Sashe 3
Boyayyen Al'amari Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yana cikin hakan ne ' yaji ana knocking k'ofa, Nan take ya bada iznin shigowa.
Wata mace ce kyakkyawa slimly ajin farko ta shigo d'auke da murmushi a fuskarta, Shima ganinta yasashi sakin wani murmushi.
K'arasawa tayi ciki taja kujera ta zauna, Sannan ta aje handbag d'inta a saman desk.
"My Man!".
"Sweet-Suhailah, Zakizo shine baki kirani a waya ba?".
"Ehen, Am just missing you shiyasa! Kuma time d'inka kawai nakeso".
Ta fad'i haka cikin shagwab'a.
"You see?, Shiyasa naso ki kirani first kafin zuwanki ' and now ina abu mai muhimmanci kingani!".
"Akwai abu mai muhimmanci da yawuce ni? For God sake Fauzan ' meyasa yanzu nake rasa gane kanka ne?".
"You know what? Am a little busy now! Kije gida zanzo ind'auke ki mu fita".
Yana fad'in haka idonshi na kan laptop, Haka ta tashi ta d'auki handbag d'inta ta fice ranta a b'ace.
Wace ce Suhailah?, 'yace ga Alhaji Muktar. Ita kad'aice wajen mahaifinta, Mahaifiyar ta Allah yayi mata rasuwa tun tana k'arama.
Hakan yasa Alhaji Muktar shagwab'a ta matuk'a! Kasancewar shid'in mai kud'ine.
Haka company d'in Mr-Fauzan ya cigaba da yalwata da samun k'arin fasaha.
Mr-Fauzan saida ya tabbatar yayi announcing cewa ' zaiyi k'arin ma'aikata wad'anda suka kware a fannin had'a coffee.
Yana gama hakan ya rufe laptop d'inshi, Sannan ya d'auki wayarshi k'irar iphone7 da car-key d'inshi ya fito daga office d'inshi ' da alama gida zai koma.
Yana cikin tafiya cikin isa ' suka had'e da P.A Kamal shima yana fitowa daga nashi office d'in, Nan ya dakata cikin ladabi irin nasu na workers.
"Sir are you leaving?".
"Yes of cause ' yanzu nakeso in koma gida".
"Ok sir."
Nan Mr Fauzan ya juya ya fita daga company d'in.
Bayan fitarshi ne ya bud'e motarshi yashiga tukunna yaja cikin class ya nufi gida.
*Wane ne Mr-Fauzan?*, Mr-Fauzan mutum ne mai kud'i! Kuma mutum ne maison iyayen sa, Ya kasance d'an gata kuma shid'in kyakkyawa ne hakan yasa 'yan mata keson shi duk inda yaje, Amma saidai kash Mr-Fauzan mutum ne mai wulak'anci musamman akan mace.
Mr-Fauzan d'ane ga Alhaji Imran ' haka zalika d'ane ga Hajiya Saratu, Alhaji Imran da Hajiya Saratu 'ya'ya biyu suka mallaka arayuwarsu ' Mr-Fauzan da Khairat wacce take da shekara 19, Hakan yasa suka sami gata da duk wani abunda suke buk'ata na rayuwa!.
Kasancewar Alhaji Imran mai kud'ine cikin garin Kaduna yana cikin jerin mutanen da ake kwatance dasu, Amma saida Hajiya Saratu macece wacce bata k'aunar talaka ' batason talaka ya tab'e ta sam.
Mr-Fauzan yana yin packing ya fito cike da kuzari ya shige cikin gida, Da Mummy ya fara had'a ido wacce ke zaune a babban parlor saman kujera ' sai Khairat dake kwance ta d'ora kanta bisa cinyar Mummy.
Mr-Fauzan sallama yayi suka amsa tukunna ya sami waje ya zauna tare da sauke ajiyar zuciya.
"Son da alamun kasha aiki a office d'in nan yau Right?."
Inji Mummy.
"Eh Mummy sosai kuwa."
Nan ya kalli Khairat wacce hankalinta ke kan wayarta k'irar iphone6+ ' tana chatting abunta.
"Ke bakisan kice sannu da dawowa bako?."
Cikin k'unk'uni tace.
"Sannu da dawo...."
Ta k'arashe maganar cike da zunb'uro baki.
Abunne ya bashi haushi ya zaburo zaikai hannu ' tare da cewa.
"Ke ni kikema k'unk'uni?."
Mummy ce tayi saurin shiga maganar da cewa.
