Sashe 6
Bani Da Gata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
.....Cike da tsoro ta matsa baya tana zare idanu. Haliru ya shigo yana Washe baki ya ce"Yauwa ke taho mu tafi gida, wannan ai rashin tarbiya ne ki shiga jikin samgameman kato haka subahanallahi, dole zan aura miki Mati mai wanki kya karasa girma a gidansa". Haliru ya fad'a yana nufo gun Adamcy. Ummee ta mik'e ta bisu da kallo cike da mamaki, haka sauran jama'ar ma kallon ikon Allah suke. Cikin kakausar murya Adamcy ya ce " Wlh kafin na kirga uku ku fice daga gidanan idan ba haka ba zakuyi nadamar zuwanku waye? zai baku ita, ba ta san daku ba tabani dan haka nine zan rike amanar Allah." Ya fad'a a tsawace. Wanda saida Ma'azzara ta tsorata tana k'ok'arin fizgewa, jikinta yana rawa. Adamcy ya janyeta jikinsa ya riko hannunta, ya damfaro su Salamatu yana cewa" d'aya biyu" yana kara damke hannun Ma'azzara. Ai yana cewa"uKu" Salamatu da Haliru a guje suka fice suna rigai-rigai, Salamatu tana cewa"Wlh da safe gidan megari zan Kai karan ku". Ta idar da maganar tana kara gudu, Haliru tuni ya fece.
Suna fita basu tsaya ba a guje suka bar layin Salamatu tana cewa Haliru" Wlh gobe sai mun kaisu gidan megari qara, bazamu barsu shegu masu zubin turawa gobe sai mun amso diyarm, shegiya ita kuwa har ta samu guri wai bazata zo gun mu ba". Haliru bai kulata gudu kawai suke dan duk wannan hira cikin gudu Salmatu take sai shasheka take, haka har sukayi nisa kafin su tsaya su fara tafiya.
Hussaina ta matso kusan Adamcy ta marerece dan ta tsani ta ganshi cikin damuwa da b'acin rai, tace"Yayana kayi hakuri pls banason abin ya dameka, baza'a rabamu da ita ba ina sonta" Ma'azzara ta kalli Adamcy yanda ransa yake b'ace sai kawai ta koma jikinsa ta kwantar da kanta kirjinsa ta fashe da kuka. Adamcy ya feso da isaka mai zafi ya Ja siririn tsaki, ya d'agota ya kura mata idanu yace"To meye? Kuma dallah malama ki mana shiru" Ya fadi yana buga bayanta. Ya kalli Hussaina, ya ce "Mon bebeta bazan damu ba wlh na tsani damuwa da takura....." Ummee ce ta matso ta ce" Bature ka rage zafin zuciya yarinyar amana take wajanka, kabar mata tsawa su kuma muna jiran karar da zasuyi goben, Ma'azzara zo taho muje ki kwanta". Ma'azzara tanajin haka da saurin ta janye jikinta daga na Adamcy ta nufi gun Ummee Ummee ta kamata tace" Kiyi shiru bari kukan babu wanda zai rabaki da uncle dinki kinji" Ma'azzara ta d'aga kanta. Adiya ce ta shigo tana waya sai banbami take tana kallon Ma'azzara ta ce"Wow ina kuka sami ba'akar yarinya kyakyawa..... Tsawar da Adamcy ya mata ne yasa da gudu tayi bayan Ummee ta lab'e, tana cewa "Ummeena ki rabani da wannan Nasaran ya fiye takura...." da sauri Ummee ta juyo ta rufe mata baki ta ce"Ke ban son fitina salon ya dokarmun ke ko". Adamcy ko kallo basu lasheshi ba ya d'ana mata tarko dan kafin su tafi sai yaci ubanta. Hussaina ta matsa kusan Adamcy tana marerece fuska ta ce" Yayana To kabar fushin yi hakuri" Adamcy ya lumshe idanunsa ya bude, ya fesar da iskar bakinsa waje ya kurama Hussaina lumsassun idanunsa masu mutikar hargitsa mata lisafi tun yarinta. Ya d'aga mata gira ya kama hannunta suka fice daga parlon. Adiya ta murguda baki ta ce"Allah Ummee ina ragama Bature ne saboda ke uwaramu, badan haka ba hummm" Hauwa'u da fitowarta Kenan ta dakawa Adiya tsawa ta ce"Ke Adiya wlh zaki ci k'aniyarki idan Adamu ya kamaki yar iska yarinya kawai". Ummee tabi bayansu Adamcy da kallo tana girgiza kanta ta saki murmushi kaunar yaran tana sakata nishadi. Adamcy ya burgeta da bai kula Adiyar ba, sai dai tasan tarko yake d'ana mata. ummee ta kalli Ma'azzara wacce ta bisu da idanu tana kallon Adamcy har zaro idanun take, saboda yadda yake takunsa cikin kuzari.
