← Book details Bani Da Gata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 16 OF 29

Sashe 16

Bani Da Gata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

parlour kuwa Adamcy ne da Hussaina suna hira cikin so da kauna, inda yake cewa"wai ina yarinyar nan??" idan ka kalli yadda yayi maganar sai ka rantse da Allah dole aka yi masa. Da murmushi akan fuskar Hussy tace"ai beby ƴar amana tamana komi mon coeur dan tayi matuƙar maida hankali akan karatu bata sanya" yace "nima nalura da haka" da ɗan sauri ta miƙe tana ceaw "bara in gano ta" tayi baje-baje kalabar bamalin ta duk ta zubo mata a kafaɗarta, sannan ga jikinta yayi wani kyau alamar hutu kirjinta yatada yaɗan fara tudu alamun budurci sunfara bayyana a tattare da ita Hussaina ta zuba mata ido duk da kasancewarta kyakyawa amman tasan Ma'azzara tana da kyau wanda in ta zama buduruwa tana da yaƙinin siriki sai ta zaɓa kamshin turaran Aunty Hussy ne ya sanar da ita zuwan Aunty, dan ko ƙaran handle bataji ba domin gaba ɗaya hankalinta ya tafi wata duniyar ta daban, da sauri tasa hannu tayi baya da kalabar data rufe mata ido tace"oyoyo Aunty Hussy "dan harta kara wayewa bata cewa Auntu Hussaina kasancewar cuɗanya datake da ɗalibai kala-kala bata kuma kai kanta ga kowa tsabar maida hankali a karatu yasa nan da man tayi suna duk wani test ko exam's da azayi tanasamun 99% cikin 100, wani lokacin ma duka take kwashewa kuma ko wanne darasi a class kuwa tuni ta zama class monitor inda farin jininta yayi yawa cikin makarantar sakamaƙon himmarta shiyasa kowa burinshi ya raɓeta ko baiyyi karatuba ya kwashe intayi ita kuwa bata wulaƙanci, tun yanzu tayarda da maganar Aunty Hussy da kuma Uncle Adamcy inda suke cewa ilimi haskene yana sawa kataka matsayi masu yawa arayuwa, sai gashi taga haka tun ba aje ko ina ba domin a class ɗinsu wasu ƴaƴan manyan ƴan siyasane wasu kuma ƴaƴan manyan ma aikatane da manyan ƴan siyasa da manyan ƴan kasuwa amman albarkacin ilimi da kulawa duk suna ƙarƙashin control ɗinta. Aunty Hussy tace" baki fitowa palour cikin mutane wai yaushe rabon ma daki gaisa da Uncle?" throug out this week tabata amsa,
dan zaro ido tayi sannan tace "oya kizo ku gaisa!!!" itama fa tana matuƙar san ganinsa ga mafarkansa duk ya dameta ko jiya mafarki tayi gasu nan abakin ruwa sun shimfiɗa wata kyakyauwar prayer meat ga wasu tsanwayan furranni sun zagayesu kuma ta ɗora kanta akan kafaɗarshi yana shafa kanta yana gaya mata maganganu masu daɗi, so ita kuma sai murmushi take tana noƙe kafaɗa so matakeyi tabashi labari mafarkin.

