Sashe 18
Boyayyen Al'amari Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tun daga nan Aleeza bata sake samun kanta ba ' sai dai ta farka ta ganta a gadon asibiti, Sam bata lura da wanda yake zaune a gefenta ba ' hakan yasa ta yunk'ura zata tashi sai jitayi ance.
"A'a, Ki kwanta abunki ' kin d'anji rauni dayawa."
Da sauri Aleeza ta juyo ta kalli mai magana tare da dafe kanta tace.
"Naji rauni? Rauni? How?."
"Amm... Sunana Dr Khalil Muhammad!, Nine wanda mukayi karo da junanmu ' amma ni banji komai ba Allah ya tsare, Kema d'in bakiji ciwo sosai ba saidai buguwa da kikayi."
Aleeza tsayawa tayi tana kallon shi ' shima d'in kallonta yakeyi yana smiling, Hakan yasa tayi sauri ta d'auke kanta tare da cewa.
"Bani phone d'inka inkira Yaya na!."
Khalil ciro wayar shi yayi k'arar IPhone8 ya mik'a mata gamida cewa.
"Meyasa bazaki kira Mum ba?."
"A'a, Banason hankalinta ya tashi ne."
Murmushi yayi tare da girgiza kai yace.
"Ita ya dace ki kira not your brother."
Aleeza ba tare da taimashi gardama ba tayi dialing number d'in Hajiya, Cikin sa'a kuwa ringing d'aya tayi ta d'auka, Aleeza tayi gyarar murya tace.
"Hello Hajiya!."
"Na'am Aleeza ' wannan number d'in waye."
Aleeza kallon Khalil tayi tace.
"Meye sunan wajen nan?."
"Private Hospital Girmi."
Nan ta maida wayar a kunnenta tace.
"Hajiya ina private Hospital Girmi, Kuzo."
"What! Subhanallah ' meyafaru dake Auta?."
Umma ta fad'i haka tare da mik'ewa tsaye.
"Hajiya please ki kwantar da hankalinki ' accident ne but banwani ji ciwo ba."
"Shikenan gamu nan zuwa da yayanki."
Abunda Hajiya tace kenan ' ta shiga kiran Hafiz, Bayan ya fito tsakar parlor ne Hajiya ta sanar dashi komai, Hakan yasa shi matsawa kusa da ita ya zaunar da ita sannan yace.
"Hajiya ki kwantar da hankalin ki, Ki sanya hijab ' ni bara inje intada mota."
Hajiya sawa tayi 'yar aiki ta d'auko mata hijab, Sannan shi kuma Hafiz ya fita harabar garage ya umurci gate man ya bud'e masa gate.
Bayan shigarsa mota ne Hajiya ta fito ta shiga motar suka wuce.
B'angaren Aleeza kuwa tunda ta gama wayar ' taketa juya wayar a hannunta, Shi kuwa Khalil smiling kawai yake sakar mata.
"Tai maki kyau ne?."
Taji tambayar kamar daga sama, Hakan yasa ta juyo ta kalleshi ' sannan ta maida kallonta kan wayar tare da mik'a mashi.
"Idan kinaso ' to nabaki halak malak."
Had'e rai tayi ta wurga mashi wayar shi tace.
"Cemaka akayi banda waya? Kokuwa fad'a maka akayi inada buk'atar wayarka?."
"Allah ya baki hak'uri! Amma meyasa kike yawan tunani?."
"Bangane ba."
"Yes dear, Kina cikin damuwa ko! Hakan yasa kikasha maganin da yafi k'arfin jinin ki which is very bad, Karki sake shan magani irin haka kinji ko?."
Kai ta d'aga mashi cike da shagwab'a idanuwanta duk sun cicciko da hawaye.
"Nima d'in badason raina nasha ba, Hasalima niba ma'abociyar shan kwaya bane."
"To meye dalilin da yasa kika sha."
"Wani nakeso and shi kuma baya sona, Shiyasa kullun nake shiga damuwa."
"It's OK! I can understand how you feel, Amma kibar damuwa aibazaki rasa masoya ba ' ballema ke d'in kyakkyawa ce."
Murmushi kawai Aleeza tayi mai kama da kuka, Sannan yace.
"Can I have your number?."
Ganin bata bashi amsa bane yasa shi dank'a mata wayar a hannunta, Nan Aleeza ta rubuta mashi ta mik'a mashi.
