Sashe 26
Boyayyen Al'amari Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
K'auyen su Safna suka nufa ' kasancewar tsakanin k'auyen da cikin gari akwai d'an nisa hakan yasa suka b'ata *2hours* kamar kusan kullun.
Bayan sun isa cikin unguwar ne, Mr-Fauzan yayi parking daidai k'ofar gidan su Safna.
"Khairat you get in first, Sai ku gaisa tukunna ki fad'a mata zuwan mu."
"Okay."
Khairat tace, Sannan ta bud'e motor ta fito, Ganin yanayin gidan nasu yasa jikin ta yayi sanyi ta shige cikin gidan.
"Huh! Ni tausayin yarinyar nan nakeji....Just take a look at the house she is living in!..."
Mr-Fauzan ya fad'i haka with sound of sympathy.
Bayan shigan Khairat cikin gidan ne ta iske su zaune a tsakar gida saman tabarma.
Khairat sallama tayi Safna ta juyo ta kalle ta gamida ansa sallamar.
Khairat k'arasa tayi ciki Safna ta bata kujera ta zauna, Sannan suka gaisa Khairat tayi mata ta'aziyya.
"Sai dai ban gane wacece ke ba."
Khairat murmushi tayi ta numfasa, Sannan ta fad'awa Safna wacece ita.
Safna ajiyar zuciya tayi ' ta tashi ta d'ebowa Khairat ruwan rijiya ta bata.
Khairat kurb'a d'aya tayi ta ajiye ruwan.
"Ku kad'ai kuke zama ne?."
Khairat tayi tambayan cikin tausayawa.
"Eh mu kad'ai muke zama yanzu, To wama muke dashi da zaizo ya zauna damu? Kinga kuwa dole na tsaya na kula da k'annai na."
"To, Kina da wata sana'a ne da kike yi Aunty?.
"Uhum! A'a bana yin komai, 'Yan kud'in da muka d'an samu ne wajen jinyar Umma kafin rasuwar ta shine nake amfani dashi kafin in nemi aikin yi."
Khairat hawaye ne suka zubo mata, Safna tayi saurin share mata hawayen.
"Haba... Ke kuwa! Idan kina mana kuka ai zakisa na karaya, Kuma a hakan ma aimu munajin dad'i, Idan kikayi la'akari da yanayin da ake ciki."
Safna ta fad'i haka cike da bama zuciyar ta k'warin gwiwa.
Khairat hannu tasa ta share hawayen ta, Ta maida kallon ta akan Rumaisa dake zaune tare Anisah suna kallon ta.
"Haka ne..., Bai kamata na zubar maku da hawaye ba, Sai dai tare da Yaya Fauzan nake suna k'ofar gida suna jiran ki."
Safna bata rai tayi tare da mik'ewa tsaye, Ganin haka yasa Khairat itama ta tashi tsaye tana kallon Safna.
"Auntyn mu, Lafiya?."
"Kiyi hak'uri Khairat, Bazan iya ganin Yayan ki ba."
"Haba Auntyn mu, Ko yayi laifi ne?."
Nan take idanun Safna suka ciko da hawaye, Tayi saurin juyawa don kada Khairat ta lura da hakan.
Safna d'aki ta shige ta d'auki hijab d'inta ba tare da ta cewa Khairat komai ba, Ta fito ta sanya zata fita Rumaisa tayi saurin cewa.
"Yawwa, Aunty Safna kafin Umma ta rasu tace kiyi k'ok'ari ki cika mata burin ta."
Da sauri Safna ta juyo ta kalli Rumaisa sannan ta kalli Khairat, Safna dawowa tayi ta zauna kusa da Rumaisa.
"Wane irin buri ne wannan Rumaisa?."
Cewar Safna
"Tace don Allah ki tabbatar auren nan ya yuwu."
Safna saurin kallon Khairat tayi ganin sun had'a ido ne yasa ta d'an sakar mata murmushin k'arfin hali, Sannan ta tashi ta wuce.
Safna a zaure ta tsaya ' jikin bango ta jinginar da kanta tana tunanin yadda komai ya juya mata.
"Insha Allah zan kasance mai biyayya a gare ki ko a bayan ranki ne."
Safna ta fad'i haka.
Nan ta fita ta k'arasa inda motar su take ta tsaya.
"Here she comes... Bari na baku guri, And please Aboki kayi abinda ya dace."
"Oh come on... You can't tell me what to do!."
Cewar Mr-Fauzan.
"Daga baya kenan dai!."
Hafiz ya fad'i haka tare da bud'e motar ya fita, Nan yayiwa Safna ta'aziyya sannan ta zagaya ta bud'e front seat ta zaune gamida ta rufe motar.
"Ina kwana?."
Cewar Safna.
"Lafiya! Ya k'arin hak'uri?."
"Alhamdulillah."
"Allah yai mata gafara."
Ameen Safna tace, Sannan sukayi shuru na d'an lokaci.
"Am... Safna...Am..."
Safna ita dai ido kawai ta zuba mashi, Tana jiran abinsa zai fito daga bakin shi.
"Am here to apologize... Safna..."
Safna sunkuyar da kai tayi tana sauraron shi.