kallan Aunty Hussy tayi da oil roll eyes ɗinta tace" Aunty Hussy banyi sallah ba bara inyi salla sai infito in gaida shi" tace" to bakiyi sallah ba daman kike zaune kikaba paper da biro amana maza-maza tashi kiyi sallah banasan wasa da sallah!" tashi tayi ta faɗa bethroom ruwa ta sanya a jikinta taɗanji daɗi dan Allah yamata san wanka kamar kwaɗo sannan tafito sanye da rigar wanka cireta tayi jikinta sai kamshi turaran wanka da sabulu datayi wanka yake yi, wani body cream ta shafa sannan ta sanya abayar sallah ta tayar da sallah. Tana idawa wasu pakistan ta sanya riga da wando ta sauko tana saukowa Adamcy kawai ne zaune a palour yana tura wani decument na wasu kaya da company su zai fitar ƙarasawa tayi kusansa tana langwab'ar da kai, saura kaɗan ta zauna a cinyarsa ɗan zamewa yayi ta zauna dabas dab dashi tana kallonsa, harararta yake yace"Ke!" yace mata "baki da kunya ko? Idan Hussaina ta ganki ba ruwana kuma kin san dai saura mai dake gurin Salamatu da Haliru zanyi" kyawawan idanunta ta zaro tace "ni dai banaso uncle nayi missing dinka, Allah ni se na rink'a sawa cigiyarka gidan Tv da radio." cikin matuƙar shagwaɓa ta karasa maganar tana karkace kanta tana lek'en kyakyawar fuskarsa.
Kallanta ya ɗanyi yana tab'e baki, yaga taƙara mai girma da kwarjini kauda kai yayi yana aikinsa.
Tace " my uncle jiya nayi mafarki kana shan bakina kana riritani kana goyona muna zagaya wasu flowers masu kyau ,tafara bashi labari harda yadda yake sha mata baki take nunawa da baki barinta yayi sai da tagama tsaf, sannan ya ɗago idanunsa masu mutikar kyau da haske, yace "to zo in nuna miki wani abu" cikin murna ta matso taƙara matsawa tana dariya, kamar abin arziƙi ya kama duka laɓɓanta masu laushi yaja da dan karfi ya murzasu, ya ɗan rage muryarsa ta saki dan kara idanunta sun kawo ruwa, yaki saki kamar zaiyi mata rad'a yace" ban hanaki irin zantu kanan ba? Kinsan Allah kika bari mon bebeta ta jiki gurin Salamatu kawai zan maidake" da sauri ta haɗe hannayenta waje d'aya alamun yayi hakuri, bakinta ya sakar mata, tace" na bari my uncle kai ma to kabar zowa mfarkina kawai , kuma se na hadaka da Auntyna, ince ka dokeni" ta fadi a sangarce.
Kai ya ɗaga yaci gaba da abinda ya keyi bai sake bi ta kanta ba...

kwanci tashi babu wiya cikin Hussy sai ƙara girma ya keyi dan yanzu ya fito sosai inda Adamcy duk wata kulawarsa da tausayin sa ya maida su ga Hussy domin yana matuƙar tausayinta yanzu ma fitowa sukayi wai aje ta zaga gari tayi excersace da ƙafa shine Ma'azzara ta lallaɓo kusansa ta kama hannunsa tace"Uncle a siya mana ice cream" rage murya yayi yace baki da hankali ba a siye kuma kika bari Hussy taji ni dake ne." Mileshi tayu a hannun ta cunno baki gaba ta sakeshi, baya tayi tana zuɓura baki, inda Hussy take murmuahi tana cewa" Uncle da beby amana mi ake tautaunawa da ido ya mata gargaɗi karta faɗa inda tayi gum tace "Aunty Hussy kin kusa haifomana Nunu ko?" tace eh kinaso ?"tace"eh." Nan suka nufi gida Ma'azzara se murmushin mugunta take, bari tayi se sun isa gida ta tada rigima dole Hussy ta saka Adamcy ya sayo mata ice cream d'in...

Waiwaye adon tafiya bari mukoma Niger, masu iya magana na cewa bora karan mowa, yanzu kam gida ya rikice Salamatu ananan da hali na tusa da shegen barci ga minsahari kamar ƙato faɗa kuwa in suka fara kamar a filin yaƙin badar🤣 ranar dambe akayi Salamatu da Haliru kokowa inda ta kada Haliru har zane na faduwa se dan tohi🤣ga wata shegiyar tusa me warin tsiya, daket malam musa ya banb'are ta.
Yanzu ma Salamatu ce ta fito daga bayan gida buta a hannunta se yan wak'e-wak'enta take duk bata da lafiyar kirki, dan cikin nata ya murda sai zawo take, idanun da zata d'ago ta kalli wajan garke taga wayam babu uwar garke, a mugun tsorace!! Ta saki butar tace"Kan Bala'i yau akwai tarzoma a garin *Audarass* , yasin kowa ya kwana lafiya shi yaso." Ta fad'a tana nufar cikin kewayanta a guje................✍🏻
Insha Allah next page zakuji suwaye Adamcy da Family dinsa, da Ma'azzara da nata dangin...