"A'a banason haka! Karka sake! Daga dawowar ka?, Tashi ka wuce part d'inka Mairo tana nan zata kawo maka abincin ka."
Mr-Fauzan tashi yayi gami da cewa.
"Mum! Zaki jawa yarinyar nan tasha wahala a banza."
Harya kai bakin steps Mummy ta dakatar dashi.
"Son?."
Cak ya tsaya ya juyo ya kalleta.
"Na'am."
"Dawo inason magana dakai."
Dawowa yayi ya zauna a gajiye ' sannan Mummy taci gaba da cewa.
"Suhailah bata dad'e da barin nan ba! And tazomun da complain akanka, Son meyasa kakeyin haka?."
"Ohh Mummy k'arata ta kawo maki kenan?."
"Look Son! Banason haka ' kuma inaso ka gane Suhailah iyayenta suna da kud'i, Wace yarinya zaka kawo wacce zata fita? To bari kaji ingaya maka ' gwara tunda wuri kaje ku shirya da ita, Domin ni zuciyata ta ruga ta aminta da ita."
"Haba Mum, Nifa ba k'aramin yaro bane i know what am doing!..."
Yana fad'in haka ya tashi yayi tafiyar shi.
"Ohh haka zaka fad'amun? To bari Daddynku ya dawo zaka maimaita ai."
Mr-Fauzan yana shiga part d'in shi ya wuce bedroom d'inshi direct ya fad'a saman gado, Abubuwa iri iri sukaita fad'o mashi arai ' da ranar da suka bangaji juna da Safna da kalmarta ta k'arshi data furta, Inda tace.
"Ha'a bana baka hak'uri ba? Hmm."
Zaki yaja gamida tashi zaune, A zuciyar shi yace.
"Yarinyar nan! Zaina zame mata leason arayuwar ta, Zan bata aikin kodan in bak'anta mata."
Yana gama ayyana haka ne ' yaji ana knocking k'ofa.
"Waye ne?."
"Mairo ce abincin na kawo maka, Kayi hak'uri banson ka dawo bane sai yan...."
Bata k'arasa ba ya katseta da cewa.
"Naji!! Ya isa haka, Ki shigo ki ajemun a parlor saman saman table d'ina."
Haka Mairo tayi taje ta aje sannan ta bar part d'in.
Mr-Fauzan saida ya cire kayan shi ya ragemai daga shi sai boxer da singlet ' sannan yaje ya zauna yaci abincin.
Yana gamawa ya shige bathroom yayo wanka, Sannan ya shirya cikin manyan kaya shadda fara ' ya d'auki car-key d'in shi ya fita.
*DEDICATED TO MY FAN'S*
❤❤❤👄👄
*....B'OYAYYEN* 👒
👒 *AL'AMARI*
*_Pure Moment Of Life writers_*
© ```Written```
By
*_Seemaluv_*👄
*8-9*
Tunda Mr-Fauzan yasa kai ya fita ' bai tsaya ko ina ba sai a wani k'ayataccen restaurant wanda wajen ya zame mashi jiki kusan kullun sai yazo wajen, Kasancewar akwai wajen hutawa kala kala.
Nan wajen yake had'uwa da abokanshi 'ya'yan manya kamarshi.
B'angaren Safna kuwa ' a zaune suke a tsakar gida kamar kullun, Anisa nayiwa Umma tausa a k'afarta ita kuma Safna da Rumaisa hirarsu kawai sukeyi.
"Umma wallahi duk na k'osa gobe tazo."
Cewar Safna.
"Saboda me?."
"Hm! Umma, Kin manta gobe akace inkoma za'a bani aiki?."
"Oh! Hakane fa, Sam na mance ' Safna Allah ya kaimu goben lafiya."
"Ameen."
Safna k'arar loud-speaker taji na masallaci alamar za'a kira Sallar magrib, Hakan yasa ta juya ta kalli murhu taga babu komai akanshi.
"Umma?."
Umma d'ago kai tayi ta kalleta, Tare da cewa.
"Na'am!."
"Umma me za'a d'ora ne? Don naga magriba tayi."
Abunda Safna ta fad'ane yasa Umma sauke ajiyar zuciya.
"Hmm... Kema dai kamar kikan mance ne ko? Safna inda akwai abun sarrafawa aida baki ganmu haka zaune ba!."
"A'a akwai d'ari a waje na ' cenjin da yarage na cefane, Bari inbawa Anisa koda lipton sai a siyo musha."