Adiya batayi magana ba ta zumburo baki gaba ta nufi bedroom.
Ummee ta ja hannun Ma'azzara suka shiga bedroom ta kaita toilet ta hada mata ruwan wanka ta fito. Ta sami Adiya zaune tana game a waya, ta ce" 'Yar kirki ina rabaki da shiga sabgar Bature kar ya ilata min ke" Hauwa'u ta shigo bata kulasu ba ta shimfida katifarta ta dora lallausan bargo, ta kwanta tana jin haushinsu dan tasan duk laifin Ummee ne, bata so a tab'a Adiyar. Ma'azzara tana fito daga wankan Ummee ta zabo mata kayan bacci doguwar riga da wando ta bata ta koma bathroom din ta shiya ta fito tyayi kyau tsaf a binta. Ummee ta shimfida mata katifa irin yan Algérie kwancin mutum d'aya, ta dora mata bargo ta ce"Zo ki kwanta" Ma'azzara cikin nutsuwa ta isa gun shimfidar ta kwanta, tana mai jin dadi ta lumshe idanunta tana hango uncle dinta yana sakar mata murmush, da kyakyawar fuslarsa. Ummee kuwa parlo ta koma suna hira da Saratu.
Bangaran su Adamcy suna fita suka nufi part dinsu yana rik'e da Hussaina a shagwab'e ta kirasa" Mon trésor "Adamcy ya waiga ba kowa filin gidan ya sab'eta ya goyata, ai kuwa ta kyakyale da dariya. Adamcy ya ce"Bebeta ina sonki baki son b'acin raina" Hussaina ta kai bakinta saman kunnansa ta masa rada ya saki siririn murmushi ya mintsineta a hannuta ta saki dan ihu. a haka suka isa Part dinsu. Suna shiga sukayi wanka a tare sukayi shirin bacci dan Adamcy bashin bacci gareshi tun zauwarsu bai samu ya huta ba.
Kwance Adamcy ya ke Hussaina tana saman kirjinsa a kwance tayi luf, yana shafa mata gashin kanta hannunsa d'aya saman breast dinta yana lailayawa sai lumshe idanunta take tanajin mugun dadi na ratsata, itama tana shafa sumar kansa da hannu d'aya d'ayan hannunta tana murza masa nipples dinsa, yana lumshe idanunsa suna hira su ta batsa k'asa-k'asa sunajin dadin abinda suke fad'awa junansu. Adamcy ya kirata cikin amon mursa mai dadi ya ce"Mn bebeta ilove u my lovely one".
Ya d'ago da fuskarta yana hura mata isakar bakinsa, Hussaina ta lumshe idanunta ta turo baki gaba ai kuwa Adamcy ya cafke ya tura bakinsa a nata, ya shiga juya harshensa tsakiyar bakinta yana zagayawa tamkar yana neman wani abun. Hussaina ta kamo harshensa ta fara tsotsa cikin nutsuwa, Adamcy ya sauya salon kissing din ya shiga mata kissing din da yake zautar da ita ai kuwa ta fara dimau cewa, cikin k'ank'anin lokaci salon ya sauya suka rikita junansu, suna zuba wani mahaucin romance ganin Adamcy ya fara neman hanya, zasu fad'a duniyar da tafi komai dadi na fece na janyo musu kofar, na lab'e ko na danji wani abu shiru, sai sukurniyar nakeji Adamcy ya toshe bakinsu,😅. Asubah ta gari.
✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨
Washegari da misalin karfe 11:00 am Adamcy suna zaune a rumfar zaman makoki, kawai sai ga sammaci daga gidan megari wai su Salamatu sunyi karan Adamcy. Hashim ya ce" Wlh ba inda zaka mahaukatan banza mahaukatan wofi" Adamcy ya mik'e tsaye ya ce"No sai munje bari na kirawo yarinyar". Adamcy ya fad'a yana shiga cikin gida.
Zaune suke a parlon Ma'azzara tana kusan Ummee a zaune kanta sadde a k'asa tana tunanin uncle ko yana ina? Yau bata ganshi ba....!! Sai kawai taji sallamar sa da sauri ta d'ago kanta karaf suka hada idanu, Ma'azzara gabanta ya fadi da karfi saboda wani irin mugun kyau da uncle yayi, yana sanye da shadda maroon coulor karamin dinki, yayi masa masifar kyau sai baza kamshi yake. Sam tayi nisa cikin tunani da kallonsa taji ya mata yar tsawa "Ke wai lafiyarki kina da cutar kallo" firgigit..!! Ma'azzara tayi cikin kunya ta sadda kanta cikin sanyin muryata mai dadin sauraro, tace" Uncle ina kwana" Adamcy ya ce lafiya"ya dauke kansa, ya karasa kusan Hauwa'u ya zauna ya riko hannunta ya ce" Kanwata ya jikin da fatan kin tashi lafiya ya twis dinmu?" Hauwa'u tayi murmushi ta kai masa dukan wasa, tace" Wai Hussaina bazata tashi ba tazo tayi breakfast ne?" Adamcy yay murmushi ya ce" Au bata fito ba ai yanzu bazata fito ba , da sauran lokaci" ya idar da maganar yana sakin Hauwa'u ya mik'e ya koma kusan Ummee, ya zauna ya kwantar da kansa kafadarta. Ummee tayi murmushi ta shafi sumar kansa mai tarin yawa da santsi sai sheki take tace" Bature ka fiye sangarta kai fa ka girma , ka kalli yar amanarka na kallonka" Adamcy ya ce" Yo duk ma nawa nake Ummee zamu gidan megari yan uwan yarinyar sunyi qaranmu" Ummee ta ce" Alhmdllh ai hakan yafi tashi harni za'a tafi....." Adamcy ya katse mata hamzari ya ce" Haba ai kibarni dasu Ummee ki zauna jama'a suna zuwar miki gaisuwa abin ya zama biyu idan ba rashin imani ba ace an musu rasuwa jiya , amma har yau su sami kwarin guiwar yin qara gidan megari" Ummee ta ce" Tashi kuje na yarda da yarona kar ka barmasu yarinyar" Adamcy ya mik'e yana yamutsa fuska ya kalli gefen Ma'azzara kanta a k'asa tana wasa da yatsotin hannunta, hawaye suna shatata saman fuskarta. Adamcy ya karaso gabanta ya sunkuya ya kamo hannunta da sauri ta d'ago kanta hawaye na kwaranya saman fuskarta.
Adamcy ya sanya hannunsa saman fuskarta yana share mata hawayan, yace" Ke ni banaso mutum mai yawan kuka, dan sunyi qara shine yana nufin zan badaki ne ai suna rayan ta bani Amanarki insha Allahu nine zan rik'e ki bisa amana Oya tashi muje mu dawo". Ya karasa maganar yana mik'ar da ita tsaye. Ma'azzara ta damke hannunsa gama kanta k'asa sadda ta ce" Uncle ina Anty?" Adamcy ya yamutsa fuska bai ce mata komai ba, dan baya son yawan surutu. Ummee ta ce"Tana bacci Ma'azzara kuje ku dawo kafin kuzo ta tashi" Kai Ma'azzara ta gyada. Saratu kanwar ummee ta ce" Muje tare wlh mutananan basuda tunani"
Hauwa'u ma ta mik'e ta ce" 'Dan uwana ina zuwa" Adamcy yana rik'e da hannun Ma'azzara ya ce"No Jiddah bazaki iya ba ki zauna ya fad'a yana ficewa, Saratu tabi bayansa.