"Thank you dear."
"You're welcome."
"Da wane sunan zanyi saving?."
Yayi tambayar yana kallon fuskarta.
"Aleeza."
"Nice name."
Suna cikin haka ne su Hajiya suka shigo cikin hospital, Nan suka tambayi nurse aka nuna musu ward d'inda take.
Bayan sun shiga ne Hajiya ta zauna kusa a Aleeza ' shi kuma Hafiz ya mik'a ma Dr Khalil Hannu suka gaisa.
"Hajiya ina mai baku hak'uri da abinda ya faru, Nayi k'ok'arin kauce mata abinda yak'i ' kunsan tsautsayi baya wuce ranar sa, To amma Alhamdulillah bataji rauni da yawa ba."
Cewar Dr Khalil.
Hamdala Hajiya tayi ' sannan Dr Khalil yayi musu bayanin abinda yayi causing accident d'in.
"Bari in rubuta maku antibiotics wanda zata ruk'a sha."
Ya fad'i haka yana k'ok'arin ciro paper da pen daga cikin aljihun shi, Aleeza tace.
"Dama a Hospital d'in nan kake aiki?."
Kai kawai ya d'aga mata ya fara rubuta mata magunguna.
Bayan ya gama ne ya mik'awa Hafiz paper d'in, Tare da basu iznin tafiya gida.
Cikin kamala Dr Khalil yayiwa su Hajiya rakiya har inda sukayi packing motar su, Sannan ya juya ya koma ciki.
Bayan shigarsu mota ne kiran Mr-Fauzan ya shigo cikin wayar Hafiz, Hafiz ciro wayar yayi daga aljihun shi yayi receiving gamida da karawa a kunne.
"Hello Babban mutum ya'akayi ne?."
"Aboki so nake kazo muje wajen yarinyar nan ' Mum d'inta keson ganina."
Cewar Mr-Fauzan.
"To yanzu dai ina hospital d'inma amma zan koma gida yanzu in aje su Hajiya, Sai inzo mutafi."
"Hajiya ce ba lafiya?."
"A'a Aleeza ce k'anwa ta, Bari dai idan naje gida zan kira ka."
OK kawai Mr-Fauzan yace ya kashe wayarshi.
Mr-Fauzan aikinshi ya cigaba dayi a office hankalinshi kwance.
*AROUND 5:00PM*
Mr-Fauzan ganin haryanzu Hafiz bai iso bane yasa shi sake kiranshi a waya, Cikin d'an k'ank'anin lokaci Hafiz ya d'aga wayar.
"Haba Hafiz! Kaifa naketa jira since, Wallahi na k'osa inbar company d'in nan inbarwa P.A aiki."
"Ohhh so sorry Aboki, Sam na manta wallahi ' gani nan zuwa yanzu."
Abinda Hafiz yace kenan ya kashe wayar ya fito daga cikin gida ' ya shiga mota yaja zuwa Company d'in Mr-Fauzan.
Mr-Fauzan kuwa bayan sun gama waya da hafiz ne ya kira Sir-Kamal ya dank'a mashi wasu documents akan ya cigaba da aiki sai *9:00pm* zai bar office.
Mr-Fauzan bayan ya kammala harhad'a komai ne ya fito waje zuwa inda yake hutawa, A nan ya zauna.
Zaman shi keda wuya yaji hone, Hakan yasa shi juyawa domin yaga waye.
Hafiz ne ya fito daga cikin motar ' ganin shine yasa Mr-fauzan yin saurin tashi tare da k'arasawa wajen shi suka gaisa.
"Muje ko?."
Cewar Mr-fauzan.
"Eh."
Hafiz ya bashi ansa.
Mr-Fauzan shiga cikin motar Hafiz yayi suka tafi.
Cikin 'yan mintoci suka isa cikin hospital d'in, Cikin sa'a sunayin parking ana kiran sallar magrib.
Saida sukayi sallah tukunna suka k'arasa ciki.
Direct ward d'inda Umma take suka nufa, Cike da sallama suka shiga ciki Safna ta amsa.
Ganin sune yasa ta fara kintsa wajen da kauda kwalin takeaways da sukaci abinci dashi.
Hafiz zuk'unnawa yayi ya gaishe da Umma da jiki ' Sannan shima Mr-Fauzan ya d'an sunkuya ya gaisheta.