"To, amma kinada kud'in da zaki bawa mai keke napep ne gobe?"
Inji Umma.
"Eh Umma akwai d'ari biyu."
Kai kawai Umma ta d'aga sannan Safna ta mik'e ta nufi d'aki ta d'aga pillow, Ta d'auki d'ari tukunna ta fito ta mik'awa Anisa.
"Ani, Gashi kije shagon malam kice ya baki lipton na d'ari."
Anisa ansa tayi cikin hanzari ' ta janyo hijabin ta dake saman igiya ta sanya ta fita a guje, Kasancewar tanajin yunwa.
Cikin 'yan lokuta k'alilan Anisa ta dawo, Nan Safna ta karb'a sak'on sannan ta d'ora ruwan zafi a murhu, Tukunna dukkansu sukayo alwala suka shige d'aki domin sallah.
Saida suka idar, Sannan Safna ta tashi ta zubo ruwan zafin a kwano ' ta kawo d'aki.
"Rumaisa tashi kije ki d'auko kofuna, da abunda zan juya ruwan lipton d'in."
Cikin hanzari Rumaisa ta tashi ' bata wani b'ata lokaci ba ta dawo da 3cups da spoon a hannunta.
"Akwai siga a k'ark'ashin gado, Anisa sa hannu ki d'auko."
Cewar Umma.
Anisa hannu tasa ta janyo sugar kamar yadda Umma tace , Ta mik'awa Safna ta zuba gamida jujjuyawa.
Saida ta kammala tsaf ' sannan ta zubawa kowa a cup suka fara sha.
"Aiko gobe insha Allah ' Rumaisa ke da Anisa zan aikeku gidanmu wajen baba, Idan yanada dubu uku ya baku."
Nan Safna ta had'e rai tare da ajiye cup d'in da ke hannun ta.
"Haba Umma? Meyasa kikeson tambayarsa kud'i? Bayan kinsan fanninshi bakomai kike samuba."
"Bana son iskancin banza da rashin kunya! ' aiko ba komai inada hak'k'i akansa, Kuma ya zama dole in tambayeshi, Idan har ban tambayeshi ba suwa kikeso in tambaya? Ko kinada abunda zaki bada ne?."
"A'a Umma kiyi hak'uri, Insha Allah ' Allah bazai barmu haka ba ai! Allah zai bani abunda zan kula daku, Amma Umma ko 'yan uwa ai zaki iya tambayarsu."
Nan Umma taja tsaki tacigaba da kurb'ar ruwan lipton d'in ta.
*AROUND 9:00PM*
Mr-Fauzan ya dawo ' sai da yayi packing motarshi, Tukunna ya fito ya nufi cikin gida.
Mr-Fauzan iske Mummy da Daddy yayi zaune a parlor suna tattaunawa.
"Yawwa Alhaji, Gashi ai ya dawo."
Abunda yaji Mummy ta furta kenan ' hakan yasashi k'arasawa cikin parlon d'auke da sallama Daddy ya amsa.
Mr-Fauzan zama yayi saman kujera ' cike da ladabi, Sannan Daddy yace.
"Am!!... Fauzan my Son, Hope ka dawo cikin k'oshin lafiya?."
"Lafiya k'alau Daddy."
"Good!."
Daddy gyaran murya yayi ' ya cigaba da cewa.
"D'azu na dawo Mum d'inku ke fad'amun wata magana, Akan Yarinyar da takeso ka aura."
"Ohhh! Come on... Mummy how many times zamuyi wannan maganar? Daddy am not a kid ' nasan abunda nakeyi fa! For godsake Mummy meyasa kikeson maida zance baya?.."
Mummy zatayi magana kenan ' Mr-Fauzan ya tashi fuuuu! Ya wuce part d'inshi.
"Ka gani ko? Kaga abunda nake fad'a maka ai, Kwata kwata Fauzan ya gama raina ni ' to shikenan na barshi yaje ya nemi duk wacce taimashi, Amma karya sake ya kawomun talauci cikin gida!!!."
Mummy na gama fad'in haka ta tashi ta haura part d'insu, Daddy kuwa mamaki ne ya cikashi yasa saidai ya girgiza kai kawai ' ya cigaba da kallon news.
Daddy *around 10:30pm* ya tafi taje ya kwanta, Mr-Fauzan tunda ya wuce d'aki yayi wanka ya koma ya kwanra ' daga nan bacci yayi awon gaba dashi.
*** *** *** *** *** *** ***