Sashe 16
Boyayyen Al'amari Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Bayan shigarsu Safna cikin hospital d'inne ' suka zarce ward d'in da Umma take, Suna shiga suka iske Umma zaune ita da wata nurse ' tana mata settling drip.
Safna dasu Rumaisa waje suka samu suka zauna, Sannan Safna tace.
"Umma ya jikin?."
"Da sauki."
Rumaisa da Anisa sannu sukabi Umma dashi, Bayan nurse d'in ta gama ne ta juyo ta fuskanci Safna gamida cewa.
"Yanzu ansa mata ruwa, Ki tabbatar taci abinci domin akwai wasu magungunan da zanzo inbata."
To kawai Safna tace, Sannan Nurse d'in ta juya ta fita.
Bayan fitar tane ' Safna ta bud'e ledar da suka shigo da ita, Ta d'aukowa Umma take away na abincin ta ' ta bata gamida cewa.
"Umma ga abinci ki ' tuwon shinkafa ne, Ki daure kici."
Ansa Umma tayi ta aje agefenta ' tace.
"Safna ina aka sami kud'i haka?"
Nan Safna ta bawa Umma labarin duk abinda ya faru ' da yadda sukayi da doctor.
Umma ajiyar zuciya tayi ' tare da girgiza kai alaman damuwa.
"Yanzu a ina zamu sami wannan mak'udan kud'in?."
"Umma karki damu, Abokin Oga na yace ' babu matsala inhar taje na tambayeshi zai bani."
Safna ta fad'i haka cikin walwala, Umma kuwa ajiyar zuciya kawai tayi ' ta fara cin abincin ta.
Haka rayuwa ta cigaba da juyi dasu Safna ' Hafiz abokin Mr-Fauzan shi ke zuwa yana maidasu gida, Ita kuma Umma nurses na kula da condition d'inta.
*** *** *** *** *** *** *** ***
*Yau take Monday...*
Da sassafe Safna ta tashi daga bacci, Ta had'a musu koko suka sha ' sannan suka yi wanka.
Bayan sun gama shiri ne ' sukaji ana sallama.
"Wannan muryar Abokin Oga ne."
Safna ta fad'i haka tare da sanya hijabinta ta fita domin dubawa.
A tsaye ta ganshi, Nan taimashi sallama suka gaisa tukunna yace.
"Amm.. Kundai shirya ko?."
"Eh mun shirya."
"To ku fito inkaiku hospital d'in, Daga nan sai muje wajen Abokin nawa."
Safna juyawa tayi ta koma ciki domin su fito ta kulle gidan, Cikin 'yan k'ank'anin lokaci suka fito gaba d'ayansu Rumaisa na rik'e da kwanon kokon Umma wanda zata karya dashi.
Dukkansu mota suka shige ' shima Hafiz ya shiga ya tada motar, Sannan yaja suka wuce.
Bayan *2hours*, Suka isa hospital d'in, Bayan yayi packing ne yace.
"Safna, Kije kiyiwa Ummanki bayanin inda zakije ' kuma sannan kice inai mata sannu."
"To."
Abunda tace kenan ta bud'e k'ofar ta bar motar, Rumaisa da Anisa na biye da ita.
Safna sai da tad'an jima, Sannan ta fito daga hospital d'in.
Hafiz kuwa wak'a ya saka a motar ya k'ure sauti, Yana facing left side d'inshi.
Haka Safna ta iso wajen motar ta dunga sallam ' amma sam baiji ba, Sai da ta bud'e motar ta shiga ta rufo k'ofar da k'arfi tukunna ya juyo da sauri ya kalleta tare da rage volume d'in sautin, Sannan ya tada motar suka wuce.
Hafiz gudu kawai yakeyi babu abinda ya dameshi, Cikin 'yan lokuta k'alilan suka isa company d'in.
Hafiz packing yayi, Sannan suka fito suka shiga ciki, Safna kallon mutanen da ke ciki taitayi kasancewar kallon komai takeyi sabo, Domin ko kad'an bataga idon sani ba.
Hafiz tafiya kawai yakeyi zuwa office d'in Mr-Fauzan Safna na binshi abaya.
Bayan sun kai bakin office d'inne Hafiz yace.
"Ki jira anan ' tukunna."
Yana fad'in haka ya bud'e office d'in ya shige.
Safna dai tsaye take tana ta baza ido tako ina, Don batasan abinda suke tattaunawa ba.
Hafiz bai wani b'ata lokaci ba ya fito gami da cewa.
"Ki shiga kuyi magana, In kinfito ina mota."
Kai ta d'aga mashi kawai ' zuciyar ta na bugawa, Don kuwa bazata mance wanene Mr-Fauzan ba.
Bayan wucewar Hafiz ne Safna ta bud'e office d'in ahankali tamkar wacce tai k'arya.
Sallam tayi sannan ta k'arasa ciki, Koda ta shiga ta iske shi a zaune amma ya juya bayan sa.
"Ki nemi wajen zama."
Abunda taji yace kenan, Taje ta zauna tana kallon bayansa.
"Hafiz ya fad'amun cewa Mum d'inki bata da lafiya."
Murmushi tayi tace.
"Eh ashema yayi maka bayani, Wallahi bata da lafiya ' tun a gida ta fara rashin lafiyan to shine...."
Bata k'arasa ba Mr-Fauzan ya dakatar da ita da cewa.
"Idan surutu zakimun ' tun wuri ki tashi ki fita."
Ya fad'i haka tare da juyowa.
Safna sunkuyar da kanta kawai tayi, Don kokad'an batason suna had'a ido.
"Amm... Dama taimako nazo nema wajenka, Sir please ka taimakamun da kud'in da zan bada aima Umma ta aiki, Likita yace idan ban nemo kud'in ba zata iya rasa ranta."