*Na kudi Ne kan farashi Nera 200 kacal +22792589446/ +22796515805*

*💃🏻Daga Alƙalamin Real ladingo sweet Baby💋*
ummu farees😘

*💖BANI DA GATA💖*

*MALLAKIN*
👇🏻
*Real ladingo Sweet Baby*💋
Yar mutan Niger🤙🏻

*Bismillahir Rahamanir Rahim*

*Chapter 11*

.....Salamatou tana shiga cikin kewayan ta aguje ta warci hijab ta saka, tana fitowa ta nufi kewayan Haliru da banbami ta shiga tana ɗura uban ashar, tusa na kufce mata mai haɗe da zawayi, amman sbd bala'in da masifa da yake cinta Salamatu sam bata san cewar duk tusar da zata yiba, haɗe take da ɗan zawayi kaɗan-kaɗan yake fitowa a jikinta ba.

Banba min tane ya fito da Maimuna matar Haliru a firgice!! Ta fito tana tafa hanuwanta tace,"Salamatu lafiya haka kishigo cikin tashin hankali da banbami miya faru?"

Samalatu ta rangada ihu tayi tafa hannunta, ta kali Maimuna tace "Maimuna kowa kwana lafiya shiya so , yau zakuga tsantsar iya shege da tashin hankali, ni zaku ci Amana ni za'a ballema uwar garke , shi Haleeru yana ina?"
Maimuna tace mata"Baya nan ya fita tin da rana."
Wani uban ashar ta ɗanƙara masu sannan tace"to mu hadu agidan megari."
Fita tayi buguzum-buguzum har takai kofar gida taji dai kamar abu na dan tabata, sai ta juyo da gudu ta ɗauki buta ta koma ban ɗaki ta ɗauraye wannan zawayi-zawayin datake ta kara wani ta wanke tas tafito tana bala'in ta ɗauki wani katan kara ta nufi hanyar gidan megari tana tafe tana banbami.
Tana zuwa lokacin ana wata shari'a ta wani malami makwabcin shi daya fada gida matar shi, ai tana gani wannan shara'a ta koma gefe da sandar ta tana kalkaɗawa sai dariya take, tace "Hareesu ai ba yau ba daman aka saba garin Audarass an san halinka , kai ba karamin kwarto bane, chine yanzu har gidan Mallam Tanimu kake shiga kana kwartancin naka duk kwartancin naka da kake gari bai isaba , har ya koma gidan malamai, Malam Tanimu abinda nike so da kai kanuna mashi iyakar shi Malam Tanimu kaje ka nemi ayar dazata ɗauke mazakuntar shi gaba ɗaya..."

Tsawa megari ya daka mata yace,"Ke!! Salamatou bamu san hauka miye ya kawoki nan? waya saki cikin hirar nan?"
Yo ai maganar da take ashe Haliru yana wajan yazo tsugumi, yana ganinta ya sunne kansa, dan yasa shi ta kawo ƙara, ya ɗinga gif-gif da ido...
Dai-dai da megarin ya mata magana dagowar da zatayi ai ko sai taga Haliru yana sun-sun ne kai ƙasa, ai ko ta ta dura uban ashar, ta saki sandar hannunta nan ji kake bam ta saki wata irin tusa but bar barrrt, haba tusar nan ko haɗe da ɗan zawayi basai ya fara bin zanan ta ba, amman saboda bala'in dake cinta bata kawo akai ba, tusar nan mai haɗe da ɗan zawayi ce ba, kawai ta nufi wajan Haliru a guje tana cewa"Yau kuwa Haliru zaka rena kanka yau garin Audarass zai ɗau baƙin yan kallo , wlh mai rabani da kai sai Allah."

Ai Haliru yana gani Salamatu ta nufo shi cikin mutane, gashi tafi karfin shi dan Salamatu irin wannan matan ne masu kamar samudawa, ga tsayi ga kiba ga baki to haka Salamatu take, ai ko HaIiru mi zaiyi ya zabuwa zai miƙe tsaye ya gudu,mai gari ya riƙeshi yace," Haliru kace ba Lafiya ba matsala ce ta kawo ka?"
Chapter 16 · 0% Book details