Sashe 17
Boyayyen Al'amari Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Safna da Umma suna cikin fira ' Sir Kamal ya shigo tare da yi musu sallama rik'e da ledar a hannun shi, Alamun abinci ne ya kawo musu.
Sir Kamal ciki ya k'arasa Safna ta tashi ta bashi wajen zama ya zauna, Sannan ya gaishe da Umma da jikinta.
"Dama Oga nane yace inkawo muku wannan."
Sir Kamal ya fad'a tare da mik'awa Safna ledar take away d'in.
"Amma ai jikin da sauki ko?."
"Eh da sauk'i Alhamdulillah."
Cewar Safna.
"To shikenan, Ni bari intafi."
"Har zaka wuce? To nagode kace mashi mungode."
Cewar Umma.
Sir-Kamal tashi yayi ya fita Safna na binshi a baya, Bayan sun isa wajen mota ne yace.
"Oh God! Na manta Oga yace inbaki waya kuyi magana, Amma kafin nan dai bari infara fad'a maki abinda ke cikin raina Safna ' kinsan nace miki akwai maganar da zamuyi."
Kai Safna ta d'aga mashi alaman Eh, Sannan ya cigaba da cewa.
"Safnaaa... Na kasa hak'uri da abinda zuciya ta take fad'amun a koda yaushe, Ya zama dole yau in bayyana maki."
Ita dai Safna kam k'asa kawai take kallo, Tana sauraron shi.
"In fact! Ina sonki Safnaaa..."
Gabanta ne yayi mugun fad'uwa tayi saurin d'ago kanta ta kalleshi cike da mamaki da d'aurewar kai.
"Yes Safnaaa... Ina sonki ' kuma so na gaskiya, Inason inga na mallakeki a matsayin mata ta."
Safna bata san lokacinda hawaye suka zubo mata ba ' tayi sauri ta share.
"Why are you crying Safnaaa, Meyasa kike kuka?."
Cikin kuka tace.
"Babu komai, Bakace zamuyi magana da Oganka ba?."
Kai ya d'aga mata, Sannan ya ciro wayar a aljihun shi gami da dialing Number d'in Mr-Fauzan tukunna ya bata.
"Kisa a kunne ' idan ya d'auka sai kice kece."
Ringing uku tayi Mr-Fauzan yayi picking tare da karawa a kunne.
"Assalamu alaikum!, Safna ce."
Jin haka yasa Mr-Fauzan lumshe idanu ' sannan yace.
"Nasan zaki nemi ni shiyasa nace abaki wayar."
"Amm.. Dama Umma ne tace tana son kazo."
"Ok, Kice mata zanzo zuwa anjima *Around 9:00pm*."
Abunda yace kenan ya kashe wayar ' jin haka yasa ta mik'awa Sir-Kamal wayar shi ta juya zata wuce yayi saurin tsaida ita.
"Meyasa zaki tafi bayan bamu gama magana ba?."
Safna juyowa tayi ta kalleshi cike a tausayawa tace.
"Saboda maganar batada wani amfani a halin yanzu."
Waro ido yayi yana mamakin furucin Safna.
"Safna wannan maganar itace mafi amfani awajena, Ki tsaya ki saurareni please..."
Yayi maganar ta wata muryar data kasa tantance soyayyace ko kuwa damuwa!.
Nan take hawaye suka fara yimata zarya a fuskarta, Sir-Kamal yayi sauri matsawa kusa da ita tare da cewa.
"Please inhar abunda na fad'ine ya saki kuka ' to kiyi hak'uri bazan sake ba."
"Kayimun komai a rayuwa ta ' haka zalika ka taimakeni a lokacinda nake da buk'atar taimako, Amma a halin yanzu kazomin da abinda bazan iya taimaka maka da shiba ' kayi hak'uri ka cireni a cikin ranka."
Ta gama rufe baki ta juya ta wuce ' saida takai bakin k'ofar shiga hospital d'inne taji tada motar shi, Nan ta tsaya cak gami da dafe kanta.
"Ya salaam! Mena aikata?."
Juyawa tayi da sauri taga harya wuce, Nan ta sami bango ta jingina hawaye kawai ke fita daga idon ta tana cewa.
"Nima ina sonka! Ina sonka."
Safna ji tayi ance.
"Baiwar Allah idan kina son shi ' to ki fad'a mashi zaifi."
Jin abinda akace ne yasa Safna saurin kollon side d'inta taga Nurse ce a yatsaye kusa da ita.
"Bazai sameni ba."
"Meyasa? Ba kince kina sonsa ba? Then, ki fad'a masa kawai."
Safna kai kawai ta girgiza gamida cewa.
"Bazaki tab'a fahimtar komai ba."
Abinda Safna ta fad'a kenan ta wuce cikin hospital d'in, Saida ta tabbatar ta share hawayenta sannan ta k'arasa cikin ward d'in da Umma take.
*** *** *** *** *** *** *** ***
B'angaren Hafiz ' tunda ya koma gida yaketa aikin akan computer d'inshi kasancewar he's a business man.
Hajiya ce ta fito tsakar parlor ta iske 'yar aiki na goge gogen inda yad'anyi k'ura, Nan ta sami waje ta zauna gami da cewa.
"Wai ina Aleeza take ne?."
"Hajiya tana d'akin ta."
Cewar 'yar aiki.
"Je kikira min ita."
'Yar aikin aje tsunman tayi ta tafi d'akin Aleeza ta isar da sak'on Umma tukunna ta baro d'akin.
