Sashe 10
Boyayyen Al'amari Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Sir-Kamal ya koma gida, Bayan yaci abinci ne yayi wanka ' yadawo parlor ya zauna tare da Ammi suna fira.
"Ammm... Ammi wallahi akwai wata yarinya da taketa fad'i tashin neman na kanta, Kuma Ammi basu da shine ' amma kuma Ammi kinsan menene?."
"A'a saika fad'a."
"Ammi wallahi babu wani abu tsakanina da ita ' so nake kawai na taimaka mata with all my efforts, Don ni a matsayin k'anwata na d'auke ta.
A tak'aice Sir-Kamal ya fad'ama Ammi duk abunda ya faru da Safna a company.
"Lallai wannan yarinya abun a tausaya mata ne, To yanzu a ina zaka nema mata aikin?."
"Akwai wani restaurant da nake tunanun zata iya samun aiki a wajen because akwai d'an connection da nake dashi a wajen, Amma kafin nan akwai school d'inda nakeson insaka ta mai suna *GYARA KANKI* kinsan suna wayar da 'yanmata musamman irinta, Kuma kinsan restaurant irin wannan saida wayewa ' 2weeks kawai zatayi a wannan school."
Inji Sir-Kamal.
"Kwarai haka ne, To yanzu dai Allah ya bada sa'a kuma duk abunda ya shige maka gaba ka sanar dani."
"Insha Allah Ammi, Yanzuma nakeso intashi inje gidansu domin innemi iznin yin komai wajen mahaifiyar ta."
"To shikenan Kamal ' saika dawo."
Sir-Kamal tashi yayi rik'e da key d'in motar shi a hannu ya fice.
*** *** *** *** *** *** ***
Tun lokacin da Mr-Fauzan ya dawo gida ya zarce d'akin shi kai tsaye, kasancewar babu kowa a parlor.
Bayan ya watsa ruwan d'umi ne ya fito parlor daga shi sai boxer sai singlet a jikin shi.
Mr-Fauzan waje ya samu yayi zamanshi gamida d'aukar remote ya kunna TV ya fara kallon news.
Yana cikin kallo ne yaga wata bak'uwar fuska tazo ta zauna rik'e da cup d'in youghurt a hannun ta tana sha.
Ganin sun had'a ido ne yasa ta tasowa tazo gabanshi ' tare da mik'a mashi hannu tace.
"Hey! Am Nafeesat but you can call me Nafee."
"Who are you?."
Mr-Fauzan ya tambaya ' ba tare da ya bata hannu ba.
Ganin haka yasa Nafee komawa ta zauna ' gamida aje cup d'inda ke hannun ta a side table, Tace.
"Well, Am your wife to be! Fauzan."
"What!!!?."
"Yes, Fauzan."
*Wacece Nafee?* Nafee kyakkyawar macece ' fara ce slimly in structure, Ta gama karatunta na jami'a since last year!.
Mr-Fauzan harya tashi zaije wajen Mummy ' ya had'e da ita tana saukowa zata k'araso parlon.
"A'a koma ka zauna, Dama kai nake jira."
Cewar Mummy.
Mr-Fauzan komawa yayi ya zauna ' tukunna Mummy itama ta zauna.
"Nasan zakaita tambayar kanka wacece wannan!."
Tayi mashi nuni da Nafee, Sannan Mummy tacigaba da cewa..
"Sunanta Nafeesat, 'yar k'awata ce musamman nace a kawomin ita tazo taimin 2weeks, Saboda ku fahimci junan ku."
"But Mummy na fad'a miki fa!."
"Look! Wannan ita ce shawarar dana yanke , kuma ko kanaso ko baka so auren nan sai anyi shi."
Cewar Mummy.
"Mummy please nifa ba yaro bane! Yakamata a barni inzab'a wacce nakeso."
"Da sannu zaka fara sonta!."
Mr-Fauzan tashi yayi yabar parlon zuwa garden d'inshi, Nan ya tsaya yana dogon tunani.
"Ina ganin shawarar Hafiz zanbi ' koma ta yayane dai ni bazan auri wannan yarinyar mai kama da second hand ba."
Abinda Mr-Fauzan ya fad'a kenan ya juya ya koma cikin gida domin kiran Hafiz a waya.
Harya shige parlor suka had'e da khairat ta dawo daga school, Mr-Fauzan wristwatch d'in hannun shi ya kalla yaga *4:00pm*.
"Ke sai yanzu ne kike dawowa?."
"Eh Yaya Fauzan ' lectures!."
Ta fad'a a tak'aice sannan ta k'arasa ciki a gajiye ' shima yabi bayanta, Mr-Fauzan part d'inshi ya wuce ita kuma Khairat ta zauna nan a parlor domin su gaisa da Nafee.
Bayan shigar Mr-Fauzan d'akin shine ya d'aga wayar shi ya kira Hafiz, Saida yayi mashi two missed calls tukunna ya d'auka.
"Hello dude! Ina ka shiga ne ina kiran wayarka naji shuru?."
"Babban mutum! Bana kusa da wayar ne ai."
Cewar Hafiz."
"Ok! Akan maganar nan ne dai na kira ka."
"Wace magana?."
