainiya haka?."
"Bakomai."
Cewar Daddy.
Nan sukayi sallama Daddy da Mr-Fauzan suka bar ward d'in.
Bayan sun fito cikin hospital d'inne Daddy ya tsaida Mr-Fauzan da cewa.
"Fauzan, Amma ya abun nan zai kasance haka?."
"Daddy meke nan?."
"Lafiyar ita mahaifiyar yarinyar nan, Menene? Me take buk'ata ne?."
"Never mind Dad, Na riga na d'auki nauyin komai a hannu na' Bayan aure za'ayi mata aiki."
Ok Daddy yace sannan suka k'arasa wajen mota, Shiga Daddy yayi tukunna Mr-Fauzan ya zagaya ya shiga ya tada motar suka nufi unguwan da dangin mahaifin su Safna suke.
B'angaren su Aleeza, Zaune take a parlor da bucket of warm water a gabanta Hajia na gaggasa mata inda yayi mata tsami Hafiz na gefe tare da laptop yana dannawa bisa cinyarsa.
"Auta ya kamata kiyi taka tsantsan fa! Wannan yawon banzan ki rage shi."
Hajia ta fad'i haka tana dannawa Aleeza goshinta da d'an k'aramin towel.
Wayar Aleeza ce ta fara ringing alaman kira, Hakan yasa ta d'an juya ta fuskanci wayar.
Wata new number ce wacce batasan da ita ba, Hakan yasa tayi ignoring call d'in.
Aleeza k'ara ta saki sakamakon Hajia ta tab'a mata inda ke mata ciwo sosai.
"Hajia a kwai zafi fa."
Aleeza tayi maganar a shagwab'e.
Suna cikin haka ne kira ya sake shigowa cikin wayar Aleeza.
Aleeza picking call d'in tayi gami da tashi ta wuce d'aki.
Bayan ta zauna saman gado ne tace.
"Aleeza speaking."
"It's Dr Khalil Muhammad."
"Oh!."
Aleeza ta furta.
"Are you surprise?."
"Surprise of what?."
"Nothing, Well ' yaya jikin naki? Ko sai nazo?."
Yayi maganar cikin zolaya.
"Naji sauk'i ma, Ana d'an min warming d'in wajen ciwon ne ma ka kira."
"Ok then, Aje acigaba da warming up, Inason ki kasance cikin lafiya I will call later."
"Ok thanks for your cares."
Nan Aleeza tayi hanging up d'in kiran, Barin phone d'in tayi saman gado ta koma parlor ta zauna Hajia ta cigaba da duba lafiyar ta.
B'angaren su Mr-Fauzan, Cikin unguwan da aka yi musu kwatance suka shiga.
Tambaya sukayi aka kaisu har gidan, Bayan sun shiga zauren gidanne sukayi sallama wata mata wacce ta manyanta ta fito sanye da zani ta lullub'e jikinta.
Bayan sun gaisa ne suka sake tabbatarwa ko nanne gidan da Mahaifiyat Safna tayi musu kwatance, Matar amsawa tayi da cewa.
"Eh k'warai nan ne, Amma Allah yasa dai lafiya."
Nan Mr-Fauzan ya fad'a mata dalilin zuwansu, Jin haka yasa ta koma cikin gida ta d'auko tabarma ta shinfid'a musu.
Mr-Fauzan a zuciyar sa yace.
"Oh God! Tabarma tabarma dai, Meyasa sukeson tabarma? So irritating."
Abinda Mr-Fauzan ya fad'a cikin ranshi kenan, Ganin Daddy ya zauna ne yasa shima ya zauna tare da tank'washe k'afa.
Nan suka tsaida magana Daddy ya ciro 50 thousand ya ajiye kamar yadda matar nan ta ambata a matsayin sadakin Safna.
Ganin hakan yasa ta tashi ta shiga cikin gida ta kira sauran dangi dukda cewar basu da wani yawa.
Dukkansu sanya albarka sukayi, Ciki kuwa harda masu bak'in ciki.
Nan aka tsaida gamsas-shiyar magana akan next week ne za'a d'aura aure a cikin babban masallacin juma'a.
Daddy da Mr-Fauzan sallama suka yiwa mutanen wajen sannan suka juya suka nufi wajen mota.
Bayan sun shiga mota ne Mr-Fauzan yayi ajiyar zuciya cike da nuna gajiya, Sannan ya tada motar suka bar wajen.
Mr-Fauzan yana cikin driving ne kiran Sir-Kamal ya shigo ta wayar shi, Kasancewar akwai Bluetooth ear set a kunnen shi, Hakan yasa shi amsa calling d'in kai tsaye.
"Hello Sir."
"Yes Kamal, Any problem?."
"Sir, Akwai meeting d'in da zakayi attending around 12:00pm."
Sir-Kamal ya fad'i haka yana cikin office d'in shi zaune.
Mr-Fauzan wristwatch d'in hannun sa ya duba ganin it's almost 12 ne yasa shi cewa.
"And kuma sai yanzu ne zaka fad'amin ina da meeting da zanyi attending?."
"Am sorry Sir, Abubuwa ne suka shigemin gaba."
"I can't attend that meeting, Just cancel it."
Ya fad'i haka yana driving.
"But Sir, You have to ' because it's very important."
"Kamal you had what I said, Right?."
"Yes Sir, And then wasu sunzo suma kai suke jira."
"Kamal, Just handle everything, I need to rest today."
OK Sir-Kamal yace sannan Mr-Fauzan ya danna Bluetooth ear set yayi ending call d'in.
Daddy ne ya kalli Mr-Fauzan yace.
"Son, You have to go and check what's going on ' on that company."
"Okay Dad, But ba wani abu bane fa, Just lazy P.A gareni baya son yin abinda ya kamata."
Mr-Fauzan ya fad'i haka yana driving.
B'angaren Safna kuwa har taje gida ta dawo cikin hospital d'in.
Umma fad'awa Safna tayi yadda sukayi da mahaifin Mr-Fauzan.
Ganin Safna bata nuna jin dad'in ta bane, Yasa Umma cewa.
"Safna?."
Safna d'ago kai tayi ta kalli Umma kamar zatayi kuka.
"Na'am Umma."
" 'Yan nan idan har akwai wata matsala wanda bansan da itaba ki fad'amun tunda wuri, Farin cikin ku kawai nakeso na gani."
Safna mik'ewa tsaye tayi tare da juya baya tace.
"A'a Umma babu wata matsala, Ni kaina farin cikinki nake buk'ata, Don duk na k'osa ki sami lafiya Umma.
Nan hawaye suka zubo Safna a fuska tayi sauri tasa hannu ta share.
"Karku damu idan harni mai rayuwa ce ' zan rayu, Kuma bakiji likita yace za'aimun aiki nan da sati uku ba?."
Safna juyowa tayi ta kalli Umma gami da d'aga mata kai alaman Eh, Sannan ta maida kallon ta kan Anisah dake kwance saman tabarma tana bacci.