"Are you afraid to loose her?."
Safna saurin d'ago kai tayi ta kalleshi ' da hawaye cike da ido, Ita dama abun kuka baya mata wuya.
"Ita kad'ai ce ta ragemun sai kuma 'yan k'annai na, Kuma likita yace miliyan d'aya suke buk'ata, Sir don Allah ka taimaka mun."
Safna ta fad'a haka tana share hawaye.
"Zan baki kud'in da sukafi haka muddin kika amince da abinda zan fad'a miki yanzu."
"Sir, Indai akan infanshi ran Umma na ne ' to nai maka alk'awari zan amince da duk abinda kace."
Safna sam ta manta tayin da Mr-Fauzan yayi mata.
Mr-Fauzan murmushi yayi ' sannan yayi calming hands d'inshi yana kallon ta.
"Zan kaiki gidanmu In gabatar dake amatsayin wacce zan aura."
Zaro ido Safna tayi tana mamakin abunda Mr-Fauzan ke fad'a.
"Yes! And after that zan aure ki! Ba don komai sai don banason Mummyna ta aura mun wata, If not ' kema kinsan babu abinda zanyi dake amatsayin mata."
Sunkuyar da kai tayi ' idanunta cike da k'walla, A zuciyarta tace.
"Nasan dama saina fuskanci wulak'anci awajen mutumin nan, Amma babu komai..."
"Taimaka miki zanyi kawai ' amma ba don inasonki ba, Kuma cikin wannan satin nakeso ayi auren!, Za'a cigaba da kula da Ummanki a hospital har ranar aure kin cika alk'awarin da kika d'auka sannan zanbaki kud'in."
Safna saurin kallon shi tayi tana girgiza kai.
"Sir, Kada kaimun haka don Allah ' likita yace zata iya rasa rayuwarta a kowane irin lokaci, Ka taimaka mun."
"Ke zaki taimaka ma kanki ' kibi duk abinda nace, Muddin kika kwantar da hankalinki to babu abinda zai sami Ummanki."
Dogon numfashi Safna taja ' sannan tayi shuru nad'an lokaci tace.
"Kana ganin baza'a sami matsala ba?."
"Bana buk'atar tambayoyi daga gareki, And mind you ' koda na Aure ki kada kiyi kuskuren sakani aranki because zakisha wahala a banza."
Safna kuwa k'asa kawai take kallo don kuwa hawayen ma sunk'afe, Zuciyarta a bushe take ' tsantsar tsanace ke d'awainiya da ita.
"Gobe, *Around 11:00am* zan turo P.A Kamal ya d'auko ki, And make sure kin fad'ama Ummanki."
Safna harzata tashi da niyyar wucewa ' ya dakatar da ita.
"Ki sanarma Ummanki ' cewar mun dad'e tare so mun riga mun fahimci juna, If not zaki iya rasa ta inhar aka sami delay!!!."
Safna kai kawai ta d'aga mashi, Sannan ta tashi ta fita cikin sanyin jiki.
Tafiya kawai takeyi amma hankalinta baya jikin ta ' Safna condition d'in Umma kawai take tunawa.
Inda Hafiz ya tsaya ta nufa ' tana isa ta bud'e motar ta shiga, Hafiz bacci ma ya fara jin anrufo motarne yashi yin firgigit ' ya bud'e ido.
Ganin Safna yayi cikin wani yanayi ' yanayi na damuwa.
"Safna lafiya kuwa?."
Shuru tayi bata bashi amsa ba ' hakan yashi sake tambaya.
"Ko ya hanaki kud'in ne?."
"Ka kaini wajen Umma na ' ita kawai nakeson gani."
Hafiz tab'e baki yayi gamida nuna halin ko'ajikin shi, Tukunna yaja motar zuwa hospital.
_we don't just entertain and educated, But we also touch the hearts of the readers_
*Follow me on wattpad @Seemaluv1*
[12/2, 6:26 AM] 0mmer Farouk: *....B'OYAYYEN* 👒
👒 *AL'AMARI*
*_Pure Moment Of Life writers_*
® ```Written```
By
*_Seemaluv👄_*
*_I proudly dedicated this page to you my sweetest and lovely Samra 💋, Am so much proud of Baby..._*
*34-35*
Bayan sun isa hospital d'inne Hafiz ya ajeta, Sannan ya juya ya wuce.
Haka Safna ta k'arasa cikin hospital d'in sukuku jikinta babu k'wari, D'akin da Umma tace ta nufa ' bayan shigarta ne ta sami waje ta zauna, Sannan tace.
"Umma ya k'arfin jikin naki?."
"Toh 'yan nan da dadi sauk'i, Amma nikam ji nake kamar ciwon k'aruwa yake."
Umma ta fad'a haka tana kwance, Safna kai kawai ta girgiza tace.
"Umma dama akwai maganar da nakeso muyi dake."
"To inajinki."
Safna wasa da 'yan yatsunta ta farayi fuskarta na kallon k'asa tace.
"Umma dama Oga nane ' ya dameni yanason ya turo magabatansa domin ayi maganar aure."
"Ogan ki kuma? Safna?."
"Eh Umma!."
"Inace shine wanda kike bani labarinsa!."
"A'a Umma bashi bane ' wannan wanine daban, Kuma yace cikin wannan satin nan yakeso a d'aura wai saboda iyayensa sun matsu."
Umma shiru tayi tana nazari akan maganar.
"Kuma Safna ayi biki ina kwance a asibiti?, Amma idan yazo kice masa inason ganinshi."
Doguwar ajiyar zuciya ta saki, Sannan tace to ' tare da kallon su Rumaisa da suke kwance saman tabarma a k'asa suna bacci.
*AROUND 2:00PM*