"Amm Rumaisa ku d'agamin tabarman nan in shinfid'a musu."
Cewar Safna.
Har su Rumaisa sun tashi Mr-Fauzan ya dakatar dasu ' cike da nuna k'yamata.
"A'a kuma barshi we are OK here!."
Ya fad'a yana yatsine baki tamkar mace.
Ita dai Safna kanta a sunkuye yake ' zuciyar ta babu abinda takeyi in banda suya, Wurin ne yayi tsit nad'an lokaci ' sannan Safna ta d'ago kai ta kalli Umma wacce take kwance don ita tama mance zatayi bak'o.
"Umma ' gafa bak'in nan sunzo."
"Wane irin bak'i kuma 'yan nan?."
"Umma maganar da mukayi dake d'azun mana."
Nan Umma ta yunk'ura cike da ninshi ta zauna.
"Oh Allah sarki ' anyi haka kuwa, To Alhamdulillah sannun ku da zuwa."
"Yawwa sannu Umma."
Cewar Hafiz.
Umma gyaran murya tayi ' ta fara fad'awa Mr-Fauzan tarihhin Safna da yadda danginsu suka juya musu baya Tare da cewa.
"Ba muda gata ' sai Allah, Kuma yaro na amince maka na kuma baka auren Safna ' idan za'a d'aura auren aje masallaci ayi."
"Amm... Wannan duk ba abin damuwa bace ' gobe insha Allah zanzo da mahaifina domin ayi maganar auren, Don ni nafison nan da next week ayi bikin."
Cewar Mr-Fauzan.
Umma ajiyar zuciya tayi cike da jinjinawa al'amarin, Tace.
"To shikenan ba matsala."
"And then, Insha Allah bayan bikin za'ayi miki aikin ciwon dake damunki."
Umma zaro ido tayi tare da nuna jindad'in ta, Gamida cewa.
"Yaro na gode, Alhamdulillah! Allah ya sanya alkairi."
Nan sukayiwa Umma Sallama ' Mr-Fauzan ya sanya hannu a aljihu ya ciro band'ir d'in 'yan dubu ya ajiyewa Umma bisa gadon da take, Suka juya suka fita.
"A'a'a'a... Yaro harda wahala haka? To angode."
Abinda Umma tace kenan ta koma ta kwanta, Sannan Safna tabi bayansu.
Bayan sun fita daga cikin hospital d'in Safna na biye dasu, Hafiz yace.
"Fauzan bari inshiga mota injira ka, Ka tsaya ku gaisa ko?."
Hafiz ba tare daya tsaya yaji abinda Mr-Fauzan zaice ba ya shige mota ya barsu nan tsaye.
Mr-Fauzan da Safna, Shuru sukayi nad'an lokaci sannan Safna tace.
"Amm... Na gode da duk alkairin da kaimun."
"Don't Mention."
Ya fad'a yana k'ok'arin wucewa, Cikin k'arfin hali tace.
"Harzaka tafi?."
Jin abinda tace yasashi juyowa ya kalleta, Hakan yasa ta sunkuyar da kai.
"Yes, Wucewa zanyi don banga amfanin tsayuwa anan ba! Besides ' taimakon ki nayi nazo wajen nan, Kamata yayi ki kwana kinamin godiya ' zan taimaki Umman ki ' ni a yanzu haka inajine tamkar infasa aurenki but I will not do that because ' banason zab'in wasu zab'in kaina nakeso."
Safna had'e rai tayi kanta na sunkuye hawaye na mata zarya a fuska, Mr-Fauzan yazo daf da ita suna facing juna yace.
"And let me remind you Safna, Zan aure ki ne kawai don na ajeki cikin gida na ' har sai lokacin da naga wacce taimun, Sannan na aure ta ' ke kuma na sake ki."
Abinda Mr-Fauzan yace kenan ya juya zai wuce ' Safna cikin kukan da bashida sauti da radad'i ta tsaida shi da cewa.
"Naji dad'i tunda akwai saki aciki, Kuma ina k'ara yi maka godiya."
Tana gama fad'in haka ta juya aguje cikin kuka ta shige cikin hospital d'in.
Mr-Fauzan wucewar shi yayi ' tare da nuna halin ko'inkula ya shige mota, Hafiz yaja suka wuce.
*AROUND 8:00PM*