Aleeza tashi tayi daga kwanciyar da tayi tahau gyara kanta ' gaban mirror taje ta tsaya ta shafa powder, Sannan ta gyara d'aurin kanta gamida d'aukan gyale ta yafa bisa kafad'anta gefe d'aya, Tukunna ta fito parlor ta zauna kusa da Hajiya.
"Hajiya gani."
"Na fito ne banji motsin ki ba! Shine nace aje akira mun auta."
Murmushi Aleeza tayi cikin shagwaba tace.
"Yawwa Hajiya ki d'an bani key d'in motarki inje wani waje."
"Ina kuma zakije?."
Langwab'ar da kai Aleeza tayi tace.
"Gidan k'awata."
"Toh amma dai kar a dad'e kinsan dai halin Yayanki."
Kai kawai Aleeza ta d'aga, Sannan Hajiya tayi mata nuni da saman kujera gamida cewa.
"Ga key d'in cen."
Aleeza tashi tayi ta d'auki key d'in ta fice, Tana fita ta umarci mai gadi daya bud'e mata gate.
Cikin hanzari ta bud'e motar ta shiga taja ta wuce.
Company d'in Mr-Fauzan ta nufa, Cikin mintoci ta isa wajen.
Aleeza gefe ta samu tayu parking sannan ta fito ta k'arasa ciki, Bayan shigarta ciki ne security suka tare tare da 'yan tambayoyi.
"Mtsw look! Banazo wajen nan domin ku rufeni da questions bane, Office d'in Mr-Fauzan nakeson ku kaini."
Nan ma wani dogon surutun suka tsareta dashi, Hakan yasa Aleeza yin magana cikin fad'a.
"Hey!! Kun san wacece ni? Ni matarsa ce, Saboda haka ku kaini inda yake."
Jin abinda ta fad'ane yasa suka sunkuyar dakai gamida bata hak'uri, Sannan d'aya daga cikinsu yayi mata jagora zuwa Office d'in.
Saida ya tabbatar ya kaita bakin office d'in tukunna ya juya ya tafi.
Aleeza dogon numfashi ta saki tare huro iskar bakinta waje, Sannan ta bud'e ta shiga ciki.
Koda ta shiga iske shi tayi yana aiki bisa laptop d'in shi tare da cike wasu documents.
Sallama tayi mashi ' hakan yasa shi d'ago kai ya kalleta tukunna ya amsa sallamar ya cigaba da aikin shi, Aleeza waje ta samu ta zauna sannan tace.
"Fauzan..."
"Can you please introduce yourself?."
Mr-Fauzan ya fad'i haka ba tare daya kalleta ba.
"Am Aleeza ' ni kanwar abokin ka Hafiz ne."
"Can I help?."
Ajiyar zuciya tayi mai k'arfi wanda har saida ya juyo ya kalleta.
"Fauzan... Bansan yadda zan furta maka ba ' but koma ta yayane inason ka fahimce ni."
"Go ahead!."
"Tun lokacin da kazo gidan mu naji inasonka a cikin raina ' kuma naga dakai na dace."
Wani mugun kallo Mr-Fauzan yayi mata hakan yasa ta kauda kanta, Domin kuwa babu abinda zai hanata fad'in abunda ke ranta.
"Wallahi inasonka ' ina sonka Fauzan..., Inason ka bani dama so that I can prove it to you please..."
"So! Aleeza haka kika lalace da son maza ko? I will definitely tell your bro, Now ki tashi kibarmun office ' tunkafin in b'ata miki rai."
"Fauzan, Ka so mai sonka ' wallahi zan iya shiga wani hali muddin bansame kaba."
"Get out of my office I said!!!."
Tsawar da yayi mata ne yasa ta razana ' tayi saurin mik'ewa, Hakan yasa ta turgud'e ta fad'i.
Mr-Fauzan tab'e baki yayi gamida nuna halin ko inkula da ita, Aleeza kuwa dakyar ta iya jan k'afarta ta bar Office d'in.
Bayan fitar tane Mr-fauzan ya girgiza kai tare da cewa.
"Ladies of nowadays ' sam basu da kunyar fad'ama namiji suna sonshi, Amma yaushe Aleeza ta fara hauka haka?."
Tsaki yaja sannan ya cigaba da aikin shi.
B'angaren Aleeza kuwa ' tunda ta samu takai kanta cikin mota take hawaye, Damuwa ce sosai ta bayyana a fuskarta.
Ganin kukan bazai amfana mata komai bane yasa ta bud'e dose lock box d'inta dake cikin motar ta ciro wasu k'wayoyi tasa abakinta ta tsotse, Sannan ta tada motar ta wuce.
Tana cikin driving ne ' taji wani dizziness na d'ibanta, Hakan yasa ta fare k'ok'arin samun wajen packing amma ina! Abun yaci k'arfinta, Ji kake kararaf!!!.
_we don't just entertain and educated, But we also touch the hearts of the readers_
*Follow me on wattpad @Seemaluv1*
[12/2, 6:26 AM] 0mmer Farouk: *....B'OYAYYEN* 👒
👒 *AL'AMARI*
*_Real Pure Moment Of Life writers_*
® ```Written```
By
*_Seemaluv👄_*
*_@ Dedicated This page to you Samra, Because I choose you. and i'll choose you, over and over. without pause, without a doubt, in a heartbeat, i'll keep choosing you,I love you. _*
*36-37*