"Oh come on! Maganar yarinyar daka ce in nema mana!, Yanzu dai na yarda da shawarar ka Hafiz ' amma saidai tabar company d'ina yanzu haka."
"Shit! What happen?."
"Well. Ba wannan ya kamata ka tambayeni ba yanzu ' Inda zamu sameta ya dace ka tambaya!."
Cewar Mr-Fauzan.
"Yeah!."
"But wannan ma bazai bada wahala ba! Zan umurci P.A d'ina Kamal, Domin naga yafi kusanci da ita."
"Amma Fauzan kana tunanin zata yarda dakai kuwa?."
Mr-Fauzan hannun shi ya damtse tare da cijewa, Yace.
"Duk abunda na nema ' to saina same shi, Ballema irin wannan mutanen kud'i kad'ai ya isa nasayi soyayyarta duk da ba sonta nakeyi ba!!."
Kalaman da Mr-Fauzan yayi ne yasa Hafiz sakin ajiyar zuciya, Yace.
"Alright then, Idan ansami address d'in nata sai ka sanar dani."
Abunda Hafiz yace kenan ' Mr-Fauzan ya kashe wayar shi.
Bayan Hafiz ya aje wayar ne ' Aleeza tazo ta zauna kusa dashi tare da cewa.
"Yaya Hafiz! Please aramun phone d'inka in kira wata friend d'ina."
"Ke me naki phone d'in keyi?."
"Well. Ina cikin wayane credit d'in suka k'are."
Hafiz tsaki yaja ' sannan ya d'auki wayar ya mik'a mata, Tare da cewa.
"25 minutes na baki."
"Ok."
Abunda Aleeza ta fad'a kenan ta tashi ta wuce d'akinta, Nan ta duba number d'in Mr-Fauzan kasancewar tasan dashi suka gama waya, Aleeza saida ta tabbatar tayi copying number d'in to her phone sannan ta mayar wa Hafiz wayar shi gami da cewa.
"Thanks bro."
Sannan ta koma part d'in hajiya.
B'angaren Safna kuwa a zaune take a tsakar gida saman tabarma tana kuka, Umma tayi juyun duniyar nan ta fad'a mata abunda ke faruwa amma Safna tak'i, Saboda tsabar k'uncin dake zuciyarta ne ko abinci bata nema ba.
Tana cikin wannan yanayin ne aka aiko yaro ' cikin gidan cewar ana sallama da Safna.
Jin haka yasa Safna tashi tsaye ' ta janyo hijab d'inta dake saman igiyar shanya ta sanya, Sannan ta fita.
Safna koda ta fita Sir-Kamal ta iske jingine jikin motar shi yana shafa waya, Hakan yasa taimashi sallama ' Sir-Kamal ya d'ago kai ya kalleta tare da amsa sallamar.
Bayan sun gaisa ne ' Yace.
"Safna nazo akan maganar da mukayi ne ' ina fatan babu matsala."
"Eh babu matsala ' bari inshiga in fad'ama Umma zuwanka tukunna."
Ok Sir-Kamal yace, Sannan Safna ta juya ta shige gida ' tana shiga ta cewa su Rumaisa su tashi su koma ciki ' bata wani b'ata lokaci ba ta fito gamida cewa.
"Ka shigo."
Sir-Kamal bin bayanta yayi har suka isa cikin gidan, Nan Safna ta bashi kujera ya zauna ' tukunna Sir-Kamal ya gaishe da Umma.
Bayan sun gaisa ne ' Sir-Kamal ya sanar ma Umma duk abinda ke faruwa da Safna, Da duk irin k'alubalen data samu a rayuwa.
Umma ajiyar zuciya tayi ' ta maida kallon ta kan Safna.
"Amma Safna shine kika kasa fad'amun?."
Nan idanun Umma suka ciko da k'walla ' ganin haka yasa Sir-Kamal cewa.
"Ayi hak'uri Umma, Ai Insha Allah komai yazo k'arshe, Domin kuwa iznin ki nazo nema don insama ma Safna aiki ' aikin da babu mai takura mata."
Ajiyar zuciya Umma tayi ' ta maida hawayenta dake shirin zubowa, Tace.
"Yaro, Ni babu abinda zance maka sai godiya! Kuma na amince kuma na yarje maka ' inhar kanada halin yin hakan to kayi."
"Alhamdulillah! Na gode da naji haka."
Nan Sir-Kamal ya cire kud'i daga aljihun shi 'yan d'ari biyar rabin bandir ya aje a saman tabarman da Umma ke zaune.
"Umma ga wannan! Kud'anyi amfani dashi nad'an wani lokaci."
Godiya Umma taimashi, Sannan ya fita Safna ta bishi a baya.
Bayan fitarsu ne ' sukayi sallama, Sir-Kamal ya shige motar shi ' tukunna Safna ta shige gida.
_we don't just entertain and educated, But we also touch the hearts of the readers_
*Follow me on wattpad @Seemaluv1*
[11/30, 8:55 PM] +234 703 270 1670: *....B'OYAYYEN* 👒
👒 *AL'AMARI*
*_Pure Moment Of Life writers_*
© ```Written```
By
*_Seemaluv_*👄
Bismillahir Rahmanir Rahim...
Da Sunan Allah Mai Rahma Mai Jin K'ai...
Follow On Wattpad @Seemaluv1
*01*