"Inason ki manta da duk wani abu da ya faru mara dad'i tsakanin mu."
D'ago manyan idanun ta tayi wad'an da sukayi ja ta kalleshi, Hawaye cike a idanun, Phalanges d'inta d'aya kan d'aya.
"I know that I hurts you several times with my words..."
Mr-Fauzan ya fad'i haka in a husky voice.
"I really regret what I did to you..."
Ya fad'i haka With sounds of sympathy tare da dunk'ule hannun shi.
Safna d'agowa tayi ta jinginar da kanta jikin seat d'in gami da share hawayen fuskar ba tare da tace mashi k'ala ba.
Mr-Fauzan harya kai hannun shi zai janyo nata hannun ' sai kuma ya fasa.
"You totally changed everything in me Safna... Nasan meye tausayi duk ta dalilinki."
Safna juyowa tayi cikin mamaki take kallon cikin idanun shi, A zuciyar ta tace.
"Anya wannan shine Fauzan d'in da na sani kuwa?."
"Surprise right? Yes Safna... Ni d'inne dai Fauzan."
Ya fad'i haka tare da janyo hannun ta ya dunk'ule cikin nashi.
"Please Safna... Will you marry me? Zaki aure ni?."
Mr-Fauzan ya fad'i haka.
Safna sunkuyar da kai tayi bakin ta yayi mata nauyi, Kasa cewa komai tayi ta tsaya tana kallon hannun shi dake saman nata.
"Bazan ta kura ki ba, Kuma bazan matsa miki ba, Amma inaso ki amince muyi auren nan Safna... Da yardar ki za'ayi komai."
"Babu abinda zai cenja akan maganar auren, Na amince."
Cewar Safna.
"Alhamdulillah, And I promise you that ' zan baka duk wani abinda kike buk'ata na rayuwa."
Mr-Fauzan ya furta haka da murmushi akan lips d'in shi.
Safna zame hannun ta tayi gamida cewa.
"Ni zan koma cikin gida."
"No wait... Ai ban gama magana ba, Inason ki fad'awa Khairat k'anwata duk abinda kike buk'ata a yanzu."
Cewar Mr-Fauzan.
"A'a, Babu abinda nake buk'ata."
"Okay then..."
Ya fad'a tare da d'aga wani abu ya ciro kud'i masu yawa ya mik'a mata.
"Take this, Ki d'an fara rage abinda kike buk'ata na biki."
"A'a don Allah ka barshi, Ni a yanzu bana buk'atar komai illa kwanciyan hankali."
"Yes, I know that... But ki daure ki ansa wannan, Don't you think zaku buk'aci kud'i na hidiman biki?."
Cewar Mr-Fauzan.
Safna hannu tasa ta ansa kud'in tare da yimashi godiya, Sannan ta bud'e motar ta fita.
Bayan wucewar tane Hafiz ya nufi wajen Fauzan.
Hafiz motar ya bud'e ya shiga, Ganin fuskar Mr-Fauzan cikin fara'a ne yasa Hafiz cewa.
"Tofa! Allah yasa dai bakayi abinda zai dagula komai ba, Don nasan halinka."
"I totally changed, Hafiz ' duk ta cenja ni wallahi... I truly love Safna with all my heart, Bansani ba ko asiri taimun cikin k'ank'anin lokaci."
"Alhamdulillah, And did you tell her that you love her?."
"I haven't... But na nuna mata hakan da baki na... Hafiz bansan nayi iya tausasa murya ba sai yau."
Hafiz tsayawa yayi yana kallon shi at the same time yana dariya.
"Fauzan please be a man mana! Duk kabi ka wani rud'e... Mu dai ka saisaita kanka don driving zakayi yanzu."
Nan dukkansu suka hau dariya cike da farinciki.
B'angaren Safna, Shigar ta cikin gida ta iske Khairat zaune a inda ta barta tana hira dasu Rumaisa.
Safna waje ta samu ta zauna, Ta sauke ajiyar zuciya.
"Auntyn mu har kin gama?."
Cewar Khairat.
"Eh, Na gama ke kawai suke jira."
"To amma Auntyn mu, Zaman nan naku ku d'ai is very risk fa akwai had'ari, Don Allah ku koma wajen 'yan uwa mana."
Khairat ta fad'i haka cike da nuna damuwa.
"To ai Khairat jibi ne fa auren dududu bai wuce mu k'ara kwana d'aya anan ba, Su kuma k'an naina wajen dangin Baba zasu koma."
Khairat numfasawa tayi ta mik'e tare da cewa.
"Indai akwai matsala kawai ki fad'a mana, Babu abinda zai gagara kinji Auntyn mu."
Safna kai kawai ta d'aga ma Khairat, Sannan ta tashi ta raka ta har k'ofar gida tukunna ta koma cikin gida.
*FACEBOOK@SEEMALUV HAUSA NOVEL.*
[12/16, 8:10 PM] 0mmer Farouk: *....B'OYAYYEN* 👒
👒 *AL'AMARI*
*_UNIQUE WRITERS ASSOCIATION_*
® ```Written```
By
*_Seemaluv👄_*
https://www.facebook.com/groups/1649808818646464/
*50-51*