Sashe 22
Boyayyen Al'amari Part 2 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Mr-Fauzan ya tashi yayi daga baccin da yakeyi gami da sakin doguwar mik'a tare da yin salati.
Mr-Fauzan d'aga kanshi yayi ya kalli a gogon d'akin, Yaga *4:00pm*.
"Oh God!."
Ya furta, Sannan ya sauko daga saman gadon gami da cire wandon suit d'in da ke jikin shi ya dawo daga shi sai singlet.
Mr-Fauzan d'aura towel yayi a jikin shi sannan ya shige bathroom don yin wanka.
Bayan ya fito ne ya shirya cikin jeans and white shirt mai tambarin polo.
Mr-Fauzan wristwatch ya d'auko ya sanya a right hand d'in shi mai k'irar gold sannan ya sanya sun glass.
Mr-Fauzan takalmin sa ya sanya ' gami da d'aukan car key.
Fitowa yayi daga d'akin shi ya shigo cikin parlor zai fita ya had'e da Khairat tana shigowa da alaman daga school ta dawo.
Mr-Fauzan harya kama hanyar fita Khairat ta tsaida shi da cewa.
"Yaya Fauzan?."
Nan Mr-Fauzan ya juyo ya kalle ta tare da cewa.
"Any problem?."
Cikin shagwab'a Khairat tace.
"Bro, Kud'ina ne suka kusa k'arewa."
"So?."
"Yaya Fauzan, Kad'an bani one hundred thousand nad'an si..."
Bata kaiga k'arasa maganar ba Mr-Fauzan ya tsaida ita da cewa.
"Naji, Basai kinmin dogon surutu ba ' kiyimin sending account number d'inki, I will send more than that."
Abinda Mr-Fauzan ya fad'a kenan ya juya ya fice, Nan Khairat ta k'arasa d'akin ta cike da murna.
Mr-Fauzan wajen motar shi yaje ya bud'e ya shiga ya zauna, Sauke ajiyar zuciya yayi yace.
"What am I going to do now? Nasan halin Mom, Ana iya samun matsala idan na kawo mata wannan yarinyar a yanayin da take."
Mr-Fauzan jinginar da kanshi yayi a jikin seat d'in mota, A zuciyar shi yace.
"Or should I take her out for shopping? To idan tak'i yarda fa? Oh no!...."
Mr-Fauzan d'an k'aramin tsuki yaja, Sannan ya tada motar shi tare da cewa.
"Dolenta ma ta yarda ' Whether she like it or not."
Abinda ya fad'a cikin ranshi kenan, Gate man ya bud'e mashi gate ya fice.
Mr-Fauzan GIRMI hospital ya nufa, Bayan ya isa cikin hospital d'inne yayi parking motar shi sannan ya fito.
Mr-Fauzan ciki ya k'arasa, Nan yaga wata attender tana goge goge.
Mr-Fauzan aika attender d'in yayi taje ta kira mashi Safna gami da fad'a mata ward d'in da suke.
Ba'a wani wasting time ba attender d'in ta dawo wajen tare da Safna.
Safna ganin shine yasa mode d'in ta ya cenja, K'arasawa wajen shi tayi ta tsaya tare da sunkuyar da kanta.
Jin shurun yayi yawa ne yasa ta d'ago kai ta kalle shi taga wayar shi kawai yake dannawa.
"Kazo lafiya?."
Cewar Safna.
Mr-Fauzan maida kallon shi yayi akan ta yace.
"Lafiya.. Akwai maganar da nakeso muyi but bazan iya yinta anan ba."
Safna kwalalo mashi Ido tayi tace.
"To sai a ina kenan?."
"Ki biyoni cikin mota na."
Abinda Mr-Fauzan ya fad'a kenan ya juya ya wuce wajen motar shi, Mr-Fauzan bud'e motar yayi ya shige Safna na tsaye tana kallon shi.
"In biyo ka cikin mota kuma?."
Safna girgiza kai kawai tayi cike da takaice ta nufi wajen motar tashi.
Safna tsaye tayi a wajen tana tunanin ta shiga ne ko karta shiga?.
Tana cikin haka ne Mr-Fauzan ya danna mata hone, Hakan yasa ta razana tayi saurin bud'e motar ta shiga.
"Wace magana za muyi?, Don Allah kar kace ka cenja shawara ' Umma na tana buk'atar taimako."
Cewar Safna.
Mr-Fauzan tab'e pink lips d'in shi yayi gami da sakin shu'umin smiling.
"Inaso in kaiki wajen Mom d'ina ta ganki."
Nan Safna ta zaro ido tare da rufe bakin ta cike da kunya, Hakan yasa Mr-Fauzan ya tsaya yana kallon ta nad'an lokaci tukunna yace.
"And I can't take you to her ' cikin k'azanta, The way you are now."
Nan take Safna ta dubi jikin ta, Girgiza kai kawai tayi cike da tausayawa kanta tace.
"To ko zaka bari naje gida na cenja kaya?."
"No need of that, Zan siya miki kayan sawa ina kud'i kuma na tarasu I got a lot of money, Babu abinda zaimin wahalar samu a duniya."
Safna, Jin abin ya fad'a yasa ta fahimci inda ya dosa.
"Ka barshi ba saika siyamun ba, Inada kayan sawa."
Ta fad'a a tak'aice tare da calming hands d'in ta tana kallon waje.
Mr-Fauzan juyowa yayi ranshi a b'ace ya kalle ta, Tare da cewa
"Ke..? Harni zance zan siya miki abu kice bakyaso?."
"Kayi hak'uri, Kamar yadda kake k'yamatar talaka haka nima nake k'yamatar duk wani abinda zai fito daga wajen ka, Taimakon da zakaiwa Umma na kad'ai ya isa."
Safna ta fad'i haka ba tare da ta kalle shi ba.
Mr-Fauzan cije pink lips d'inshi yayi ' yayiwa motar key, Da sauri Safna ta juyo ta kalle shi.
Mr-Fauzan figar motar yayi a 360 suka bar cikin hospital d'in.
"Ina zaka kaini?."
Ta fad'i haka idanun ta cike da k'walla.
Mr-Fauzan shiru yayi ya kyaleta gudu kawai ya tafkawa.
"Meyasa ka kasance mugu a gareni?."
Ta fad'i haka cikin shauk'i na kuka, Mr-Fauzan kuwa ko a jikin shi driving d'in shi kawai ya keyi.
"Na tsane ka Fauzan Na tsane ka! Ka maida ni inda ka d'auko ni."
Mr-Fauzan dogon burki yaja ya tsaya.
*_FACEBOOK@SEEMALUV HAUSA NOVELS_*
*....B'OYAYYEN* 👒
👒 *AL'AMARI*
*_UNIQUE WRITERS ASSOCIATION_*
® ```Written```
By
*_Seemaluv👄_*
https://www.facebook.com/groups/1649808818646464/
*42-43*